Sashe 3
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kayan jikinta ta cire cikin natsuwa tare da linkesu ta ajiyesu cikin kwandn dake gefenta ,kana ta daura towel babba tare da É—aukar karami ta rufe kafadanta ,tasa cup ta wanka ta nufi toilet.
Addu'a tayi kana ta sanya kafa ta shiga .
Bata wani jima ba ta fito, kana ta isa bakin gado ta zauna ta zubama mirro ido.
Murmushi ta saki tana shafa bakinta tace" Allah kasadamu da Alkhairi Inno.
Na matsu inganki.
kakata.
Mai ta É—auka mai kyau da kamshi ta shafe jikinta, Tare da É—aukar tirare Dan Zarah akwai son Kamshi, ta shafe jikinta dashi kana ta yi make up É—an dai -dai .
Duk da baka ganinta akwai masifar son kwalliya, kuma in'tayi kyau yakemata sosai, kamar ka saceta ka gudu.
Cikin natsuwa ta tsantsara kwalliyar ta, tare da isa wajen kayan ya ta buda ta dakko wani dakeken lace purple and black ta É—ora abakin gado..
Sashen da Bra da pant É—inta suke ta isa ta dakko bra bkack Mai kyau tasa, tare da É—aukar pant É—in ta É—an goga miski kaÉ—an akai, kana ta sanya doguwar rigar data mata É—as ajiki.
ÆŠauri ta kafa mai masifar kyau kai kace makarant koyan shi taje.
Kana ta fito ta É—auki wasu Vine Black ta sama farar kafarta ta fito.
Tsaye ta iske Umma kiching tana yanka ɗanyar kuɓewa .
Cikin sauri ta ƙarasa wajen Umma, cikin natsuwa ta ɗauki kubewar tare da matsar da ita cen gefe ta gyara ta wanke tass ,,kana ta fara yankanta.
Umma tace" Zarah dakin koma kinÉ—anyi bacci ki huta ,tinda yaune kawai kike samun hutu ,kilama gobe zaki fara zuwa wajen koyar war nan, dan naji Abban ki na waya da ya Dayyadi na makaranta ku.
Murmushi tayi tana zaro fararan idanuwanta tace" Ummu zarah bacci kuma! Hmm muda bacci ke jiranmu mai tsawoma a kabarin mu, ÆŠan lokacin da muke dashi Ummu zarah kwara mu ribace sa.
Cikin jin-jina l6ai da gamsuwa da maganar yar Tata tace" hakane zarah, Allah ya kara ilimi mai am'fani.
Tace "Ameen ya hayyu ya qayyum ta karasa tana ɗakko turmin ta juye kuɓewar .
Umma dake tuƙa tuwon semovita tace" Zarah kinson minene ya faru kuwa ɗazu kina karatu?
Batare data ajiye tabarya ba dan ba al'adatabane tsareka da ido tace" A'a sai kin'sanar mun..
Umma tace "ina wata yusrah yar gidan Tsohon gwamnah Ali Bature Safana! da kuke islamiya ɗaya, kin'tinata , wacce ta taɓa miki kuka akan tanaso kuyi ƙawance da ita amma kikaki bata fuska.
Kyakyawan murmushi ta saki tana mai jinjina kai tace" zahiri na tinata.
Umma tace "É—azu driver gidan su ya kawo ta, amma iyakarta É—akin Malam ,anan ya kirani, bayan naje ta gaisheni, takecemun taso kuyi abota ,amma bakyaso, to shine tace "Abbanki ya nemamata izinin Zuwa wajenki karatu...
Shuru zarah tayi tace'' ta mene yace da ita?
Umma tace yace "zai shawara dake.
Zarah tace "Ummu zarah kinson mene?
Sufa bawai ilimin ne suke da buƙata mu tattau na akai ba, A'a dole sunfiso sai na buɗe fuskana ,to mene riba gare su in'sunganni,mizasuji,kana zankarya dokar Abbanane ina yawo fuska a buɗe, kowane tom&jerry yana bina da kallo impossible, kawai asanar da ita nima karatun nike ,taje makaranta.
Umma tace" Zarah ni aganina ai ba lefi bane in yar uwarki mace ta ganki ko?.
