Sashe 10
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
SHEKH ya shafa gemansa yace'' kayi hakuri alhaji Ali.
Nabada zarah .
Shiyasa nike killaceta daga bayyana fuskar ta, saboda ina da tabbacin ZARAH takai duk kan namijin dazai ganta ya so ta,kana ina da Almajirai da dam zasu iya magana akanta.
To amma mu al'adarmu ta fulani aranar daka haifo yaro aranar iyayenka ke zabar daya daga dangi suce sunbasa kamar dai yanda akamuna,Bazan ɓoyema ba bana jin daɗin haka saboda al'adace bawai addini ba,ina soron ZARAH taga na tauye hakkinta wallahi,ina zulluminnranar da zarah zata gane ba ita zatama kanta zaɓin Abokin rayuwa ba sai abinda na bata.
Nason zatamun biyayya amma ina soron shiga hakkin ta.
To amma yazanyi tinda bana iya musu da iyaye na ya ƙarasa cikin tsananin damuwa...
Wata irin zufa ta ketoma Daddy ta bakin cikin rasa ZARAH cikin ah'lin sa.
SHEKH yace wannan maganar ko mahaifiyar ta bata sani ba wallahix na fadamane dan kar zuciyar ka ta rayama wani abu wanda ba shiba ne.
Daddy yace" shikenan SHEKH ! Allah yasa hakan ne mafi Alkhairi,amma bazan boyema ba da na fara tinanin kodan na fad'ama halin yarona ne shiyasa ka guji hakan,toni dama badashi nayi niyyar haÉ—a suba, da kanan sa saboda shiyafisa natsuwa , Amma bakomi SHEKH zan wuce Nagode sai na shigo gobe Insha Allah.
Shekh yace shiyasa nayi saurin yimaka shimfida na gode da fahimta.
Jiki a sanyayye suka fito .
SHEKH ya kira ZARAH bayan ta fito tama Daddy sallama kana yace ta kira Momy su wuce.
Shiga tayi É—akin Umma cikin ladabi tama momy magana.
Anan ta fiddo katuwar leda sai kamshi take tace" É—iyata ga kayan kwalliya zamu wuce, yaushe zakizo mugaisa.?
Kai a'ƙasa ta karɓa tayi godiya tace" sai abinda Abbah yace Umma.
Momy tayi dariya tace shikenan Yar Abba munwuce .
Godiya suka sake nata suka tafi.
Bayan sun dauki hanya Momy tace Daddy fatan mundace.
Asanyaye yace "sai Hakuri Hajiya Halima nan ya faÉ—amata komi.
Sosai taji ba dadi amma tabi su da fatan Alkhairi.
Zarah kam tinda ta koma ÆŠaki take tinanin Hammad tana yaba mutuncin sa da tinanin komi yake a yanzu? ...
Aɓangaran Hammad kau yanda yaga dare haka yaga rana, som ya kasa walwala baya ko cin abinci ,yayi masifar sanyi washe gari ko Asibiti bai jaba, Dan dama inba babban Dalili ba baya zuwa yana gida wajen Abokan sa....
Da safe yasha wanka ya sakko ƙasa yaga Daddy da momy sunsha shiri anan ya tambayesu inda zasu?
Adakile Daddy yace" zanje nema ma yaron kirki Aure ne.
Baice komi ba yayi shuru yana gani har suka fita.
Bayan sundawo suka iskeshi bisa kujera yana latsaw wayar sa alamar ko motsawa baiba.
Ahmad ne ya sakko Cikin shirin fita aiki yasha manyan kaya idon shi sun ƙanƙance da gani kason kuka yayi.
Yana shigowa palon momy tace "Ahmad baka lafiya ne?.
Kai ya gilgiza yace'' lafiya kalau Momy kundawo?
Asanyaye tace" eh Ahmad, mundawo amma bamu dace ba , Amma wallahi namaka takaicin rashin ZARAH, yarinya mai kyau da hankalin, uwa uba ilimi da tarbiyya. Ahmad karkaso kaga baiwar kyau agareta amma Baban ta ya badata wa dan uwanta...
Dam! Dam !! Dam!!! Hammad yaji zuciyan sa na bugawa.
lokaci guda yaji halayyar da sunan da aka kira sunyi kama dana ÆŠiyar SHEKH.
Bakinsa na ɓari yace Momy ya sunan ta?.
Tace " wallahi naso kaga ribar kin biyayya ga iyaye Hammad.
