Sashe 7
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yusrah ta ƙaraso wajen shi ta share hawayen ta tace "Yayah kayi Hakuri, Allah yaga niyyar ka,ka kyaleta ka fito muwuce gida.
Baice komi ba sai fitowa dayayi kayan shi duk sun lalace, hakan yasa ya fara tafiya yana Tinanin abinda ya faru, zuciya som babu daÉ—i ga kunci yanaji...
Yusrah tace'' Yayah ka shiga muje mana.
Cikin sanyin da batason shi da shiba yace" zan ɓatamiki motar ne, jeki kawai zanƙarasa.
Hawan motar tayi tanajin babu daÉ—i, musaman yanda taga lokaci guda ya koma kamar bashi ba.
Cikin natsuwa ya ƙarasa gidan, kai tsaye ta kofar baya wadda zata sadashi da kiching ɗin dake palon su ya isa ya tura ya fado cikin palon.
" Tsaye yayi ganin Daddy da Ahmad suna magana.
Da sauri Ahmad ya taso ya isa wajen shi yana kallon yanda yake diga yace "Yah Hammad mike damunka, ruwa ya jikeka ko faduwar kayi.?
Amutunce ba kamar yanda ya saba musu maganaba cikin ihu yace" zamewa nayi cikin silaf.
Dariya Daddy ya sheke da ita ganin yanda yake magana so silent.
Cikin mamaki suke kallon shi mussaman Hammad da rabon da yaga dariyar Daddy nashi har ya manta ,kan yace ya fadi yake dariya kenan daÉ—i yaji .
Cikin sanyin murya yace" Daddy dariya fa?
Daddy yasake sakin dariya harda kwallah yace" To Hammad ai bantaba tinanin a jarumtarka da taurin zuciyar ka faduwa kadai zatasa kayi wannan natsuwa ba,lallai abun da mamaki, yanzu kaje ka gyara jikinka Hammad kazo muyi magana...
Baice komi ba sai É—akin shi daya shiga ya faÉ—a wanka, cikin kyankyami ya cire kayan yana wurgasu ta window.
Shape- shape yyi wanka ya fito ya kimtsa cikin kaya masu masifar kyau kananu ya feshe jikin shi da turare, Tare da fitowa palon yana baza kamshi.
Abbah da Ahmad dake zaune da kallo suka bishi har ya karaso ya samu wuri gefen da Ahmad yake ya zauna yana tankwashe ƙafa.
Cikin mamiki Daddy ke kallon shi amma baice komi ba.
Daddy ya ce" Hammad kason mene yasa nike neman ka?
Kai ya jinjin yace" a'a saika faÉ—a Daddy.
Daddy yace "Hammad ina so in maka Aure,, kuma ina kwaɗayin in aura maka yarinya da nagani yau da safe,saboda inaso in'maka zabin mace ta gari,kuma ina kwaɗayin shigowa da yarinyar nan cikin ah'liina,ina fatan zakamun biyayya ka bani goyan baya kawai ,ka kuma karɓi tayin danamaka da hannu biyu?
Sosai gaban shi ke bugawa hakan yasa ya zaro manyan idanuwan shi yana kaɗa kai ya hade duka hannayen shi alamun roko, Cikin rawar murya yace" Daddy Dan zatin Allah karkamun aure , Daddy ka barni haka ,kabar mun rayuwata Babu mace, nayi alƙawarin canzawa daga yanda ka keso ,in'dai zaka kyaleni ka rabu dani da maganar aura nan, Daddy banason kowa ,matan basu da kamun kai ,Daddy ga wulakanci Dan Allah kabar ni! kabar ni Daddy kaba Ahmad na rokeka....
Cikin ɓacin rai Daddy Yace" haka kace ko? to Shikenan zangwadamaka bakai kadaine ɗana ba ,kana daga yau na zame hannuwana daga lamarinka, kaje cen kayi rayuwarka ,kuma karubuta ka ajiye bani ba karamaka maganar aure, magana kuma ta karshe duk ranar dakazoman da maganar aure Wallahi a'ranar zakason waye ubanka , Dan sai namaka abunda baka taɓa zato ko tsammani ba, ka daiƙi bin umarnina ko? to ka tabbata haka dan ubanka yakarasa yana tashi afusace ya fita zuciya ba daɗi..
