BABI NA SHA UKKU (13)
Dashen Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
 Lekawa suka yi domin tabbatar da cewa sun nutse a cikin ruwan, sannan suka juya daga saman dutsen, dan su tabbatar da sun cika aikin su. Daukar gawar Kubrah suka yi zuwa cikin cikin masarautar, aka hada da nasu Waziri da Matar shi.
   Ba a tab'a gashi tashin hankali kamar wayewar garin Laraba ba, domin sun ga abin da ya basu tsoro ya kuma gigita su a duniyar su, sun shiga mawuyacin hali a ranar, wanda ya kama muguwar tsoro da tashin hankalin a cikin masarautar. Har ta kai babu me iya tari ba tare da an zubar da jinin shi ba. A hankali suka kame sauran kabilar Noye suka yi ta bautar da su, sannan suna fad'ada masarautar da karfin tsiya. Sai da ta kai ta kawo masarautar babu wani me iya ja da su. Hatta sauran masarautun ƙasar hausa domin karfin zaranta mazan da Deehar take ta ita, sannan bayan haka suna da wani irin karfin tsiya da idan suka tunkari gaba nahiya sai sun rusata.
   Gashi Allah ya azurta su da dimbin arzikin albarkatun kasa, domin ana tono zinari, wacce da ita aka kara gyara manyan manyan hasumiyar masarautar, yadda daga nesa ka hango su zaka fahimci cewa akwai arzikin ban sha'awa da ban mamaki.
Allah ya kara musu Ni'imar arzikin noma, domin suna noma na fitar hankali, har ta kai ana fita da shi kasuwancin sauran makotan masarautar.
Haka shekaru suka yi ta tafiya, suna kamo kananun yankuna da basu da addinin musulunci, suna mai dasu bayin su.
A gefe guda suna da burin shiga garin Nahara, domin sun ji labarin cewa a can a ka kai Abdullahi Noye jinya. Kuma an tabbatar musu hakan.
Shi yasa suka yi ta kokari shiga Nahara, amma abin ya ci tura.
Sannan duk abin da ake ana yin shi ne yadda Arshan zai yi mulki shi yasa Allah ya dauke mishi tausayi da imani, bashi da imani da tausayi. Tun yana dan shekara goma sha biyar yake kallon Mata ba a bakin kome ba.
Domin haka zai saka a shigo mishi da su dasu suna rawa tsirara gaban shi, wadda haka yake masifar burge shi yaga mace a tsaye da diri tana rawa a gaban shi,.yafi kome kwantar mishi da hankali.
Sannan abin da yake kara mishi farin ciki, yaga ya kusanci mace an daure mata kafa da hannu yana yadda yake so. Domin tun daga lokacin da idanun shi ya fara budewa ya zama mara kunya na fitar hankali. Baya jin maganar kowa sai na Fulani Babba domin son shi take kamar tayi yayya. Hatta Uwar shi Zulai sai da aka rabata da shi, tana ji tana gani a ka kore ta a masarautar tare da mata gargadin kar a kuma ganinta.
★‡★
Bayan shekaru ashirin da takwas.
Kauyen Nahara.
Gidan Mijinyawa.
Shigowar shi gidan kenan da wata tumemiyar littafi, ya zubawa yar budurwar da ba zata wuce shekaru sha uku idanu.
"Baban mu ka dawo daga aikin Allah?" Ta fada tana washe bakin ta,
"I, na dawo Easther." Ya fadi haka yana kallon ta ganin yadda kayan Jikinta suka b'aci da datti.
"Easther"
"Baban mu, muje ka huta ai kawai yau na tsokano zuma ce, garin gudu na faÉ—a a gulbi" ta amshi littafin shi, ta wuce bukkar shi.
Raba idanu take domin tasan Mama Uwa sai ta zane ta, tunda ta tsokano zuma ya harbi wabi, wato Abigail kuma ko a gaban Ubansu ne sai ta dake ta. Balle kuma a gaban Mijinyawa kakan su.
"Sannun ku da gida?"
Bur Mama Uwa ta fito, da bulalar ta. Kallo daya yayi mata ya dauke kan shi, tunda yasan bai da ikon hanata dukar Easther din.
