Sashe 1
Diyar Sheikh Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
19/06/2022, 5:36 pm - Khadeejaht Salisu Fari: 🧕ƊIYAR SHEKH🧕
🧕MALLAKI🧕
🧕UMMY AYSHA🧕
WRITER BY👇
ALMAJIRIN GIDA NA
AURAN YARIN TA
WAYA CAN-CANTA
ZAMAN TASHA
AURAN USTAZ
TAYA ZAN GANE SHI
ÆŠAN DAKO
AN NOW
ÆŠIYAR SHEKH.
BISSIMILLAHI RAHMANI RAHIM.
"JAHAR KANO..."
..........Babba jahace da ta tara manya- manya Malam mai Da yan kasuwa da dama, kuma cibiyace ta kasuwanci, hakan yasa akemata kirari da KANO TA DABO TUMBIN GIWA ,KODA MI KAZO AN FIKA.
Tabbas haka batun yake, duk girman matsayin ka akwai Babban ka Ajihar kano..
"Rijiyar zaki."
Unguwace data tara manya -manya malammai masana Addini, da sanin makamar zance,Acikin su akwai hazaki fasihin Malamin nan da duniya keji dashi Wato
"Shekh Ahmad Deedat Yola" kyakyawan bafullatani masani Addini Allah .
Haifaffan garin Yola ne kasuwan cine ya sashi zama jahar kano,Allah ya jefoshi cikin Sa'a saboda mutum ne mai tsarkakka zuciya da kamala, duk kan inda yaje sai ya kafa tarihi Na baiwar ilimin da Allah ya mishi ,shiyasa al'umma ke son shi.
Yana da Azziki na rufin Asiri tinda cikin kasuwar kwari akwai manya- manya shagunan sa na saida kayan masarufi ,ga kiwon shi na Dabbobin yanayi , shiyasa suke rayuwa cikin farin ciki .
A maganar shi kaÉ—ai zaka tabbatar da cewa yana bin ka'idojin zance kamun furuci.
Yana da baiwar ilimi da ba kowa ke samun saba.
Yana da mata guda É—aya da yara ukku,Biyu maza sai mace É—aya kuma Auta .
Daga yaran shi Akwai.
"Abdullahi mai suna Abdallah .
"Abdul -rahman suna cemasa Sudais .
Sai Autar su Fatima Bintu Zarah.
Sheikh Ahmad da matar sa Rukayya suna ƙoƙarin sosai wajen inganta tarbiyya yaran su , Yayin da SHEKH ya rike wuta wajen basu ingataccen ilimi na Addini dana Zamani .
Saida ya tabbatar sunsamu harda Alkur'ani mai girma kana ya kaisu boko,da yake kwalwar a wanke take tass da samun kyakyawan tushe na zallar ilimin Addini, Hakan yasa suke ganewa dan -danan ,da an'zubamusu suke kwashewa.
Ayanzu Abdallah da Sudais suna jami'a matakin shekara biyu saboda babu tazara a tsakanin su, zakayi tinanin yan biyu ne saboda kansu É—aya.
Abdallah na karanta medicine shikuma Sudais na fannin bussiness administration.
Yaran SHEKH Deedat kyawawane masu tsanain kama da iyayen su , Dan gabaki É—aya iyayen su jini É—ayane, Dan al'adar su ma basaba bare jinin su, yasu- yasu suke Aura ma juna , Shiyasa zakagansu kamar sune sukayi kansu, kuma duk kamannin su É—aya saboda jini ya tsarga...
Zarah Matashiyar budurwa Yar shekara 19 Aduniya, kuma dai- dai lokacin ne ta zana jarabawar kammala secondary school É—inta, kasancewar ba'asasu da wuri ba.
Kasancewar ta mai masifar kyau jinin fillo gaba da baya yasa kyanta har wani bada tsoro- tsoro yake wa iyayen ta.
Shiyasa tin tana zanan goyo SHEKH Deedat ke bada umarnin killaceta, koda fita ta zama dole zai zauna agidan Umma ta taje ta dawo ,saboda bakason bakin wani ba.
Ahaka ta fara girma yana koyar da ita baitaɓa kaita wani wuri ba,tana Shekara goma ta sauke Alkur'ani kana ya sata makaranta boko,Baiwar ilimin da Allah yamata yasa akai tamata tsallakar mafarin cikin shekara tara ta kammala .
