Sashe 13
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
SHEKH yayi ajiyar zuciya yace "ZARAH kinson a gidan mu mu shidda ne ko.
Inno wato mahaifiyata itace ta farko awajen mahaifina SHEKH Usman Yola
Sai Inna wato mamar su Sulaiman itace ta biyu.
Dakin mu mu hudune nine Babba sai Naseer, sai khadija ,da ummul khairi.
Dakin inna ko su biyu ne Sulaiman ne babba sai habibullahi shine ke bimasa.
Gaba daya zuria mu auran zumunci sukeyi wanda nason kinson haka duba dani da mahaifiyarki wa da kanwa ne, saboda diyar ƙanan baban muce aka bani..
To al'adaru ce haka saboda suna ganin zumunci yafi basu son cewa lokaci yana tafiya da zamani ba.
Ada mu masu biyayya ne ga iyayen mu akan duk kan abinda sukace, ZARAH tinda aka haifeki iyayena basuga fuskar ki ba, saboda ina tsoron a baki dan Sulaiman, saboda shi Dan Boko ne, gabaki daya rayuwar Turai yakeyi ,kuma haka ya tarbiyyantar da yaranshi ,Tinda naji ba a'ce anbaki wani ba hankali na yake tashe ,ko bayan an haifeki da girmanki ba'ace ga wanda aka zaɓamiki ba, shiyasa ko garinmu hantaɓa Kaikiba, saboda gudun haka,shiyasa nike gargaɗinki da karki kula kowa saboda ke matar wani ce nasani.
Bayan yau na dwo daga kaiki Makaranta Baba yayoman waya da shedaman Sulaiman yashigo kano tun jiya, zaizo yau shida yaransa aciki ki fidda wanda kikeso.
Ashe
Wandama suka zaba miki.baya sonki saida ya ganki.
Zarah ki tayani biyayya ga iyeyena muyi Addu'a akan duk kan abinda yake Alkhairi....
Sosai take kuka kamar ta hadiye zuciya tace" Abbah a irin tarbiyya da kabani na dauka zakasamu mai ilimi kabani saboda dashi na dace.
Abbah karka mayar da ilimi na baya ta hanyar bani jahili wanda zai maida tarbiyyata baya, ya dakko wayewa ya dasaman.
Abba bazan boyema ba bana sonsa ,banajin shi araina, hasalima na tsane shi.
Abbah zai magana wayar shi ta fara ring.
Dauka yayi da sallama tare da sata speaker dan Zarah taji da kunnan ta.
Dagacen ɓangaran cikin Dattako akayi sallama Sheikh ya amsa a mutunce yace" Baba barka da rana.
Yace yawwa Deedat naji abinda ya faru dakai da ÆŠan uwan ka.
Sai dai karka manta shiriya ta Allah ce.
Kanan yana da kyau muna janyo bauÉ—aÉ—un yara mu hadasu dana gari dan inganta tarbiyyar su ba wai muna kyamatar suba sai su sake lalace wa.
Dan haka umarni nike baka kai tsaye ba shawaraba, naba Zarah Farook bikinsu nan da wata daya in ALLAH yasa da raina da lafiyata, kai ko ba rainama a daura shi ya kashe wayar.
Kuka ZARAH tasa sosai tare da tashi ta fita da gudu ta shige ÆŠakin ta...
Umma dake kiching ta bita da kallon mamaki tace "yau kuma?minene ya hadaki da Abbanki tafada tana shig É—akin SHEKH.
Tsaye ta iskeshi yanata zagaye.
ÆŠiyar SHEKH
🅿ï¸1ï¸âƒ£9ï¸âƒ£&2ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
""""Da sallama ta shiga ta ce Abu ZARAH ya
Lafiya, yau naga zarah a furgice?.
Juyowa yayi ya kalleta tare da ƙarasawa wajenta ya dafe ka fadunta yace" Aish ina cikin damuwa, nida ZARAH munshiga wani yanayi da na daɗe da tinanin zaizo....
Labarin komi ya shiga bata tiryan- tiryan.
Cikin damuwa tace" Ayyah kayi hakuri Abbah Dan Allah muyi addua, mu nemi zabin Allah shine kawai mafita...
