Sashe 13
Dani Da Mijina Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Afra tana gama Shan maganin taje ta boye sauran cikin kayanta sannan taje kitching ta dora girki a cewarta kafin tagama girkin cikin ya xube Amma sai dae har tagama tuwon farar shinkafa da miyar ayayo ciki babu alamun xubewa hankalinta fa ya fara tashi gashi cikin yana sata cin abinci sosai Dan haka har qiba ta danyi saida tana kwance kan katifa ta kai hannunta dai dai maranta taji babu alamar ciyon da maranta takeyi mata sai tasa kuka ta rasa yanda xatayi tanajin kamar tasa hannuwanta ta ciro shi
Tana cikin kuka saiga affan ya dawo bata masan ya dawo ba saboda ta Kifa kanta kan katifa tana kuka
Affan ya dafa kafadar ta da sauri ta dago kanta a firgice yace meya sameki kike kuka?
Afra tace babu komai
Affan cikin jin dadi yace nasan abunda kikema kuka gida kikeso to albishirinki
Goro inji afra
Affan yace jibi xamu koma gida final nagama service dina. Duk da cewa afra ba kukan gida takeyi ba saida taji dadi sosai Dan batasan lokacin da ta rungumeshi ba saboda jin dadi Affan yana kallonta sai murna takeyi harda tsalle affan yana ganin afra tayi tsalle yace
Aa banyarda da wannan tsallen ba karki sake kinsan kinada ciki kuma ba ason mai ciki tana tsalle. Afra ta turo Dan qaramin bakinta tace nifa yaya affan karatu xanyi banason cikin nan.....
Affan cikin fushi yaxo gabanta yace wlh idan nasakejin kince bakison ciki nan wlh ranki xai baci kuma karatun ma ince baxakiyi ba gaba daya idan ke bakiso Toni inason abuna
Afra shiru tayi tanajin affan yanata fadanshi batace komai ba saboda taga yau ya dau xafi dayawa saida taga yagama fadanshi sannan ta tashi ta dauko mashi tray din abinci shi tana ajewa ta koma gefe tana hawaye
Affan dayaga afra tana kuka sai yaji duk baiji dadiba harya fara cin abincin affan yaje inda afra ta xauna ya fara lallashinta ita kuma dataga yana lallashinta saita qara nakesa tana xuba shagwaba son ranta saida yaga babu damuwa a tare da ita sannan yaci gaba da cin abinci
Ranar da affan yagama service dinshi ranar da xaije gida afra Dan dadi takasa xama staff tabi affan class anan eria class shi kuma affan suna bankwana da students daga wannan taja mashi Riga sai wannan ta riqe mashi hannu duk akan idanun afra tana kallon affan yana gaisawa da students yana basu hannu🤝🏻 afra taji wani abu ya daki xuciyar ta bata taba jin irin wannan abun ba ta rasa meyake damunta jin tayi daga affan din har students din Sun bata haushi Dan me xasu🤝🏻 ita bataga dalilin gaisawaesu ba anan ta daure fuska ranta ya baci
Shi kuma affan baisan afra tanajin haushin gaisawarshi da students ba Dan haka suka cigaba da🤝🏻 da haka har yayi sallama ya tafi koda yaga afra sai yaga ranta a bace ba kamar yanda ya Barta ya tambaye ta me akayi mata Amma tayi banxa dashi kamar bada ita yake magana ba dayaga xasu bata lokaci sai yace su tafi gate Dan aliyu yana jiransu
Abu kamar wasa har cikin mota afra taqi sakin ranta sai wani sham qamshi takeyi Affan yayi lallashi Amma ta qyaleshi saida affan yace to idan baxata fada ba aliyu ka juya da mota mu koma staff
Afra idanu Sun raina fata taji ance xa a koma staff sai tayi saurin cewa ai Kaine kake 🤝🏻 da mata
Dariya sosai aliyu yayi sannan ya radawa affan cewa matarka tafara kishinka
Shi kuma affan cewa yayi ai bada wata manufa muke🤝🏻 kawai gaisawa ne Amma kiyi haquri bansan ya bata maki rai ba
Afra tace ni ina ruwana kaida Allah ne
Shi dai aliyu dariya yake musu har suka isa kaduna
A qofar gida motar ta tsaya afra ta fito tana dokin ganin umma da gudu ta shiga cikin gida tana kiran umma mun dawo
Umma cikin jin dadi ta fito sukayi arba da afra saitaga afra tayi wani irin haske duk da cewa tanada haske Amma ta qara haske sosai
Afra ta fada jikin umma tana murna harda cewa umma mun dawo gaba daya Dan yagama service dinshi
Umma tace alhmdlh gsky ina murna sosai ina affan din?
