Sashe 12
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shaharariyar Yar Maiduguri nan mai usuli gaba da baya wato UMSAD INCENSE mazauniyar jihar Kano wacce duk kan macen da takai ta kawo take takama da isa da tinkawo ta sonta..
Akwai sabbin turaruka da muka kawo muku kamar haka👇
Maleel Al'oud
Royal Kush
Couscous
Kajiji
Original Sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikayy
Danal banat
Dorot
Habil
Gafgaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalaccam
Khumra black and body milk
Attractive khumra
Akwai ingantaccen hadin sirrul aroos Wanda muka shiga muka fita domin muga munkawo muku shi ga masu fama da infection,kaiqayin gaba,fitar farin ruwa,jinzafi Kamar ambada barkono bayan saduwa,budewar gaba,fitar tusa ta gaban mace,da yaddar Allah indai wannan ne matsalar zaa samu waraka insha Allah.
Mutanena karku manta kamshi rahmane, kuma shine jigon motsuwar sha'awa tsakanin ma'aurata , kana tushene na sake samun zaman lafiya.
Babu mai kawomiki raini hajiyata duk sadda za'araɓi jikinki gidanki yaranki aji suna tashin masifaffan kamshi.
Ni UMMY AYSHA na sheda kamshin turaran UMSAD INCENSE.
Kayanmu suna isa duk kan inda kake kaidai nemarmu ta wannan layin kamar haka 0802-8827-241.
Hajiya sayen nagari maida kudi🥰
_*🌼🌼SUMAYYA BAIWAR ALLAH 🌼🌼*_
_*Insha Allah za'a soma posting d'in cigaba littafin SUMAYYA BAIWAR ALLAH ku harzarta domin samun cigaba da karanta littafin:*_
_*Nomal group N 300 ne Special N 500 ne Zaku iya turo da kud'in ku ta harya wannan account d'in*__*👉ðŸ»0003187186 Khadija Salisu ja'iz Bank , idan kuma katin waya ne zaku iya turowa ta wannan number 08168159409 domin k'arin bayani sai tuntubeni ta WhatsApp number na👉ðŸ»+966599791573*_
_*Ko kuma ku ziyarci shafinmu na arewabooks.com domin samun cigaba da karanta littafin a koda yaushe ga link d'in nan*_ 👇ðŸ»SUMAYYA BAIWAR ALLAH:: https://arewabooks.com/book?id=62847f85ef85a63a21db3418
*UMSAD INCENSE*
*Zamu Fara da bayani akan yadda zaku turara jikinku y rike turare 💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»*
*Abin bukata.*
*Turaren wanka*
*Khumra*
*Turaren turara jiki*
*Taya zakiyi amfani da wadannan abubuwa ya baki abinda kike nema? Dafarko Zaki shiga wanka kiyi wanka d sabulu bayan kingama Zaki dauki turaren wanka ki dauraye jikinki dashi kina fitowa karki Bari jikinki y bushe Zaki dauki khumra ki shafa a jikinki sosai saiki zuba turaren turara jiki a wuta kiyi cover din jikinki sai ki turara jikin for 10-15minutes.*
*insha Allah indai zakubi wannan hanyar to insha Allah jikinku zai rike qamshi hatta guminku zakuji qamshin akan fatar kune*
*UMSAD INCENSE namuku fatan alkhair acikin rayuwarku*
19/06/2022, 5:41 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
1ï¸âƒ£7ï¸âƒ£ 1ï¸âƒ£8ï¸âƒ£ðŸ§•ðŸ»
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
"""Ido ta kyaf-kyaf ta tana kallon shi tare da waro mai su tace" Yah Hammad ya kake wata magana kamar a duniyar cartoom? ni din ce wai kake magana akai ko wata Zarah? waye yafadama haka ?
bana tinanin ko gidan mu kasani balle kason abinda muke ciki.
Wallahi bana da ko saurayi, bana kula kowa, babu ma namijin daya taba ganin fuskana in ba kaiba, sai ko ahlina ,to waye zaimun aure? Dan Allah in mafalki kake ka falka...
Hamad da idon shi ya cika da kwallah yace. "Zarah na tabbata jiya kinga baƙi gidan ku ko?