Yace" hakane magana ki! amma ina so kibar Zarah ta huta karkije gareta, batta nason wana haifa, da kanta zatayi nazari akan maganar da mukai da anjima in zuciyar ta ta sauka..
Kai ta jinjina mai cikin gamsuwa.
*********
Hammad kau kai tsaye motar ya shiga yaba Imran kana ya shige gidan su.
A Palo ya iske yan gidan baki daya ya gaishe dasu Daddy ya samu gefe guda ya zauna.
Su Yusrah suka gaishe shi tana binshi da ido.
Amsawa yayi yanayin gefe da kanshi.
Ahmad yace "Yah Hammad ya jikin.
Yace " ba ciwo."
Momy tace zo kayi breakfast man.
Kai ya gilgiza yace" na koshi ya fada yana mikewa ya haura sama.
A'hankali Yusrah ta zame daga Palon tabi bayan shi har dakin shi ,inda ta iskeshi tsaye ya jingina Da wadrop kanshi akasa ya zubama waje daya ido....
Da sallama tashiga tana kallon shi ganin ko amswa baiba, dan ya riga ya zurfafa duniyar tinani.
Saida ta karasa wajen shi ido ta cike da hawaye na tausayi tace "Yayah dan allah kayi Hakuri da abinda Daddy ya maka, Yah Ahmad ya fadaman kayi hakuri kaji bazai sake ba.
Kai ya dago ison shi jawur yamata murmushi da yafi kuka ciwo tare da cewa bakomi karki damu Ƙanwata jeki
Ɗaƙi.
Tace" haba yayah dan Allah kabar damuwa ka dawo da walwalarka kamar da mana yanzu duk kayi wani iri.
Matsawa yayi kusa da ita tare da dora hannusa kan kafadar ta yace" anayi sirri dake?.
Kai ta dagamai tace" Yayah inban rike sirrinkaba nawa zan rike, Dan Allah ka fadaman damuwar ka?
Gabaki daya halin da yake ciki ya kwashe ya fadamata ..
Tsaye ta mike tace" yah kana nufin ZARAH dai itace diyar SHEKH din.
Kai ya gilgizamata yace " Tabbas hakane.
Da sauri ta mike tsaye tace " Yah ka yarda da maganar da nike ma ko akan ta,to tashi ka kaini gidansu nason tayanda zan jiyomaka gaskiya lamari, Maman ta nada kirki sosai.
Kai ya gilgiza yace" A'a Yusrah kidai rike sirrina duk wuya duk rintsi, ina tsoron
Daddy yaji banson minene zai manba.
Tace Shikenan.
***
Zarah kam tinda ta shiga É—aki take kuka har akayi sallah, dakyal take Daga kanta dake mata ciwo sosai tana gamawa takwanta tafara kuka mai hade da magana tace" kamun baki Hammad, bakinka yaci, kaji dadi saika taka rawa, an haÉ—ani da wani wanda banajinshi araina, Hammad bakamun adalciba, ta karasa tana rushewa da kuka.
Washe gari kamar yanda ta saba idonta a kumbure ta shirya ta fito ta gaishe da Umma ta biya daƙin SHEKH ta gaishe shi fuska babu walwala.
Ahaka suka dauki hanya Abbah baice komi ba itama batace ba.
Suna isa makaranta ta sauka ta shige ciki.
Bayan suntashi taga Hammad shi kadai saɓanin jiya ,wuce shi tayi saboda tanajin haushin abinda yamata, tana isa wajen rowl ta fara kokarin tare abun hawa.
A'hankali yace "zarah bazaki tsaya mugaisa ba?.
Shuru tayi batace komi ba.
Murmushi yayi tare da hade hannuwansa yace.
" Na tuba ZARAH ,bazan sake ba kinji , Dan Allah kimun afuwa ki saurareni,ki saki fuska konaji sanyi...
Kai ta dagamai tace" naji nayi hakurin ina wuni.
Yace lafiya klau Alhamdulillah,, amma ki bude idonki in ganki kamin kiwuce man. ya fada yana leka fuskar ta.
Cikin natsuwa ta zare nikab din da glass din ta zubamai jajayen idanuwanta da sukayi Luhu- Luhu.
Cikin tashi hankali yake kallonta arikice yace" ZARAHHH miye haka? kuka kikayi? ko ciwon ido kike?.
Kuka tasamai sosai kamar lokacin akaimata abun.