Gashinan shigowa. Affan yayi sallama ya shigo lokacin afra ta shi dakin umma ta cire kaya ta daura towel xata shiga wanka sai affan ya shigo dakin yace
Ke mexan gani a ina xakiyi wankan ?
Afra tace nan dakin umma
Affan ya nuna mata hanyar dakinshi yace ta taje can tayi wankanta afra tace yaya kasan fa yau muka dawo nasan komai yayi qura sai an wanke
Affan yace yau an wanke mana komai namu Dan haka kije can kiyi wankanki
Afra ta turo bakinta ranta baiso ba taje dakin affan tana gunguninta qasa qasa. Tana shiga dakin shima affan ya bita yasama dakin key afra tace lafiya ? Affan yace lafiya Lau nima wankan xanyi afra tace to kafarayi idan ka fito sai ni inyi affan yace bai yarda ba tare xasuyi wankan dole kuma a tare sukayi wankan
Affan ya shirya cikin wani yadi yayi masifar kyau yadin ya amshi jikinshi ita kuma afra ta Sanya jar atamfa super tayi kyau sosai a tare sukaci abincin da umma ta girka masu Amma kuma ciki kamar yasan an dawo gida afra tana gama cin abinci taje toilet ta amayar dashi duka umma ta rude dataga afra tana amai cikin ranta tace kodai ciki ne da afra
Umma ta kalli affan tace tun yaushe tafara aman?
Affan yace ranar da muka koma skull a ranar ta fara
Kuje asibiti a can
Eh munje
Affan bai fadawa umma afra tanada ciki ba saboda haka itama bata tambayeshi ba duk da tagane
Saida ta gama aman tas sannan umma ta taimaka mata ta kaita dakin affan Dan ta huta affan ya tausayawa afra lokacin da take amai yaje dakin ya samu afra tana kwance sosai tabashi tausayi dayaga ta galabaita ya lura amai yana galabaitar da afra Dan haka yaje kitching ya xuba ruwa a wata yar roba ya dauko hankie mai kyau mai tsafta ya rinqa sa hankie din cikin ruwan yana matsewa yana samata a jiki ita kuma afra taji dadin hakan dayake mata kuma yana fada mata kalamai masu kwantar da hankali afra ta shafa sajen shi a lokacin da taji son affan ya fara shiga xuciyar ta tace yaya affan inason namiji mai saje affan yayi murmushi yace sai kuma kikayi sa a mijinki yanada saje afra ta rufe fuskanta da tafin hannunta shi kuma affan yanajin dadi har cikin ranshi afra tafara sonshi
Afra tace yaya affan inason xanje xamfara
Affan yayi shiru saida ta qara nanata mashi sannan yace afra ba wai banason kije xamfara bane yasa nake hanaki kinga cikin nan baiyi qwari ba kuma na lura idan kikayi doguwar tafiya sai kinyi xaxxabi
Afra ta langabar da kanta cikin faffadar qirjinshi affan yace Kibari idan kika haihu saiki tafi Amma gsky yanxu banason a wahalar mun da baby na
*bayan sati daya*
Afra tana kan cinyar affan yana ririta ita kuma tana xuba shagwaba son ranta Dan yanxu afra tanajin son affan har a xuciyarta .shi kanshi Affan yana mamakin yanda ya kamu da son afra yarinya qarama shi kanshi har mamaki yakeyi da haka har barci ya kwashesu anan
Washe gari afra da ta riga affan tashi tayi wanka ta shirya masu breakfast sannan taje dakin umma ta gaishe ta umma taji dadin ganin afra data kwantar da hankalinta ta xauna tare da mijinta afra tace umma bara inje daki umma tace to shikenan nima fita xanyi yau
Koda afra ta shiga daki ta samu affan xaune da alama yanxu ya tashi cikin tafiyarta mai jan hankali take tafiya harta isa gurin da affan yake shima affan yana ganinta yaji dadi a ranshi ya ware hannuwanshi afra ta shige cikin jikinshi
Da taimakon afra affan yayi wanka yasa wani milk boyel yayi kyau sosai, tare sukayi breakfast dinsu cikin sha awa ita kanta afra har mamakin kanta takeyi yanda takeson affan da kishin shi har cikin ranta
*BAYAN WATA DAYA*
Affan cikin jin dadi yake fadawa umma cewa yasamu aiki a NNPC farin ciki wajen umma da afra baxai fadu ba afra ta rungumeshi tana murna sosai shi kanshi Affan din murna yakeyi
*taku ummu Meenal*
[9/10, 7:37 PM] Aysha Galadima: *❤❤❤DANI DA MIJINA❤❤❤*
❤❤❤
*STORY AND WRITING BY MRS SADEEQ* (Ummu meenal)
*DEDCATED TO*
*Aysha galadima*
*short story*
*81-85*