Sashe 9
Auren Ƙiyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sunkuyar da kansa yayi cikin ƙarfin hali yace "ina wuni Ammih??...."da ban wuni ba ai saƙon ka na rashin kunya bazai iske niba wato a duniya Salkhan har kana iya sakin nanah saki uku bama wannan ba kome Nanah tayi bazaka zo ka faɗa mun ba zaka yanke hukunci da kanka kayi haka kana nuna mun bani na haifeka ba ban isa da kaiba knan aiko bbu komai zanci albarkacin goyonka danayi......."zakace naso zuciya ko banji me ya haɗa ku da Nanah ba na rufe ka da faɗa ko sakin Nanah dakayi banji zafinsa irin aikawa da takarda dakayi a wulakance a cikin kayan tea ba bazan yanke hukuncin komai ba wuce muje.......tunda ta fara mtnar baice mata komaiba kansa a sukunye yake koda tace suje bbu musu ko kaya baice mata zaisa ba ya bi bayanta cikin ƙarfin hali yace "Ammih let me drive ko kallonsa batayi ba "tace da kai kawo ni? ko bazaka shiga shiga bane natafi jikinsa a sanyaye ya zaga ya shiga gaba suka kama hanya saide bbu mecewa kowa komai har suka isa.....
Koda suka isa abiye abayan ta yake har suka haura zuwa ɗakin Nanah da kallo ɗaya zaka mata kasan kuka takeyi har idonta sun fito sunyi ja sun kukkun bura ganin Ammih gakuma Salkhan a bayanta ya mugu razanata a firgice ta mike ta zauna baima ko kella inda take ba dan ko ganinta baya sonyi gefe yaja ya tsaya Ammih a gefen gado ta zauna tace ma Nanah ta sauka ƙasa bbu musu ta yunkura ta sauka da ido Ammih ta nuna masa inda zai zauna hakan yazo ya zauna ɗan kusa da Nanah kafin Ammih tayi gyaran murya tafara mgna....
"Cikin ɓacin rai da zafin zuciya "inaso naji meyafaru kuma bana son ku ɓoye mun komai gsky nake son ji kamar yadda na faɗa gsky nake son ji inajinku......shiru sukayi bbu meniyar mgna saide Nanah da kukanta ya tsananta ganin basu da niyar mgna ne yasa Ammih pointing ɗin Salkhan tana faɗin "inajinka ido ya zaro ya dan baisan ta ina zai fara ba jin tsawan da Ammih tayi masa ne yashi cikin in-ina yace "um um dama ci.....kin da Nanah take dashine ba sai kuma yayi shiru Ammih jitayi komai nata ya daina aiki da ido kawai ta kafe shi tana son jin ƙarshen zancen zufa ne ke zuba jikin dukan su ukun kaman bbu ac a ɗakin da kyar ya iya ƙarasa wa yana faɗin "ba cikina ba....ne Ammih ji tayi kaman anzuba mata gaushi a zuciyarta tsabar mamakin jin abinda yafaɗa a fusa ta miƙe ta cikumo kwalar rigar Nanah tana faɗin "gskya yake faɗa ko kokuwa Nanah.......Nanah kam tuni tsabar tsoro da fargaba kafin kace wani abu jini yafara zuba a jikinta Ammih batama lura da hakan ba jin shirun da Nanah tayine yasa Ammih ta ɗauke ta da zafafan mari masu zafi a ƙuncin ta tana faɗin "zaki faɗa mun gsky yake faɗa kokuwa cikin razana Nanah tace "Ammih kiyafe mun wlh sharrin shaiɗan ne bazan sake ba aiko Ammih naji gskyar mgnar agun ta zube kafin ko nunfashi bata yi a rikice Nanah da Salkhan sukayo kanta shiya fara jijiga Ammih saide shiru Nanah kam agun ta riƙe cikinta da kyar ta tsuguna tana faɗin "Ammih dan Allah kiyafe mun wlh insha Allah bazan sake ba nashiga uku dan Allah karki mutu kibarni banida kowa saike wlh bazan sake kinjin mgnarki Ammih karki mutu da fushina nagama yawo miƙewa Salkhan yayi yana ƙokarin