← Book details Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 16

Sashe 8

Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Babu yanda afra xatayi dole Affan dakinshi koda taje an fara kiran sallah mangrib tayi alwala shima yayi sannan sukaxo sukayi sallah a tare
Bayan Sun gama sallah Affan ya dafa masu abinci Amma afra taqi taci abinci saida Affan yayi da gaske sannan taci
Babu jimawa akayi sallah ishsha suma sunyi Amma wani abu Affan ya lura afra taqi sakin jikinta duk a takura take shi kuma ya rasa meyake damunta tashi yayi yaje daf da ita Dan ya tambayeta meyake damunta sai yaga ta tsorata gabanta sai faduwa yake ga tsoron abunda ya faru ranan
Jikinshi ya hada da nata ya rungume tsamm nan take tsigar jikinshi ta tashi yarrr
Afra tace aa yaya affan karka manta umma tace karkayi mun komai
Affan yace Allah yabani dama yace inyi to Dan umma ta hanani ai sai naga dama
Wani matsanancin kuka afra ta fara tana cewa wlh idan kayi mun wani abu saina fadawa umma
Affan yayi dariya mai sauti yace afra kinada quruciya to mexakice mata?
Hararenshi tayi tace xance kayi reaping dina Affan yace yanxu xaki iya cewa haka ?
Afra ta turo Dan qaramin bakinta tayi shiru
Affan yace afra karki manta umma uwar mijinki ce ke baxakiji kunyarta ba kuma idan ma nayi ai haqqi na ne ko akwai Wanda ya isa ya hanani?
Afra tace ni umma mamana ce ba uwar mijina ba dan kai ba mijina bane
Affan yace xan nuna maki kuwa ni mijinki ne kawai saiya hada bakinshi da nata yana tsotsa ,afra tanason tayi ihu babu dama saboda bakinta yana cikin bakin Affan sai hawaye takeyi tuni Affan ya fita cikin hayyacinshi hannunshi yakai kan bress dinta tayi saurin buge mashi hannu saida ya tsotsa bakinta sosai sannan ya saketa yace afra Dan Allah ki taimaka mun muje Jan katifa pls
Afra cikin tsoro tace Allah ya isa tsakani na dakai sai Allah ya mana hisabi mugu kawai Wanda yayi sanadiyar post dinka makarantar Mu ban yafe mashi ba 😭
Affan yace haba afra bai kamata kina wannan kalaman ga mijinki ba
Afra tace ni kai ba mijina ban🤭 tayi saurin rufe bakinta Dan tasan halinshi xai iya sa bakinshi a nata
Affan yace afra kiji tsoron Allah kibani haqqi na
Afra taja da baya tana roqon Affan Dan Allah yaya affan kayimun rai kuma wlh gobe saina fadawa umma
Affan yace so what🤷‍♂ ni babu abunda ya dameni Dan kin fada mata ai tasan ni mijinki ne
Bata kaiga bashi ansa ba taji ya dauketa cak kamar jaririya yayi kan katifarshi da ita
Me afra xatayi inba kuka ba da roqon Affan amma inaaa Affan yayi nisa bayajin kira
A bangaren umma kuwa tana cikin barci sai tayi mafarkin Affan da afra cikin wani hali shi affan yana dariya ita kuma afra tana kuka tana kiran umma kitaimakeni yaya affan xai kasheni nashiga uku ....firgigit umma ta farka daga barcinta tana farkawa Affan da afra suka fado mata a rai umma ta dafe qirji tace innalilihi Allah ya tsaremun afra ga affan tayi saurin dauko waya danta kira affan saboda mafarkin da tayi jikinta ya bata afra babu lafiya
