← Book details Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 16

Sashe 11

Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Saida abba ya huta sannan umma tafadawa abba abunda affan yayi tun daga farko har qarshe maimakon taga abba yayi fada sai taga yana murmushi yana cewa kai yaran xamani kenan tashi kiramun affan din
Umma taje xata kira affan saita hadu dashi shima xai shigo Dan haka harara ta balla mashi ya gane abunda take nufi wato Ana kiranshi shine yaje dakin yace abba ya gajiyar hanya ?
Abba yace alhamdlih
Dama nakiraka ne akan maganar tarewa da matarka Dan naje gidan da xaku xauna daxu Naga ba a gama ba Naga aikin ya tsaya saboda me?
Affan yace wlh kudin hannuna ne Sun qare shiyasa ginin ya tsaya Amma insha Allah ankusa cigaba
Abba yayi murmushi yace haba affan ace kudin hannuka su qare shine baxaka tambayeni ba
Affan yace ba duka suka qare ba akwai kudi a gurina Amma basuda wani yawa kuma kasan nakusa gama bautar qasa Dana gama aiki xaixo insha Allah sai inci gaba Amma inason ingyara inda xamu xauna bangare daya kafin lokacin
Abba yace hakane affan gsky kanada tunani mai kyau yanxu yakamata ace tunda baka qarasa gidanka ba sai matarka ta koma dakinka da xama baki daya harka gama ginin naka
Wani mugun dadi affan yaji har cikin ranshi yace na gode abba Allah ya qara girma
Umma tace haba alhaji bai kamata kayi haka ba
Abba yace meya kamata ayi?
Tace yakamata yabari saiya gama gidan nashi sai ayi biki su tare
Baban Affan yace baxai yiyuba intambayeki mana
Ummm tace inajinka
Abba yace kinason yaronki ya fada ga xina?
Umma tace Aa
Abba yace banyarda ba dan inda bakison yayi xina da baki hana mashi matarshi ba yanxu kina ganin abunda kikeyi kin kyauta ?
Abba ya juyo wajen affan yace affan tashi katafi matarka kuma daga yanxu dakinka xata rinqa kwana da komai da komai affan yafita yanajin dadi sannan abba ya cewa umma
Abunda kike yiwa affan bakya kyautawa ko kadan ace mutum da matarsa Amma ki hanashi ya biya buqatar shi yanxu inda yaje yayi xina wlh kisani kece mai babban laifi aini wlh affan yayimun dai dai kuma ya cika Dan halal da baije yayi xina ba yaxo ga matarshi cikin gidansu ya karbi hakkinshi cikin gidansu ni nasoma ace akan gadonki yayi da yayimun dai dai yayi maganinka wlh affan ni nasan yanada kunya kawai kin kaishi bango ne kuma naji dadi da hakan ya faru ke baki lurada Dan naki mabuqaci bane ai yanxu gashinan ya nuna maki yana buqatar matar sa saboda haka dakin shi a can xata xauna har saiya gama gidanshi sai ayi walima ta koma
Umma duk jikinta yayi sanyi saboda gsky affan yayi haquri sosai kuma yayi mata biyayya sosai kuma duk ciyon Maran da yakeyi tana sane kuma tasan dalili Amma duk da haka ta hanashi saida haqurinshi ya qare sannan yayi bayan ta fita lallai affan ya cika Dan halal sai taji tausayin Dan nata ya kamata tsakanin đa da mahaifi kenan kuma tasawa ranta baxata qara hanashi yayi duk abunda yaga dama da matarshi ba indai bai sabawa Allah ba kuma ta yarda afra xata cigaba da xama a dakin affan harya gama nashi gidan Allah sarki my son

*ummu meenal*
[9/10, 7:37 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*

❤❤❤

*STORY AND WRITING BY MRS SADEE* (UMMU meenal)