Naso kaga zankadediyar yarinya da Daddy yama dan uwan ka zaɓen ta.
Wanda duk neman ka bazaka gano kwatan kwacin mace kamar ZARAH ba.
Hankali tashe yana fiddo ido yace" Momy É—iyar wacece?.
Afusace Daddy yace'' Dan ubanka an'gayama yar iska zan dakkomaka irin wadda kuke muamullah da ita ku kasa Auren su kuma .
Ai Wallahi nason sai kayi dana sani, saboda ÆŠIYAR Babban malamin nan ce da duniya ke alfahari dashi SHEKH Ahmad Deedat Wato malamina kenan..
Wuff ya mike tsaye yana zaro ido baki na rawa yace" Daddy ZARAH ! Yarinya da Abbana ke cemata bintu Abiha saboda soyayya, Abba yarinya da mahaifinta baya iya ɓoye sonta ,kana nufin an'badata? to aure gareta ko kuwa badata akai ? Ya jarasa wasu hawaye masu masifar zafi suna sakko mai wanda shikan shi baison silar hakan ba....
_*🌼🌼SUMAYYA BAIWAR ALLAH 🌼🌼*_
_*Insha Allah za'a soma posting d'in cigaba littafin SUMAYYA BAIWAR ALLAH ku harzarta domin samun cigaba da karanta littafin:*_
_*Nomal group N 300 ne Special N 500 ne Zaku iya turo da kud'in ku ta harya wannan account d'in*__*👉ðŸ»0003187186 Khadija Salisu ja'iz Bank , idan kuma katin waya ne zaku iya turowa ta wannan number 08168159409 domin k'arin bayani sai tuntubeni ta WhatsApp number na👉ðŸ»+966599791573*_
_*Ko kuma ku ziyarci shafinmu na arewabooks.com domin samun cigaba da karanta littafin a koda yaushe ga link d'in nan*_ 👇ðŸ»SUMAYYA BAIWAR ALLAH:: https://arewabooks.com/book?id=628
47f85ef85a63a21db3418
A HAYYE WARR.
Ina kuke Manyan mata iyayen yara.
Akaro na ba'adadi munzo muku da babbar tsaraba kamar koda yaushe.
Shaharariyar Yar Maiduguri nan mai usuli gaba da baya wato UMSAD INCENSE mazauniyar jihar Kano wacce duk kan macen da takai ta kawo take takama da isa da tinkawo ta sonta..
Akwai sabbin turaruka da muka kawo muku kamar haka👇
Maleel Al'oud
Royal Kush
Couscous
Kajiji
Original Sandal
Sandal flex
Sandal bange
VIP mix
Hawi
Al'oud
Kindikayy
Danal banat
Dorot
Habil
Gafgaf
Sirrun nisaa'i
Sandal chips
Kwalaccam
Khumra black and body milk
Attractive khumra
Akwai ingantaccen hadin sirrul aroos Wanda muka shiga muka fita domin muga munkawo muku shi ga masu fama da infection,kaiqayin gaba,fitar farin ruwa,jinzafi Kamar ambada barkono bayan saduwa,budewar gaba,fitar tusa ta gaban mace,da yaddar Allah indai wannan ne matsalar zaa samu waraka insha Allah.
Mutanena karku manta kamshi rahmane, kuma shine jigon motsuwar sha'awa tsakanin ma'aurata , kana tushene na sake samun zaman lafiya.
Babu mai kawomiki raini hajiyata duk sadda za'araɓi jikinki gidanki yaranki aji suna tashin masifaffan kamshi.
Ni UMMY AYSHA na sheda kamshin turaran UMSAD INCENSE.
Kayanmu suna isa duk kan inda kake kaidai nemarmu ta wannan layin kamar haka 0802-8827-241.
Hajiya sayen nagari maida kudi🥰
19/06/2022, 5:40 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER OF 👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
🌹ƊAN DAKO🌹
AND NOW👇ðŸ¼
ðŸ§•ðŸ»ÆŠIYAR SHEIKH🧕ðŸ».
FREE PAGE
1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£&1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£ðŸ§•ðŸ»
*Pay 300 only to 0006454115 Amina Dahiru jaiz bank,or MTN card and evidence of payment via 07038423451* ðŸ¤ðŸ™ðŸ¤²
""" Cikin tsananin mamaki suke kallon sa mussaman Daddy da kalamansa suka daure mai kai da sashi wasiwasu.