To Daddy nane da Momy nah,sunje nama ma kanena auran ki ..
Cikin mamaki da nazari tace "wai kana nufin ÆŠalibin Abbah alahji ...
Ya katsevta da cewa" Ali bature shine mahaifina Zahra....
Idonta ya cika da hawaye tana kadamai kai tace' Tom bana da ra'ayin bin wannan tsohuwar aƙidar ta gadon su Abbah, Yah Hammad bazan iyaba. bBana fatan a tursasa zuciyana karɓa wani zaɓi wanda ba nawa ba ..
Har cikin ranshi yakejin kukan ta cikin tsananin damuwa yanaji kamar ya rungumeta ya lallasheta yace" ZARAH tsakanin ki da Allah wa kike so?
Kai ta gilgiza tace" wallahix ka yarda dani bana tare da kowa. Hasalima ni banson mene so ba ,kaine kawai nikema magana , har in baka kusa inyi tinaninka, amma wallahi bana kula kowa takarasa tana sakin kuka...
Ajiyar zuciya yayi yana sakin Murmushi" Saboda yanda tayi maganar cike da yarinta.
Ita kam ƙaimi ta karama kukan nata tace" bazaka damu dani ba ko , saboda kai ba kai za'a wa auran dole ba ko,wato yanda nike tausayinka bazaka tausayamun ba ko ,shikenan nagode ta faɗa tana daure likab ɗinta tare da zura glass dinta bayan ta goge hawayen ta.
Hammad kau kasa magana yayi sai tsayuwa da yayi ya jingina jikin shi da mota.
jiyake kamar ya saki ihu ya damko Zahra ya mannata da jikinshi koya samu natsuwa.
Bai an'kareba yaga ta tsaida napep ta shiga.
Da ido yabiya har ta baccema ganin shi kana ya shiga motar yana cika bakinshi da iska yana fesarwa tare da cewa. "Allah ka kawoman É—auki, kabani dan gana da juruya ga abinda zan fuskanta
****
Zarah kam sosai take tinanin maganar Hammad tare da tinanin shiko damuwa bai ba da ita, tsaki tayi tace gashi wai ace za'abama ma kanan shi ,to mene zanyi da dan yaro ga babba suma in'baccin abinsu..
Ahaka suka karasa gida ta sauka ta biyashi kana tashiga gidan.
Tin aget din gidan jikinta ya yi sanyi ganin wasu baƙin mitoci guda biyu dake parke gefe saita SHEKH tabbacin ya dawo gida kenan.
Cikin sanyin jiki ta isa cikin da sallama.
Babu wanda ya jita saboda gidan ya dinke da hayaniya.
Saida taje bakin kofar dakin SHEKH ta sake wata sallama .
"Cikin sauri yace" ZARAH shigo dama yanzu zan tura Sudais yaga ko lafiya, baki dawo da wuri ba?.
Batace komi ba sai sallama datayi tashiga.
Gabanta ne ya fadi ganin mutane da yawa palon kuma jikinta na bata ita suke kallo..
A jimlace ta gaishe dasu tare da fadin" Abbah barka da rana .
Yace" yawwa ZARAH ki cire nikab ku gaisa kanenane Kuma Baban ki. "Wato Alhaji sulaiman da yaran shi maza guda biyu Farook da Haidar.
Cikin natsuwa ta since nikab din tare dayin kasa dashi kana ta daure wuyan hijjob in ta zare glass din idonta ta dago kanta.
Karaf samarin suka mike baki dayansu dayan na nunata da yatsa yace " Dad wallahi inaso, na amince yanzu ina sonta, Dad kaga baiwar kyau, wow danama kaina bakin ciki ,Dan Allah Daddy a daura auran yanzu in wuce da ita Marokk ya fada yana karasowa wajen zarah zai kama hannuta.
Da sauri SHEKH ya mikar da hannushi alamun dakatarwa fuska ba walwala yace "da kata Farook!
Bana tinanin an daura auran balle takai ga ka taɓata, ina fadamuku ku kiyaye addinin ku,amma mahaifinka yace da Haidar za'ayi kace Turai ka samo wata kun fahimci juna ki?
