Sashe 5
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta ɗagamai tana hawaye tace" Yayah wallahi ita bata haka! Zarah dole kaso ta in ka ganta ,natsatsiya yarinyace Yayah. mahaifinta ko waya baya bari ta rike, kullum karatu take bata magana, akwaita da sanyin murya da daɗi, Yayah in'kayi abota da mai saida turare kaima zaka tashi da Albarka kamshin da ya bazamaka , tsaɓanin kayi da maƙeri kaurine kawai zai dameka .
Dan Allah yayah ka tayani addu'a samun dace da abota da yarinya mai ladabi da biyayya kamar ÆŠIYAR SHEKH...
Tsaki yayi rai ɓace Tare da tashi ya ficce, kai tsaye ya fada gidan su Affan, Dan kusa suke. Anan suka fito suka dauki su Imran suka karasa opposite da islamiya dake unguwarsu suka zauna ranshi a matuƙar bace.....
Suna haka sukaga Abba da zarah sun shiga makaranta.
Bacin ran da yake ciki ya sashi É—akko sigari ya kunnata tare da fara bata wuta.
Su Imran kau fira kawai suke dan sukam cikinsu shine kawai mai shaye- shaye ,Sauran duk basayi sai bibiyar mata...
Akaro na ukku ne daya kunna yaji wani tattausan hannu yasa ya zare masa.
A'hankali ya fara bin hannu da kallo har ya saukesu fesss akan........
19/06/2022, 5:37 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
Free page 7ï¸âƒ£&8ï¸âƒ£
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
""""""" Yabi Kyakyawar Fuskar SHEKH Deedat dake tsaye fuskar shi ba yabi ba fallasa.
Akaro na farko Hammad yaji tsananin kunya duk da baison waye ba,Amma sosai yaji nawie ya kamashi hakan yasa yayi gefe da kanshi..
Cikin sanyin murya shekh yace" Yarona kana da ƙananun shekaru kana bankama cikin ka hayaki, Abinda Babu kyau va mahaliccin ka, kuma babu kyau ga lafiyan ka.
kamata yayi ace kamar kai yanzu kana makaranta ko kuma kana wajen aiki, Amma ko daya bakayi ba, kanata ƙone kuɗin ka A iska.
Dan Allah matasan mu ku gyara halinku , Saboda goben ku ,wata rana zaku iya zama shuwagabanni mu,na tabbata yanda naji zafin ganinka kanashan sigari duk sadda mahaifinka zai ganka zaiji zafi fiye da abinda naji, Allah ya kyauta ya shirya .yanakarasa faÉ—ar haka ya faÉ—a motarshi yayi tafiyar shi yabar Hammad da bugun zuciya.
Imran yace "Hammad kaji ko? Ya kamata fa ka daina ....
Affan yace" Kai Man ! ka ajiye ƙara ka ɗauki icce yafiyema wannan bushe- bushen da baya ƙaraka da komi sai zafin ciki.
Tsaki yyi yana mai durowa daga motar ya tsallaka Titi ya doshi harabar islamiya dake wajen.
Dai -Dai lokacin da zarah ta fara sauke man'hajar baiwar da Allah yamata na ilimi cikin sauti mai masifar daÉ—i tana raira karatu.....
Wani irin yanayi na farin ciki yaji yana shiga, ga natsuwa ta mussman dayarasa ko na kinene ,dan sosai karatun da take ke tasiri acikin zuciya da ɓargon sa.
Yanajin ta gama yasaki tsaki ya mike ko kallon su Imran baiba da kafa ya karasa gidan su, tinda babu nisa..
***
Akwana a tashi Zarah tasamu wata É—aya tana koyarwa noorul islam, kullum Abbah zai kaita in an'tashi ta haye napep ta dawo gida.
Hammad kam yarasa dalilin da yasa ya zaɓi zaman harabar islamiya lullum safiya, su Imran nacen tsallake shikuma yana zaune ya sadda kanshi ƙasa yana saurare, da tagama kuma ya mike ya tafi,ga baki daya Abokan nashi sunrasa gane kanshi, duk yayi sanyi -sanyi baya magana ,amma yana nan da shan sigarin sa, amma sauran kayan dyk ya daina shan komi.
