← Book details Ba Kai Nake So Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 21

Sashe 19

Ba Kai Nake So Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Meemah ce tazo kusa da ita ta zauna tana kama hannunta, cike da tsoron abunda zai biyo baya take kallon ƴar uwarta ta.

Mansoor ne ya fice bai dade ba ya dawo, tashi Meemah tayi shi kuma ya zauna, buɗe idanunta yayi yana kallo kafin ya duba tafin hannunta, kallon ta yayi na wasu mintuna kafin ya bada wani ƙaramin abu yana cewa. “ Meemah rakata tayi fitsari.”

Kamata Meemah tayi suka nufi toilet, zama Mama tayi tana mai tagumi, shi ma ɗafe kansa yayi yana yin shuru, Yasmeen kuwa sai bin kowa da ido take.

Dawowa suka yi yayi sauri ya ƙarba yana kallo, a dan tsorace ya dube ta yana sake kallon type din, Mama ce ta ce. “ Mansoor me ya faru?.”

“ Mama yarinyar nan cike ne fa da ita.”

Da sauri ta kama hannun Meemah tana girgiza kai idanunta sun ciko da hawaye, kallon ƴar biyun ta ta tayi tana cewa. “ Meerah!!!.”

Yasmeen kam tuni tayi suman tsaye, kallon ta yayi yana magana a tsawace. “ Uban wa ya miki ciki!!!.”

A razane ta buya a bayan Meemah tana kuka, fuzgo ta yayi da ƙarfi idanunsa sunyi ja cike da haushi ya kuma cewa. “ Mara hankali kawai, Wallahi idan baki faɗamin uban wanda ya miki ciki ba sai na kusan kashe ki a gidan nan, kuma a zubar da cikin…

Saura page biyu na gama, ga masu buk’atar su cigaba da karanta littafin *BA KAI NAKE SO BA* Book two dari hudu ~N~ 400🫠🫠🫠, Kun san dai yanzu za’a shiga cikin labarin saboda haka kar ayi tafiyar babu ku🤗😘😘😘. Za’a iya biya via 9031176727 Fatima Isa Opay, idan mutum ya turo da kudin sai ya yi screenshot ya turo mini da evidence of payment ta WhatsApp number ta 09027308227 SAHIBAR JAJIRTATTU ko DR TEEMAH.
Kar ku bari wannan labarin ayi sa ba tare da ku ba❤️🌹🫠 Yan Nijer kuma su min magana.
*BOOK TWO zai fara zuwa ne on 28th April In Sha Allah kar ku bari ayi baku🤗🤗🤗*

25 - 26 *💅BA KAI NAKE SO BA💅*

_The story is all about love, romantic, sacrifice, heartbreak and destiny_

*STORY & WRITTEN*

*BY*

*FATIMA ISA MANU💐*

*( DR TEEMAH)🦋🕊*

*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

Masu neman littafin *BA KAI NAKE SO BA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T

Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/IKUcfCN5rPQ9o0CaBtB2qP

💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝‍♀️🧝‍♀️🧝‍♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝🤝

*GARGADI*

Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*

*BOOK ONE*

*FREE PAGE 25 & 26*

Saura page kadan na gama, ga masu buk’atar su cigaba da karanta littafin *BA KAI NAKE SO BA* Book two dari hudu ~N~ 400🫠🫠🫠, Kun san dai yanzu za’a shiga cikin labarin saboda haka kar ayi tafiyar babu ku🤗😘😘😘. Za’a iya biya via 9031176727, Fatima Isa, Opay, idan mutum ya turo da kudin sai ya yi screenshot ya turo mini da evidence of payment ta WhatsApp number ta 09027308227 SAHIBAR JAJIRTATTU ko DR TEEMAH.
Kar ku bari wannan labarin ayi sa ba tare da ku ba❤️🌹🫠 Yan Nijer kuma su min magana.
*BOOK TWO zai fara zuwa ne on 28th April In Sha Allah kar ku bari ayi baku🤗🤗🤗*

**************************

A razane ta buya a bayan Meemah tana kuka, fuzgo ta yayi da ƙarfi idanunsa sunyi ja cike da haushi ya kuma cewa. “ Mara hankali kawai, Wallahi idan baki faɗamin uban wanda ya miki ciki ba sai na kusan kashe ki a gidan nan, kuma a zubar da cikin tun da na shege ne.”

Kuka take ta kasa magana, Mama ce ta ce. “ Mansoor kabi a hankali da ita zata fada koma waye ne, amma a yanda ka biyo din nan ba lalle kaji wani abu daga bakinta ba.”

Gagara nutsuwa yayi sai ma cigaba da mata masifar da yake yi yana fuzgota. “ Me ya sa kika min haka? Meerah ki fadamin koma waye ne zan tsaya miki a shari’a, me ya sa baki fadamin halin da kike ciki ba, kinsan inason ki to me ya sa zaki sakamin da wannan, me na miki da zaki sawa zuciyata ciwo Meerah?.”

Tuni Meemah ita ma ta fara kuka ganin yanda Meerah ke yi kamar ranta zai fita, nan da nan fuskarta yayi ja tsabar kuka, sake matse mata hannu yayi da karfi wanda yasa ta kara sautin kukan nata.

“ Mansoor ciwo fa kake ji mata.” Cewar Mama wacce ta gagara motsawa daga gurin da take.

Kallon Meeran yake yana huci. “ Har yanzu bata ji irin zafin da nake ji ba, kuma har abada zafin bazai bar zuciyata ba.”

Yasmeen ce ta lura da gurin da ya rike tana cewa. “ Yaya kaji mata ciwo fa!!!.”

Da sauri Meemah ta durkusa a gabansa tana hade hannayen ta biyu tana cewa. “ Na rokeka ka barta dan Allah.”

