Sashe 9
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Juyowa yayi yana jingina da ƙofar ya zubamata ido.
Tace mene sunan ka.
Murmushi yayi yana dagamata gira yace ZARAH ..
Ido tajuya tace Zarah kuma?
Kai ya jinjina mata tare da cewa eh.
Tace Hmm nice name.
A'hankali yace Thank u .
Hannuwanta ta É—aga tana mai bye bye bye!!!.
Idon shi jawur shima ya fara dagamata nashi, da sauri ya fita ya nufi office dinshi yana shiga ya rufe tareda jingina da kyauren ya saki kuka yana dafe zuciyar sa A'hankali yace mikenan?.
Wayar shi ya zaro da sauri ya kira Affan yana dauka ya saita kanshi cikin sanyin murya "yace inaso in'maka tambaya Affan?.
Yace inaji Man !yau kaga damar nemana kenan .
Hamnad yace kana tare da mutum kaji kana kewar zai barka, kana inka doshi inda yake ma'ana kuna neman kusancu gabanka na bugawa,in kanatare dashi farin ciki marar misultuwa,inbakwa kusa tinanin sa,shin mene ma'ana haka?.....âœï¸
Alhamdulillah munzo muku da sabuwar tsaraba mutane na kamar haka👇
Maleek Al'oud
Royal Kush
Couscous
Kajiji
Original Sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikayy
Danal banat
Dorot
Habil
Gafgaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalaccam
Khumra black and body milk
Attractive khumra
Babban Albishir gareku mutanan kirki mabiya sirrukan UMSAD INCENSE tayi duba da matsalar dake damun mu , tayi dogon nazari wajen kawomuna abunda zai taimaka muna,saboda ku kunson tana son costoma nata, gata mai taimako gare su da kayan da zasu karamuna zaman lafiya da mazajen mu,mace mai haÉ—i na gaskiya da gaskiya,to awannan karanma tayi tattaki har kasar Sudan lalubo muku turarukan da zasu magance matsalar dake damunmu,dan haka tayo muna babba tsaraba kamar haka.
Akwai ingantaccen hadin sirrul aroos Wanda muka shiga muka fita domin muga munkawo muku shi ga masu fama da infection,kaiƙayin gaba,fitar farin ruwa,jinzafi Kamar ambaɗa barkono bayan saduwa,budewar gaba,fitar tusa ta gaban mace, da yaddar Allah indai wannan ne matsalar za'a samu waraka insha Allah.
Mutanan UMSAD INCENSE kunson ita a'kayan kamshin natama daban suke, Bayan kamshi kuma akwai gyara lafiyar mace , Dan neman karin bayani ku nememu ta wannan number kamar haka
08028827241
Karki manta yar uwata kamshi rahmane, sai da kamshi sha'awa ke motsawa , Hajiyata ki kula da kamshin gidan ki, gadon ki, bedsheet dinki, dakin ki ,kiching hmmm kizama Hajiyar kamshi kawai.
Muna arha muna hana bashi.
Ni UMMY AYSHA na Tabbatar da kayan kamshin UMSAD INCENSE Wallahi.
Dan ko Aljannah na samu wannan na tabbata nayi babban dace.
Dan haka karku bari abaku labari.
I Love You mutane na🥰
19/06/2022, 5:40 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
FREE PAGE
🅿ï¸1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£ðŸ§•ðŸ»
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
"""Dariya Affan ya sheke da ita cike da iskanci yace" Man Dan Allah wake
Jin wannan yanayin ?ina fatan ace kaine...?
Tskai Hammad yayi yanajin kamar ya saki kuka yace "Please na rokeka Affan, zuciyana na bugawa ,ina tsoron amsar da zata fito daga bakin ka ya kasance wadda nike hasashe ce''!
Affan yace ok !!!
Am kanaji ba ! Wannan yanayin duk alama ne ta So ba , Dan haka in'dai kaine ke ciki to naji masifar daÉ—i, da kuma taya wadda tayi dacen samunka murna,kana ita kanta dole amata murna dan da gani ta ciri tuta, Dan Allah man kaike kejin haka ?.