Ayau ta kama laraba da misalin karfe 7 zarah nata shiri da sauri -sauri dan garin akwai alamun hadari tafison ruwa ya isketa makaranta ,batason fashi som.
Bayan tama Umma sallama Ta fito harabar gidan.
Anan taga Abban ta da wani dattijo da batason ko waye ba suna magana.
gwanin tausayi Dattijo kuka yake sosai.
Take taji gabanta ya buga ga tausayin shi daya tsargama ta.
Abbah ya dago ya kalleta yace" Zarah kingama muje ko?.
Siririyar muryarta ta buÉ—e cikin natuswa tace'' Na'am Abu Zarah nagama .
Yace ga Sabon ÆŠalibina ku gaisa ! sunan sa Alhaji Ali Bature, ki gaisheshi.
Hakanan ta samu kanta dajin kamar tason sunan amma batace komi ba ta dan sunkuya kaÉ—an tace. "Abbah ina kwana,Yasu Umma, tom Allah yamaka maganin abinda ke damunka, kana Allah yasama ilimi da neman ka Albarka......
Wani irin kayataccen murmushi yake saki mai tattare da hawaye yace. "Ameen Bintu Abiha nagode- Nagode.
Dole mahaifinki yayi alfahari dake, kinkasance mai tarbiya da kamala, Allah yasama rayuwar ki albarka, ya shirya gaban ki da bayan ki...
Ƙasa-ƙasa tace "Ameen..
A'hankali ya miKe zai tafi ya zaro kudi masu tsananin yawa ya bata.
Tace" Abbah dan Allah ka barshi , Saboda babu abinda zan'siya.
Yace ai ko kati kinsama wayar ki ko.
Tace bana da ita Abba, Dan Allah.
Cikin rashin jin DaÉ—i ya kalli SHEKH yace "Dan Allah kasanya baki SHEKH.
SHEKH yace" Zarah ki karɓa ki masa godiya.
Karba tayi da fatan Alkhairi kana ya tafi yana jin'jina tarbiyya yarinya , wato ko musu batama iyayenta, inama ace babban yaran shi da yafi so da kauna zai tashi haka ,da yafi kowa farin ciki...
Abba ya buÉ—e mota yashiga itama tashiga da sauri suka É—auki hanya, Dan har anfara iska ga 7:30 har tayi.
Kudin ta ajiyema Abba tace" Gashi abu zarah.
Yace Bintu Abiha ki ajiye awajenki, sai kiyi amfani dasu kinji.
Tace shikenan nagode.
Abbah yace" kinga zarah akwai fa hadari a garin nan sosai...
Cikin damuwa tace" Abbah shiyasa na ƙagara a'koma boko, kaga in an'koma ta yamma kawai zanɗinga zuwa, babu ruwana da doko sakko.
Murmushi yayi yace" ai kamar gobene, tinda monday ne za'akoma ko.?
Tace" eh "Amma Abba mi akaima Ɗalibika yake kuka, Gashi babba , Abba ya bani tausayi ,ta ƙarasa tana share kwalla, Dan Zarah akwai tausayi..
Yace" Zarah kisa shi Addu'a, kawai yana da damuwa akan ÆŠansa babba, bayajin magana, yace mun yana bin yaran banza ,yana shaye -shaye, yana tare da Abokin banza , club zuwa yake, Duk abun baÉ—ala yaran yana kangaba, shiyasa yake cikin damuwa da halayyar yaron,gashi yafi sonsa sama da dukkan yaran sa ....
Kai ta gilgiza cikin tausayi tace "to Allah ya shiryashi Abbah, shikuma uban Allah yabashi ikon dagewa da masa Addu'a, lallai ya haÉ—u da jarabawa ta karasa tana kishin giÉ—awa da kujerar...
Wata firar suka canza har suka isa makaranta.
Tana shiga ta isa aji babu kowa sosai taji tsoro, Dan bata taɓa iske hakan ba,kuma batayi tinani ba...
Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un tace lokacin da taga hadari yana sake rinewa, ta tabbata shine silar hana kowa zuwa, gaya bata iya fita office É—in Ya Sayyadi balle ta tambaya .