Ai kuwa ritsa ta tayi a dakin Baban su.
Dama gata katuwa, dan haka ta tare kofar bukkar.
"Wani É—an banten uban ne yace ki tsokano zuma?"
"Na rantse miki da Yesu Almasihu Abigail ce."
"Zaki ci kundugurun ubanki yau kuwa!" Ta fada tana nufar ta zata dake ta. Aikuwa Easther ta taki sa'a ta bangajeta suka zube s kofar dakin. Ta haura kanta, ta fice daga gidan baki É—aya.
Gidan Nahira ta nufa, ta zauna a kofar gidan shi tana share kwalla.
A hankali ya fito da sandar shi da yake dogarawa, ya zuba mata ido.
"Kyakyawa!" Juyawa tayi tana kallon shi da dara-daran idanunta.
"Idan kika samu dama, ki nima mana yanci kin ji."
"Kaka kenan! Wani yanci bayan nima ba yancin nake da shi ba a gidan Ubana ba" zama yayi yana kallon ta, sannan ya ce mata.
"Ke ce yar matar Magaji da ta koma garin su?"
Washe baki tayi tana kallon shi, sannan ta gyad'a kanta.
"Je ki kira min Baban ki" ya fada mata.
"Toh" ta fada cike da tsoro.
"Ina zuman da kika ciro bayan kin kore su?"
Murmushi tayi sannan ta ce mishi.
"Na bawa Jatau, dan yau bai da abinci ni kuma na samu kanzo na ci dazun!"
"Kin kyauta"
Da gudu ta juya, tana tafiya tana tsalle, ta tuma can ta tuna nan. Har ta isa gidan su.
Zata shiga gidan, ta hango Lati. Dan gidan Me garin Nahara.
Kallon juna suka yi, sannan ta wuce cikin gidan. Ita ya ce yana so amma haka Abigail suka kwace mata shi, a soron gidan ta hadu da Babanta, yana yiwa wasu matasa uku da suka zo amsar addinin Kiristanci wa'azi da nuna musu irin arzikin da rabo da yake cikin addinin, murmushi tayi domin ba karamin kaunar Addininsu da mahaifin ta take ba.
Hannu ta saka a bakinta sannan ta kai goshinta, da kafadar ta hagu da dama.
Sai da ya sallame su, sannan ya kalle ta yana zaune bisa kan kututture.
"Kyauta me yasa baki jin magana? Kin fi son kullum ayi ta dukan ki ne?"
"A'a Baban mu, inji Nahira wai kaje"
Kura mata idanu ya yi, zuciyar shi tana tsoron kar wani abu ta kuma tsokanowa ba.
"Me kika kuma tsokanowa?"
"Na rantse da Yesu Almasihu ban yi kome ba" ta fada tana zare idanu.
"Toh muje"
Haka ya sakata a gaba, suka tafi har gidan Nahira.
Murmushi ya yi.
"Me yasa kake tunanin zata aikata wani abu? Akwai batuttuwar da ya da ce ka sani amma dole kayi hakuri. Ita din kai ka haife ta amma kaddaran ta ba irin na kowa ba ne, yadda take kyauta a zuciyarka haka take kyauta wata rana a gare mu, sai dai na hango hayaki da wuta yana ci a garin Nahara. Amma ban kawo akwai tsaftaciyyar ruwan da zai kashe shi ba, sai shekaru biyar da suka wuce lokacin da ka kawota bata da lafiya"
Shiru Nahira yayi sannan ya cigaba da ce mishi.
"Ka bar maganar masu magana, amma ita zata zama farin wata sha kallo"
"Na gode sosai Nahira." Daga haka ya koma ya riko hannunta suka bar wurin.
--
Da daddare suna zaune dake ya zo bukkar Mahaifin shi ne, dan haka ya shiga bashi labarin abin da Nahira ya fad'a, matar Baban shi ta goma sha biyu, me suna Zunkud'i ta saka kunne tass ta kwashe kome, ta sulale kamar zata ta fi gona bahaya, ta tsallake ta nufi sashin shi Mama Uwa.
"Ke Mama Uwa kina ina Nahira ya buga kasa a kan yar kishiyar ki, da alamu zata shahara a duniya "
Dukar kirjinta tayi.