Tace" Hakane umma..
Umna tace.
" To kibarta kuyi Abotar ku mana ,ki ƙaramata haske akan abinda bata sani ba, kinga kin taimaketa, kamar yanda Allah ya temakamiki kika sani ko.
Cikin gamsuwa tace" shikenan Ummu Zarah, nagane ,Allah ya zaɓa Alkhairi.
Umma tace Ameen, sukacigaba da aikin su.
Da Yamma su Sudais
suka dawo gida, bayan sun zauna da yar kanwar tasu suna fira, gabaki É—aya firar tasu mai ma'ana ce, abinda ya shafi Addini kawai suke tattaunawa akai.
Sudais ya fiddo wata farar takarda daga aljihunshi fuskar shi cike da fara'a yace "ukhtie ga takardaki.
Karɓa tayi fuskarta cike da Murmushi tace "Allah yasa a Islamiya mu suka barni.
Yace zarah kinson fa shi T.P Ba inda ka gama ake barin kaba , A'a wata unguwar zasu kaiku, ke kam sai godiya, Dan unguwa yan gayuma suka kaiki ,sunson da cen kika dace, inda babu hayani wato Nasarawa G.R.A.
Dam -dam- dam taji gabanta ya faÉ—i.
Manyan idanuwanta ta zaro ta kalli ɗan uwan nata cikin alhini tace" Yayah Dan Allah kurokamun canji, taya zan dinga zuwa wannan unguwar ni kaɗai, bayan nason Abu Zarah bashi da lokaci kaini, Yah Abdallah dan Allah kasa baki ,kaga akwai tazara kana yaran masu kudine ba zasu yarda suyi abinda nike soba kaganni yar ƙarama kar subani wahala fa! ta fada tana langwabe kai cikin son a tausaya mata.
Abdallah yace" Zarah kedai kiyi abinda ya kaiki kinji ,muna da tabbacin akan tarbiyyar ki, karki bama ko malamai damar furta wani abu akanki, ga sabbin hijjob can Jalbab da ake yayi Abba yace mukawo miki dasu, zakina zuwa dasu kingane, Allah kama rayuwar ki albarka ya in gantata ,,yaba Abban mu damar cika burun shi akanki, kinji kikama kanki Zarah ....
Cikin gamsuwa ta É—aga kai duk da batason wane buri Abba keda shi akanta ba.
Mangari ba aka kira sukatashi sukatafi masallaci , Yayin da itama ta tashi ta nufi É—aki dan gabatar da Tata.
Ana gamawa ta É—akko Alkur'ani ta fara karatu cikin Muryar ta mai masifar sanyi da daÉ—i'n amo, cikin suratul mu'uminun bayan ta gama ta mike tayi wanka ta fito ta shafa turare, saboda al'adatace in zatai bacci sai tasa turare ,ta É—auki riga marar nawie tasa .
Masha Allah Nace dan ZARAH akwai sura.
Doguwar hijjob tasa ta fito tayima iyayen nata bankwan ta koma daki tayi addu'a ta kwanta Bacci...
******
Sosai yake zufa duk tsananin sanyin dake hurashi,baya komi sai gilgiza da illahirin jikinshi Keyi yayi jagaf kai kace gidan bread yake.
Afusace ya damke mararsa tare da mikewa zaune da sauri yana innalillahi wa inna ilaihi Raji'un.
Kanshi ya rike da karfin tsiya tare da bin inda yake da kallo.
Baki ɗayan kayan jikinshi ajike suke uwa uba wandonsa da yama ɓarin madara.
Cikin sanyin murya yace" wace ita,Yaran waye gaban mu,Miyasa na kusanceta,miye hadina da ita,Miyasa bata gwadamun fuskarta ba ta lulluɓeta,,miyasa take kuka, Abinda bantaɓayi ba ya faru dani,to waye yamun tsaye aka?
A fusace yace "koma wace zanganota yau.
Wayar shi ya É—akko tare da latso number Affan.
Afusace yace" kashiryamuna fita club anjima, kana akwai number da zan turoma ka bincikoman yarinya.
Cikin dariya iskanci Affan yace "wow hala ka samu mai zafi yau ,to ina zamu haÉ—e.?
