← Book details Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 16

Sashe 12

Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*STORY AND WRITING BY MRS SADEEQ*(Ummu meenal)

*DEDICATED TO*
*Aysha galadima*

*short story*
*76-80*

Da safe afra taqi fitowa daki wai ita fushi take tunda ance ta kwana dakin affan
Ita kuma umma da safe ta hada masu break fast tana jiran fitowar afra Amma shiru bata fito ba tana daki sai affan ne ya shigo dakinta ya gaisheta umma tace ya kwanan afra?
Lafiya Lau umma tana barci ne shiyasa bata shigo ba umma tace aa babu komai ga break fast dinku nan kaje dashi kuci acana
Affan ya dauki tray din abincin ya kai dakin shi ya sameta xaune affan yace laa dama ba barci kikeyi ba ?
Afra ta turo Dan qaramin bakinta tace
Ni yau baxan fita ba ina nan sai umma taxo
Affan yace saboda me?
Tunda tace baxan qara kwana dakinta ba nima baxan qara fita ba
Affan yayi dariya yace to yanxu dai tashi kici abinci
Afra ta fara samun sauqin jikinta Dan haka babu laifi taci arish da soyyan qwai sannan affan ya hada mata tea mai kauri tasha shima
Sannan ya tashi ya surka ruwan xafi a toilet yace taxo ta shiga taso tayi mashi gardama Amma dataga ya daure fuska saita tashi a toilet dinma dole ta haqura affan ya gasata daga nan yayi mata wanka sai dai kayan sawa basunan suna dakin umma haka affan babu kunya yaje har bedroom ya dauko mata kayanta dana make-up ya kaiwa afra
Doguwar riga tasa marar nauyi sannan tayi parking gashinta da ribom duk da batayi kwalliya ba Amma tayi kyau sosai

AFRA taji shiru umma bataxo sai taji duk babu dadi Dan haka taje dakin ta sameta tace umma kintashi lafiya?
Umma tace wuni dai yanxu qarfe nawa?
Afra tayi murmushi tace umma wlh barci nake kuma da kikaji shiru ai inda kinje
Umma murmushi tayi tace ina affan din ko harya fita ?
Afra tace ya fita yanxu

*bayan sati biyu*
Hutun afra ya qare anan fa affan yace babu inda xataje bai yarda ta koma ba harda kuka tayi mashi Amma firr affan yaqi amincewa afra sarkin fushi saita dauki fushi dashi affan yace tayi haquri xai nema mata wata makarantar
Ana gobe affan ya koma jibiya suna tare da afra a dakinshi affan ya ciro kwalin waya qirar Samsung glxy ya bata tayi wani irin tsalle na murna ta ansa harda godiya tana murna anan yasa mata SIM card na mtn ya dauki no ta
Anan afra ta tambayeshi tanason taje xamfara Dan ta dade bataje ba affan yace gsky ba yanxu ba sai yayi tunani afra ta fara roqonshi harda hawaye affan yace indai har tanason taje xamfara to saisun raya daren yau
Afra tace gsky baxata iya ba sai dai ya fadi wani abun Amma yace shi bashida wata buqata inba wannan ba afra tace yaya affan ni wlh tsoro nakeji akwai mugun xafi tafada tana hawaye
Shiko yasamu abunda yakeso wato yafara Shan kanta kenan
Affan yace babu wani xafin daxakiji wancan Dan yana na farko Amma yanxu dadi xakiji afra
tace yaya dinki Na fa inajin tsoro
Shikam cewa yayi a hankali xai mata kuma ai dinkin ya warke kuma idan ta tsaya baxaji xafin komai ba anan ita dai shiru tayi tana sauraronshi affan yayi amfani da wayonshi ya raya wannan daren saida ya rasa inda xaisa kanshi saboda dadi ji yayi son afra yana qara shigarshi kuma har a xuciyar shi baxai iya rabuwa da ita ba balle yau afra ta tsaya yayi da kyau saboda wayon da yayi mata da a washe gari xai koma skull can jibiya Amma sai yaji bayason komawa kwata kwata shi bayasaon abunda xai rabashi da afra yasa mata albarka har ba adadi
Itama yau batasha wani wahala ba saboda affan ya bita a hankali Amma duk da haka saida yayi second round 😜 a cewarshi bayason taxama ragguwa nan gaba takasa daukarshi