*DEDICATED TO*
*Aysha galadima*

*short story*
*71-75*

*sis naja atu Allah ya saukeki lafiya*

Abangaren afra barci takeyi sosai ba ita tashi ba sai wajen ishsha tana tashi taga baqon wuri Dan ita batasan taxo gidan aliyu ba asalima bata taba xuwa gidan ba kuma ta tashi taganta a daki ita kadai, tsoro tafaraji ta yunqura da niyar ta tashi sai taji jikinta yayi mata nauyi sosai Ahankali ta fara tunanin abunda ya faru tsakaninta da affan tuni tafara kuka sosai .ita kuma xulaihat tana falo taji kukan afra ta tashi da sauri taje dakin ta sameta kwance tana kuka
Xulaihat tace sannu afra kiyi haquri insha Allah xaki samu sauqi
Afra ta dago dara daran idanunta da suka koma ja saboda kuka tace
A ina nake nan?
Xulaihat tace nan gidan aliyu ne abokin mijinki
Afra tace ni ba mijina bane Dan Allah ki maidani gida wajen umma ...sallamar affan da aliyu ne ya katse afra tana ganin affan ta qara fashewa da kuka harda su Allah ya isa kuma insha Allah sai Allah yayi mana hisabi da kai mugu kawai
Affan baice komai ba sai kallonta da yakeyi har ta rame daga daxu xuwa yau
Afra tace kamaidani gida wajen umma yanxu
Affan dama daukarta yaxoyi Dan haka yace to bara nataimaka maki kitashi
Buge mashi hannu tayi tace ni banaso karka sake tabani banaso mugu kawai
Affan yace tunda bakiso to kitashi da kanki
Afra ta yunqura ta tashi da qyar ta xauna aiko tana xaunawa tasaki qara wani irin xafi taji qasanta yana mata dan dole ta bari affan ya taimaka mata har suka shiga mota
Har suka isa gidan Affan yana riqe da afra har dakin umma afra tana ganin umma saita fashe da kuka umma ta riqota ta xaunar da ita afra ta tsandala ihu a dole sai dai kwanciya tayi umma tanata bata haquri umma ta kalli affan tace sai katashi ka jona mana ruwa a ketol
Affan yaje kitching ya jona ruwa harya tafasa harya kawo ruwan dakin umma. Umma tace ya maidasu ruwan dakinshi baiyi musu ba ya Maida ruwan dakinshi sannan ya dawo dakin umma tace ya surka ruwan sannan tabashi gishiri tace yasa a cikin bahon dayasa ruwan xafi
Bayan affan ya dawo sai umma tace ya dauki afra ya kaita dakinshi ya gasata
Affan yayi saurin dago kanshi ya kalli umma
Umma tace kana kallona ya akayi nace kadauki matarka kaje ka gasata sannan ta shiga bedroom tabarshi nan shida afra
Affan ya dauki afra ya kaita dakinshi afra tana kallo baxata iya yimashi musu ba saboda batajin dadin jikinta
Cikin bahon ruwan xafin yasa afra, afra taji wani radadi a qasanta sai tasaki ihu
Shi kuma affan sai haquri yake bata ita kuma tana kuka
Afra kiyi haquri Dan Allah tsautsayi ne kinji
Ta balla mashi harara tace babu wani tsautsayi kai ai gakanan bakaji ciyo ba saini naji ciyo kuma saida nace kayi haquri Amma ko saurarena bakayiba sai yanxu xakace tsautsayi 😞
Affan yace kinsan a matse nake shiyasa Amma daga yanxu baxaki qarajin xafi ba saima dadi daxakiji
Afra tace ni baxan qara ba kuma daga yanxu idan umma xata fita tare xamu rinqa fita baxata qara barina ni kadai ba 😢
Affan yayi dariya ya nadota a towel yana cewa meyasa kike guduna ne? Nifa mijinki ne bai kamata kina guduna ba
Afra tace ai kai mugu ne
Affan yace yanxu me kikeso inbaki saboda kin faranta mun rai
