Sashe 2
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hammad ya saki wani muskilin Murmushi na gefen baki yace "Ayyah gwanjoce, na fison sabuwa dal A leda, in buÉ—a, in jujjuya, daga baya injefa kwandon shara ,kai kason nafi karfin naci, saboda duk fadin Kano ba'ayi macen da zata rikita Hammad ba,kawai am'fanin su kadan rage dare ka korasu sutashi, mizan mayi da mace ana zaman lafiya,Matan da gabaki É—aya yanzu Annabi Musa a fuska fir'auna azuci...
Dariya suka kwashe dashi wani matashi chocolate colour yace" Man har yanzu da sauran wayewar ka wallahi ,kai saidai ka jijjiga ka watsar, yakamata ka fara wasan Danbe kaji.
Bakin shi ya taɓe wanda yake da duhu- duhu da miks din ja, sai ya ƙara ma farar fatar shi kyau da haske yace" bani ba tarayya da kowace mace har abada Affan,Ka ganni nan jo Aure bana fatan nayi har in mutu..
Dayan yace ina bayan ka Man ,matsala bakason mene zaka kwasa daga matan ba, ina amfani bibbiyar matan bariki wayanda suka mayar da kansu kamar shadda kasuwa , Duk wanda yaga dama ya juye buƙatarsa ya mike..
Hannu ya É—agamai alamar jinjina yace" good Imran.
Irfan ya buÉ—e baki zai magana saiga wata farar mota dalleliya ta doso inda suke.
Da sauri sukasha jinin jikinsu bandashi daya maida kanshi ƙasa yana latsa babba wayar shi.
Cikin kamewa Imran yace "Man gafa Daddy nan....
Shuru yayi batare daya É—ago ba.
Motar tayi parking dai-dai inda suke ,wani matashi cikin shiga ta kamala mai tsananin kama da Hammad ya fito ya buÉ—e bayan motar.
Wani farin Dattijo mai tsananin kama da Hammad da matashin saurayin ya fito ,som fuskar shi babu annuri, yana sanye da farar shadda tass da babba riga, hannushi rike da wata Sanda ta silver mai masifar kyau, sai sheki take kamar azurfa ,ya kafa Ash É—in hula da takalma sai kamshi yake bugawa, kai tsaye inda suke ya nufo cikin izza da kamala, yazo wajen Hammad yayi tsaye cikin kakkausar murya yace" wuce mutafi."
A'hankali ya saki karan sigarin kasa tare da dirowa daga motar yace" Affan ka kawoman motana anjima club É—in Ahmad Musa.
Shuru sukayi su duka tare da gaida Daddy fuska a É—aure ya amsa ya tasa Hammad gaba suka shiga mota ,matashin saurayin yaja suka tafi.
Tafiya kaɗan suka ƙaraso wani Babban gida mai masifar kyau sukayi hon.
Mai gadi ya buɗe ƙaramar kofa ,yana ganin motar gidan ce ya koma ya bude get din da sauri .
Hancin motar saurayin ya danna suka shiga ciki, yayin da mai gadin keta musu Sannu da zuwa babu wanda yabi ta kanshi, har suka isa parking space suka fito suka ƙarasa cikin katafaran palon da sallama.
Wata Hamshakiyar matace da a shekaru zatakai 45 Tafito kiching cikin shiga ta alfarma sai sheki take da gwala- gwalai ,fuskarta cike da fara'a tace oyoyo ga Daddy.
Kyakyawan murmushi ya saki cikin Dattako yana zama akan tamfatsa- tamfatsa kujerun dasukama palon ƙawayan.
yace" yawwa sannu Jannat ...
Ruwa ta É—akko mai da lemu mai sanyi ,ta zauna gefenshi tare da tsiyayamai ta bashi .
Karba yayi tare da cewa Shukhran.
Kai ta É—agamai tana Murmushi tare da kallon Hammad dake tsaye ko motsi bai ba sai cika ma bakin shi iska yake yana fesar wa.
Cikin tsare gida tace" kana ina tinda safe, ga shi har biyu da rabi tayi?
Bakinshi ya turo yana kallon gefe yace ina nan.