Zarah har tayi makaranta ta gama Batada ƙawaye, bata kula kowa, saboda tinda ta tashi a rayuwar ta ma tsoron mutane take, sabosa ba ashiga da ita cikin su ,shiyasa in ta gansu kamar taga aljannu ,dan'ma fuskar ta da kullum a toshe take da niƙab, shiyasa take ɗan samun sauki tinda ba aganinta.
baiwar iliminta yasa akeso a shiga huruminta amma bata bada fuska.
Sai dai duk kan tambayar dakamata zata baka amsa cikin natsuwa da Daddaɗar murya da Allah yamata , Wadda ita kanta SHEKH Deedat Na hanata yawaita mgana inba fannin ilimi ba, saboda Daɗin sautinta zai iya jefa mutane A'halaƙa.
Wannan kenan.
Zarah ce sanye cikin wata Abaya Black mai masifar kyau ta yane gyalanta irin ɗaurin laraba, ta fito tsakar gidan su tana turo baki dan akwaita da shagwaɓa, Anan na ƙarenata kallo cikin mamaki,na tabbata Baban ta bayyi lefin ɓoye yarsa ba ,Saboda Zarah doguwa ce bawai cen ba irin tsawon rakumma, A'a tsawone daya matuƙar dacewa da surar da Allah ya mata, Dan akwai diri gaba da baya mai ƙayatar wa ,Da motsa dukkan wani lafiyayyan namiji, Zarah akwai nayima oga welcome, kana akwai na bye-bye, ga wasu masifaffun idanuwa da take dasu farare sol masu yalwar gashi,ga girar ta har wani gazar_ gazar take saboda tsananin yawa,ga wani kwantaccen gashi dayama goshinta ƙawanya yayi luf-luf kamar ta zubamai ruwa, wanda shikan shi tabbacine na inta sauke gyalanta zaka samu abin azziki a ƙoƙon kai, Kai tsaye ɗakin SHEKH ta nufa da sallama Cikin takonta da zakayi tinanin da gan-gan take juya zati da dirin da Allah ya mata.
Bayan ya amsa yace" shigo" Bintu Abiha."
Murmush ta saki daya sake fiddo asalin kyanta kana ta sanya ƙafa.
ÆŠakine mai kyau dai -dai da zamani, Dan babu abinda babu aciki ,ga tv kunne bakajin komi sai sautin Tafsirin Alkur'ani da Dr Muhammad Sani Rijiyar Lemo keyi cikin kwarewa da ilimi, Sosai hankalin Shekh ke wajen dan yanason Dattijo da akwai tsantsar baiwar ilimi a tattare dashi babu wasa.
Zama tayi ƙasa kusa dashi tana mayar da hankalinta ga Kallon tashar Sunnah Tv, basu sake cewa komi ba har sai da aka gama.
Ajiyar zuciya SHEKH ya sauke yace Bintu Abiha Mikike so tinda naga an'shigo wajena da rana,ko zamuyi bita ne? .
Cikin shagwaɓa tana ɗan tura bakinta tace" A'a ni dai gaskiya "Abu zarah" ina son zuwa ingano su Inno, tin yaushe nike so amma kaki bari, Dan Allah Abu Zarah kabarni in sada zumunci da Ahlina da bani da tamkarsu ta karasa kwallah na zubomata.
Tsananin tausayin Ɗiyar tashi mai biyayya ya ratsa sa, Dan yason tabbas yana tauye ta da shiga mutane, to amma in yayi la'akari da halin da rayuwa da ƙasa take ciki sai yaga ba matsawa bace .
Tace "Abu Zarah bakace komi ba.
Yace "Shikenan Bintu Abiha ki shirya, Insha Allah nan da wata ukku yayi dai- dai da kammala littafin da zan buga ,Da kuma gasar da zakiyi ta ƙasa-da ƙasa sai muje tare.
Tsalle ta daka tana Alhamdulillah Masha Allah,cikin murna ta kamo hannu shi ta sumbata kana tafita tanajin daÉ—i.
Kai tsaye É—akin Umma mahaifiyar ta ta nufa, Anan ta sameta bakin gado tana Linke kayan da aka yi musu wanki.
Anan ƙasa ta zauna cikin ladabi tace" Ummu zarah Abu Zarah ya barni zanje Yola, ganin su Inno da Inani Da Malam,ki mishi Godiya dan Allah takarasa cikin farin ciki tana buɗe kyakyawan bakinta da wushirya ta tsaga tsakiyar hakoran ta jerarru farare tass..
