BABI NA SHA BIYU (12)
Dashen Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
The book isn't free
Ya nunawa mutane girma da darajar Abdullahi, karshe bai yi kasa a gwiwa wurin nima mishi magani, sai dai duk inda suke je babu nasara. Haka yana ji yana gani suka turo aka tafi da shi, a lokacin da zasu tafi ya rike hannun Abdullahi.
A sanyayye ya sake hannun shi, aka shiga da Abdullahi da Kubrah da ta ci kuka har ta godewa Allah, tunda ta baro masarautar take jin kamar iska me dadi take shaka, yanzu zata koma.
 Haka suka tafi cike da kewar Inno da mutanen masarautar Rano, sai da suka kwashe kwanaki, sannan suka isa Deehar.
★‡★
Zura idanun shi yayi cikin wutar yana wasu surukatai, kafin ya hasko Abdullahi,.ya kuma watsa wani abu wutar ta tashi sama. Abdullahi a jikin wutar.
"Yaron nan yana da shekaru goma sha biyar zai iya zame muku matsala tun yanzu ku sabunta shi, domin ta haka ne zaku rayu cikin aminci da ƙwanciyar hankali. Daga lokacin da ya fahimci kan shi toh Na rantse muku da abin bauta na, sai ya sare kawunan kowa ya giciye shi a sama. Ku san abin yi"
Shiru suka yi suna kallon shi.
"Toh yanzu ya zamu yi? Domin dai inda yake akwai tsaro me mugun karfi ba a yarda da wanda zai je wurin su ba, sannan shi kan sa an haka shi fita. Ko waje baya fita idan aka ce a kashe shi zai zama tashin hankali mara misaltawa, don haka dole ne a gare mu, ku nime mafita da tsari domin ba zai hana mu abin da muke ba."
"Ya rage naku, shiga rijiya ko ku shiga da ka, ko kuma ki fada yadda zai muku"
Tashi suka yi suka bar wurin bokan tabbas Abdullahi ya zame musu kadangaren bakin tulu, a kar shi a kar tulu a bar shi ya bata ruwa. Don haka suka shiga tsara yadda zasu yi da shi.
★‡★
"Ina me rokon alfarman ku bar shi yayi rayuwa kamar kowa, shi yasa nazo da kaina Fulani Babba" murmushi tayi sannan ta ce mishi.
"Za a bar shi sai dai ka zaɓe rawanin ka ko shi?"
Hadiye yawun ya yi, sakamakon jin furucinta.
"Yin haka kamar cin zarafi ne ga gidan mu, sannan idan aka yi haka kowa zai fara zargin Deehar ta fara mulkin mallaka da kama karya." Ya fada mata,
Murmushi tayi irin ta mashahuran matan da suka ga jiya da yau, kuma suke kara murd'a kambun su yadda ran su yake so.
"Ashe? Toh kayi abu daya" ta fada tana tauna citta me koko, sannan ta cigaba da cewa.
"Baka da alaka da Kubrah da ÆŠanta, toh meye na zakewa ne? Ko kana tayata rage kurucyar ta ne, domin nasan ba haka kawai kake zakewa ba"
Lumshe idanun shi yayi da suka yi ja, a hankali ya zare rawanin shi ya cire tare da ajiya mata.
"A sake Abdullahi yayi rayuwar yanci, ko kuma abin da ya faru karnin baya ya kuma faruwa a wannan ƙarnin"
Dariya tayi sosai kafin ta ce mishi.
"Kana tsammanin zaka iya sayan jama'ar Deehar ne? Kar ka mnta mune muka baku damar mulkar deehar idan muka ce bama yi zaku zauna ne? Toh idan ka sake na fusata sai Deehar tayi ambaliya da jinin ƙabilar ku"
Murmushi yayi sannan ya ce mata.
"Fulani Babba, ni banoye ne jinin noyewa yake yawo a jikina, idan kuka sake wani abu ya sami Sarkin Noyawa na gobe, sai mun shafe ƙabilar ku da suka kasance butulai ga Al'ummar Noye"
"Waziri Kamilu, masu iya magana sun ce inda ba kasa!"
"Nan ake gardaman kokuwa, Fulani Babba! Nan ake gardaman kokuwa, wallahi ba zamu kyale ku ba."