shiga toilet zai ɗebo ruwa ya zuba Ammih yana dawowa nan yaga yaddah jini ke zuba daga jikin Nanah duk shima sai ya rikice a gigice ya zuba ma Ammih ruwa saide shiru ganin haka yafara ƙoƙarin ɗagata cikin sa'a tayi tari taɗan buɗe idonta saide dishi² take gani da kalman "Nanah kin cuceni kin cuci rayuwarki ta farka agigice Nanah ta riƙe hannun ta tana faɗin dan Allah Ammih ki yafe mun natuba wlh bazan sake ba da temakon Salkhan tamiƙe saide riƙe da zuciyarta cikin rikicewa yace "Ammih muje asibiti girgiza masa kai tayi alamun aa saide yadage sai sunje da kyar ya shawo kanta ta yarda Nanah na zube agun jin jiri na ɗibarta sai tym din taga jinin data zubar a daddafe tabi bayansa zuwa mota Salkhan yaja su zuwa asibiti memakon aji da Ammih saide nurses kan Nanah sukayi dan jinin zuba yaciga dayi har inda ta zauna a motan sosai ya ɓaci da jini ER aka wuce da ita Ammih kuma anan zuciyarta ta sake tsanaita ciwo dan ta tsorata da condition ɗin Nanah shikansa Salkhan sanda yaji wani iri ganin yadda tafita a hayyacinta ga jini ta zubar sosai tunda aka shiga da Nanah ake ƙoƙarin tsayar da jinin saide abu ya gagara ga nun fashinta ma ƙokarin ɗauke wa yakeyi dayake Dr gidane atake yasa aka kawo jini "o" cikin sa'a akwai su leda biyu aka saka mata saide ana sakawa naya zubewa dan jinin yaƙi ya tsayu kallon Dr tayi tace masa yazo da hannu matsawa yayi kusa da ita tana mgna ma sam bayaji sanda ya kara kunnensa......."kace ma Ammih na da yayah Salkhan su yafemun ko zan samu rahama a kabarina kace musu sharrin sheɗan ne ba halina bane ba kuma nayi hakane sbd ta aura mun wanda bana so kuma auren ƙiyayya akwai ciwo abun shima ko danaje gidan sa sam bai kulani ba daga nan takasa cigaba da mgnar ajiyan zuciya ta sauke a gigice Dr ya shiga gwada ta saide shiru bbu alama nun fashi atare da ita baiyi saurin fita ba har kusan 1hr ya sake gwadata still bbu nun fashi shiru hakan yasa dole ya fito jikinsa a sanyaye ya nufa inda Ammih da salkhan ke tsaye da sauri suka ƙaraso Ammih na tambayan ansamu kanta ne jinin ya daina zuba??! Duk atake take masa tambayoyin nan riƙe hannun Ammih yayi ya zaunar da ita kan wata kujera dake gun kansa a ƙasa...."Dr ko mutuwa tayine kake ɓoye mun kaga mun mgana mana da kyar yace "saide muyi hkri amma Nanah tariga mu gidan gsky "ban gane gidan gsky ba da agidan me muke tama rasa meye gidan gskyar da kyar Dr yace "Nanah is no more Allah yaƙarɓa abinsa Salkhan kansa ki yayi kaman mafarki yakeyi Ammih kam miƙewa tayi zata zuba da gudu da kyar aka taro ta....."innalillahi wa'innah ilaihinji'un haƙika duk wanda yasa son duniya a gaba dole yayi kuka nashiga uku garin son duniya narasa ƴata kwalli ɗaya tillo shikenan tafaru ta ƙare Dr kace mun mafarki nake nashiga uku yanzu shikenan Nanah ta tafi tabar ni agun Ammih ta zube agun ko motsi batayi anan Salkhan hawaye ya fara zuba a idonsa bai taɓa jin tashin hankali kalan na yauba duk yafita hayyacinsa anan take aka sa Ammih itama a ER aka fara bata temakon gaggawa cikin sa'a ko ansamo kanta saide bata hayyacinta da sunan Nanah tafarka Salkhan sai sintiri yake yi a asibitin yama rasa meke damun sa kallo ɗaya zaka masa kasan baya cikin hayyacinsa......