Ahmad cikin tashin hankali ya rarrafo gare shi yace "Yah Hammad Dan Allah, Dan zatin Allah kamun taimako kabi umarnin Daddy, wallahi bana iya gardama masa ,gashi ina tare da wadda nikeso, bazan iya rabuwa da Jannat ba ,domin itace rayuwana,da ita ka tsara zaman Auran mu, Dan Allah Yah Hammad ka karɓa...
Tsawa Hammad in ya dakamai yana mai mikewa ya shiga dakin shi ya rufe ,tare da jingina da kyaure ya dafe kanshi.
Wai miyasa yau ranar tazomai hakane? ga abunda yarinya daya taimaka tamai ,ga abinda Daddy yace ,wai miyasa rayuwar ke neman juyamai bayane?.
Da sauri ya isa cikin loca da yake ajiye sigarin sa ya buÉ—a ya dakko kara daya yasa baki.
.
A'hankali magana Zarah ta fara dawomai na cewa" shine sanadi ciwon ta,.
Haka snan ya samu kanshi dayin wurgi da sigarin afusace yace" ta ɓata komi,kuma saina ganoki ,naci miki mutunci fiye da wanda kika cimun..
****
Zarah kau tafiya take tana kuka sosai mai cin rai, bakin ciki da takaici sunma rayuwar ta yawa, akaro na farko taganta jikin kato, duk shekarun da ta kwashe tana kilkace kanta rana É—aya wani ya rusamata,ya Abbah zaiji in yaji ko yaga wannan mummuna abu..
A haka ta samu adai-dai tashiga tafadamai inda zai kaita.
Suna ƙarasawa gida ta bashi jiƙaƙun kudin dake jika ta tashige .
Gidan shuru hakan yasa kai tsaye ta shige É—akinta ta fada toilet tacfara wanka tana dirje jikinta kota ina , tanayi tana kuka sosai, ga kanta dake mata masifar ciwo.
Bayan ta gama ta wanke kayanta tass ta ajiye ciki kana tafito ta shirya ta haye gado, take wani irin sanyi da ciwon kai mai tsanani ya dirar mata ,ga tinanin halin dataganta akai yasa ta fara rawar sanyi.
Bata jima da kwanciya ba Umma ta shigo É—akin da kaskon turaran wuta na UMSAD INCENSE daketatashin kamshi ta ajiye gefe, zata juya taji numfashi sama -sama.
A tsorace ta juya taga Zarah nata rawar sanyi, cikin mamaki shigowar ta ta isa gareta, da sauri ta sanya hannu ta taba jikinta taji masifar zafi.
Arikice ta mike tsaye tana fita taje dyakinta cikin rawar jiki ta latso number Sudais.
Bayan ya É—auka tace Abdul kazo dan Allah ka kaiman ZARAH Asibiti, kamar ciwon ta ya tasomata, duk ta kare ruwa tasha .
Tana gama fadar haka ta kashe wayar ta koma dakin da ZARAH take tana mata magana amma ina tayi nisa...
Hankali tashe ta fara tofamata addu'a suna haka saiga SHEKH da su Sudais sun shigo gidan arikice sukayi kanta.
SHEKH ya sungumeta tare da fita da ita yasanya bayan mota yayin da ya zauna kanta a cinyar shi yana dan dukan kanta kadan,yana FaÉ—in Bintu Abiha Dan Allah kitashi ,kice wani abu mana, miyasa baki tsaya makaranta ba ,na tabbata ruwa suka tabaman lafiyanki, Dan Allah ki tashi.
Abdallah dake jan motar yace" Abbah Dan Allah kamata Addu'a, musamu mu isa Asibitin mafi kusa.
Kai ya jinjina yacigaba da tofamata Addu'a har suka isa Hammad special hospital dake cen bayan gari...
Suna isa cikin gaggawa aka ƙarɓeta aka shiga da ita Emergency, suka fara bata taimakon gaggawa.
Ganin abun ya gagara numfashinta yaki dai-daita yasa sukace sai babban likitan su yazo bari sumai waya.
Kai SHEKH ya jinjina yana kai komo.