Afra tace banason komai
Affan yace xansiya maki waya
Afra tace banaso ,
Idan har bakison waya to xan rinqa ansar haqqi na kullum
😳 afra tayi saurin rufewa Affan baki tace aa yaya wlh inaso
Affan yace to shekinan yanxu tashi muje dakin umma dan nasan tanacan tana jiranki
Da qyar afra take takawa saboda gurin yayi tsami affan yana riqe da ita har dakin umma Sun iske bata falo sukaje bedroom sun isketa kwance da alama barci harya fara daukarta
Afra tace umma barci xakiyi nima kuwa barcin nakeji kawai saita hau gadon kusa da umma ta kwanta shi kuma affan ya juya ya koma dakinshi
Umma tace meye haka afra?
Umma nima barci xanyi
Aa kitashi kije dakin affan yau a can xaki kwana
Afra ta xaro😳 tace umma saboda me?
Sanoda yana mijinki Dan haka kitashi kitafi
Afra bata yiwa umma gardama Dan haka ta tashi tana hawaye😭 har ta kai bakin qofa umma tace idan kinje kice affan yaxo ina nemanshi
Tace to
Affan harya kwanta kan gadonshi yana tunanin rayuwarsu da afra yanajin shauqin son ta sai yaji Ana knoking yace Waye ?
Nice
Jin muryan afra yasashi saurin bude qofa sai yaga tana kuka yace ya akayi?
Umma ce tace inxo in kwana a dakinka affan yaji dadi sosai yace shine kuma na kuka afra tayi shiru sai can tace umma tana kiranka
Saida ya kaita gadonshi ya kwantar da ita sannan yace ta jirashi yaje wajen umma ya dawo
Koda ya shiga dakin umma ya sameta tagama hada masu abinci sannan tace ya dauka yaje can suci ita barci xatayi
A gefen gadon ya aje tray din abincin sannan ya bude kula yaga falfesun naman kaxa ne dayar kuma taliya ce sai banana juice wannan aikin umma ne
Affan ya xuba masu naman kaxar Amma afra taqi taci wai batajin yunwa harda kuka tana fadawa affan umma ta koreta daga dakinta
Shi kuma sai lallashi yake Amma taqicin komai saida taga ya daure fuska sannan taci naman kadan affan yace idan har bataci dayawa ba to a daren nan sai ya anshi haqqinshi
Jin haka yasa afra dagewa taci abinci sosai saida ta qoshi sannan affan yace ta bari hakanan a cikin daren affan yaji matsananciya sha warta Amma baiyi mata komai ba saboda dinkin da akayi mata
Washe gari da asuba affan ya tafi masjid ita kuma afra taje dakin umma .umma tace lafiya ko sallah ba agama ba kinshigo?
Umma naxo ne nayi sallah
Umma tace aa koma dakinku kiyi sallah
Afra tayi rau rau da idanu alamun xatayi kuka Amma dukda haka saida umma ta koreta taje dakin affan
Bayan ta gama sallah tana kan daddumar affan ya shigo yadawo daga masjid afra ta kauda kanta affan ya juyo dai dai inda face dinta yake yace
Ranki ya dade kintashi lafiya ya qarfin Jikin ?
Ko kallonshi batayiba taje kan bed ta kwanta shima yaje kusa da ita ya kwanta ya jawota jikinshi ya rungume tsamm nan take gaban afra ya fara faduwa tace Dan Allah ka qyaleni banaso kamar tace ya qara ya qara rungumeta kawai saita fara kuka affan yace afra kuka baya maki wahala ki kwantar da hankalinki babu abunda xan maki kawai inason injiki a jikina ne ina sonki sosai my lvly wife tayi shiru tana sauraronshi

*kuyi haquri da wannan yau bamuda wuta*

*ummu meenal*
[9/10, 7:37 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*

❤❤❤
Chapter 11 · 0% Book details