Hannu ta É—ora akai tace" Ya Allah ka kawoman agaji ....
Kofar data rufe taji an'bude an'shigo hakan yasata waiwayowa da sauri.
Ya sayyadi tagani cikin ladabi ta gaidashi batasake magana ba sai juya kanta da tayi
Ya karaso wajenta yace" Zarah yara basa zuwa islamia sosai in sunga hadari, Dan haka zamu rife makaranta muma muyi sauri muƙarasa gida dan mufake ,kema zaki iyama SHEKH waya yazo ya ɗaukeki...
Atakaice tace "bana da ita.
Yace nikuma nabar tawa gida balle in'kiramiki ,to ko ki fita kisamu abun hawa .
Kai ta jinjina mai cikin gamsuwa..
Fita yayi itama ta mike ta fito da sauri tana fatan samun abun hawa da sauri...
Dai-dai lokacin da Hammad dake sanye cikin wasu riga da wandow na milk É—in shadda ya iso ya zauna bisa É—an dandamalin da ya saba zama.
Akan idon shi Zarah ta fito iska nata daga hijjob inta fararan kafafuwanta nata fitowa ...
Kallo É—aya ya mata ya janye idon shi tare da sakin tsaki yace munafuka da zandubaki anjima tsirara zangan ki..
****
ZARAH kam Tsaye tayi gefen da yake tana neman abinda zata hau, amma babu Napep babu alamun ta...
Hankalinta yayi masifar tashi, dan masifar tsoro take ruwa ya daketa tana wahala.....
Cikakken 5mnt batai ba aka fara wani yayyafi irin Manyan nan dake nuni da ruwa sosai na zuwa.
Lokaci É—aya ta rikice tafara salati jin ruwa ya fara sakko wa.
Hammad kam tashi yayi ya shiga baranda dake kasan ginin yayi tsaye yana latsa waya cikin natsuwa.
ZARAH kam tini ruwa ya fara jiƙata yana sauka akan jikkar ta dake danƙare da littafinta mai daraja..
Gabanta taji ya faÉ—i, Hakan yasa tashiga kalle- kallen inda zata fake, Dan kar Alkur'ani ta ya jike..
Babu inda tagani sai inda Hammad yake Tsaye.
Tsoro taji da taga namiji shikaɗai hakan yasa ta saki kuka tace" Allah kataimaka man, banaso littafina su ɓaci....
Hamnad kau Game kawai yake bugawa hankalin shi kwance .....
Zarah kam tsoro yasake kamata ganin ruwan ya tsananta ga gefen datake kwalbatice hakan yasa ruwan ya fara fitowa yanayin ta inda kafarta take,ido ta rintse dan wani irin jiri ta fara gani , Dan muddum ruwa yayi yawa gabanta jiri kesa taji kamar ta faÉ—a ciki....
Ganin ta tafi luuuu zatafaɗi yasa tayi maza tayi zaman dirshan tare da ɓoye jikkar ta tana rintse ido ....
Hamnad kam tin sadda ta zauna yake kallonta dariyacma taso bashix dan yanda yaga tayi ya tabbata batason ganin ruwan, Hakan yasashi jin daÉ—i sosai da yaga yanda ruwa ke dukan ta.....
Cikin tsoro ta ɗan buɗe idon ta kaɗan ta cikin farin glass ɗin ta daya cika da ruwa, taga sosai ruwan ke ƙaruwa hakan yasa da hanzari ta mike tsaye tayi hanyar inda Hammad yake tana layi, tana zuwa ta ajiye jikkar kusa da ƙafar shi batare da ta an'kareba lokaci guda kuma ta koma cen gefe cikin ruwan tsullugudum tana sauke ajiyar zuciya ta tura kanta cikin cinyoyin ta,ga numfashinta ya fara yinƙasa , ga ruwa mai yawa na dukanta.
Cikin Mamaki Hammad ke kallon ta, yasa fakewa zatayi inda yake , sai yaga jikkar ta kawai ta ajiye ta koma tsakiyar ruwa.
Bakin shi ya taɓe yaci gaba da kallon yanda ruwan ke sukuwa akanta yana jin daɗi.