BABI NA SHA DAYA (11)
Dashen Allah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
The book isn't free
Bayan son daukar abin da Nahira ya gaya mishi, amma tsoro da fargaba ya cika mishi zuciyar shi.
"Ko ba yau ba, wata rana shi din zai zamewa al'umma haske a cikin duhu."
Komawa wurin Abdullahi yayi ya dauke shi, suka bar garin Nahara, lokacin da suka isa masarautan ana kiraye-kirayen sallah asuba. Dan haka ya wuce da shi ba tare da kowa yasan da fitar su ba.
Washi gari da safe aka tashi da wani babban al'amari.
Domin baki daya Abdullahi bayiia ji baya gani. Idanun shi tar kamar madara amma kuma an wayi gari baya ji baya gani, sake farantin hannun ta Kubrah tayi ta fashe da kuka, tana me jijjiga shi amma ina baya ganinta.
Hannun shi ta kai fuskar ta, yaji danshin hawaye, kamar yana ganin ta, haka shima hawaye ya shiga sauka mishi.
A hankali labarin abin da ya same shi ya fara yawo a cikin masarautar, musamman gidan sarautar da maganar munafuncin bai kaɗan bai yawa.
Sosai aka yi ta yayyata al'amari ta kai baya fita ko nan da can, waziri da kan shi ya kawo mishi wata sandar da kakan Abdullahi ya tab'a amfani da shi, yazo har gidan ya lallube hannun shi ya danka mishi. Yana shafa kan shi.
Samun sandar da take kamar ta tarihin masarautar yasa shi fara fitowa waje yana shan iska.
A haka ma bai tsira ba, Dan Yarima Arshan yana dibo abokan shi, su zo su kwace sandar suna mishi dariya, sannan wani abin takaici idan suka kwace sandar suka yi, wannan ya dake shi wannan ya mare shi, karshe sai sun kai shi kasa hankalin su yake kwanta.
W
ani lokaci haka Ya Musa zai zo ya dauke shi, amma baya tab'a kuskure ya nuna gajiyarwa shi a abin da ake mishi.
---
Duk wani bangare hankalin mutanen da suke son haka maraba da halin da yake cikin.
Dake akwai sauran Yaran marigayi Hayatudeen Abdullahi Noye, wanda basu yi aure ba.
Dan haka aka shirya gaggarumin biki, duk wani shigar da za ayi, an tura mishi shima a matsayin dan gidan, dan haka bayan an daura aure, Ya Musa ya mishi jagora har cikin gidan inda za ayi kome a harabar Fulani Babba.
Lokacin da suka isa wurin ya cika, dan haka suna isa aka fara sanarwan gashi ya iso.
Wurin da zai zauna aka bashi, aka fara hidima duk da bai san me ake yi ba, haka aka kawowa kowa abinci har da shi, Allah da ya tashi taimakawa bai ci kome ba, kuma ko tab'a kome bai yi ba..
Fulani Babba tana hakimce ta ce a kai mata shi.
Haka suka rike sandar shi har inda take, wucewar shi Yarima Shehu yaji ya sake Boyayyen ajiyar zuciya.
"Waye ya wuce!"
Ya tambayi Matar shi da take kusa da shi.
"Yarima Abdullah!"
"Allah sarki!" Ya furta a hankali, har wurin da Fulani take aka kai shi wurin ta.
Riko hannun shi tayi tana faÉ—in.
"Ya Musa kace anan kayi aure ka tare?"
Murmushi yayi cikin girmamawa ya ce mata.
"Ko daya ai da kai da kaya duk mallakar wuya ce."
Murmushin da bai kai fatar baki ba, yayi sannan ta kalli Ya Musa.
"Ance baya ji baya gani?"
"Eh haka Allah ya ƙaddara, sai dai ni na fi tunanin lokaci ne zai gabatar da haka imma yana gani ko baya gani"
Kallon masu zuba abinci tayi sannan ta gyad'a musu kai, a hankali suka kawo abinciin, aka saka a gaban shi.
Daukar abincin tayi ta mika mishi, tare da tallafar hannun shi ya fara ci.
A hankali ya fara cin abincin, wanda yake gauraye da kasa, da yaji da gishiri.
A hankali yake ciki yana lumshe idanun shi, wanda kana gani zaka fahimci a rikice yake, amma tsabar juriya da kuma yadda Ya Musa ya mishi alama da hannu akan duk abin da xa ayi ko da zaa bashi kar ya tab'a tsorata ko ya shiga damuwa.
"Ya Musa kace Abdullahi akwai jarumta?" Ta tambayi ya Musa.
"Shi jarumta ba koyar da shi ake ba, haihuwar mutum ake da shi ranki shi dade."
Mika mishi ruwa tayi ya masa ya saka a bakin shi, lumshe idanun shi yayi saboda azabar zafin ruwan, a hankali ya ajiye mata, jikin ta ne yayi sanyi ta kalli abincin cikin borin kunya ta ce.
