← Book details Ba Kai Nake So Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 21

Sashe 12

Ba Kai Nake So Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hararan shi yayi yana cewa. “ Komai ina nufin komai har da abun ku na cikin nan.” Da sauri Meemah ta tafi tana cewa to.

Dariya Mansoor ya masa, shi kuma ya harare shi yana cewa. “ Ba kai dan iska ba, ai gwaya na fayyace maka komai.”

“ Ai nasan halinka ne.”

Waje suka samu suna zama, Mansoor ya ce.” Bobo wa ka samu ne?.”

Dan sosa keya yayi yana tari, murmushi kawai Mansoor yayi yana cewa. “ Ba gaskiya zaka fada ba gwara kawai kayi shuru.”

“ Ni nace maka.”

“ Bobo tun muna yara fa muke tare, so babu halinkan da ban sani ba yanzu,,, ni ba wannan bama dama inaso na ganka ne.”

Gyara zama yayi yana cewa. “ Gani ai yanzu.”

Numfashi Mansoor ya sauke yana cewa. “ Akan case din twins din Meemah ne wato Meerah.”

Da sauri zuciyan Alyan ya tsinke, cikin dakewa ya ce. “ Uhm me tayi.”

“ Kasan ta bata last 4 days.”

“ Inna’illahi a garin ya?.”

“ Daga fita fa wai zata siya biscuit shi kenan ba ita ba labarin ta.”

“ Allah sarki, In Sha Allah tana hannun na gari.”

“ To Allah ya sa.”

Da sauri ya ce. “ Ameen.” Cigaba da magana Mansoor ya yi yana cewa. “ To yanzu dama inaso ka yiwa IG magana ne ko zasu ɗauki maganar da serious.”

“ To zan masa.” Alyan ya faɗa, cikin ransa kuwa cewa yake ‘ Ai ni ne IG din’.

“ Kasan Jameel da yaji labari kuka yazo yake min.” Mansoor ya faɗa yana dariya, dan shi har yanzu dariyar Jameel yake.

“ Ai Jameel da hauka 5 & 6 ne, ni cewa nayi zamu kaisa gurin ka da Eyshey ai.”

“ Yawwa ranar fa Eysher ta kira ni, wai ta ganka da mace.”

Da sauri ya ce. “ Subhanallah, A’uzubillahi minal shaidanin rajim wai yaushe Eyshey ta koma magulmaciya.”

Dariya Mansoor ya masa yana cewa. “ Wai na maka faɗa ka mayar da ƴar mutane gidan su, wai ta same ta ma ba lafiya, ni kuma lokacin muna jimamin rashin Meerah sai ban ɗauki maganar serious ba, and by the way nasan halinka.”

Shi dai bai ce komai ba sai idon da yake bin Mansoor da shi.

Meemah ce ta fito da abun saka kaya a ciki, ko wanne ta cika dam da kaya.

Miƙewa suka yi a tare suna isa gurin ta, murmushi ta musu tana cewa. “ Na gama kuma ko wanne iri daya ne.”

Murmushi Alyan ya sakar mata yana cewa. “ Har da su sleeping dress kin diba?.”

“ Eh na ma fi saka su.”

“ Ok.”

Gurin da ake biya suka nufa, akayi calculating Alyan ya bata Atm dinsa aka cire kudin.

A leda aka zuba masu aikin suka tattara suka nufa mota da shi, suma suka fito Meemah na masa godiya.

“ Bobo sai mun hadu kuma, dan Allah ka ɗauki zancen chan serious.”

“ Ai baka da matsala Man, za kaji feedback.” Da haka kowa ya shiga motansa, su sukayi hanyar unguwar Dosa, shi kuma yayi hanyar unguwar Rimi.

A hanya sai da ya tsaya ya sayi kayan ciye ciye, kafin ya isa gidan, ko da ya shigo a parlon ya bar su kayan yana nufan ɗakin da leda a hannun shi.

Saka key yayi yana buɗewa kafin ya shiga da sallama a bakinsa.

