Sashe 4
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace" magana fa nikema! Ni fa ko a'cikin mata mai tsadace ni ,kawai na iso garekane dan neman kudi tinda yanzu kason duk kan abinda kake tare dashi muddum mallakin ka ne zai zama hajarka abin kuma tallatawa ga kowane mai ya'yan banki...
Lips É—inshi ya lashe yana lumshe ido yace " kinson adane ake ado da neman kudi da shadda cikin kasuwa.
Amma tinda tazama abun buƙatane ga kowane gantallale marar aji sai ya zanama gatanan banza duk kan inda kasa ƙafa,Misali ! kamar ke kinga bakya iya rike lalurin ki shiyasa kike ganin kowane tom & jerry naki ne hakane?
Afusace tace "Malam karka faÉ—aman magana, na hadu da Dubban ka wayanda suka damaka suka shanye A iza kuma su sauke nawin su akain,sai kai ,waye kai?.
Cikin natsuwa ya É—ago furgitattun idanuwan sa ya fesamata su ga fuskar ta...
Karaf suka sarƙe ana juna ! sosai yake kallonta yana mamaki, ashekaru batafi shekara 22, fuskar ta farace tass amma farin na bleacing ,tana da kyau dai-dai, kuma sanye take cikin doguwar Hijjob jalbab ,duk da zaune take hakan na nuni da jikinta rufe yake daga sama har kasa
Cikin sanyin murya da mutuwar jiki , Dan lokaci guda taji shakkun sa da kwarjinin daya mata.
Cikin halin bariki tace" Yallabai mikake so?.
Da hannu ya nunata yace" gabaki É—aya rayuwar ki abar tausayice,yarinyace ke jagaf,mai tashen kuruciya, wadda aka haifa jiya- jiya, tambayar da nike fatan ki am'samin yanzu shine miyasa kike sa hijjob in'zaki fita?
Tace" saboda Abbana, da Mama nah.
Yace ok hakane kinajin tsoron su kenan,Ma'ana kina tsoron su ganki da shigar da bata dace ba ko?
Tace "Yes.
Yace" to abayan idon su kike sheke ayar ki kenan?.
Murmushi ta saki tace" tabbas kuwa, Dan iyayena in'zaka shekara cemusu inada wani hali bazasu yarda ba.
Iska ya cika bakin sa dashi mai zafi kana ya fesar yace" da iyayenki da wanda ya halicci iyayen naki wa kikafi tsoro?
Sosai gabanta ya buga lokaci guda ya juyo ya kalleta ya dagamata gira tare da cewa "amsa kawai.
Tace" Allah.
Bakinshi ya taɓe yana gilgiza kanshi yace" karya kike wallahi ! karya kike bakya tsoron Allah som,ke macace mai daraja ,a duk sadda zaki fita fuskarki kawai da tafukan hannuwanki da ikafa aka baki umarnin ki bayyana, saboda baki ɗayanki kayan ƙawace ke mai daraja, wadda zata killace kanta ko rana bazata yarda tana yawan dukanta ba saboda kishin kai, Amma yam matan zamani su indai zasuyi suna a iskanci basu damu dasu killace kansu ba,saboda kuna ganin in maza sunga surarku zasu rikice ko,to wallahi billahi infaɗamiki gaskiya Namiji ɗan iska baya son yar iskar mace,ke ko aure yashiga tsakanin sai kun'fuskanci tashin hankali , Saboda babu yarda da amincewa sai tashin hankali Da zargi,yanzu a'shigarki kowa ya ganki yaga macen azziki,amma a baɗini banzace ke, Dabba,wallahi inkina ganin wannan abun da kike shine wayewa to baki kai akuya ba ,ko kwatar ta baki kai ba Saboda ita karshen wayewa ma tsirara take uhm...
Dan haka ni nan da kike gani bana mu'amullah da yan iska saboda ni ba dabba bane, Nasa akawoman kene dan infadamiki gaskiya,inkin gyara kanki, in'baki gyaraba kuma yau, yanzu, a motar nan ma Allah zai iya É—aukar ranki, kinji na fadamaki. Yana gamawa ya buÉ—e motar yafito fuskar shi fess kamar wanda ya samu kyauta....