Ganin mutane na wucewa yace "Dan Allah kimin alfarma shiga mota muyi magana ZARAHHH, ki yarda dani wallahi bazan cuceki ba Dan Allah.
Kai ta dagamai dan itama tana neman Abokin shawara da zata amayarma da sirrin zuciyar ta.
Da gudu -gudu ya ƙarasa inda motar shi taje ya shiga saida yazo wajenta ya tsaya tare da buɗemata gefe ta zagayo ta shiga, tare da da lumshe ido jin wani masifaffan kam shi na turaran UMSAD INCENSE da yake sawa a'motar shi..
Tana shiga arikice murya na rawa yace uhm fadamun ko jikin ne.
Tace aa.
Yace miye.
Tace"Aure Abbah zaiman nan da wata É—aya.
Azabure ya dafe kirjins hi gabaki daya idon shi sunkawo Kwallah saboda yaji maganar kamar saukar aradu.
Baki da ido ya zubamata yakasa um bare um-um.
Batare data kalle shi ba tace" Shikenan ko,Hankalin ka ya kwanta kamun baki,ƙanan ka baisamu ba za'abadani wa dan duniya,wanda baya da tarbiyya balle ya bani , Yah Hammad banaso !banason sa som!!!
zuciyar da ruhi basu Amince da wannan zabin ba ,akaro na farko arayuwana da nikejin zan iya bijirewa umarnin Abbah...
Shuru taji yayi hakan yasa ta kalle shi Afusace lokaci daya kuma tayi saurin ja da baya tare da É—ora hannuta akan handle din kofar zata buÉ—e tajishi rufe.
Cikin mamaki ta sake kallon shi tana leken shi tace.
"Kuka fa,yah Hammad kuka kake,miye haka ,minaimaka,shin al'ajabi kaje tayani ko mutuwa akaima? innalillahi wa inna ilaihi Raji'un tafada tana sakin kuka..
Kanshi ya gilgiza da karfi tare da matse bakin shi yanajin kan shi kamar zai fashe ,zuciyar shi kamar zata fito.
Cikin rawar murya yace'' ZARAHHH bakyaso ,to wa kike so?
Tace nacema bana da kowa, ni banma son miye so ba.
Yace "wa kike ji arai? wakuma kike yawan tinanin sa a ranki , wanda inkina tinanin sa zakiji daÉ—i kiyi farin ciki...
Cikin kuka tace "nifa inba kaiba wkahi bana tinani kowa ,to wama na sani inba kaiba...
Murmushi ya saki ya kalleta ido cikin ido yace"
Zarah kina sona ina sonki amma duk bamu sani ba, saboda muna ganin bamu taba ba hakan kawoai shakuwace ,zarah dake nike kwana nike tashi koda wane lokaci photon ki ne A zuciyane, nakasa walwala zarah sonki yamun mummuna kamu, yamun illah da maganin shi amincewarki , ZARAHHH banson taya zan musultamiki tsananin Damuwar da najiba jiya dana farajin maganna auranki , ZARAHHH ban gasgata sonki nike ba kamar yanda kowa ke fadaman ba sai yanzu , ZARAHHH yanzu zakimun nisa wani ne zai mallekeki ba niba, yanzu zarah za arabamu bamu cika muradin xuciyar mu ba , Dan Allah zarah ki tausayama zuciyar dake cike da so da begen ki ako da yaushe, kece first love É—ina ,kuma na fada da yawa ZARAHHH, Ban iya soba gabaki É—aya nike an'tayawa zarah kitausayaman Dan Allah ya karasa hawaye masu tsananin zafi suna zubomai....
Kuka take sosai tana kallon shi kallo mai cike da ƙunar rai.
.
Kallonta yayi cike da tsoro ganin irin kallon da takemai ,bakin shi na rawa yace bakyaso na? To Wallahi karya zuciyarki zatai maki , dan nine zabin ranki.
A fusace ta fara ƙoƙarin buɗe marfin motar amma tajishi a'rufe ,kuka tasa tana jin'gina da kujera tace "kagama dani Hammad, kagama da rayuwata.
Bani da tsumi bani da dubara Yanzu, Saida kaga lokaci ya kure kana zaka sako Da bukatarka,ashe so ne ke jawo damuwa da tausayi da kulawa da mutum.