Kitt ya kashe wayar yana dafe kanshi da karfi yace" ina som bazai yiyu ba, bazanyi aure ba, ZARAH matsayin kanwata na bata, Dan haka karya kakeyi, shakuwa ce kawai. yakarasa da sauri yana mikewa tsaye tare da cewa daga yauma na shafe babin rayuwar ta, ni nason tausayinta nike.
Saboda lalurinta, amma zakamun karya mtsss yatsaki saki yana komawa yayi tsaye akan window, iskar damuna na kaÉ—ashi ga kamshin furanni masu masifar daÉ—i da suka dace da yanayin sai dokar mai hanci suke yana lumshe ido......
Yana tsaye yaga motar SHEKH ta doso cikin harabar wajen.
SHEKH ya bude ya fito yana sanye da manyan kaya cikin kamala
ya fito yanata doka murmushi ,kai da gani fuskar shi na cike da tsantsar Annuri.
Kai tsaye yashigo cikin Asibitin, ajiyar zuciya Hammad ya sauke tare da rintse ido yace" zata tafii...
Bubbugawa yaji anayi hakan yasa baice komi ba sai karasawa da yayi wajen kofar ya bude ya dawo ya zauna .
SHEKH ne ya shigo cikin jin dadi ya mikamasa hannu tare da wata babba leda yace Muhammad nagode da kulamnin da ZARAH na dakayi harta warke, Allah yasaka da Alkhairi.
Ga abunan aleda babu yawa nagode zamuwuce.
Ba tare da Hammad ya mikamasa hannu ba yadai ƙarbi ledar yana Murmushi yake yace'' Nagode Allah yakara girma, ya fada kanshi kasa.
Sheikh yace" Ameen sakallahu khaiiran ya fita.
Da kallo Hammad ya bishi harya fita kana yatashi ya koma wajen window yayi tsaye still .
Yana nan yaga su SHEKH sun fito da ZARAH, hannuta cikin na Umma suka doshi motar SHEKH.
Da kallo ya bita ko kyaftawa bayayi lallai dole Sheikh ya ɓoye diyar shi ,dan kyanta daga nesa ma yafi furgita mutum, sosai yake karemata kallo cikin yan minti na yagano wasu quality's nata da yake so a jikin mace.
Aɓangaran zarah kam bayan ya fita ta haɗa komi , Umma na shigowa ta kira SHEKH, bayan yazo suka fito.
Zarah kam hakanan takejin kewar Asibitin sosai.
Tana gab da zata shiga mota taji gabanta yawani irin faÉ—i.
Lokaci guda ta fara kalle- kalle tana ji ajikinta kamar akwai abinda takeson sake gani ko kuma akwai Abinda kebinta da ido.
Karaf idonta ya faÉ—a cikin na Hammad dake tsaye yana binta da kllo.
Ido ta zubamai tare da yabawa da surar da Allah yamai zbakaramin kyau ya mataba ganin yanda yaketayi kamar wani maraya.
SHEKH yace" ZARAH muje ko?.
Kai ta É—agamai tana kuma kallon Hammad da A'hankali Yake É—agamata hannu alamar bankwana..
Wasu hawayene masu dumi suka zubumata hakan yasa da sauri ta kalli SHEKH tace _Abbah zanyi abu a ciki!.
Ba tare da tinanin komi ba SHEKH ya dagamata kai da sauri ta doshi Asibitin da hasashen inda window take ta isa officer É—insa, a inda ta iskeshi tsaye kamar an'dasa shi.
A'hankali tayi Sallama tana mai tura kofar .
Da sauri ya juyo yana mai karasowa gare ta cikin farin ciki, baison sadda yace" ZARAH na kindawo gareni ?
Cikin mamakin furucin shi tace "na dawo kamun alkawari , Dan Allah ka rike alkawarin dakamun na bazaka sake shan komi ba ,duk tsanani duk daÉ—i?.
Kai ya jin-jina mata yana sakin murmushi yace" insha Allahu.