A bangaren su afra kuwa kokuwa sukeyi sosai shi kanshi Affan baisan afra tanada qarfi hakaba afra duk ta gaji muryanta ta dushe Dan kuka tace yaya affan kabari xan yarda da kaina basai kayi da qarfi ba saboda ta Riga ta sani yau Affan mai rabata dashi sai Allah affan yaji tausayin afra sosai yace ai kece inda kintsaya aida tuntuni angama komai
Kiran waya ya shigo Affan ya kalli wayan tana gefe guda ya dauke kanshi daga wayan ringing wayar takeyi sosai har ta gaji ta tsinke
Afra muryanta duk ta dushe tace qishirwa nakeji xanje nasha ruwa a kitching
Affan yace bara nadauko maki a tunaninshi afra xata gudu ne
YA tashi da niyyar ya dauko mata ruwa sai wayar shi ta qara ringing Affan yayi tsaki😏 yaje wajen wayar da niyyar ya kashe wayan baki daya sai yaga umma ce take kiranshi (ni ummu Meenal nace dole ka dauka ko bakaso) daga wayan yayi tareda sallama umma cikin tashin hankali tace affan ina afra take
Umma tana nan lafiya dai ko? Dan ya qosa ya kashe wayar
Umma tace affan Dan Allah badanni ba ka qyale afra tayi barcinta karkayi mata komai afra yarinya ce qarama kayi haquri lokaci xaixo kaji my son ta fada muryanta a marairaice
Affan jikinshi duk yayi sanyi saboda yanda mamanshi take roqanshi baisan lokacin da yace babu komai umma Allah ya kaimu lokacin
Umma har a ranta taji dadi tace amin my son ina godiya yace babu komai umma
Umma tace ina afran kabata wayar Affan yabawa afra sannan ya koma kan carfet din dakin ya kwanta shi kadai yasan abunda yakeyi
Afra tana ansar wayan saita fashe da kuka sosai kuka take kamar an mata mutuwa tace umma Dan Allah kixo yanxu
Umma tace saboda me ?
Afra tace wlh affan xai kasheni baxan iyaba kuma yan......
Umma tace🤫 kiyi shiru banason jin komai yakamata kikasance mai rufama mijinki asiri kinji afra Allah ya maki albarka sannan umma ta kashe wayar
Afra kifa kanta kan katifa tana kuka sosai
Shi kuma affan yayi kwance kan carfet cikinshi yana mashi ciyo sosai
Yana cikin wannan halin ne aliyu ya kirashi bai ma duba ko Waye yake kiranshi ba ya daga wayar muryan aliyu yaji yana cewa mutumena sai anyi mana yanga xa a daga wayarmu
Affan shiru yayi yana Maida numfashi aliyu yace ina fatar ka angwance ninasan nayi laifi Dana kiraka cikin dare kayi haquri naqosa kaji yanda mukeji
Affan yayi murmushin qarfin hali yace wlh babu abunda ya shiga ysakanina da ita kuma ciyona ya tashi Dan yanxu haka marana ciyo takeyi
Aliyu yace kaikaso gaka da magani a dakinka inason kasani motana lafiya Lau take ni nayi wannnan plan din sannan kuma kace bakayi komai dama ni tausayinka nakeji Amma yanxu kai Kaga dama Affan yace baxaka gane bane aliyu umma ce ta hanani bansan me take nufi ba
Aliyu babu wani umma ganin damarka ne
Affan yace cewa tayi tayi qarama inyi haquri sai lokaci yayi
Aliyu ya xuciya yace wlh affan laifinka ne yan matan qauye suna shekara nawa ake masu aure? Har wadanda basu kai afra ba anyi mata aure kuma wata Tara ta haihu balle afra Dan haka kai kaga dama gobe da sassafe xanxo kushirya .kafin Affan yayi magana aliyu ya katse wayar
Shi kuma affan yana nan kwance kan carfet bai qara kallon inda afra takeba har gari ya Waye
Afra kam itama batayi barcin kirki ba dan ta tsorata da Affan dataji ya motsa xata tashi har asuba tayi sannan suka tashi sukayi alwala kowa yayi sallah