Washe gari aliyu yaje gidansu affan Amma abun mamaki saiya iske afra dakin abokin nashi yayi mamaki🤔 yace abokina mexan gani?
Affan ya dukeshi da wasa yace banason sa ido fa .
Afra taje kitching ta daukowa aliyu drink taxo ta ajiye gabanshi sannan ta juya taje dakin umma
Aliyu ya kalli affan cikin xolaya yace haba yanxu nasan kayi aure gashinan har haske kayi kuma kayi qiba😀
Affan yace kagama xolayanka yaro Dannima yanxu nasan dadin aure🤣
Aliyu yace yanxu tana xuwa dakinka ne Naga harda kayanta ?
Kai yanxu ta dawo dakina gaba daya
😳Dan Allah affan da gaske kikeyi?
Wlh da gaske nakeyi
Aliyu yace kai Amma naji dadi sosai wlh
Affan yace kasan abunda nakeson nafada maka ?
Aliyu yace Aa
Wlh transfer nakeso daga jibiya xuwa nan Dan gsky baxan iya xuwa jibiya batareda afra ba kasan yanxu nasan kan harkar banason ina nisa da ita
Aliyu yayi dariya yace afra kin bani da affan kam
Affan yace wlh ba wasa nake maka ba ni naqosa nagama service dinnan nasamu aiki mufita waje dani da ita my huta
Aliyu yace ga shawara, meyasa tunda ka kusa gama service din naka katafi da matarka tunda dakinka kai kadai ne babu kowa
Affan yayi shiru yana tunani sannan yace kasan ni da yau xan koma Amma nafasa kuma idan nace mutafi tare kuma nayi mata alqawarin xuwa xamfara saboda ta dade bataje ba
Aliyu yace to gsky yakamata kabarta taje
Affan yace baxan iya ba kawai nafasa neman transfer din tunda nakusa gamawa ita kuma haquri xatayi tabini jibiya idan mun dawo sai muje xamfara tare
Aliyu yace gsky bakayi mata adalci ba tunda kasa mata rai yakamata kabar taje affan yace kai malam babu ruwanka gobe kaxo ka kaimu jibiya kuma baxan fada mata jibiya xamuje ba xance mata xamfara xamuje idan taga munje jibiya duk abunda xatayi tayi mundaije aliyu yace nidai wlh babu ruwana Dan kasan halin DANI DA MIJINA FANS GROUP xasuga baka kyauta mata ba affan yace ai nasan sainasha surutu Dan Sun cika samana ido😜

A ranar da affan ya yanke hukuncin tafiya da afra jibiya a ranar ya fadawa umma yace tare xasuje Amma Dan Allah karta fada mata
Umma tayi shiru ranta baiso ba Amma kuma tayi alqawarin baxata qara shiga cikin aurensu ba Dan ita ta tsorata da Affan Dan inba rashin haquri ba tayaya xaice ya tafi da afra baxai iya barinta ba yaje yadawo ita lamarin affan har mamaki yake bata Dan haka batayi mashi gardama ba tace Dan Allah affan kariqe mun afra amana sosai affan yace karki damu umma ngd
WASHE gari afra sai murna take xataje xamfara ta dauki kayanta da yawa na sawa harda cewa umma sai tayi wata guda umma sai tayi murmushi Amma qasan ranta tana tausayin afra

Akan hanya afra ko kaduna ba a fita ba barci ya kwasheta anan ta kwanta tana barci cikin mota
Hakan ba qaramin dadi affan yaji ba har sukaje jibiya tana barci sai dai idan ta farka ta koma kuma bata lura da hanyar da akebi ba kasancewar tana kwance kan seat din motar
Saida akaje bakin get din makarantar afra tasan inda kanta yake wato jibiya sukaxo ba xamfara ba gabanta ya fadi tana cikin tunanin ya akayi sukaxo jibiya har suka shiga cikin staff quaters din saida taga mota ta tsaya dai dai qofar dakin affan saita fara kuka sosai shikam Affan ya fito ya shiga da kayansu tana ganin ya shiga da kayansu ta Dora hannu a kai🙆🏼‍♀ tana kuka
Aliyu ya leqo ta Window din motar yana bata haquri
Saida affan yagama shiga da kayan sannan yaxo yace tafito ta shiga
Kafewa tayi cikin motar tace baxata fita ba sai an koma da ita saita qara fashewa da kuka😭
Affan bai bata lokaci ba ya daukota cak daukar jarirai yayi cikin daki da ita tana kuka affan ya ajeta yana lallashinta Amma kamar xugata yakeyi shima aliyu yaxo ya tayashi lallashi Amma taqi haqura
Affan ya fita waje yayi take away guda uku kowa yaci nashi Amma afra taqicin nata sai aikin kuka takeyi shikam aliyu dayaga yamma tanayi sai yayi musu sallama ya tafi kaduna yabarsu nan
Bayan tafiyar aliyu xaxxabi ya rufe afra sai amai takeyi gashi kuma taqicin abinci shi kanshi Affan saida ya tausaya mata kuma yayi daya sanin xuwa da ita affan yayita bata haquri Amma taqi haqura hankalinshi ya tashi ga amai da takeyi anan ya yanke shawaran xai kaita asibiti Amma duk da haka taqi xuwa suje asibitin shi kuma saiya qyaleta saboda bayason ya qara laifi

A cikin daren afra da affan basuyi barci ba ciyon ciki ya hanata barci affan yayita mata fada yace mayb rashin cin abincin da batayi banè ulcer xata kamata cikin daren ya hada mata tea ya are mata ido yace wlh saita shanye taso tayi mashi gardama Amma ganin babu wasa a tare dashi shiyasa ta shanye tas
Ai kuma tana gama Shan tea ta wankeshi da amai Dan gaba daya kayanshi Sun baci da amai a daren yayi wanka ya canxa kaya sannan ya gyara wajen yana mata sannu
WASHE gari affan yayima afra wanka Dan gaba daya jikinta babu qarfi saboda aman da takeyi
Suje asibiti ffan Affan yayima Dr bayani Dr ta rubuta masu scaing tace yanxu take buqatar scanning din
Sunje inda ake scaining din affan ya biya kudi sunce scaining din mara xa ayi mata dan aga meyake damunta

*ummu meenal*
[9/10, 7:37 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*

❤❤❤

*STORY AND WRITING BY MRS SADEEQ*( ummu Meenal)

*TUKWICI GAREKI*
*Usaina b abubakar* (mrs abubakar)

*DEDCATED TO*
*Aysha galadima*

*short story*
*86-90*
Chapter 12 · 0% Book details