Rai a ɓace ya taso ya isa ga Hammad ya mai wata shaƙa yana jijjiga wuyansa ,ido jawur kwallah sun mai kwance ga ido suna shirin zubowa yace "kar dai ka fadaman kason ZARAH,karkafadaman ka keta mutuncin ƊIYAR SHEKH kamar yanda kake keta na yaran mutane,to Wallahi Hammad muddum baka fadaman gaskiya ba zan iya tsinema albarka yanzu- yanzu , Ɗan iskan yaro kawai .
fadaman naxe ya karasa yana kaima Hammad wani mahaukacin mari da yasa jini fara sakko mai ta hanci...
Kai kawai yake gilgizama Daddy bakinshi ya kasa furta koda kalma É—aya som bayajin abinda Daddy ke fadi yafi damuwa da maganar auran ZARAH akan abunda yake fadamai.
Sake marin sa Daddy yayi sosai cikin tsawa yace zaka fadaman ko saina kira police sun tafi dakai yakarasa yana turashi ga bango.
Afusace yasake cewa "To Wallahi Hammad za'a iya taɓa su Yusrah nayi hakuri amma duk kan wanda ya taɓama SHEKH farin cikinsa Wallahi ko waye sai na tayashi ɗaukar pansa.
Cikin kuka Momy da Ahmad suke bashi hakuri tare da cewa" ya daina dukan sa.
Hammad daya fadi ya mike bakin shi na zubar jini sosai yayo wajen Momy yana layi yace.
" Momy Dan Allah kifaÉ—amun Zarah nada aure ko kuwa?.
Cikin tsananin tausayin ÆŠan'nata take kaÉ—amai kai tace" A'a Hammad zadai amata ne.
Ajiyar zuciya ya sauke yana mai zamewa ƙasa ya zauna yana sauke numfashi.
Aguje Ahmad yayi kanshi ya fara neman abinda zai taimakamai dan jinin ya tsaya.
Tsawa Daddy ya dakamai yace" kowa yabar wajen.
Tafiya sukai ya rage daga shi sai Hammad.
Akan kujera dake kusa da Hammad ya zauna da Fuska a'daure yace" in na kilga ukku baka fadaman alakar ka da ZARAH ba zan tsinema wallahi kaji na fadama 3....2.....
Hammad yace Daddy jiya na sallameta daga Asibiti na shiyasa na sonta.
Cikin tsananin mamaki yake kallon shi yace.
" Asibiti uban wa? ni zaka rainama hankali?.
Hammad ya share zufar dake ketomai yace.
"Daddy ni mai laifine gareka gaba da baya, banson taya zanfara faÉ—ama ba, amma ka gafarceni ,sannan abinda zan iya fadama anan shine ko hannu ZARAH bantaba kamawaba da sunan wani abu, inko har karya nama kamun duk bakin dakason zai lalata rayuwata.
Yana fadin haka ya mike yanajin jiri yayi dakinsa.
Da kallo'n Mamaki Daddy ya bishi harya shige kana ya sauke ajiyar zuciya yace .
Mi hakan ke nufi ?wace kuma Asibiti kuma?.
Hammad kau yana komawa É—aki da kyal yashiga Toilet ya wanke fuskar sa kana yayi wanka, kana yafito dagashi sai towel .
Haka ya fada bisa ƙaton gadon sa da yaji tattausan bedsheet.
Wayar shi ce ta shiga ring da kyal ya dauka yayi shuru.
Dagacen ɓangaran Imran yace .
"Man wai dan Allah mike damun ka ,aganina nafi karfin ka boyemun damuwar ka tinda kason ni mai nema maka maganine duk inda yake. Dan Allah Hammad ka fadamun Wallahi ina cikin damuwar rashin walwalaka Aboki na..
Cikin kasa da murya yace.
" Imran Kazo É—aki na yanzu, ka biyo ta bayan kiching din palo na .
Da sauri ya amsa yana kashe wayar.
Dakyal Hammad ya mike yasa jallabiya da karamin wando yazo ya kife yanajin kamar ya fashe da kuka, wani masifaffan kunci yakeji da damuwa acikin zuciyar shi, fatan shi yaga ZARAH kawai koda bazatamai magana ba.
Imran ne yayi sallama ya turo kofar ya shigo yana sanye da manyan kaya ..
Dakyal Hammad ya amsa .
Da sauri Imran ya ƙaraso wajen shi ya ɗago kanshi yace'' Man mike damunka?Minike gani haka ko accident kayi? ni dama na tabbata baka da lafiya, Dan Allah mike damunka?.