Da sauri Lika ta fito babu abinda take sai kuka tasha gaban shi,tare da zubewa ƙasa tasanya hannayen ta alamar roko tace "Wallahi, billahi, nagama, bazan sake ba, Amma tabbas masu wasamu da cewa muna da sura mai kyau sun cuce mu, na yarda ba masoyan mubane, tinda babu wanda zai iya cewa zai aure mu sai dai ya bukaci lalatamu,wallahi ban taba samun wanda ya fadamun gaskiya ba sai kai , nagode bazan taɓa mantawa da kaiba,kuma insha Allah daga yau duniyar TikTok nabarta har abada, saboda dama itace silar lalatani ,saboda nayi koyi da abinda nike yawan gani, NGD ta karasa tana sakin kuka.
Kai ya É—aga yana faÉ—in zaki iya tafiya .
Yana fadin haka yafara tafiyar sa cikin natsuwa, ya isa inda su Affan suke sunata kwasar dariya.
Yana ƙarsawa wajen su ya daure fuska gam, tare da tsiyayya Drink's mai sanyi yasha.
Cikin iskanci Affan yace" wallahi mata na masifar sonka Hammad , Amma iskancinka yasa saidai ka latsa ka barsu suyita ihu suna neman ka kawo musu agaji ,amma kana shan kamshi , wannan yarinya da kyal ta saurarare ni , Amma jibatta cen zube tana kuka kamata flashing hahahahha yasaki dariya Irfan na taya shi.
Imran kau da yake yason waye Abokin nasa ko kallon su bai ba.
Ahankali ya canza musu fita suka shigayi amma shi baya samusu baki sai latsa waya yake .....
Washe gari Asabar
********
Asubar fari Zarah tayi wanka ta shirya cikin natsuwa tayi sallah tayi azkar, ta zauna ta fara karatu bayan ta gama taje ta gaida Abba'n ta da umman ta.
Abba yace "taje ta shirya zai ajiyeta kamin ya wuce Kasuwa .
Bayan ta gama shirinta tsaf ta ɗakko doguwar hijjob inta ta sanya Blue Black,wadda tamata masifar kyau ,baka ganin komi sai fararan idanuwanta da tafukan hannuwanta, ko ƙafarta kam baka gani, dan hijjob in ta saukar mata har ƙasa.
Wani siririn glass fari tass ta É—auka tasa, sai sheki yake kamar medical.
Wata jikka mai masifar kyau ta dakko ta sanya littattafanta Tafito cikin takunta na natsuwa, bayan tama Umma sallama ta fita.
A'cikin harabar gidan taga motar Abba,gaba ta bude tashiga yayin da mai gadin su ya buÉ—e suka fita , Abba yayi Addu'a kana suka dauki hanya.
Zarah tace "Abu zarah wakkahi kamar bazan iya koyar wannan ba .
Murmushi Abba yayi yace "ZARAH sai kuma kinyi kana zakije sanawiyya ,ko bakyason cigaban rayuwar mune,kinaso ki zauna Iftida'iyya ne?.
Ta gilgiza kai tace"hakane Abba, zanyi nagode.
Cin natsuwa suke ratsa titin da babu hayaniya akai sai mutane jefi -jefi dake wuce wa.
Suna karyo kwanar da islamiya take mai suna noorul Islam (wato hasken musulunci,
) Taji gabanta yayi wani masifar bugawa.
Da sauri ta dafe tana Addu'a samun natsuwa sa sassauci....
A bakin get din Abba yatsaya dan ba ashiga da abin hawa, sai dai ɗalibi ya ƙarasa da ƙafarsa.
Suna fitowa yayi
Dai -dai da lokacin da motar su Hammad tayi parking opposite da islamiya ƙalƙashin bishiyar da suka saba zama..
Abba ya buÉ—ema Zarah cikin natsuwa ta sanyo farar kafarta ta fito.
Tsaye sukayi cikin tsananin shakuwa da soyayyar mahaifi Abba na rije da kyauran mitar yace "Bintu Abiha ! Dan Allah ki kula da kanki da martabar ki ,ki kama kanki karkima kowane namiji magana ,kuma karkiba kowa fuskar da zaya tanka miki kinji.?
Tace" insha Allah Abba namaka Alkawari.
Rufe motar yayi suka ƙarasa cikin makaranta .