“ Waye ya miki ciki? Tambayar ki nake waye ya miki ciki!!!.” Ya fada a tsawace.

Kukan ta kara tana kama hannun shi da ya rike na ta, muryanta tuni ya dashe tsabar kuka take cewa. “ Al… al..”

“ Wallahi idan har baki fadamin uban wanda ya miki ciki ba ke da farin ciki kun raba hanya.”

Cike da haushi Meemah ta mike tana shiga tsakiyar su, ta janye Meerah daga rukon da ya mata tana cewa. “ Kai din waye da zaka hana ta farin ciki!!! Shekara goma da babu iyaye ma tana farin ciki sai yanzu zaka hana ta!!! Ce maka akayi kaddara bata kan kowa ne!!!.”

“ Meemah ni kike fadawa wannan kalaman?.”

“ Akan yar uwarta babu abunda bazan yi ba, ba kai ba har wanda zai taba ta.”

Gyada kai yayi yana kallon inda Meerah take a durkushe tana kuka ta hada kai da kafa.

“ Meerah!!!.” Ya furta cikin wani irin yanayi da bazai misaltu ba.

Kasa dago kanta tayi ta cigaba da kuka.

“ Ki daga ido ki fadamin waye ya miki ciki ni zan tsaya miki har a bi miki hakinki.”

Mama ce ta ce. “ Mansoor a bar zancen yanzu.”

Cikin tsawa ya ce. “ Akan me ya sa za’a bar maganar bayan bana bari bane!!! Cikin shege ne fa ke jikinta kuma kice a bar maganar, bazan iya ba.”

Sake fuzgota yayi wanda yasa ta saki kara da karfi, ba tare da ya ankara ba Meemah ta kama damtsan hannun shi tana gantsarawa cizo, da sauri ya saki Meerah wacce ta nufi kasa ta fadi sumammiya.

Da gudu Yasmeen ta nufo inda take tana bubbuga fuskarta, ruwa Mama taje ta dauko mai shanyi tana watsa mata a fuska, kusan sau uku kafin ta sauke Numfashi tana cewa. “ Allah na roke ka ka dauki raina, da wani kuncin gwara mutuwa…”

Rungume ta Meemah tayi tana cewa. “ Ki daina cewa haka.”

Ganin bazai iya control din kansa bane yasa ya fice daga parlon.

Kama ta Yasmeen da Meemah suka yi zuwa dakin su, a bakin gado ta fadi tana sake sakin kuka, suma kukan suka fashe da shi aka rasa wanda zai rarrashe wani.

Kaman wanda aka tsikara ta mike hajijjiya na k’ok’arin yasar da ita, da sauri Meemah ta kama ta tana cewa. “ Ina zaki je kuma.”

Ba ta bata amsa ba ta nufi gurin akwatin ta, da ido kawai suke bin ta, budewa tayi tana ciro wayanta ta kunna , bibbiyu idanunta suke kallo ta danna number da akayi saving da Best Choice.

Yana kwance akan gado yana bacci wayansa ta fara ringing, ba tare da ya duba me kiran ba ya ja yana mannawa a kunne, muryanta ne ya masa amsakuwa tana kuka ta ce. “ Ka cuce ni, bazan taba yafe maka ba duniya da lahira, Allah sai ya sakamin abunda ka min, yanda ka sani zubar kwalla kai ma sai ka zubar In sha Allah.” Ta ida maganar tana sakin kuka.

Tun da ta fara maganar har ta gama bai yi motsi ba, sai da yaji ta kashe wayan kafin ya tashi ya zauna yana sake kira.

Yasmeen ce ta kalle Meerah wacce take kuka ta ce. “ Dama kin san wanda ya miki cikin?.”

Kira ne ya sake shigowa wayan, Meemah tayi sauri ta daga, muryansa har rawa yake gurin cewa. “ Me na miki da zaki min mugun fatan nan?.”

“ Ba ita bace.”

“ Ina me wayan?.” Ya tambaya yana sauka daga kan gadon, sautin kukanta yake ji wanda ba karamin tada masa hankali yayi ba.

“ Meeyah!!! Me ya fayu da ke?.”

“ Tana da ciki ne.” Meemah ta fada tana kashe wayan.

Sakin wayan yayi ya fadi kasa. “ Ciki!!!.” Ya furta a hankali, da sauri ya sauko parlon ya fito compound din yana kiran Alex, duk sai da suka tsorata da yanayin sa.

Da gudu Alex ya iso gurin nashi. “ Ka kama mana flight yanzu zuwa nigeria 🇳🇬.” Ya fada a rikice.

“ Sir sai dai gobe da safe amma yanzu fa 12 o’clock na dare fa.”

“ Koma ya zakayi kayi gobe da safe na ganni a guyin ta.” Da haka ya juya ya koma ciki yana daukar wayansa ya sake kiranta amma bata dauka ba.

Daura kanta tayi akan kafar Meemah tana cigaba da kuka wanda ya zuba mata headache, a haka barcin wahala ya dauke ta.

Yasmeen ce ta taso tazo suka kama ta ta hau kan gado, mantaleto Yasmeen ta mikawa Meemah ta shafa mata a gurin da Mansoor ya kumbura mata hannun.

Tana barcin amma tana bata fuska alamun hannun ciwo yake mata sosai, hawaye ne ya zubo daga idanun Meemah na tausayin yar uwarta ta, share mata Yasmeen tayi tana girgiza mata kai.

Tun kafin ka shigo dakin kake jin sautin ihun su, Sumy ce da Zuby suke madigo sai Luby da take kwance tsirarar uwarta wani gardi na sex da ita, hannu ya kai yana cafko nonuwan Sumy wanda suke tsaye Zuby na caka hannu a gabarta.
Chapter 19 · 0% Book details