Sashe 11
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bakinshi ya cije cikin dauriya ya tashi ya zauna yana mai rungume pilo ido cikin ido Yake kallon Imran.
Shuru yayi har yasa Imran É—in ya fara tsarguwa.
Ahankali Hammad yace. "Imran miyasa muka zaɓi wannan rayuwar muna ganin itace mafita garemu,duk da nason kafini wayo tincen dama baka taɓa amince wa da nufi naba , Imran nayi wauta ,na dasama iyayena zargina a zukatansu,sunamun kallon fasiki mazinaci, wallahi bantaba zina ba, bantaba kama hannu kowa ba,inada sha'awa nasani ka sani iya amma bantaba kusanta kaina da fadawa zina ba, saboda kason ina kyamatar ta ,saboda na tabbata in nayi sai an'mun,kason kau ina da kishin haka , Imran zanfaɗama iyayena halin da nike ciki ko na samu su fahimceni,su daina munanaman zato...
Imran ya shafa kanshi yace "Hammad kaga abunda nike faydama ko. shiyasa nike cemaka karka zurfafa, Amma ko yanzu ba makara akai ba zamuje ga Daddy mu fadamai yanda mukayi shirin mu.
Kai ya É—agamai alamar gamsuwa.
ÆŠaga nan ya wanke mai ciwon ya bashi magani sukayi tagumi.
Hammad yace" Imran kason mene?
Yace A'a Man.
Yace" Malamar dake koyawa islmiya da nike yawan zama kwana hudu daya wuce........
Nan ya zayyane me yanda Zarah tayi da kuma damuwar da yake da lamarinta, da abunda ya faru sakanin shi da Daddy akan ta...
Cikin tsananin tausayi, farinciki, Imran ya kamo hannusa yace "Man wallahi ka FaÉ—a soyayya.
Man soyayya batada tausayi som, takan karya alkawarin zuciya,shi SO wani kibiyane da baka sanin ta inda zai ɓullo maka har sai ya chake ka.
Man Dan Allah muje ga ZARAH ka fadamata sirrin zuciyar ka, wallahi ina da tabbacin zata soka,kana mahaifinta na sonta na tabbata zaiso farin cikin ta.
Hammad da zafi-zafi akan daki karfe karka ɓoye mata kana sonta,ka dasa soyayyar ka tin kamin mahaifinta yaje mata da maganar wanda ya zaɓamata..
So!!!!
Hammad ya maimaita cike da mamaki.
Yace" yanzu kana nufin son ZARAH nike , Imran da kau banma rayuwata adalci ba ,Ina Alkawari da nama kaina,taya zan fuskanci iyaye na?
Gashi da ganin mahaifinta kaifi É—aya ne bana tinanin zai karya alkawari,miyasa so zaimun haka ,bayan mahaifina ya zare hannusa daga lamarina,taya sonki ZARAH zaimun haka, dan Allah zarah ki sanar da zukatan mutanan nan cewa shakuwa ce kawai da tausayi tsakanin mu amma babu kalmar so ko daya yakarasa yana gwara kanshi da gado..
Cikin tausayi imran yace. "Wallahi man inda tausayi so nan yake tasiri, na tabbata akwai wayan da sukafi ZARAH shiga lalauri ,kuma ka dubasu,amma da yake son ba akansu aka dasashi ba baka taɓa nuna kulawa akan su haka ba.
Hammad ya kamata ka tsaya ka tantance,saboda kana da ilimi kana da hangen nesa,kana Daddy tsananin fushi ne kawai yasa ya furtamaka haka na tabbata yaji zakayi aure zaifi kowa farin ciki da shigemaka gaba saboda abinda yake fata kenan daga gare ka....
Shekaramu ukku da kammala karatun mu, kuma bana tinanin akwai ranar da Bama zama wajen Noorul Islam.
Amma daga ranar da Allah yaso ya hadaka da ZARAH daga ranar kafara zaman sauraran karatunta
kullum babu fashi faÉ—aman inba so ba mizai kawo haka,ta muryarta sonta ya fara ratsaka bakasani ba lokacin da kuka hada ido kuma ka faÉ—a baki É—aya,kaga kenan
kasancewar kaine jaruminta yasa ta fadi gabanka ,har takaika ga rikicewa ka nemi taimakon yar uwar ka.