Tana kwance a ƙasa da tayi sallan azahar ta kwanta, isowa gurinta yayi yana ajiye ledan kafin ya saka hannun yana ɗaukar ta ya mayar da ita kan gadon.

Buɗe idanunta tayi tana zuba masa, kallon junansu sukeyi kusan second’s ashirin, matso da fuskan shi yayi nata har numfashin su yana haɗuwa.

Bakinsa ya zura cikin nata yana lalubo harshen ta ya shiga sucking, runtse ido tayi tana amsar sakon da yake kai mata, hannunsa ya ɗaura kan bob’s din yana murzawa.

Saurin ture shi ta fara tana k’ok’arin tashi, amma ya hana ta tashi saboda ya sakar mata nauyin shi duka.

Kuka ta fashe masa tana ture shi, barin ta yayi yana komawa gefe.

“ Ni ka mayar dani gida dan Allah, banason wannan rayuwar.”

“ Shuu banason kukan ki.” Ya faɗa yana tashi ya zauna, jawo ta jikinsa yayi yana cewa. “ Zan mayay dake amma sai kin kwantay da hankalin ki, kinyi jiki kafin zaki koma.”

“ A yanda kake min din ne zanyi jiki? Ka ɗauke ni tamkar baiwa wacce bata da inci.” Tayi maganar tana k’ok’arin janye jikinta daga nashi.

Lumshe ido kawai yayi, kafin ya tashi yana ɗaukar ta kamar wata baby ya daura ta a kafadarsa, cilli ta fara da kafan yana son sauƙa, ɗaukar ledan yayi yana fita daga ɗakin.

Down stairs ya sauƙo yana dire ta akan two seater, turo baki gaba tayi tana kallon lodin kayan dake ledan.

Zama yayi yana ajiye ledan hannun shi tare da cewa. “ Ga shi a nan kam bazaki yasa abun ci ba.”

Ɗaukan ledan tayi tana budewa. “ Roasted fish ne, sai su chocolate da ice cream.” Murmushi ta sakar tana zaman cin abinci.

Ture kifin tayi a gefe tana ɗaukar ice cream, sha kawai take tana buɗe wani, sai da ta shanye roba biyu manya kafin ta ɗauki wani chocolate 🍫 tana fara ci.

Duk abunda take yi yana kallon ta ta kasar ido, murmushi kawai yayi har ta gama ciye-ciyen ta, kafin ta ce. “ Na gama.”

Buɗe ido yayi yana gyara zama, kana ya ce. “ Ga kayakin ki, iyi daya ne da twins naki.”

Da sauri ta tashi ta isowa gurin shi, nan da nan hawaye ya cika mata ido. “ Me ka mata, Wallahi idan ka cutar min da ƴar uwata kamar yanda ka cutar dani sai na kashe ka.”

Da mamaki yake kallon ta, ‘ kaji yayinya da karfin hali’ ya faɗa a zuciyarsa, kafin ya ce. “ Ni din mugu ne?.”

“ Ai kai a mugayen ka samu result…

*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

13 - 14 *💅BA KAI NAKE SO BA💅*

_The story is all about love, romantic, sacrifice, heartbreak and destiny_

*STORY & WRITTEN*

*BY*

*FATIMA ISA MANU💐*

*( DR TEEMAH)🦋🕊*

*SAHIBAR JAJIRTATTU✍🏼*

Masu neman littafin *BA KAI NAKE SO BA* daga farko tare da sauran littafina zaku iya following channel ɗi na dan samu👇https://whatsapp.com/channel/0029Vaf6CpQDuMRYD1FMD92T
Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/IKUcfCN5rPQ9o0CaBtB2qP
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️*

*DIAMOND 💎 STAR ⭐*
*LADIES🧝‍♀️🧝‍♀️🧝‍♀️*
*(We stand together)*
🤝🤝🤝🤝

*GARGADI*

Wannan littafin ƙagaggen labari ne, ban yarda wani ko wata ya sauya min shi ba ta kowace siga, sannan kuma ban amince a dauramin shi a youtube ba tare da izini na ba.