"Ba da fatan ka koshi" ta dauki abincin ta kai bakin ta, furzawa tayi tare da kiran me raba abincin.
Yana zuwa ta saka aka kama shi.
"A kan me zaka kawo gurbataccen abinci ga Yarima Abdullah"
"Tuba ranki shi dade, afwa." Haka suka gama hayaniyar su, a wurin tashi ya koma wurin zaman shi, Arshan ya saka mishi kafa, ya fadi suna kallon abin amma babu wanda ya yi magana, sai d'ago shi Ya Musa ya yi. Murmushi ya yi sannan suka koma wurin zaman su.
Haka aka tashi taron, sai da suka koma hanyar gida ne, ya saka hannun shi a bakin shi ya yi ta kakaro amai, Allah da ikon shi sai da ya amayar da abin da ya ci, sai wanda ba a rasa ba.
Koda suka isa ya gaji, kwanciya ya yi, kallon Ya Musa tayi sannan ta ce.
"Wani abun ya ci?"
"I, amma ya yi aman sa." Ya bata amsa, idanunta cika da kwalla, ta cigaba cewa.
"Ina son mu bar Deehar wallahi zuciyata bata da nutsuwa a nan."
"Ina me baki hakuri, amma tabbas barin ku Deehar akwai matukar wahala."
Sauka kwallar suka yi masu matukar zafi da ciwo, ba yau ta fara kuka ba amma a tsakanin wadannan lokutan tsoro ne me tattare da firgitarwa, bata da garkuwa sai Allah. Sadauki yayi kankanta da fadawa masifa irin wannan.
"Babu wata hanya ce? Gaskiya ina son barin Deehar"
"Ranki shi dade, barin garin nan daidai yake da rasa rayuwar kowannen mu, dama mu rayuwar mu domin ku muke yin shi, na ginu domin nayi biyayya dan haka duk inda zaku rayuwar mu fansa ce a gare ku."
"Na gode sosai" ta fada,
Haka suka yi ta niman hanyar da zasu fita daga masarautar amma abin mamaki babu wata hanya, haka kawai aka kara tsaurarra tsaron da babu irin shi a masarautar, karewa sai da ta kai sashin su, an zuba wasu irin dakarun kota kwana.
Wannan abin ya kara firgita Kubrah dan ita da danta basu cikin kariya, domin an wayi gari fitar da Abdullah yake an hana shi, baya fita ko ina, amma a haka suka nimo mishi malami da yake koya kishi karatu.
Domin rufe bakin Waziri da yake kalubalantar su, haka ya taso cikin kangin rayuwa, ita kanta Kubra niman raba su ake, amma Ya Musa da Waziri suka tsaya akan su, duk yadda ka nime izinin ganin su, sai a ce a tafi Fada a nime izinin.
A cikin wannan yanayin, Mahaifin Kubrah ya zo.
Fir aka hana shi, ganin su. Sai da ya kwashe kwanaki kamar biyar. Kafin aka nimo Ya Musa ya shiga da shi cikin gidan.
Koda ya ga kubrah da Abdullahi sai da ya yi kuka, tare da niman izinin tafiya da ita, amma suka hana shi dan haka ya ce musu.
"Zan tafi masarautar Rano, domin su shiga alamarin ba zan iya jurar ganin jika na da Y'ata cikin mugun yanayi ba. Wallahi Gara ganin mutuwata da na gan su, cikin tashin hankali da damuwa ba."
Babu wanda ya tanka mishi, haka ya gama hayaniyar shi yayi tafiyar shi.
Tabbas yace gara yaga mutuwar shi da yaga halin da Kubrah take ciki, sun cika mishi kudirin shi. Domin sai da aka bishi a baya har zuwa iyakar kasar kano da Deehar, sannan suka kashe shi aka daura gawar shi akan dokin shi, ya kai shi masarautar Rano.
Wannan tashin hankalin tab'a, Innoh sosai ta dimauce ta shiga damuwa babu diyarta babu mijin ta da jikan ta.
Wannan abin ya tab'a kimar Masarautar kano dan haka, aka tura dan sako har Masarautar Deehar, sai ga manyan dattawan Masarautar sun zo ta'aziya, tare da wanke kan su abun ya tab'a zukatan al'umman masarautar Rano, dan haka Sarkin Kano da na rano, suka bukaci a kawo musu, Abdullahi da Kubrah, sun amsa da Toh, domin bayan komawan su, an kawo su amma sai dai zuwan su na tsawon kwanaki uku ne, domin kuwa a tare suke da dakarun, sannan suka tura sakon cewa ana bibiyar rayuwar Abdullahi ne yasa aka tsannanta masu kula da shi, duk da haka Sarkin Rano yayi bakin kokarin shi wurin nunawa
*A Hausa historical ancient*
500₦
#Mai_Dambu
1/7/23, 09:49 - Buhainat: *......DASHEN ALLAH 🌳*
        Mai_Dambu...