Sashe 14
Dan Millionaire Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hawaye. Kallon cikin idonta dake cike da tsoro yai yana cewa" shikenan karki damu komai ya wuce, kinsha magani"?. Kaita daga masa". Kwantar da ita yai yana rufa mata bargo bai sake magana ba ya sakar mata kiss a saman lips dinta sannan ya fita da kallo ta bishi tana sauke ajiyar zuciya. Al'ameen ba rabuwa yai da Zainab ba saida yai mugun horata na sati tayi kuka tayi ihu ta kira agaji amma babu mai taimako tsabar azabar data sha ko tafiya ta gagare ta. Fati da ta daina ganin wulgin Zainab din yasa ta yi tunanin ko bata gidan amma data tambayi yar aiki sai tace batajin dadi tana part dinta. Breakfast ta hada a madaidaicin kyakkyawan tire ta shiga part dinta daidai ta fito daga toilet alamar wanka tayo sai bin bango take dakyar tana cije baki cikin dabara take daga kafarta. Ganin Fati tsaye yasa ta doka mata wata muguwar harara tana cewa". "Uban me ya kawo ki fita min a daki". Aje tiren Fati tai kamar baza tai magana ba sai kuma tace yaya jikin naki"?. A fusace Zainab tace jikin uwar wa munafika dama ce miki akai bani da lafiya"?. Dan murmushi Fati tai tana kallonta tace" ke kuwa kike rashin lafiya ga breakfast nan na kawo miki". "Uban breakfast malama get lost wallahi ki shiga hankalinki zan miki mugun rashin mutunci". Dariya Fati tai tana kallonta tace" ah haba dan gurgu da wacce kafar"?. Iya cika Zainab ta gama 'kulewa ji take inama zata iya kama Fati dasai ta dirzata son ranta yau din nan". Juyawa Fati tai zata fita tace to Allah ya sauwake nina wuce". "Kima tsaya da na nuna miki iyakar ki"'. "Rufe mata kofa Fati tai tana cewa idan ma na tsaya babu abinda zaki iya yi min". Page 29 to 30. Kwana biyu Zainab data samu lafiya ta warke haka ta hada kayan ta cikin akwati ta koma gidan mami da kukanta. Mami ranta ya 'baci dan haka tace Zainab tayi zamanta baza ta koma ba sai Al'ameen yazo ya bata hakuri. Shiru tun suna zuba ido har mami ta gaji ta kira shi a waya cewa yazo tana nemansa. Yana zuwa ta rufe shi da fada dakyau Al'ameen nagode da kake nuna ban isa dakai ba ina matsayin mahaifiyarka wato kana son zabin uban ka amma ka'ki nawa ko". Kamar baisan akan me take magana ba yace" mami meya faru ne". "Oh bakasan meka aikata ba kenan yanzu Al'ameen Zainab ba matar ka bace amma kai mata fayde saboda rashin hankali". "Amm mami nine tace nai mata fayde da yaushe wato dama shine dalilin tahowa gurin ki don tamin sharri"?. "Kana nufin karya ta maka"?. "Umh ban san komai ba". "Shikenan duk da haka bazata koma ba sai kazo biko". Murmushi yai yana mikewa yace to mami nizan tafi sai wata ran maybe nan da wata biyar". Da kallo ta bishi tana cewa idan ma shekara biyar zakai duk inda kaje duk shawagin da zakai a duniya karshe dai gida zaka dawo". Dakatawa yai batare daya juyo ba yace" albarkar ki da addu'ar ki nake nema dan zan dawo miki da kyakkyawar tsaraba Jin haka yasa mami washe baki ciki farin ciki tace Allah sarki Aminu na Allah ya tsare min kai a duk inda kake sannan tsarabar kayo min me yawa saboda yan uwa ". , Fuskarsa har lokacin da murmushi annuri ya bayyana yace. "Karki damu mami wanda ba familin mu bama saiya ga wannan tsaraba kuma fatana tsarabar ta amfanar da al-umma" Sosai mami ta zage ta masa addu'a har dariya ta bashi yasan dazai fada mata manufarsa baza tace 'kala ba kila fitina cema zata tashi". Kwana biyu a tsakani Al'ameen suka bar kasar shida Fati zuwa bangkok domin zaiyi wani uziri acan tare da abokinsa Aliyu suka tafi shima da matar sa Ummul-khairi (maman Affan). Fati taji dadi tafiyar da sukai musamman da suka hadu da maman Affan mace mai kirki babu ruwanta da girman kai duk da kuwa ta girmewa Fatin". A wasu kyawawan estate masu kyau da tsaruwa suka sauka da yake sun debo gajiya sunayin wanka da sallah a daddafe fati taci abinci saboda bacci hakan ma saida Al'ameen ya matsa mata. Washe gari sakamakon ba kowa sun tafi gurin aiki yasa maman Affan ta shigo gurin Fati dan duba lafiyarta. A makeken falon ta sameta zaune tana kallon Tv ganin su yasa cikin murna ta mike tana karbar Affan dan shekara daya da rabi. Cikin fara'a ta kalli maman Affan tana cewa" sannun ku da zuwa maman Affan ga guri zauna gaskiya naji dadi". Maman Affan dake murmushi tace karki damu ai mun zama yan uwa tamkar 'kanwa haka na dauke ki". "Na gode maman Affan kuma nima na dauke kI matsayin aunty na na yarda dake zan iya fada miki dukkan matsala". Kai maman Affan ta jinjina tana cewa gaskiya Zarah kinyi dacen miji Al'ameen mutumin kirki ne na sanshi tun kafin na auri Daddyn Affan". "Amma fa saidai sojoji suna wuyar sha'ani sai kina hakuri kila auren ku baifi shekara ba