Yace" nooo Abbah, batakai zarah ba,kana Abba karkamun shamaki da ita man tinda tawace.
Dad din su dake zaune yasaki Murmushi yana Yabawa da zabin Inna tasu ashe dayawa Yaran sa da kansa tsiya.
Zuciyar ZARAH kam kamar ta fito saboda tsananin tashin hankali, maganar Hammad kawai kemata yawo a zuciya, kenan abinda ya fada da gaskene ,to amma taya Abbana zai rasa wayanda zai zabaman sai wannan yan duniya? inaso inzabama yarana uba nagari dan suyi alfahari dashi kamar yanda nike alfahari da Abba na.
Dad Yace to azahirin gaskiya dai namiji daya ke auran mace dan haka waye tin farko aka fara bamawa?
Da sauri Farook yace" nine Dad.
Haidar yace "Dad cewa yayi fa bayaso ka sani, kace kuma inyi biyayya in karba kuma dan yaga tana da kyau sai yace shikeso bazaifa yiyu ba.
Dariya Dad É—in yayi sosai cikin wayewa yace" to mije aciki, kawai kabarwa Farook din kaikuma ka samu wata.
Zama yayi yana dafe kansa.
Dad yace yawwa "SHEKH ya karɓa, ƙason yaran zamani akwaisu da son abu mai kyau, dan haka Baba yace mukoma tare da ku ayi magana .
Dan nan da karshen wata zamu koma Sudan...
Cikin tsannin takaici da bakin ciki Abbah yace" Bazan iya katsewa ZARAH karatunta ba gaskiya ,dan saura sati biyu ta kammala ayi walimar yayenta, amma kuje muna bayanku da izinin Allah.
Farook yace "gaskiya Abbah nifa yanzu nike so abani matata, dan zuciyana ta aminta da zabin su Inna, bazan gusaba sai da ita ko kuma su barni anan su koma zancigaba da kula da Lafiyan ta.
Dad yace" Shikenan Farook, ai nan da cen duk É—ayane bari mu mukoma sai kuntaho.
SHEKH ya hadiye yawun takaici yace "dakata Alhaji sulaiman.
Ku koma tare zamuzo saboda bazai taɓa yiyuwaba ya fara mu'amullah da Zarah duk kan sadda yaso ba har sai igiyar aure ta shiga tsakanin su, kuma kason yaran zamani abunda suka sanya gaba shi sukeyi.
Afusace dad Yace.
" Shikenan Deedat saboda ni ba Nasiru bane wanda kuka hada uwa daya shiyasa kake wulakanta yarana ko, dama naga kamar bakayi na'am da hakan ba ,babu alamun farinciki a fuskarka sai bakin ciki, to wallahi baka isa ka hana yarona abinda yake so ba kaji na fad'ama .
SHEKH ya taɓe baki batare da yace komiba sai jingina dayayi da kujera ya zubama matasan ido, ba laifi suna da kyau sosai tinda jinin fillo ne gaba da baya, amma ko alama basu samu tarbiyya ba, ga wani dan iskan aski dake kansu, wandunan su duk sunyi kasa kana ganin na ciki ga sarka da barima duk sun zubama kansu.
SHEKH ya sake tabe baki yace "wayewar yima addini tawaye ..
Afusace Dad da Haidar suka fita dakin Farook ya biyo su yana kallon ZARAH.
Yana zuwa zai wuce ya durkusa zai sumbaceta da sauri ta kauce ta tura kanta bisa kujera da SHEKH yake akai jikinta na rawa.
Tsawa SHEKH ya dakamai tare da fadin wuce kabi ubanka marar kunya kawai.
Dariya yayi yace" haba Abbah matata ce fa .
Shuru SHEKH yayi yana tinanin anya zai iyabin umarnin iyayen sa kuwa?.
Suna fita ZARAH ta dago kai tana wani irin kuka tace" Abbah su waye wayan nan? kana wace magana kuke haka? Abbah kaina ya kulle da abinda nji bakinsu na furtawa dan Allah kamin bayani dai-dai da abinda zuciya da kwakwalwa zata É—auka.