Da Allah yaso ya ƙara haɗaku saita faɗa Asibitin ka ,akwai likitoci amma suka kasa gano takan lalurinta,Har saida suka nemi agajinka,kuma bakayi sanya ba kaje.
Tom ka faÉ—aman karo nawa kukayi da ita? Na tabbata ka fahimci kalamaina Hammad...
Sosai Hammad ya zurfafa ga tinanin sarrafa magana Imran, Tabbas ya yarda da maganar sa, To amma taya zaicema mace yana sonta ,miyasa so zaimai haka ya kasa bashi damar cika alkawarin shi.
Ashe so baida adalci, da yakaishi inda zai wahala...
.
Imran yace Man koda zaka wahala ka daure a buga wannan wasan mai masifar zafi dakai, ka shiga ka fjtya saboda inaji ajikina wallahi ZARAH matar kace,kuma dama aure yana tattare da kalubale kamin daÉ—in sa ya biyo baya.....
Kai ya daga tare da lumshe ido yana hararo photon ta sadda ta fada ruwa, kwanciyar ta Asibitin sa ,da kyakyawar mu'amullah da ke tsakanin su.
***
Zarah kam tinda ta koma daki ta zazzage kayan da Momy ta bata ta farajin kamshin turaruka masu masifar kamshi ,ido ta lumshe tace kamar kamshin yah Hammad ta karasa tana lumshe ido tare da É—aukar leda baki daya ta rungume ajikinta tace.
"ko miyakeyi ne yanzu,anya yaci abinci kuwa?baki ta turo tace baitaɓa cin abinci gabana ba, dan ni dai kam bangani ba....
Washe gari ta tashi da wuri ta shirya dan haka nan takejin kewar makaranta ta.
Bayan ta kammala komi tama Umma sallama tana ta tsokanar ta da allazi makaranta.
Dariya tayi tafito harabar gkdan inda Abba kan zauna da Almajiransa bayan sallah Asuba.
Cikin mamaki yace" Bintu Abiha tin yau zaki koma?
Baki ta turo tace "Abbah dan Allah ka barni in koma, ka gafa na kusa kammalawa kar adawo dani baya.
Daddy dake karatu ya dago yace.
"SHEKH dan Allah ka barta taje ai zata iyane tinda ta faÉ—a.
Ki ya daga anan ta gaishe da Daddy da sauran mutane kana yace bari ya ajiyeta ya dawo.
Kai Daddy ya jinjina yaci gaba da karatun shi shikuma ya fita.
Bayyn ya kaita kamar kullum yamata nasiha kana ya tafi....
Cikin kuzari da farinciki ta shiga makaranta kai tsaye ajinta tanufa .
Bayan sun gaisa da daliban sunatamata sannu ta musu Godiya kanan suka fara daga inda suka tsaya.
***
HankaÉ—ar kau sosai yakejin bukatar ganin ZARAH, da kyal yake samu yayi bacci duk kan sadda zai rufe ido ita yake gani .
Karfe 8 ya kammala wankan shi tsaf dan yanaso yaje makaranta yaga in'tazo .
inko batazo ba ya zaɓarma kanshi zuwa gidansu koda kau SHEKH bazaiji daɗi ba.
Wasu pakistan milk da maroom ya dauka yasama jikinshi tare da gyara lallausar sumar shi ya kwantar da sajen shi kana ya zuba turare mai masifar kamshi ,kana yafito yabi takofar baya ya fita.
Yana kawowa bakin get din su yaji gaban shi ya wani iri buga da masifar karfi.
Ido ya lumshe yana dafe saitin zuciyar shi yace.
Ina zuwa gareki ZARAH, na tabbata kina kusa dani tinda na farajin sautin bugun da zuciyana keyi...
Ahankali yake tafiya hannayen shi gabaki daya zube aljihun shi.
Yana fitowa yaga Imran ya fito daga gidansu zai shiga mota.
Murmushi suka sakamarma juna tare da gaisawa a tare suka wuce.
Imran yace "zakaje kaga zuciyan ka ko ? Dama albashir zanje inma na kazo kaga sanyin idaniyar ka dan naga an ajiye wata É—azu mai irin shigar wadda kace kuma na tabbata itace sai kuma Ammi ta aike ni.