"Ke Zunkud'i kar ki kashe ni, maza su ki kai ni kushewata. Kyautar ce zata zama wata a duniya?"
"Kina mamaki ne? Toh bari ba gaya miki abin da ya kai Magaji sashin mu kenan, dan haka sai kin tashi tsaye kamar yadda kika raba zaman lafiya tsakanin Uban da Uwar dole kiyi haka."
"Na gode da wannan labarin"Â ta fada tana kwafa.
"Haba ina sai kin bani mad'i domin ba zan kawo labari irin wannan na tashi da godiya ba. Miko min mad'i domin gobe nazo da wata labari me zafi "
Tashi yayi ta nufi inda goron kori take ta zuba mata madi me yawa a wata karamar akushi. Ta bata tana faÉ—in.
"Duk abin da kuka yi da Mijinyawa ki gaya min "
"An gama"
Haka ta fita tana farin ciki, sannan ta nufi sashin su.
--
Abigail da Easther suna dandali, inda ake gad'a, idanun ta yana kan yan mata da samari.
"Sannu kyakyawar Nahara" juyawa tayi ta kalle shi, sannan ta mai da kanta wurin wutar da aka kunna s filin.
Duk mazan wurin sanye suke da fatar namun daji, haka dabi'ar su take, maza suna rufe alauran su da fatar ne kamar fatari, kirjin su kuwa saka fatar suke kamar Mayafi, mata kuma kuma suna rufe dukiyar fulanin sune da fatar, a daureta ta baya har zuwa cibiyar su, sai fatari da suke sakawa a kugun su har zuwa gwiwar su.
Suna Kwalliya sosai, domin mazan har wani abu suke sakawa kamar hula, ko fatan kan kura ko ta zaki. Wanda yafi jarumta dai shi yake shigar Alfarma.
Su kuma Yan matan, zasu gyara gashin kansu da wurri, musamman ake musu kananun kitso kamar ta kabilar fulani, sannan ta jera a gashin su.
Suna da wata al'ada, duk da kasancewar su maguzawa, basu hakewa mata sai an Nahira ya saka musu albarka.
Sannan duk macen da tayi sake wani abu ya tab'a budurcinta, toh ba makawa, sai masifa ta fadawa alummar garin Nahara, da wannan suka yi imani domin asalin garin Nahara sunce an kafata ne da wata budurwa wacce take da sunan Nahara, a da can baya garin baya rabuwa da hari da kuma ambaliya da annoba, da manyan manyan bokaye suka yi bincike sai suka tabbatar idan garin zai samu kariya dole a sadaukar da mace budurwa wacce bata tab'a soyayya ba.
Haka yasa suka amince aka sadaukar da Nahara da cewa duk wacce ta bada kanta ba a yantatta ba toh tabbas zata janyo musu fitina da masifa, sun rike wannan al'adar kuma ana kan ta tun zamanin iyaye da kakanni.
Kallonta yayi yana murmushi.
"Me yasa baki magana?"
"Ba a tsaga min baki dan na zama magananiyya ba!"
"Tow yayi kyau, kin san irin kyan da kike da shi kuwa? Ba mamaki masana ilimin tarihi basu gaya miki kina kama da Jaruma Nahara ba"
"Na shiga uku! Inji barawon zuma ni a suwa? Karere bikin kawar kawa."
```Haseer collection dealer ce kayanmu suna da sauqi sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayan mu cikin sauqi alhmdllh ga kadan daga ciki ina Matan iyayen giji! Yau ga sabon labari mun zo muku da shi kawo kunnen ku kuji labari.
1: royal jelly 2500 me 60pc babba 19k me 365pcs
2: sugar wanita 2500
3: extreme maca 4000
4: vitamin c 2200/2500
5: vitamin e 2000
6: gluta white 2500
7: khusus 3500
8: pesona 2500```
+
234 803 879 6871 zuku iya tuntubar Number nan.....
*A Hausa historical Ancient*
24/Nov/2022
#Mai_Dambu
1/7/23, 09:49 - Buhainat: *......DASHEN ALLAH 🌳*
        Mai_Dambu...