A'hankali ta juya baya tace" na tafi ! kwallah na zubo mata masu zafi da batason ko na menene ba.
Shima cikin rawar murya Yace" tom Allah ya sawaka .
ya faÉ—a yana juyawa da sauri...
Kasa tafiya tayi hakan yasa ta sake matsawa inda yake tace "yah Hammad.
Juyowa yayi yazubamata ido.
Hannuta ta shiga wasa dashi tace "Mizai hana kafara zuwa karatu wajen SHEKH?.
Yace bani address zanje.
Nan ta fadamai tare da mai kashedin karyace ita ta turo sa.
Wani sanyin dadi ya ziyarceshi hakan yasa ya mata godiya ta fita tare da fadawa motar SHEKH suka ficce.
Kai tsaye gida suka nufa.
Bayan sunje ta isa ÆŠakinta bayan ta kimsa tayi zaune ta fara tinanin Hammad, ta nayi tana sakin Murmushi wani wurin kuma ta shagwabe fuska ..
washe gari zarah tace zata koma makaranta SHEKH ya hana, tare da tabbatar mata da zasuyi bako zaizo ya ganta.
Kai ta jin'jinamai tare da cewa" Abbah insa nikab in sunzo ko'ko.?
Yace" A'a ZARAH ai wannan Dattijo ne Ali bature yanata zuwa kwana biyu hankalina ba kwance ba ,shine yau yacemun gashinan zaizo ya ganki shida matar sa, to tinda har suka doko wannan sakkon ta o akwai bukatar kibayyana fuska ku gaisa ni dama fitane banaso fuska buÉ—e.
Kai ta jinjina mai tana komawa ta sanya sabuwar Hijjob pink ta shiga dakin umma ta isketa tana kwance tana hutawa.
Abbah ne ya shigo yace ma Umma ga sunan sun iso.
Momy ce tayi Sallama ta shigi.
Sosai umma ta tarbeta tare da cewa shigo Hajiya sannu ku...
Cikin wayewa Momy tayi sallama tashiga ÆŠakin .
ZARAH dake zaune ta mike tsaye.
Hakan yasa Momy kafamata ido tana tazbihi ga mamalakin surar yarinya lokaci guda taji tsananin farinciki tana fatan hasashenta yazama gaskiya.
Cikin sanyin murya ZARAH ta gaishe da ita, tana mata kallon gefe Dan momy na mata kama da wata fuska da bazata iya tinawa ba.
Gaisawa suka farayi inda ZARAH ta shiga kiching ta hada ruwa da Drink's a flat biyu ta fara kaima Momy kana ta sanya takali ta nufi dakin Abba.
Da isarsu ta iskesu sunata fira cikin aminci .
Nan ta gaishe da Daddy dake kallonta ko kyaftawa bayayi.
Sosai SHEKH yaji ba dadi tare da dayasanin barin fitowar ta hakan.
Bayan ta fita Daddy yayi ajiyar zuciya yace SHEKH wai dama" ZARAH ce?.
Kai ya dagamai baice komi ba.
Lokaci guda Daddy ya hango dacewarta da Hammad ,amma ina yason bai isa dashiba danhaka kwara yaba Ahmad din kawai sunfi fahimtar juna tinda suna da hankali.
Anan ya gyara zama yace" SHEKH alfarma nike nema gareka, Dan zatin Allah ,kuma ina neman kama maganata kyakyawar fahimta, naga ZARAH tin ranar da fuskar ta take a ɓoye naji sha'awar aurama yarona ita, saboda in hada iri da jinin ka, ina fatan zaka amince mun SHEKH?.
Sosai zuciyar SHEKH ta buga yafara am'batar sunan Allah, Dan abun yazo mai a bazata.
Daddy yace" Dan Allah SHEKH kama maganata kyakyawar fahimta, Wallahi abinda ya kawomu kenan nida mai ɗakina, bawai saida naga ZARAH bane na zaɓi hakan , A'a tin kamin in ga fuskarta Wallahi SHEKH ina son hada zuria dakai.