Hammad baice komi ba sai murmushi da yayi suka karasa wajen atare suka zauna yana mamakin miyasa ZARAH bata fara karatun ba? kodai bata samu zuwa bane?.
Kamin ya kammala tinanin sa yaji tayi Basmala ta fara ba gargada cikin fitar tajweed da bama kowane harafi hakkin sa..
Ajiyar zuciya ya sauke yanajin tsananin farin'ciki tare dajin masifar daÉ—in karatun fiye dana kowace rana.
Imran ya gilgiza kai yace. "chakwai kenan Aboki! Wallahi karka yarda ayi babu kai, kutt! ba banzaba kake bari na inajin firar banza kaiko kazo kana jin sassanyan murya masoyiya kaba.
Hammad baice komi ba hasalima tinani yake baiji miyake fada ba.
Suna zaune harsu Affan suka karaso sukace sukoma cen sukace aa sukam suka tsallaka suka share su...
Karfe 12 nayi Ɗalibban suka fara fitowa Har suka ƙare, saiga ZARAH ta fito cikin natsuwa tana rike da jikkar ta.
Dam taji gabanta ya buga da masifar karfi.
Kalle -kalle ta fara kamar mai neman abu.
Hammad kau tinda ta fito ya tsareta da ido ko kyaftawa bayayi haka Imran.
Rass taganevahi hakan ba karamin dadi yamataba da mamaki miyake anan?
Ahankali tabi ta gaban su ta shafasu ta wuce tare da nuna kamar bata ganshi ba, Dan dama cikin nikab É—inta take, kwayar idon ta data sama sabon glass kawai kake gani....
Imran ya taɓa shi yace" ka bita Man.
Kai ya gilgizamai tare da cewa ba dacewar ta bane Amma bani key din motarka inga in'zata yarda in kaita.
Da sauri Imran ya bashi yana komawa gefe ya zauna .
Cikin natsuwa ya buÉ—e motar yashiga ya tada.
kaÉ—an- kaÉ—an yake tafiya har ya shawo kwana inda yaganta tsaye tana neman Napep zuciyar ta na mamakin ganin shi tana ji inama zata iya zuwa gare shi ..
Parking yayi gabanta tare da fitowa yamata sallama.
Cikin mamaki ta amsa tanayin shuru dan tana tinanin bai ganeta ba.
Murmushi yayi yace. "ZARAH yau kuma bazakimun magana ba, ko kina tinanin bazan gane kiba?Ya faɗa yana leƙa fuskar ta.
Cikin jin daɗi ta warware niƙab din tare da cire glass ɗin ganin wurin ba mutane tace" Dr Ina wuni! ashe zaka ganeni? toko dai ka sanni ne cikin wannan layin?
Ido ya lumshe yace" ZARAH dole inganeki da wuri mana,saboda natsuwarki da kuma takon ki na dabanne.
am ya jikin naki ?
Tace "Alhamdulillah na warke tinda na fito.
Yace masha Allah ² ya ƙara Lfy ya faɗa yana zubamata ido hartaji kunya tace.
Kallon fa?.
Yace kawai.
Tace tom bara in wuce...
Yace zarah ki amincemun in kaiki mana.
Ido ta zaro tace" A'a dan Allah! in Abba ya ganni dakai bazaiji dadi ba, saboda baibani fuskar tsayawa da kowa ba.
Amma kai ina duba halaccinka gareni shiyasama kaga na tsaya.
Yace" shikenan ZARAH, kodai kina tsoron wanda Abbanki zai aurama ki ya ganni dake.
Cikin tsananin mamaki take kallon shi tace" aure kuma,wane irin aure,ni za'a aurama wani ,dariya tayo mai hade da mamaki furucin sa tace ni bani bace Yah Hammad Gaskiya .
Cikin faduwar gaba da tafasar zuciya ya jingina da motar ya zubamata ido yace "ZARAH kece,ke Abbanki zaiwa aure da wani,shin ZARAH kina so kicemun baki sani ba komi,kana in kin sani zaki amince da zaɓin mahaifinki ko kina da zaɓin kankiii?.....
A HAYYE WARR.
Ina kuke Manyan mata iyayen yara.
Akaro na ba'adadi munzo muku da babbar tsaraba kamar koda yaushe.