Cikin farin ciki mahaifiyarta tace'' kai masha Allah, na tayaki murna Zahra, Allah ya nuna muna yasa ya barni nima inje nakai wata ukku banje ba.
Zarah ta taɓe baki cikin shagwaba tace "wai Ummu Zarah wata ukku kawai ! toni da bantaɓa zuwa ba fa.?
Kinafa gani banson Kakata ba sai dai muryan ta a waya.
Gashi ita kuma tana tsoron hanya balle tazo,banson kowa naku ba ,some time inzasu zo ina school,kamin in'dawo ace suntafi.
Ummu zahra inaso inyi zumunci da dangina, su sanni in sonsu ,A wannan karon na tashi da begen son yan uwana, Ummu Zarah banson kowacba
Sai Hamma Sudais,
Hamma Abdallah,
Bana kula kowa saboda ina tsoron mutane ,kuma ina ganin kamar zasu cuceni.
To kubarni inyi zumunci da jinina wayanda zansamu natsuwa dasu 💯 .
Kai Umma ta É—aga cikin damuwa tace" ni kaina wannan tsaron da mahaifinki yake baki Zarah yana bani tsoro, Wallahi banson minene yasaba bayason kiyi nisa dashi ,ko school kika tafi yakan yawaita waya wa malamin ku akan ya kike, adubamai lafiyan ki, badai mai kawo barazana arayuwarki ko ?..
Zarah tayi Murmushi daya fiddo zallar kyawunta Tace'' to Ummu Zarah ai kulawane , wannan ba damuwa bane , kawai fatana in ganni mahaifar iyaye nah cikin Dangina ina sada zumunci kamar yanda Allah da manzon sa keson a yawaita zumunci,saboda yana kankare zunubbai,kana yana ƙara tsawon kwana.
Umma tace''hakane to Allah ya nunamana ranar da yace.
Tace" Ameen ya rabbi tana kwanciya gefen gadon tare da É—aukar wani littafin zadhul muslimat tana dubawa ....
"Nasarawa g.r.a."
Kyakyawar unguwa data tara dattijai da matasa masuji da nera.
Daga gefen unguwar inda bishiyoyon masu kyau da suka yima wajen ƙawanya da rassansu masu bada masifaffan kamshi da kuma iska mai daɗi,Wasu manya- manya motocine guda biyu ,da gani kason mammalakin su ya tara ya'yan banki.
Yayin da kowace mota saman but É—inta Samari ne kwara biyu sai shewa suke, matasa ne masu jini ajika.
Hamshakai masu masifar kyau basai an'faÉ—ama yaran manya mutane bane, Dan fatar su, suturar jikin su ta nuna kosu waye..
Gabaki ɗaya sunrikita wajen da hayaniya ,yayin da ɗaya ne kawai a cikinsu baya cewa komi sai ƙaran sugari daya rike yanamai wata wawuyar zuka kana ya fesar da hayakin cikin kwarewa yanayi yana korawa da sassanyar coca-cola..
Wani Daga cikin su ya taɓoshi yace" Hammad"
Ahankali ya ɗago da fararan idanuwan shi masu tsananin kyau da haske ya zubasu akan su,Fari ne tass ga manya- manya idanuwa da cikakkiyar gira ,agefen kuncin'shi kuma wani yalwataccen sajene da yayi kwance luf- luf yasha gyara, sumar kanshi kuma yalwatatatta kwantatta mai yawa kamar a kitsa,daga gani tana cin kuɗi saboda yanda tayi masifar kyau da sheƙi.
Cikin sanyin muryarshi mai tattare da gargaÉ—i yace "Irfan ! Affan! imran! banason insakanci, nasha faÉ—amuku kudaina cikamun kunne da ihu na banza na wofi, amma bakwa bari , miye ribarku daga yawan É—umumuwan da kuke, kunada masifar surutu mtss yasaki gajeran tsaki..
Wanda ya kira da Affan Yace" kai Man dakata kaji ,wata zazzafa Baby ce nasamu jiya,ta masifar iya soyayya,adaran jiya kaɗai damuka ke ɓance da kyal ta barni , na tabbata ni jarumine ,amma jiya saida na gudu, kai abun ya bada citta fa ya faɗa yana sakin ihuu cikin nishaɗi.