Sashe 7
Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Saida aliyu ya katse wayar sannan yaji wani mugun tausayin aminin nashi jiyake kamar yayi tsuntsuwa yake cikin makarantar bawai ya bashi magani ba aa ya dauko afra ya kaima affan yayi abunda xaiyi da ita Amma inaaaa babu dama wayar shi ya duba ya kira affan shi kuma affan lokacin yana kan katifa yanajin ciyon Maran yana qara yawa sai yaji kiran wayar shi da qyar ya iya dago da kanshi ya kalli screen din wayar yaga sunan aliyu bai dauka ba ya Maida kanshi ga fillow
Hankalin aliyu ba qaramin tashi yayiba dayaji affan bai dauki wayar shi ba ya qara Danna kiran affan a karo na biyu
Da qyar aliyu ya dauki wayar ya Kara a kunnenshi Amma baiyi magana ba sai numfashin shi dayake fita da qyar
Aliyu yanajin haka yasan abun ya bace yafi na kullum kenan yayi saurin cewa affan kanajina da qyar affan yace eh
Yanxu ina afra take ne?
Affan yace tana hostel
Aliyu yace yanxu baxaka iya kiranta ba ?
Affan yace babu abunda xata yimun koda ace taxo Dan period takeyi nidai Dan Allah ka barni da abunda yake damuna bayan ka gama yimun wulaqanci harda kashemun waya kayi 😏 shima affan ya tsinke wayar yakoma ya kwanta yaji da abunda yake damunshi
A bangaren aliyu shima ya tausaya ma affan sosai
Ita kuma afra tana xuwa hostel bata tsaya ko ina ba sai kwanar su taje ta isko babu kowa a kwanar da alama suna masjid hakan yabata damar kwantawa kan gado ta tashe da sabon kuka saita tuna lokacin da take Jikin affan ya rungumeta tana tsirara wani qololon baqin ciki yaxo ya tokareta batasan lokacin da tasa hannuwanta duka biyun tana dukan matres din gadon ba tana cikin wannan halin saigasu maryam lawal maintain xata wuce taje kwanar su sai taga afra tana dukan katifa tana kuka cikin mamaki ta dawo taje ta dafata tace
Lafiya afra kike kuka harda dukan katifa?
Banida lafiya
Meyake damunki
Afra tace wlh maryam marana yake ciyo kuma daxu xanyi fitsari kuma Naga jini
Maryam lawal maitain tace laaaaaa su afra an girma maryam taje wajen lokar afra tafara yimata kid a tana cewa afra an girma da haka maryam lawal mainain ta daukewa afra hankali tana biye mata harta bata olways tace gobe taje shop ta siyo Ana siyarwa afra tayi godiya
Yau saura kwana biyu ayi Hutu xakaga murna wurin afra harda cewa idan ta tafi baxata dawo ba
Affan ya samu sauqin jikinshi sai dai har yanxu bai daina tuna yanda yaga afra babu kaya a jikinta ba yayi yayi ya cire abun a ranshi Amma ya kasa haka ya haqura yana tafiyar da rayuwarshi
Ana gobe hutu affan yana dakinshi saiga kiran umma ya shigo wayanshi yayi saurin dauka Dan yasan wannan karon baiyi laifi ba
Sallama yayi itama umma ta ansa mashi sannan tace gobe xa ayi Hutu ko
Affan yace eh
Umma tace dama inason xanxo na daukeku affan yayi shiru sai can yace umma dawace motar
Motar babanku ai kasan shi bayanan inda yana nan dashi xaixo ya daukeku
Affan cikin ranshi yace sai kace wani Dan yaro a fili kuwa cewa yayi
Umma har mun gama waya da aliyu yace xaixo ya daukemu gobe
Umma tace katabbata yace eh umma
Umma tace bari nakira aliyu inji da bakinshi xanfi yarda .affan yace wlh umma kikirashi kiji sannan ta katse wayar
Bayan yan mintuna kadan umma ta sake kira tace nakirashi yace shi xaixo ya daukeku Allah ya dawo daku lafiya ka gaishemun da afra
Affan yace tana dakinsu ni banganta ba ya katse wayar yana fadin kin hanani naganta kuma kina cewa ingaishe maki da ita ,
Ranar Hutu afra taxo inda motoci suke parking idan anxo daukar dalibai shi kuma affan yana dakinshi shima ya shirya kayanshi tsaf yana jiran aliyu Amma yaji shiru kawai sai ya dauki waya ya kira aliyu yaji ko lafiya ?
