Sashe 14
Ba Kai Nake So Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“ Ba ki iya bawa mutum ruwa bane? Ke kam anya kina son shiga aljanna kuwa Meeyah?.”
Ba tare da ta gan shi ba ta ce. “ Idan nazo shiga sai ka rufe ƙofar, idan kuma kana bada ticket sai kar ka ban.”
Sake baki yayi yana bin ta da ido cike da mamaki, kafin ya jijjiga kai kawai yana ɗaukan ruwan ya sha, shuru ne ya biyo baya kowa ya zubawa tv ido inda ake haska flim me sunan Hot love, sosai ta mayar da hankalin ta kai tana kallo.
Tashi yayi daga three seater da yake kai ya koma nata me two seater yana zama a kusa da ita, juyowa ta yi ta kalle shi tana ɗauke ido ta mayar dashi kan tv.
Hannunta ya kama ya saka a cikin na shi yana murzawa, kallon shi ta yi tana cewa. “ Yau din kuma.”
Kissing din hannun ya yi yana cewa. “ Umm hmm yau din.”
Taɓe baki ta yi tana cigaba da kallon tv, remote ya ɗauka yana kashe tv. “ Me ya sa zaka kashe.”
Bai ce mata komai ba ya juyo da ita suna fuskantar juna, murya a tausashe ya ce. “ Nasan na miki laifi sosai amma dan Allah kiyi hakuyi.” Kallon ban fahimta ba ta masa.
Cigaba da cewa ya yi. “ Zan mayay dake gida ko dan ki samu kwanciyan hankali, kuma zanyi nisa da ke na wani lokaci idan hakan zai fayanta miki.” Tuni maganganun shi suka taɓa mata zuciya, bata san lokacin da kwalla ya cika mata ido ba.
Murmushi ya mata yana saka hannu ya goge mata hawayen, ya cigaba da cewa. “ Ko za ki bani dama na shigo yayuwanki?.”
“ Wani dama?.” Muryanta har rawa ya ke.
Murmushi ya mata mai sauti yana cewa. “ Za ki iya zama dani hay kayshen life na ki ko bazaki iya ba?.”
Da sauri ta kalli cikin idanunsa tana kau da kai.
“ Uhm hmm inaji za ki iya ko bazaki iya ba?.” Yayi maganar cike da taushi yana murza mata hannu.
“ Uhm umm amma bangane maganar ka ba?.”
Juyo da fuskarta yayi yana cewa. “ Ki kalli cikin idona ki faɗamin gaskiya, banaso na so kaina dayawa, cewa nayi za ki iya zama dani a matsayin mijinki ko zan takuya miki Meeyah?.”
Shuru ta masa tana ɗauke idonta daga cikin na shi.
“ Meeyah shurunkin nan zai cutay da mu ne, feel free ni ne fa ai ba kunya yanzu a tsakanin mu ko.”
Nan ma shuru kawai ta masa, numfashi ya sauƙe yana sakinta ya miƙe tsaye, duba agogon dake manne a hannunsa yayi yana cewa. “ Idan babu abunda za ki ce shikenan, ki haɗo kayan ki na mayay da ke gida.”
Da sauri ta miƙe tana nufan ɗaki, ko minti uku bata yi ba ta fito da wani ƙaramin akwati jikinta sanye da purple din abaya ta yafa gyalen shi a kai.
Tun da ta fito yake kallonta yana murmushi har ta iso gurin da yake, ƙarɓan akwatin hannunta yayi yana cewa. “ Ba za’a bayni nayi ko sau biyu ba?.”
“ Me din?.”
Murmushi ya mata yana cewa. “ Sex nake nufi.”
Banzan kallo ta masa tana bata rai. “ I’m joking fa Madam.”
Bow din da Ammy ta bashi ya ɗauko yana fita tana mara masa baya, securitys na ganun su suka miƙe da sauri, hannu ya ɗaga musu yana nufan gurin motan shi black, da sauri daya daga cikin su ya buɗe boot yana ƙarban akwatin ya saka yana rufewa.
Baya aka buɗe musu suka shiga, Alex yaja motan yana fita daga gidan.
Shuru motan yayi babu mai magana a cikin su, har sun wuce wani shop Alyan yasa akayi parking, Atm ya miƙawa Alex yana cewa. “ Iphone 15pro max za ka siyamin.”
“ Ok Sir.” Ya ƙarba yana fita daga motan.
Duban Meerah yayi wacce ta nutsa tunanin duniya yana kama hannunta, da sauri ta juyo tana kallon shi.
“ Tunanin me kike yi?.”
“ Babu.” Ta faɗa cikin wani irin murya.
“ Dan Allah ko bana nan ki kula da kanki ko da wani abu zai faru ki zama mai tawakkali, sannan ki riƙe addinin ki hannun biyu kamar yanda na sanki da shi, nasan abu zai fayu idan bana nan amma kay ki bayi yaci galaba a kanki saboda ke din tawa ce, kuma za ki zama tawa hay kayshen life dina.” Kai kawai ta gyaɗa masa tana shirin kuka.
“ Sannan abu na gaba, banaso kina yawo ba hijabi ko acikin gida ne ban yadda ba balantana a waje, yawo ban amince dashi ba ko taya kawayen banza duk da nasan ba halinki bane.” Nan ma kai ta gyaɗa masa.
Atm din Zenith Bank din shi ya ciro yana bata tare da cewa. “ Kay ki tambayi wani kudi, idan kinji kina da buƙata kawai ki ciye, pin din shi ne 2800, akwai kudi isheshe a ciki da zai ishe ki.” Ƙarba ta yi tana gyaɗa kai saboda kukan da yake shirin kufce mata.