Zatai magana matashin saurayin ya shigo cikin natsuwa tare da durkusawa yace "Daddy ga key É—in zan'wuce.
Daddy yace zauna Ahmad, inason magana daku.
Zama yayi yana tankwashe ƙafarsa tare da mayar da hankalin sa akan mahaifin nasa.
Hammad kam kujera yasamu ya zauna tare da É—ora kafa É—aya akan É—aya yana zubama Ahmad harara....
Gyaran murya Daddy yayi yace" Hammad miyasa kake bani wahala arayuwar ka?miyasa kana Babba agidan nan amma kake halin yara? ku biyar ne kaɗai Allah yabani amma baka tsayawa kayi abinda ya dace kuma wanda kason nike so, Hammad miyasa kazaɓi wannan bauɗadɗiyar rayuwar ta shaye -shaye da iskanci, tare da bin abokan banza, Nasha faɗama banason ganin ka da yaran cen , Amma baka bari ,ka kammala karatu Hammad kana da shekara 27 aduniya, amma kaki yarda ka fara aiki balle in'sanya ran zakai aure ,sai dai danamaka magana kacemun kaidai baka isa aureba* shin Hammad kana da matsala ne bansaniba?amatsayin mu na iyayenka in'kana da wata tawaya kafaɗamana sai mu nemoma magani,Ga Ahmad nan yanzu har yafara aiki, amma kaiko sai bin yaran mutane kake kamar ɗan akuya kana lalatasu , Hakan dai-dai ne,ga Yusrah,ga Safira zakaji daɗi a musu ya faɗa cikin tafasar zuciya...
Hammad ya turo baki tare da cewa" waini Daddy kullum sai kamun faɗa gaban ƙanene , Dan kaja ya rainani, nifa aljana ce ta aureni, kuma maza matane ni, shikenan ko ,to ku kyakeni ya fada yana ƙokarin tashi.
Afusace Momy ta jawoshi ta fara sheƙamai mari Rai ɓace, Tare da fashewa da kuka tana jijjiga rigar shi.......
19/06/2022, 5:37 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
FREE PAGE 3&4🧕ðŸ»
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
"""Kuka take sosai ta kasa magana.
Yayin da idon Hammad yayi jawur, duk iskancin sa bayason bacin ran mahaifiyar sa ko alama, Hankali sa yakan tashi a lokacin da yaga hawayenta na ambaliya, saboda matsala sa.
A'hankali ya rike hannayen ta, tare da kallon su baki ɗaya kana yayi ƙasa da kanshi, batare da ya kalleta ba yace" Momy kiyi hakuri, kimin Addu'a shiriya daga bakin ki mai Albarka kinji? Ya faɗa cikin natsuwa da tattausan lafazi.
Cikin kuka tace" bazan ba Hammad, miyasa kakasa zama yanda nikeso kazama, Hammad kana da ƙanne ,wata rana zan mutu , Daddy zai mutu ,kaine Babba, kuma kai yakamata ka mayema yan uwanka gurbinmu, amma miyasa kazama babban banza, Hammad mu kakecema maza mata ne kai to taya?
Kanshi a'ƙasa yace "Am sorry Momy, kawai bana da ra'ayin Aure ne gaskiya, matan yanzu duka yan bariki ne, babu na kwarai som, koda kinga mace a hijjob toki shiga tik-tok zaki Ganta a'ciki KASIYATUM ARIYATU,(Sun sanya tufa amma tsirara suke)misalin goma na dare anan zaki gansu banza, haihuwar iyayen su , Momy kinfi kowa sanin abinda kika Haifa, kinson ni da masifar kishi , Momy ina tsananin kishin a taɓamun abu, kana inyi amfani dashi, Dan Allah tinda na faɗamiki gaskiya kibarni yakarasa yana yarfe hannu.
Daddy da yake kallon su rai ɓace ya daka mai tsawa yace" to kana nufin wayo zakama Allah ne Hammad?.
Wato ka lalata yaran wasu kana kai kace bazakayi aureba, saboda kana ganin abunda kayi za'amaka ko?.