Bayan gabatar da ita suka bata ajin da zata koya, inda zatana daukar Alkur'ani da Fiqhu.
Abba ya mike tsaye Zarah ma tamike Ya Sayyadin su yace" SHEKH bari inzo in rakaku Ajin da zata koyar É—in.
Yace "ShikenanYah Sayyadi mungode.
Tafiya kaɗan suka ƙaraso ajin da Zarah zata koya, anan Ya Sayyadi ya gabatar da ita da abinda zata koya.
Sunmata sannu tare da fatan Alkhairi.
Bayan sungama Sayyadi yace" Zarah zaki iya fara musu tinda babu kowa ajin ba.
Kai ta jinjina batare da tayi magana ba.
Kasancewar batason zafi ga kuma shigar da tayi yasa ta ƙarasawa ta bude window ɗin dake class ɗin, tare da zama bisa wata kujera da aka ajiye dan malam mai.
Cikin daddaÉ—ar muryar ta ta musu sallama tare sa son sanin inda suka samu matsaya akaratun nasu.
Sosai suka furgita tare da sha'awar son ganin fuskar mamammalakiyar mai baiwar murya nan,amma som bata basu fuska ba ...
Akaro na biyu ta sake tambayar su dan duka babu wanda ya bata amsa!Dan tariga ta kashe su da baiwar sautin ta.
Anan suka faÉ—amata Suratul Maryam take aya ta 30..
BISSIMILLAHI tayi tare da fara karanto ta daga farko .
Ya ilahil alamina yar uwa zanso ace kinji muryar Zarah adai-dai wannan lokacin.
Gabaki ɗaya ajin sun mayar da hankalin su akanta duk da ba sauti take dagawaba amma kanajin ratsawar karatun tarr cikin zuciyar ka, lallai babu abunda yakai Alkur'ani daɗin karantawa, haka taita musu har lokacin da suka iso inda suke kana ta musu ƙari tare da maimaitama su sosai. Saida suka rike kana ta tashi ta koma cen back sit ta zauna tana buɗe wasu littatafan nata tana dubawa..
*********
Hammad kam bai dawo gidaba saida yayi mangariba da isha kana ya dawo ,yana zuwa ya shiga gidan tare da isa sashen da suke ya maida ya rufe yayi wanka, Yana fitowa yayi kwanciyar shi bisa gado yana latsa wayar shi da shiga yanar gizo, duk yarinya da yaga tayi baÉ—ala zai turama Affan number ta anemo mai ita.
Washe gari yana tashi bayan ya gaida iyayen nashi ya zauna, ƙanna sa "Yusrah da Tasleem tagwayene sauka fito cikin shiri na islamiya suka gaisa da iyayen nasu .
Zama sukai akan dinning inda yake cin abinci suka gaishe shi.
Amsawa yayi yana kallonsu É—aya bayan É—aya tare da tsuke fuskar shi yace" muga wayoyin ku ,munafukai, kullum da abaya zukai- zukai Allah kadai yason tsiyar da kauke shukawa.
Jikin su na ɓari auka mikamai ,ya shiga ya bincika ganin babu komi ya mikamusu yana sakin murmushi yace" yawwa yaran Momy, kucigaba da kiyayewa kunji , naji daɗi! mi kukeso in siyomuku? yafada yana tsare su da ido.
Cikin jin daÉ—i Yasmeen tace "Yah Hammad ka siyomun chocolate masu masifar zaki da daÉ—i.
Hancinta yaja yana sakin murmushi yace "Yusrah fa?.
Cikin damuwa tana daga ki tace" Yah kamun Addu'a, Allah yasa Zarah ta karbi tayin abotana shinafi buƙata.
Taɓe baki yayi yace" waike bakya dainamun maganar yarinyar nan? wannan wane irin jarabace, ita ɗiyar ubanwa a garin nan, da zakina son ƙawance da ita amma tana miki iskanci ,Ɗiyar wanene ita yafada yana dakamata tsawa.
Jikinta na rawa tace ÆŠIYAR SHEKH ce ...
Tsaki yayi yace" SHEKH! ƊIYAR SHEKH ɗin ubanwa,To anjima kinemeta a TikTok tumɓur makaɗin zindir dazata miki iskanci tana nuna miki ita yar islamiya ce yaushe rabon duniya ..