*BISMILLAHI RAHAMANIN RAHIM 🙏💫*

*P.13 & 14*

Da mamaki ya ke kallon ta, ‘ kaji yayinya da ƙarfin hali’ ya faɗa a zuciyarsa, kafin ya ce. “ Ni ɗin mugu ne?.”

“ Ai kai a mugayen ka samu result ko ince certificate.”

Yi yayi baiji mai ta ce ba, ya chanza maganar da cewa. “ Je ki gwaɗa ko zasu miki.”

“ Bazan saka ba.”

“ Ok ki ciyemin nawa in yaso sai kiyi yawo a haka.”

“ Shi ma bazan yi ba.”

Tashi tsaye yayi yana ɗaukar ta cak, ya nufa upstairs da ita a kafaɗarsa, hakori tasa tana gantsara masa cizo, ba tare da ya ce komai ba ya buɗe ɗakin yana shiga ya saka key.

Sauƙe ta yayi yana nufan bathroom ya shiga, ita kuma ta zauna a kan sopa tana hura hanci, wanka yayi yana fitowa ɗaure da towel, saurin kau da kanta tayi tana miƙewa tsaye.

Matsowa dab da ita yayi har suna shaƙar numfashin juna, matsawa tazo za ta yi yayi sauri jawota jikinsa ta faɗa a faddadan kirjinsa wanda gashi suka kwanta, runtse ido tayi tana saka hannu a tsakanin su.

Cire hannu yayi yana mannata da jikinsa, dallafo da fuskarta yayi yana kallon pink lips dinta, da sauri ya haɗa bakin su guri daya ya shiga sucking yana lalubo harshen ta.

Ƙoƙrin zamewa ta fara yi, ɗaukarta yayi ya nufa kan gado yana mata runfa, rigar jikinta ya shiga cirewa, ba tare da ta buɗe ido ba ta ce. “ Ka bari zan cire maka rigar ka.”

“ No, inaso na hutay da ke ne.” Yana mai cigaba da cire rigar, sai da yazo kan cinyarta tayi saurin rike hannun shi tana cewa. “ Ka barni Wallahi na gaji.”

“ Gajiya tun yanzu?.” Ya tambaya yana ɗaga mata gira.

“ Eh shi fa, ka mayar dani gidanmu nikam bazan iya da aikata zunubin nan ba.”

Murmushin gefen baki yayi tare da cewa. “ A taya min zunubin duka a kaina, amma bayin ki kam ba yanzu ba.”

Kuka ta sakar masa ganin ya cire rigar, da sauri tasa hannu tana rufe kirjinta, cirewa yayi yana cewa. “ Wani daye ne jamage bai gani ba.”

“ Daren mutuwar shi, kai wai abin da kake min ɗin nan shi zai sa na yafe maka duk abubbuwan da kamin.”

“ Na nemi yafiyan ki ne?.”

“ Amma kasan ba kyau ko.”

“ Ban je islamiya ba ai, sai ko zaki fayyace min komai sai na gane.”

Cike da haushi ta ture shi amma ko gizo bai yi ba, hakan yasa ta sakar masa jiki kawai tare da sadaƙarwa, dan ta lura dabbanci na damun shi.

Sassan jikinta ya ke bi yana kissing tare da murzawa, numfashi yake fitarwa a hankali yana sucking breast dinta, wasa ya shiga yi da gabanta yana saka finger tare da cirewa.

Duk da ranta bayason abunda yake mata amma hakan bai hana ta jin dadi ba, sosai ya shagaltan da ita hakan yasa bata ankara ba ya shige ta.

Dan kara tayi tana mai tusa hannayen ta cikin gashin kansa, inda hakan ba ƙaramin ƙara masa himma tayi ba, babu abunda ke tashi daga ɗakin ban da gurnani da sumbatu,,, sai da yayi mai isar sa kafin ya sauƙa yana ajiyar zuciya tare da jawota jikinsa.

Shuru tayi tana tunanin abun da ke faruwa a tsakanin su, kafin ta janye jikinta daga nasa tana tashi ta nufa toilet, ruwa ta zuba a cikin bath tana shiga ciki tare da lumshe ido.
Chapter 12 · 0% Book details