Ga baki ɗaya Hannayen shi ya ɗaga yana gilgiza kai tare da turo ɗan maroum ɗin lips ɗi shi yace" Wallahi billahi bantaɓa lalata yar kowa ba Daddy..
Cikin bacin rai ya mike yace "kasakemun magana wallahi zan daukeka da mari ,banza wawa kawai.
Na baka nan da wata biyar ka fiddo matar aure, inba haka ba ,wallahi zan baka duk kan wadda ta tari gaba na.
Baki asake yake kallon mahaifin nashi ,,yanajin wani tukukin takaici,shi akecema za'abashi mata hmmm da sakal.
Cikin fushi ya fita daga palon tare da isa part din sa dake cen gefen nasu,ya tura kofar yashiga tare da rufa kyauran da karfi, yashiga yamutsa sumar kanshi, tare da hargitsa ta,yanayi yana zagaye babban palon dake shimfiÉ—e dakayan more rayuwa,sai zuba kamshi yake na turaran wutar HAWI na UMSAD INCENSE ..
Cikin wata irin murya yace" wata biyar in'ban fiddoba amun auran dole,dariya ya saki da tasake fiddo kyanshi, sai kuma ya gilgiza kai yace" inah ! Hammab bazai taɓa aure ba,Duk ranar da Hammad yayi aure yasamu matar sa ba a'yanda yaso ba, zan iya kashe yar mutane ,ya faɗa a fusace yan cije baki , tare da ware hannayen shi cikin fushi ya kaima kayan ƙawa da aka aza akan center table duka, take suka daka tsalle suka watse bisa tattausan carfet ɗin.
Aguje yayi hanyar step din dake palon bibiyu, ukku -ukku yake hawan step É—in .
Anan naga É—akuna ne guda biyu sun kallon jinan su.
Ɗaya daga ciki ya tura yashiga, tare da rufe ƙofar ya danna mata key.
Kai tsaye Wajen ƙaramin fridge ɗin dake ɗakin ya nufa ya buɗe ya ɗakko wata kwalba ta codine ,lokaci ɗaya ya fara tittilana cikin sa, yana gamawa yabi da ruwa mai masifar sanyi.
Lokaci guda zufa ta faramai ambaliya duk kau karfin Ac dake cikin É—akin.
Ba tare daya cire takalman saba ya faÉ—a kan gado yana lumshe ido ,ya zaro wayar shi ya kunna data tare da shiga duniyar TikTok.
Anan ya fara ganin sabbin posting da akayi na yam mata, wayan da basu da marrraba da kafurai ,cikin shiga ta banza kamar ba yaran musulmai ba.
Cikin natsuwa ya fara kunna Vidio yana gani, yanda babbar mace zata ajiye waya ta kunna waka tana tiƙa rawa, tana juya duk kan baiwar da Allah ya mata.
Wani sabon Posting na video ne ya tafi da hankalin shi ,wanda wata yarinya tayi mai suna Liƙa.
Da sauri ya danna ma Vidio Play, anan ya ganta tasha wasu kafuran kaya, daga ita sai pant nd bra,sai wani ƙaramin mayafi milk da tasanya wanda kana hango na ciki,tayi tsaye ta kunna waƙa tana turo manya- manya Na shanun ta, tana taka rawa tana juya hips.
Sosai yake kallon abun nata ko kawar da idk bayayi,Sai wani matse baki yake yana haɗe kafarsa, tare da taunar lips ɗinshi da masifar ƙarfi.
Saida ya gaji dan kanshi kana ya ragumo pilo ya matse gam ,yana sauke gwauron numfashi.
Cikin wata siririyar murya mai daɗin amo yace" taya zanyi aure,Bayan yam matan duniyar sun lalace,Yanzu zaka haɗu da mace cikin doguwar hijjob,amma anjima ka ganta a TikTok tana bayyana surar ta,ya zam wajibi Daddy inka takurani in'gudu in'barma gidan ka,aure ne bana so, bazantaɓa yiba,daga nan bacci yayi gaba dashi....
*****
Zarah kam saida tayi bitar karatunta kana cikin natsuwa ta mike ta shiga É—akinta dake da madaidaicin gafo da wadrof Babba, sai tarin littatafai masu yawa.