Itakam Dr data dubata waya ta É—auka ta kira ta fara magana ,bata jima ba ta datse...
Kallon SHEKH tayi tace" yana zuwa Malam, ka kwantar da hankalin ka.
Kai SHEKH ya daga yana mai fita harabar Asibitin yana fatan Allah ya masa isowa da wuri.
Baijima da fitowa ba saiga wata napep ta shigo Asibiti' n.
Shekh ya bita da kallo yana jin ba daÉ—i dan yayi zaton motar Doctor É—ince ta shigo.
Mamaki ya kamashi ganin saurayin daya taba zarema sugari wato Hammad, Hakan yasa ya juya kanshi dan yasha ganin shi in zai ajiye zarah yana shan sigarin sa, tabbacin bai daina ba, shikuma baya shiri da wanda bayajin magana.
Hammad kau zai hauro yaga SHEIKH hakanan yaji zuciyar shi ta buga, kan shi ya É—an juya kadan kamar zai magana kuma ya shige ciki da sauri.
SHEIKH yaci gaba da zirga- zirgar sa har zuwa lokacin da Sudais yace masa Doctor yazo fa.
Ciki mamaki yace ina ina yazo kota kofar baya yashigone.?
Sudais yace "gaskiya baisani ba.
******
A ɓangaran ZARAH kam batason inda hankalinta yakeba som, tana kwancene kamar gawa, har lokacin da Dr ya iso yashiga dakin da take.
Dacyake gadon datake kai Na person kofa yasa yana shiga yayi karo da fuskar da yake fatan sake gani akaro na biyu dan É—aukar fansa.
Mikenan?..
Dr Bahijja da taga ya zubama ZARAH ido tace"Yallabai Dan Allah karka tsaya kallon kyanta ka taimakamata ba tafa numfashi...
Afusace yace kyan banza ni mummuna ne da zakicemun haka ne......
19/06/2022, 5:38 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
FREE PAGE
ðŸ…¿ï¸ 1ï¸âƒ£1ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£2ï¸âƒ£ðŸ§•ðŸ»
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
""""Cikin tsananin kishin sa ta'ja da baya tana ƙarema ZARAH kallo...
Kayan aiki da zayyi am'fani dasu ya É—auka ya isa inda ZARAH take kwance .
Cikin natsuwa yace ina family nata.?
Bahijja tace "suna waje.
Kai ya jin'jina cikin sanin makamar aiki ya fara bata taimakon gaggawa, tare da sanya hannuwan shi a tudun kirjinta ya fara tausawa A'hankali yanayi yana É—an huramata iskan bakin shi mai tafe da kamshin tom-tom dayake sha.
Ahankli Zarah ta fara buÉ—e idonta tana dan sauke numfashi.
Da sauri ya mike ya juya baya cikin sanyin murya rshi yace "Dr Bahijja ki ƙarasa kulawa da ita ni zanga iyayen ta.
Kai kawai ta É—agamai.
Da sauri ya fito dai- dai lokacin da SHEKH ya doso kofar danjin lafiya yarsa suka kusan doka karo.
Hammad yaja da baya da sauri tare da É—ago kanshi ya hadiye hanayen shi wuri guda yace" kayi Hakuri Abbah banson kana kusa ba.
Kai SHEKH ya jin'jinamai tare da cewa Dan Allah kama Doctor magana.
Kanshi ya Sosa yace_ am nace ni..ne kozamuje office É—ina.
Cikin mamaki SHEIKH ke kallon shi ya nunashi da yatsa yace" kaine.?
Zai magana Dr Bahijja ta fito da sauri tace "Doctor Hammad kabani Allura da zanma ta .
SHEKH yace" Dan Allah ya take ne,Ya Lafiya zarah Nah?
Hammad yace" Alhamdulillah da dama muje office.
Da sauri SHEIKH da Bahijja sukabi bayan Hammad har office É—in sa dayagaji da haÉ—uwa.. .
Bayan ya buÉ—e da sallama ya shiga .
Sosai SHEKH ke ƙarema office din kallo dan yayi masifar kyau ga wani mahaukacin kamshi na tashi mai sanyaya rai na turaran UMSAD INCENSE.