Yana gama gaya mata magana ya fita ya bar gidan kafin su yi yunkurin niman hanyar da zasu cutar da shi,.ya yi kokarin fitar da iyalin shi, y fitar da wasu daga cikin iyalin shi. Musamman karamar matar shi da tsohon ciki, tare da babban da babban amintaccen bawan shi da dukiyar da zasu rike, dama Allah bai bashi haihuwa da yawa ba, yaran shi uku ne kuma duk mata ne, sai wannan Amaryan da ya aura bayan rasuwar Hayatudeen, tana da Yaro kamar Abdullahi, duk da Waziri yaso ya hada su, sai Kilishi itama bata da kishin kai sai yadda aka yi. Sai wacce take bin kilishi tana aure a masarautar Karaye na kasar kano, sai daya tana aure a masarautar Bauchi.
Iya su ya haifa, sai Amaryan da yayi aura ita tana da d'a namiji dan itama bata haihuwa a kai a kai.
Koda suka masarautar, anyi nasarar kamata amma Amintaccen bawan Waziri ya samu guduwa da Abid, domin lokacin da aka kawo musu farmakin ita tace su tafi kawai Abid ya tsira. Ita zata koma wurin mijin ta.Â
Koda aka kawo ta, dare yayi dan haka Waziri bai sani ba, yana can wurin su Abdullahi domin yana da labarin abin da zai faru a cikin wannan daren.
"Ya Musa ka É—auke su, ku bar Masarautan Deehar, don Allah ka kula min da su, kar ka dawo sai lokacin da ya bukaci sanin asalin shi."
  Fita suka yi ta kofar baya, sannan suka fara gudu,.a lokacin an kawo hari gidan, waziri suka samu dan haka suka tasa kewayar shi zuwa fada.
Anan yaga iyalin shi baki daya, bakin cikin da takaici ya cika ran shi.
"Meye na iyalina a cikin wannan al'amarin?"
" Ina Abdullahi da Kubrah suke?"
Galadima ya tambaye shi.
"Ban sani ba" ya basu amsa.
"Toh ba damuwa haka ma Arziki ne, ku musu yankan rago har itama me cikin can!"
Tare matar shi yayi yana faÉ—in.
"Zaku kunco yakin da zai kare nan kusa ba. Kar ku fara"
"Garkuwa ji wai kar mu fara, uban waye ya ce maka ba zamu iya tare yakin ba? Ai sai mun shafe ƙabilar noye hankalin mu zai kwanta, dan haka ku shiga gida gida, duk inda kuka san yan ƙabilar noye suke a fitar da su, kashe su."
"Mai gida! Ka gaya musu inda suke don Allah kar a taba wanda bai ji ba bai gani ba."
"Ko na gaya musu ce miki aka yi zasu bar su ne? Ai ba zasu bar su ba. Domin zuciyar su cike take da zalinci babu abin da zan gaya musu "
Haka suka tasa keyar su har waje, kafin tsakiyar dare, an tara kabilar Noye baki daya, sai da aka kwashe majiya karfin sannan aka daure su wuri guda, aka watsa musu mai da ya yi. Suka kunna musu wuta.
Matan su kuwa a wurin akai ta keta alfarman su,.ana kashe su.
"Ku kamo min matar waziri itama mu d'anna irin nata."
Tsayawa yayi a gaban matar shi da ta gama tsorata.
"Ba zan iya kallon kuci zarafin al'ummar Noye da mata na ba, zai fi kyau idan kuka kashe ni sai ku baza zalincin ku."
D'aga hannu Galadima yayi daga can nesa aka wurgo wata irin mashi, ta huda kirjin Waziri sannan suka nufi matar shi, tsoro da tashin hankali ya sakar mata da jini kamar an yanka dabba, ganin halin da take ciki yasa Garkuwa yana zuwa ya sare kan ta.
  Zalinci me suna zalinci aka yi shi a wannan daren, sannan suka saka nimo musu Abdullahi, domin sun san basu bar cikin masarautar ba.
Dan haka suka nufi cikin masarautar, haka suka yi ta niman su,.kafin suka hango wata barauniyar hanyar da ba a cika bin ta ba, dan ta shekara kusan dari, sannan ita kanta hanyar tana cikin dajin kwankwamai ne, dan haka suka bi wannan hanyar.