Key din gida ya bata yana cewa. “ Na gidan da muka zauna ne, idan kina neman kaɗaicewa za ki iya zuwa ok.”
Numfashi ya sauƙe yana jawota jikinsa, kukan da take riƙewa ne ya subuce mata, runtse ido yayi yana jin kukan nata har cikin ransa, wani siririn sarƙa ya ciro daga aljuhun wandonsa yana saka mata a wuya.
“ Duk abunda zai fayu kay ki ciye wannan saykan.”
Taɓa sarƙan tayi tana cewa. “ To.” Alex ne ya ƙwanƙwasa motan yana shiga.
Mika masa kwalin wayan yayi yana cire sim nashi daga dayan wayansa ya saka mata, kunna wayan yayi yana miƙa mata.
Kallon wayan tayi tana cewa. “ Wannan fa?.”
“ Naki ne.”
Saurin rungumarsa tayi tana sake fashewa da kuka, cikin kuka take cewa. “ Nikam mu koma banason komawa gida.”
Dariya ya fashe dashi wanda yasa dimple nashi lotsawa yana cewa. “ Ni da ake cewa an shiga uku.”
“ Ni fa wasa nake maka.”
“ To ai Nigeria zan bayi.”
Da sauri ta ɗago tana kallon shi. “ Ina zaka je?.”
“ India zan je zanyi kusan 1 year ko 8 months haka.”
Shuru ta yi kawai tana jin ba dadi, ganin kamar sun shigo unguwar ne yasa shi cewa. “ Ban da kula samayi, ni kuma tun da ba’ason yayuwa da ni is okay ba matsala.” Murmushi ta masa ganin sun tsaya a ƙofan gidan.
Fita Alex yayi yana basu guri, da sauri ya jawota jikinsa yana haɗe bakin su guri daya yana kissing, ita ma taya shi tayi suna kissing din junan su, ganin yana shirin barin hanya ne ta yi saurin zame jikinta daga na shi.
Numfashi yake sauƙewa a hankali ya ƙwankwasa jikin glass din motan, buɗe boot Alex yayi yana ciro mata akwatin ta kafin ya zagayo ya buɗe mata ƙofa.
Kallon shi take cike da jin ba dadi, wayan da ya bata da Atm ta ɗauka tana cewa. “ Allah ya tsare hanya, Allah yasa kaje a sa’a ka dawo a sa’a.” Da haka ta fita daga motan.
“ Amiin Best choice.” Da haka Alex ya koma ya shiga motan yana tadawa, tana tsaye a gurin har suka ɓacewa ganin ta.
Kallon Atm din ta yi da wayan ta saka a gefen akwatin tana ɗauka ta nufi cikin gidan tare da tsoro da fargaban mai zai faru.
Da sallama ta shiga cikin gidan, Meemah da Yasmeen da suke parlon ne suka amsa, Meemah na cewa. “ Kamar muryan Love fa.”
“ Nima haka naji.” A guje suka fito har suna buge junan su.
Tsayawa suka yi suna kallon ta, ƙare mata kallon Meemah ta yi tana cewa. “ Meerah!!!.”
Kuka ta fashe da shi tana cewa. “ Na’am.” Da gudu taje tana rungume ta cike da jin dadi…
*Ni ma cike da mura nake cewa sai anjiman ku😒*
*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*
17 - 18 *💅BA KAI NAKE SO BA💅*
_The story is all about love, romantic, sacrifice, heartbreak and destiny_
*STORY & WRITTEN*
*BY*
*FATIMA ISA MANU💐*
*( DR TEEMAH)🦋🕊*
*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*
Masu neman littafin *BA KAI NAKE SO BA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/IKUcfCN5rPQ9o0CaBtB2qP
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*
*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝♀️🧝♀️🧝♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝🤝
*GARGADI*
Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.
*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*
*P.17 & 18*
NOT EDITING🥹
Kuka ta fashe da shi tana cewa. “ Na’am.” Da gudu taje tana rungume ta cike da jin dadi.
“ Love ina kika shiga? Naga yanayin ki kamar ba sace ki akayi ba, ga akwati a gefe kuma…” Shuru tayi lokacin da ta lura da kayan jikin Meerah din.
“ Meerah waye ya baki kayan nan?.”
Kallon kayan tayi tana dagowa ta kalli Meemah, Yasmeen ce tazo tana daukar akwatin tare da cewa. “ Ki barta ta shiga ciki mana sai kuyi magana, amma mutum daga dawowar ta har kin fara tambaya.”
Kallon tuhuma Meemah ta bita da shi wanda hakan yasa Meerah kasa dagowa ta kallo twins natan, dan duk karyan da Meerah zata yi Meemah baza ta taba yarda ba ne.
Yasmeen ce ta wuce daki da akwatin tana ajiyewa, kafin ta biyo parlon ta same su suna zaune, sai idon da Meemah ta zuba mata tana jiran taji me zata ce.
“ Meerah ina kika je?.”
“ Meemah ya kina min wani irin tambaya ne, me ya sa zan gudu haka kawai me aka min.”
Kallon Yasmeen Meemah ta yi tana cewa. “ Sis kamar karar motan Yaya Mansoor.”
Duban agogo ta yi tana cewa. “ Zai iya dawowa tunda ana neman four ai.” Shuru duk suka yi kowa da abunda yake cin ransa.
Da sallama a bakinsa ya shigo parlon yana cewa. “ Meemah zo ki karbi chocolate na…” Maganar ne ya makale lokacin da idanunsa suka sauka akan Meerah wacce ta sunkuyar da kai.