*Daga alÆ™alamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*08069224458*
[8/28, 1:10 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸1ï¸âƒ£8ï¸âƒ£ðŸ” 1ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* ðŸ’💖
*Fans dina inajin daɗin comments dinku yana sani nishaɗi saide lst page gsky banga* *comments yadda yakama ta ba idan banga comments* *yadda yakamata ba zan ajiye book din nagode🥰🥰* **son* *so fisabillah nanah khadii nayi ku over much love dearies* 😘🥰
*Bismillahi Rahmanir* *Raheem*
Sai wajen 2 Ammih tadawo hayyacinta sosai miƙewa tayi ta zare drip ɗin hanunta takama hanyan fita, buɗe ƙofan da'akayi ne yasa salkhan ɗaga idonsa, da sauri ya ƙaraso ya riƙe Ammih dai² da ƙaraso war wata nurse,ƙoƙarin maida ɗakin suka farayi saide sam taƙi ganin abu yafi yaƙarfin su yasa nurse kiran Dr cikin sauri ya fito zuwa gun.
Yana zuwa ya kama hannunta zuwa É—akin bbu um bbu umum tabisa duk tare suka shiga da nurse din da Salkhan,bakin gado ya kaita ta zauna cikin sanyi murya tafara mgna "Dr dan Allah ina neman alfarma kubani gawar Æ´ata muje gida na kwana ina mata addua,badan yaso ba haka ya bata magun guna ya yayi sallama suka kama hanyan gida.
Jikin Salkhan jikinsa sosai yayi sanya driving ɗin ma da kyar yakeyi ambulance na biye dasu a parlor aka ajije gawar,nan Ammih ta buɗe face din Nanah tana kallo kukane mai cin zuciya cike da nadama ya kuɓuce mata.
"Kiyafe mun yar nan son zuciyata da son abun duniya ta yasa na biye wa son zuciyata da sharrin haɗai daya huren kunne na cuceki kuma nacuci kaina haƙiƙa nima Allah bazai barni ba sbd nayi anfani da darajar da Allah yamun na tauye hakkin ki gashi narasa ki forever and ever nikam nashiga uku narasa ƴata ɗaya tilo,Allah ya yaye miki yasa Aljannah ce makomar ki nayafe miki Allah ya yafemu gaba ɗaya,kuka sosai Ammih keyi kaman ranta zaifi cikin ƙarfin hali Salkhan yazo ya ɗaga Ammih yana faɗin,Ammih yanzu nanah bata buƙatar kuka adduan ki kawai take buƙata kuka sosai Ammih keyi takasa controlling kanta.
Jan hannunta Salkhan yayi zuwa sama yace ta huta shi zai kwana da gawan yana Addua ,to kawai tace masa takoma ta zauna shikuma ya gangara don tema konsa ɗaya Dr yabashi kaftan yasa toilet din ƙasa yashiga yayi alalo saide still agun yaga Ammih dur ƙushe tana kuka,dafa kansa yayi dan shima kansa ciwo yake masa kaman zai faɗo ya ƙarasa gun, "Ammih kije kiyi alola kizo muyi karatun tare,bbu musu kaman wata yarinya ta mike tahau sama da Qur'ani da hijab har ƙasa ta sakko sa turare kala² ta fesa nan suka dukkufa karatun Alqur'an mai girma.....