Sashe 6
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar wasa yaga ta zaro duka hannayenta ta toshe kunnata cikin siririyar muryarta ta fara addu'a sosai wadda daga inda yake yanajin ta duk kau karfin ruwan.
Dan toshe kunnan da tayi yasa sautinta ke fita da karfi , Yayin da yake sauka a'cikin nashi tarr.
Sosai yaji gaban shi na bugawa, kenan itace ke karatun da yakeji koya?,kai anya ba É—aliba bace,? kai bai yarda ba saidai in muryar malama tasu take kwaikwayo.....
Tsaki yasake saki yace" in'sunji bala'i sai su tina Allah....
Karkacewa yayi ya fiddo sigarin shi ya kunna yafara hura ta.
Zarah kau da idonta ke lumshe tana kwararo Addu'a lokaci daya ta tsaya,ta É—ago ido tare da daÉ—a hancin ta.
Jin warin sugari yasa da sauri ta mike tana haɗa hanya, dan duk duniya abinda ta tsana kenan hakan yasa bata an'kare ba tai wata irin suka cikin ƙatuwar kwalbatin nan.
Da sauri ta fara kicaniyar fiddo kanta amma ruwa yayi yawa saima kokarin janta yake ...
Ganin numfashin ta na barazana ga rayuwar ta yasa da sauri ta cizge wuyan Hijjob inta dake manne da nikaf hakan yasa ya sauka akan wuyanta ma'ana ya kece.
Dam !dam !!dam!!!.
Hamma yaji zuciyar shi na bugawa lokacin da yaga yanda Ruwa ke sama da kasa da ita, sai fama take,ga wani uba- uban gashin ta dake lilo akan ruwa, duk da baya ganin fuskarcta amma ya tabbata ALLAH yayi halitta ...
Zarah kam cikin son ceton kai take sake rike silaf din dake gefenta kam tana feshi da ruwan dake son shigemata baki,sosai take so tayi tsalle ta fito amma takasa, Saboda barazana da numfashinta keyi na son barin gangan jikinta.
Kanta ta É—aga sosai hakan yaba Hammad danar ganin kyakyawar fuskar ta.
Wani faduwar gaba yaji fiye dana farko dan gabaki É—aya ranshi ya bashi da aljana yake tsaye...
Cikin izinin Allah ta samu ta daka tsalle daya ta fito lokaci guda kuma nunfashin nata ya dauke baki daya a inda ta fito anan ta faÉ—i kamar matatta.....
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃ðŸ»ðŸ’¯ Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’¯ Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. UMSAD INCENSE taku har abada na muku fatan alkhairi*🥰🥰
Dan neman karin bayani kubiyoni ta wannan number.
0802 8827 241
_*🌼🌼SUMAYYA BAIWAR ALLAH 🌼🌼*_
_*Insha Allah za'a soma posting d'in cigaba littafin SUMAYYA BAIWAR ALLAH ku harzarta domin samun cigaba da karanta littafin:*_
_*Nomal group N 300 ne Special N 500 ne Zaku iya turo da kud'in ku ta harya wannan account d'in*__*👉ðŸ»0003187186 Khadija Salisu ja'iz Bank , idan kuma katin waya ne zaku iya turowa ta wannan number 08168159409 domin k'arin bayani sai tuntubeni ta WhatsApp number na👉ðŸ»+966599791573*_
_*Ko kuma ku ziyarci shafinmu na arewabooks.com domin samun cigaba da karanta littafin a koda yaushe ga link d'in nan*_ 👇ðŸ»SUMAYYA BAIWAR ALLAH:: https://arewabooks.com/book?id=62847f85ef85a63a21db3418
19/06/2022, 5:38 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
🧕ðŸ»
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
Free page
🅿ï¸9ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
"""""Hammad dake kallon ta jikin shi ne ya ɗauki rawa da sauri ya isa inda take, tare da leƙa fuskar shi akan nata.
Gefen da take ya É—an kaima duka Cikin ruwan yace" ki tashi ki kawo number Baban ki zan'kira miki, kinga ruwa na dukan ki.
Shuru yaji gashi babu alamun motsi a'tattare da ita.
Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un yace tare da mikewa ya koma cen inda ya baro ya zaro wayar shi data fara jikewa cikin natsuwa ya fara dan'nawa, tare da karawa a kunne
Yanajin an dauka yace.
"Kizo nan wajen Noorul islam yanzu kifito da mota .
yana gama faÉ—in haka ya datse wayar tare da mata kallo É—aya yakuma juya kan shi.
Cikin 3mnt wata dalleliyar mota tayi parking wajen
Take aka buɗe saiga Yusrah ta fito hannuta da lema, da sauri ta ƙaraso inda ta ganshi tsaye tace.
Yah Hammad Lfy naganka kai É—aya, ina su Yah Imran ne?
Tsawa ya dakamata tare da mata nuni da inda ZARAH ke kwance yace" ki taimakamata ta faÉ—i ne ..
Da sauri ta kalli inda yake mata nuni hakan yasa tabi wajen da kallo* aguje ta nufi wurin ganin mace zube gashinta duk ya rufe mata fuska, ga ruwa na dukan'ta sosai.
Cikin tausayi da karaya zuciya ta fara jijjigata tare da cewa Sister kita shi Dan, Allah, na rokeki kitashi, miyasameki, waya miki wani abu?.
Hammad kau Lema ya É—auka ya rike yazo yayi tsaye yana kallon ta.
Tace "Yayah kodai ta hadu da yan iskane.?
Afusace yace "saidai in ni kike nufi dan uban ki, ki kamata nace. ubanmi zanyi da wannan yarinya, in'ma dan iskane ni sai in lalace akan ƙanƙanuwa kamar wannan .