Dajin kwankwamai wata irin daji ne da take dauke da wasu miyagun Aljanu da dabbobi, duk da an rufe kofar ne tun kafin hawan sarki Hayatudeen Abdullahi Noye, lokacin mulkin Abdullahi Shehu Noye, aka rufe hanyar tare da niman tsarin Allah ya kare masarautar da miyagun dabbobin da Aljanun.
Sai akayi kofar karfe aka rufe hanyar, sannan aka manta da wannan barauniyar hanyar, tsawon karni guda.
Sai yau Waxiri ya samu mukulin kofar ya bawa Ya Musa. Dakyar kofar ta bude, lokacin da ta bude wani irin busashen iska ne suka shaka mara dadi da ni'ima, wadda ya haifar musu da jin ƙishirwa me tsannani.
Rufe kofar suka yi, sannan suka nufi cikin dajin tare da dawakan su, a guje.
Duk da dare yayi, Abdullahi yana tare da Ya Musa.
Kubrah tana ita É—aya, haka suka yi tayi ta gudu,. Sai da suka yi tafiya me tsananin a cikin duhun dare da duhun dajin. Kafin suka fahimci ana biyo su.
Harbin su aka shiga yi tare da niman kashe su, amma basu samu nasara ba, sai akan Dokin Kubrah, wurgi yayi sa ita, dole Ya musu ya ja linzami, ya tsaya cak sannan sauka tare da riko hannunta, yana goye da Abdullahi.
"Ya Musa ka tafi da shi kawai,.don Allah ya tsira domin ya wanke dattin da yake Deehar"
Sake Harbin aka yi ta kwala ihu, tana me zubewa kasa.
"Ka tafi nace" ta fada cikin azabar da take ji da gudu ya nufi dajin, harbin shi suka yi da baka, sai da ya sake wata irin kara, sannan suka cigaba da gudu, yana jin ihun ta da kakarin ta. Bai tsaya ba. Amma yana jin dumin jikin Abdullahi da ruwan da yake sauka a kafadar shi.
Duk da baya gani amma jikin shi ya bashi,.wani abu ya same Innar shi. Haka suka cigaba da gudu, dake yana rungume a kirjin ya musu bai san halin da yake ciki ba.
Sun yi gudu sosai wanda yasa har asuba suka isa saman kan dutsen kogin kwankwamai. Domin har asuba tayi.
Isowa suka yi da wuta a hannun su.
"Ya Musa ka bamu wancan kurma, beben, makahon zamu rabu da rayuwar ka shi muje bukata "
"Ba zan baku shi ba, sai dai ku kashe ni"
"Haka ka zab'a?"
"Fiye da haka ma" ya basu amsar yana nazarin idan suka fada tabbas bai zama dole su rayu ba, sannan idan ya basu Abdullahi bai zama dole su bar su a raye ba. Wannan shine ake kiran gaba kura baya siyaki. Dan haka ya juya bayan shi. Jifan shi suka yi da gatari, ba tare da ya shirya ba, suka fada cikin ruwan me É—auke da mugayen abubuwan tashin hankali.
......
*A Hausa historical ancient*
500₦... Insha Allah'
a tuntube wannan number +2347035133148 Yan Niger su tuntubi Nana A'ichah
+22784506476
0142529598 Ramlat abdulrahman manga Union bank
#Mai_Dambu
```Haseer collection dealer ce kayanmu suna da sauqi sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayan mu cikin sauqi alhmdllh ga kadan daga ciki ina Matan iyayen giji! Yau ga sabon labari mun zo muku da shi kawo kunnen ku kuji labari.
1: royal jelly 2500 me 60pc babba 19k me 365pcs
2: sugar wanita 2500
3: extreme maca 4000
4: vitamin c 2200/2500
5: vitamin e 2000
6: gluta white 2500
7: khusus 3500
8: pesona 2500```
+234 803 879 6871 zuku iya tuntubar Number nan.....
#Mai_Dambu
1/7/23, 09:49 - Buhainat: *......DASHEN ALLAH 🌳*
        Mai_Dambu...