Kai tsaye yace Hamada Hotel
Wayar Affan ya kashe yana dariya.
Kimanin 2hr ya shirya tsab yayi masifar kyau cikin wasu ƙananun kaya, rigar yellow sai wandon daya kasance blue ,sai wasu have cover yellow masu tink ɗin blue da yasa sunmasifar mai kyau,turaran shi ya fesa sai kamshi yake...
Kai tsaye yabi ta kofar baya ya fita da kafar shi.
Mai gadi ya taso da gudu yace '"Yahajj Wallahi mai gida yace kar asake budemaka gidan nan kafita....
Wani kallo yamai wanda ya hautsinamau ciki take! cikin tsawa yace "zan zabgama mari wallahi inbaka buÉ—e ba.
Da gudu yayi bakin kofar ya buÉ—e afusace ya fita yana sakin tsaki ,tare da zaro wayar shi ya kanga a kunne.
Wata farar mota yaga tayo inda yake, hakan yashi sauke wayar .
Parking tayi gaban shi tare da buÉ—emai gaba yashiga yana sakin tsaki.
Imarn yace "Man mike faruwane?.
Yace kawai bakomi.
.
Yace ok fatan Daddy baimaka faÉ—aba ya faÉ—a cikin sanyi.
Kallon shi Hammad yayi yace yayi.
Imran yacika bakin shi da iska yace" Man gaskiya mukyale duk wata rayuwa ,duk da dama Affan da Irfan sunfi zakewa , Amma wallahi in munaso muga haske mubi umarnin iyayen mu kawai.
Kanshi yashafa batare da yace komi ba.
Kai tsaye suka nufi wani hadaddan wajen shaƙatawa mai suna SWEES PARK.
Anan suka iske Irfan da Affan.
Bayan sunyi parking suka fito a tare tamkar tagwaye ,dan Imran ma badai kyau ba ga natsuwa.
Suna zama Affan yace" Man kazo a dai-dai, yarinyar nan sunan ta Malika, amma Lika ake cemata, akwai kayan hutuna tattare da ita ,dan haka ta dace dakai..
Murmushi yayi yace hakane .
Yace yanzu an kammala komi zata sameka nan ba da jimawa ba..
Kai ya gilgiza dai-dai lokacin da wata mota tayi parking cikin PARK É—in.....
Affuwan ba editing
19/06/2022, 5:37 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
Free page🅿ï¸5ï¸âƒ£&6ï¸âƒ£
_*🌼🌼SUMAYYA BAIWAR ALLAH 🌼🌼*_
_*Insha Allah za'a soma posting d'in cigaba littafin SUMAYYA BAIWAR ALLAH ku harzarta domin samun cigaba da karanta littafin:*_
_*Nomal group N 300 ne Special N 500 ne Zaku iya turo da kud'in ku ta harya wannan account d'in*__*👉ðŸ»0003187186 Khadija Salisu ja'iz Bank , idan kuma katin waya ne zaku iya turowa ta wannan number 08168159409 domin k'arin bayani sai tuntubeni ta WhatsApp number na👉ðŸ»+966599791573*_
_*Ko kuma ku ziyarci shafinmu na arewabooks.com domin samun cigaba da karanta littafin a koda yaushe ga link d'in nan*_ 👇ðŸ»SUMAYYA BAIWAR ALLAH:: https://arewabooks.com/book?id=62847f85ef85a63a21db3418
"""""""Sosai ya tsurama motar ido lokaci guda kuma ya saki wani shu'umin murmushi tare da mikewa yana gyara zaman rigar sa, cikin takun sa na ƙasaita dake nuni datashan samartakar sa ya isa wajen motar.
Batare da tabbatar da zargisa ba ya buÉ—e gefen mai zaman banza ya shiga, cikin isa ba tare da neman izini ba...
Ya kike ne!
Ya faÉ—a batare da ya juyo ba.
Tace yanzu saika shigomun mota na ba tare da neman izini ba ,ko Sallama babu kamar garin gaɓa-gaɓa....
Wani muskilin Murmushi yasaki na gefen baki! tare da sanya key É—in hannusa ya sosai girar sa guda, lokaci daya kuma ya É—agasu baki daya yana ziro halshenshi waje, still bai kalli inda take ba.