Ringing biyu aliyu ya dauka yace yi haquri abokina yanxu nake shirin inkiraka affan yace banason wulaqanci kana ina yanxu aliyu yace wlh motar tana wajen gyara shiyasa kukajini shiru Amma yanxu xanje nasan an gyara ganinan xuwa affan yace ok muna jiranta
Abu kamar wasa har 5:pm babu aliyu Dan har dalibban makarantar babu kowa sai afra ita kadai ta rage sai affan dayaxo wajenta ya tsaya a tunaninshi ya kusa xuwa Amma shiru
Yana cikin wannan tunanin sai kiran aliyu ya shigo wayanshi ya dauka tareda cewa wlh ka bata mana lokaci...
Affan bai gama magana ba aliyu yace dan Allah kayi haquri abokina wlh ansamu matsala tafiyar nan baxata yiyu yau ba sai gobe...😳 Affan yace karufamun asiri kasan halin umma dan Allah kadaina yimun wannan game din
Aliyu yace wlh motar ba a gyara ba xuwa gobe dai nasan an gyara
Affan yace yanxu ya kakeson muyi ni afra nakeji babu kowa a hostel kasan anyi hutu kowa ya tafi gida kai har hajiyan dakinsu ta tafi gida
Aliyu yace to ai saitaje dakinka ta kwana
😳affan yace karufama mun asiri da umma kasan halinta yanxu sai tace xanyi mata wani abun
Aliyu yace to ai matarka ce ko kayi mata wani abun lada xaku samu ba xunubi ba
Affan yace Dan Allah ni qyaleni lokacin da xata yimun fada baka saniba yayi saurin kashe wayar ya kalli afra hankalinta duk ya tashi saboda taji maganar su a waya kawai saita fara kuka 😭
Affan ya danna nomber umma ya kira ita kuma tana dauka tace kun kawo ina?
Affan yace umma yace wai sai gobe motar ta lalace 😳
Umma tace inaaaa baxai taba yiyuwa ba wato kun hada baki da aliyu ko?
Umma yaxakice haka ni wlh Bamu hada baki ba akasi ne aka samu
Umma ranta yayi masifar baci nan ta rufe Affan da fada baisan hawa ba baisan sauka ba Affan yaji haushi sosai yace umma kiyi haquri tunda bakison ta kwana gurina xamuxo ko a motar haya ne
Gaban umma fadi bawai Dan xasuxo a motar haya ba aa batason tafiyar dare ta kalli agogo taga 6:4pm sannan tace aa Affan kabari sai gobe kuxo nayarda
Affan yace yanxu dai xamuxo banason kiyimun mummunan xargi akan halal dina
Umma sai taji tausayin Dan nata ya kamata jikinta duk yayi sanyi tace kayi haquri affan nayarda kuxo gobe ina afran take ?Affan yabawa afra waya afra ta karba tasa a kunnenta duk da wayar a hansfree take
Afra kije dakin affan ki kwana gobe da sassafe xaku dawo kinji
Kawai sai afra tasa kuka umma tace lafiya afra meyake faruwa dake ne afra tayi shiru umma tace ko yana yi maki wani abunda bakiso ne?
Afra tace aa umma inason inxo inganki ne
Umma tayi ajiyar xuciya tace indai wannan ne gobe kamar yanxu muna tare insha Allah. ......
*ummu meenal ce*
[9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*
❤❤❤
*STORY AND WRITING BY*
*MRS SADEEQ* *(ummu meenal)*
*DEDICATED TO*
*AYSHA GALADIMA*
*Short story*
*page 51-55*
*HMMM A GASKYA MASOYANA BANIDA BAKIN DA XAN GODE MAKU KUNA NUNA QAUNARKU A GARENI KAI HARMA DA LITTAFI NA ❤DANI DA MIJINA❤ MASU KIRANA DA MASU YIMUN TEXT KAI HARDA SAURAN GROUPS BANCE KOMAI BA DADI YA HANANI MAGANA INA ALFAHARI DAKU RABBI YABAR QAUNA*
*TUKWICI*
*WANNAN TUKWICI NE GAREKU YAN GROUP DIN ❤DANI DA MIJINA❤ INAJIN DADI IRIN YANDA KUKE NUNA QAUNARKU GA LITTAFI NA KUMA NASAN KUNA BINSHI SOSAI DA SOSAI NIMA INA YINKU IRIN SOSAI DA SOSAI DINNAN*