Da sauri ta yaye mata gashin tare da ƙoƙarin ɗagota .
Innalillahi wa inna ilaihi Raji'un tace tana kokarin sakin ta,.
Lokaci guda Hammad yayi suka gabanta tare da tarbe kan ZARAH ya dakama Yusrah tsawa. Yace" baki da hankali, da kinja kanta ya bugu fa, bakya ganin condition ɗin da take ciki zaki ƙaramata wani..
Cikin ruÉ—u tace Yayah Aljana cefa, wallahi ba mutum bace, yayah miyasameta, Yayah waye ya zubar da ita anan, Yayah miyakawo ka nan? .
Cikin mamaki yake kallonta dai-dai Lokacin da zarah ta motsa A'hankali tana jujjuya kanta tace .
"Abu zarah ! Abu Zarah ka taimakamun ka fiddoni,bana iyawa, takarasa tana juyi da kanta sosai jikinta na rawa...
Yusrah da take kallon ikon Allah kamar ta yaɓajin muryar tace" Yayah kodai mutun ce,to ka sata mota mukaita Asibiti.
Yace" Yusrah ki kira Imran ya kaiku bazan iya ba.
Sama -sama Zarah kejin sautin namiji akanta wanda kuma ta tabbata ba yayunta bane ,hakan yasa da sauri ta fara buÉ—e idonta dake cike da ruwa.
Tarr ta saukesu akan fuskar shi yana motsa É—an maroum É—in bakinshi alamun Addu'a.
Sai dai kash ! ÆŠan kusancin da suka samu sosai yasa warin sigarin da yasha ta kaima hancinta duka.
Da sauri ta mike tsaye tana bin kanta da kallo tare da kallon shi a'furgice Hankali tashe, ganin wuyan hijjob inta sauke ga sumar ta duk ta balbaje, babban tashin hankalin ta da taganta cinyar gardi kwance, lokaci guda jiri ya É—ibe ta ta fara neman faÉ—awa kwalbatin da ta fito da kyal.
Akaro na biyu ya sake kamota ta fado jikin shi. lokaci guda ta saki kuka tana kokarin kwacewa daga jikin shi.
Muryar ta na rawa take fadin bazan taba yafema ba ,ka taɓani ,kaga surana ,kaga gashina, ka rungumeni kai ba Halaliya naba, ba kowa ba, kai kam ba mutumin kwarai bane ,ka cuceni ka gama da rayuwana, ka illata budurcina, ka ɓata ginaniyar tarbiyya da tinda nazo duniya babu wanda yataɓa ganin fuskana ma balle ya taɓani,ko mahaifina ko yayuna baya bari su raɓeni ,iya kata dasu gaisuwa ,amma yau gani jikinka rungume maimakon kabarni koda mutuwa zanyi in mutu daka raɓeni ta karasa cikin matsanan'cin kuka tana turashi da karfi afusace....
Lokaci guda yayi baya take kafar shi ta taka lakar dake wajen yayi suka cikin ruwan kwalbatin data fito....
Hannuwan shi yasa ya share na fuskar shi batare da yayi kokarin fitowa ba, sai kallon ta da yayi ganin tana mayar da hijjob inta tare dasa nikaɓ ɗin dake jiki ta rufe fuskar ta ,amma idonta a bude yake yana zubar hawaye dan glass ɗinta yabi ruwa...
Inda jikkarta take ta nufa da sauri ta É—auka tana kankameta, lokaci guda kuma ta rike kanta batare data na ganin hanya ba ta fara tafiya cikin tsananin jiri...
Jin an'rungumeta an'saki kuka yasa da sauri ta É—ago kanta ta saukesu akan Yusrah.
Yusrah dake kuka sosai tace" ZARAH ! tabbas kece,nagane kine daga shigar ki ta kamala ta yau da kullum,,da daddaɗan sautin ki wanda mai rabo ne kawai ke samun sa, ZARAH karkima ɗan uwana mummuna fahimta man, Wallahi shine ya taimakamiki da yaga kina neman agaji, shine yayi sanadin fiddo ni cikin ruwan nan dan inzo da mota in kaiki Asibiti, ZARAH ganin na razana da ganinki kwance agaban shi ne ina ƙoƙarin makaki da kasa yasa ya tallabeki,zarah kimuna kyakyawar fa.....
Kanta ƙarasa ta dakamata wata irin tsawa cikin matsanancin kuka tace ''kinji yanda naji,shekarana 19 ina neman ta 20 babu wanda yataɓa ganin fuskana sai dai aji sautina,to danmi bazanyi kishin kaina ba, na falka naganni jikin wani wanda banson shi ba, Dan shaye- shaye ba mlami ba ba komi ba.
Ko kinson tabbas warin abunda ya shane ya Hautsina tinanina ,to akan mi dan nayi kishin kaina zaki dameni. matsakibani wuri ta karasa tana dakama yusrah tsawa mai tattare da kuka...
Cikin kuka Yusrah ta matsa tace "ZARAH.!
Tabbas nason kece,nason kece ÆŠIYAR SHEKH, akaro na farko allyah yasa naga fuskanki,sai dai ba yadda na soba,amma babu komi, Allah yabaki damar fahimtar abunda yake gaskiya...
Zarah ba tace komi ba sai juyawa da tayi taci gaba da tafiya dan ruwan yafara sauki.
Hammad kam tinda ya tsiramata ido bai sake cewa komi ba , Dan shi abun ya taɓa, zuciyar shi, akaro na farko a rayuwar shi da yaga macen data Wulakan tashi kuma ya kyaleta,harda cemai ɗan shaye-shaye....