*Dan Allah masu cewa inturo masu dani da mijina tun farko sudaina su tambaya a group Amma sai ayita mun magana a pc wai inturo dani da mijina tun farko ai abun xaiyi yawa ga wahalan typng da tura kuma adameni Dana tura tun farko abun yayi yawa shege da hauka Dan Allah a kiyaye*

*ummu meenal ce*
[9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*

*STORY AND WRITING BY MRS SADEEQ* ( Ummu meenal)

*DEDICATED TO*
*Aysha Galadima*

*INA GODIYA DA KAUNARKU A GARE NI*

1- *Raleeyah*
2- *Bilkisu*
3- *Hajara Gandhi*
4- *Aufana*🖊
5- *Saina Ummun meenal Ce*🖊
6- *Ummu Hanan*
7 *maman abi*
8- *saadatun haidar*
9- *Aysha shareef*
10- *Zahra Hussain*

*DAMA SAURAN DA BASUGA SUNANSU BA ZAMU HADU A NEXT PAGE*

*Short story*
*56-60*

Misalin qarfe goma na safe aliyu yayi parking a nan gidan Affan na staff quaters dama su duka Sun shirya babu wani jinkiri suka shiga mota
Afra kam baki bai rufawa saboda xa aje gida aga umma kuma taga yan gida
Tafiya suke su uku a mota babu mai magana cikinsu saida sukayi nisa sannan aliyu ya juyo yacewa afra
Kinyi ma yan gida tsaraba dai ko?
Afra tace tayi shiru saida yaqara tambayar ta tace nadai siyawa yara sweet
Aliyu yace to umma fa me kika siya mata
Babu komai inji afra
Aliyu yace yakamata mutsaya a hanya kisaya mata wani abu
Affan ya katsesu da cewa Dan Allah malam kayi sauri kasan fa banida lafiya kake maganar a tsaya aliyu baice komai ba ya tafi
Gudu suke sosai har Allah ya kaisu garin kaduna lafiya mota bata Ida tsayawa ba afra ta bude tafita da gudu tana shiga gidan ta iske umma tsakar gida da gudu ta isa inda take ta rungumeta tana murna itama umma murna take sosai umma tace afra Naga kinyi baqi kin rame afra sai ido ya ciko da hawaye tace umma wlh akwai wahala bama samun ruwa sai inyi kwana biyu banyi wanka ba 😭
Umma tace shiyasa kika rame kuma koda akayi bistin dinku ban samu najeba saboda banida lafiya lokacin
Afra tace eyyaa umma sannu
Ina affan din inji umma afra ta juya bayan ta bata ganshi ba sai tace suna tareda aliyu ne suna waje afra ta shiga daki ta cire kayanta ta dora towel iya gwuiwa ta kunna ketol Dan yau da ruwan xafi xatayi wanka ita kuma umma tashiga kitching tana hada masu kayan abinci saiga affan ya shigo kai tsaye dakin umma ya shiga Dan a xatonshi umma tana dakin Amma me yana shiga ya iske afra da towel
Wata irin kasala yaji ta rufeshi yaji kamar yaje ya rungumeta Amma babu dama ita kuma tana ganinshi bata waniji tsoro ba saboda tasan mai tare mata tana nan kuma a dakinta ne shiyasa tacigaba da abunda takeyi shi kuma yasamu guri ya xauna yana kallonta kamar yasamu tv
Saiga umma tashigo daukeda kulolin abinci ta ajiye gaban affan
Affan yace umma dakanki sannu da aiki
Umma tace babu komai ya hanya ina aliyu?
Aliyu ya tafi gida Amma xai dawo anjima. Umma tace Allah yasaka mashi da alkairi, affan yace amin umma suna cikin fira da umma saiga afra ta fito daga wanka dayake akwai toilet a dakin umma tace afra kiyi sauri kishirya kixo kuci abinci afra tace umma yaci ya ragemun babu musu umma tacewa affan to kaji yanda tace kaci karage mata affan baice komai ba yaci abincin shi ya qoshi sannan ya tashi yabar gidan
Chapter 8 · 0% Book details