ko"?. Kai Fati ta girgiza" a'a banfi wata uku bama". Zaro ido maman Affan tai tace tab kice kune a ruwa yanzu kuke cin amarcin ku honey moon kuka zo ba aiki ba". Wanne amarci ana zaune lafiya". "Amarci wanda kika sani saidai ina miki fatan Allah yasa Al'ameen ba irin daddyn Affan bane dan har yanzu ina shan wahala a hannunshi gashi dai na haihu amma wani lokacin sai nayi kuka nake samu ya rabu dani". Cikin fargaba Fati ke kallon ta domin ta fahimci me maman Affan din ke nufi lokaci guda ta rude taji dama bata biyo shiba ashe Zainab bada gangan take kuka da kiran ta shiga uku ba. Jaka maman Affan ta bude tana dauko wata kwalba ta mika mata tana cewa" amma kiyi amfani da wannan yana da muhimmanci sosai". Kai Fati ta girgiza. Cikin mamaki maman Affan tace meyasa"?. Shiru tai ta kasa bata amsa cikin karantar yanayin ta tace" to ko baki tare ba sai yanzu da zaku taho akai miki rakiya domin a yadda naga kin rude haka ya tabbatar min dake sabuwa ce". "A'a na juma a gidansa saidai kowa yana part dinsa kuma bai cika zaman gidan ba". "To kinga ma yanzu ne zaku shakata". Kamar Fati zatai kuka tace ki barshi kawai Allah ni tsoro nake ji". "Tsoro dai? Ba matsala amshi kowa da haka ya fara bafa wani abu ne na tashin hankali ba". Karba Fati tai jiki a sanyaye murmushi maman Affan tai tana kallonta tace babu komai fa idan kika saba ki kwantar da hankalin ki". Anan maman Affan ta wuni tana baiwa Fati shawarwari wadanda suka kamata sai bayan sallar magriba tayi mata sallama ta tafi". Haka Fati ta zauna shiru jikin ta duk yayi sanyi har Al'ameen ya dawo kamar mara laka a jikin ta haka take komai". Shima yaga sauyin yanayi a tare da ita kamar akwai abinda ke damunta dan haka ya riko hannunta yana zaunar da ita kusa dashi". Muryarsa a nutse ya dago fuskar ta yana kallon cikin idonta yace" Zarah baki da lafiya ne". Kaita girgiza zatai magana saiga hawaye cikin mamaki ya d'age gira" what"?. Karka min abinda kaiwa Zainab ka mayar dani gida" shine abinda ta fada muryarta na makalewa. Goge mata hawayen yai yana murmushi yace" wato kina matukar tsoron abin nan idan na fahimce ki babu matsala amma ki sani ke matar soja ce domin saki ki zama jaruma dole saina cire miki tsoron nan". Kallonshi tai cikin alamar tambaya tace "taya kenan "?. "Ta yadda akeyi jarumtacciya nake so na maida ke ki zama kin daina jin tsoro". Dan hadiye yawu tai har yana sarketa tace" kullum kana gurin aiki yaushe zaka mayar dani jarumar"?. "Karki damu wannan shi yafi komai sauki zan fada miki sai anjima". Cikin yar shagwaba tace" nidai a'a ka fada min yaushe zaka mayar dani jaruma na fara shiri". Mikewa yai yana daukar ta batare daya bata amsa ba saida ya kaita har bedroom ya kwantar da ita akan bed fuskarsa daf data ta muryarsa can 'kasa yace. "Tunda so kike ki sani yanzu ma kuwa saiki dau shiri". Bata gama fahimtar saba taji ya dora bakinshi akan nan ya kuma zuge zip din doguwar rigarta yana sa hannunsa a gadon bayanta yana shafawa da tafiya dashi cikin salo. Zaro ido tai jikin ta yadau rawa kaf kaf kaf kamar me farfadiya kuka ta fara tun kafin ayi komai. A hankali yake binta dan dauke mata hankali harya yi nasara ta fara karbar sakon da yake bata. Batasan sanda rigarta ta koma gefe ba idonta na rufe kawai numfashi take saukewa. Shiga jikinsa take sosai wanda da alama batasan tana yi ba ganin ya samu abinda yake so gashi ta kawo yasa yai addu'a ya fara shigarta a hankali. Farko yabi a sannu dayai rabi shima yaji kawai fa a tafi danna joystick dinsa yai cikin hq dinta". Lokacin guda ta saki kara a gigice tana kankameshi cikin azaba ta fashe da kuka tana mishi magiya". Tab su Al'ameen kam anyi nisa ba'a jin kira baisan tanayi ba balle ya sassauta mata. Sha'awarsa nada karfi amma saida yaji yayi full sannan ya rabu da ita wanda dakyar take iya jawo numfashin ta". Rungumeta yai a jikinsa yana kallon fuskarta dake jike shakaf da hawaye yace" Zarah". Kasa amsawa tai sai bude ido datai tadan kalleshi ganin shima ita yake kallo yasa da sauri ta rufe idonta. "Zarah bude idonki". Kaita girgiza yace meyasa"? Baki son gani na ko na miki laifi"?. Nan kai ta sake girgizawa yasan bazatai magana ba dan haka ya gyara mata kwanciya a jikinshi yana dan shafa mata gashin kanta cikin salon lallashi har bacci ya dauke ta. Yaso tashinta tai wanka amma ya 'kyaleta saida asuba shima da kuka dakyar yaa samu ta shiga ruwan zafin sai raki take masa. Bayan sunyi sallah bacci suka koma sai sha biyu da yake ranar Al'ameen baida aiki sai bai fita ko'ina ba ya wuni yana kula da shagwababbiyarsa". Da dare fur kin yarda tai ta kwanta saida lallami da magana me dadi yaja hankalinta tace jikinta ciwo yake". Kwantar da