← Book details Auren Ƙiyayya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 26

Sashe 25

Auren Ƙiyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nanah tayi kuka sosai kaman ranta zai fita,bata ma sake kuka ba sai wajen 8,da ake mata sallama on after the other ana tafiya, maimuna sosai ta tausaya ma ƙawarta kasa yi mata sallama tayi tafiyan ta kawai tayi ,hka dasu Anty Nusaiba suka mata sallama tare da faɗa tayi kuka sosai tana ji tana gani suka tafi suka barta.

Sai wajen 9pm Jamal ya shigo bayan yasa yaransa sunyi bacci,dan Nabilah kam baima dawo ya sameta a Parlour ba,can gefen gado yajiyo shasheƙan kukanta da sauri ya ƙarasa gun ya zauna a ƙasa dir shan,cikin sanyin murya ya kirata sunanta,saide taƙi kulasa ta cigaba da kukan ta jin bazai iya saura ren kukanta ba yasa shi janyo ta jikinsa,aiko dama kaman tana jira ta cigaba da rera kukanta mai tsuma zuciya,bbu um bbu um um ya ɗago face din yafara lashe hawayen dake zubowa,jin hka yata yin shiru sai kuma tashi ga ajiyan zuciya gyalen dake jikinta ya warware ya ajiye gefe,tana jinsa tayi lub ajikinsa sun jima suna jin nunfa shin junan su kafin ya fara mgna,"yau ranar farin ciki ne agare mu Allah ya cika mana burin mu Nanah farin cikin danake ciki a darennan bazai missaltu ba,nayi ma Allah godiya har ban san wani irin godiya zan masa ba Nanah Allah ya ansa addua ta,nasan zaki share mun kuka na nasan insha Allah bazanyi dana sanin Auren ki ba nasan zan zamo mai samun nutsuwa aduk sanda na kasan ce dake.

Shirune ya biyo baya kafin cikin muryan ta daya dashe ba'a maji sosai tace,"insha Allah mijina bazan baka kunya ba Allah yabamu hkrin zama da juna,daga nan shirune ya biyo baya kafin ya ja hanun ta zuwa Parlour.

Kazar dayazo da itane ya warware musu,saide Nanah sam taƙi ci sanda ya matsa da kyar taci yanka ɗaya tana zaune shikam yaci ya cika cikin sa ya ɗaura da Madara itama yabata,sosai tasha madarar jinsa da sanyi hanun sa cikin nata yajata zuwa dakin sa,direct toilet ya nufa da ita yace tayi wanka, rau² tayi da ido kaman zatayi kuka tace ,"please kafita murmushi yayi baice komai ba yafice, da sauri tazo tasa lock ta koma tayi wanka tare da alola, bathrobe din dake gurin fari tass tasa tafita,koda tafito bata gansa bata damu ba ta wuce ɗakinta.

Anan ta tarar dashi daga shi sai towel a waist É—in sa, sukunyar dakai tayi ta wuce gun kayanta shima bai ce mata komai ba yafice zuwa É—akin sa.

Cikin riga da wanda purple silk iya guiwa ta shirya tayi kwanciyan ta,saide duk ta kasa bacci sai tunanin Ammih da Noor takeyi, wutan da'aka kunna ne yasata yin likoma kaman tayi bacci,takowa yayi ya ɗagota ya rungume ta cikin raɗa yace,"nasan bakiyi bacci ba muje muyi sallah kinsan yau ba daren bacci bane,turo baki tayi tace masa ,"bataga hijab ɗinta ba", zaunar ita yayi da kansa ya bincika kayan ta ya ciro mata hijab yasa mata ya riƙe hannunta zuwa kan praying mat din take gun,nan suka tada iƙaman Sallah.

Suna idar wa yayi musu addua yace taje ta kwanta,bbu musu ta miƙe zuwa gado har bacci yafara ɗaukan ta taji mutum a bayanta,yana lashe mata wuya ido tazo yayin da duk tsikar jikinta ya tashi,zuciyarta ta shiga bugawa da sauri ² lub tayi ta kasa ko ƙwaƙwaran motsi.

Harshen shi yake wasa dashi tunda ga wuyan ta har earlobe ɗinta,hanun sa yasa cikin rigarta yana yawo dasu daga twins dinta zuwa abdomen ɗinta,ƙoƙarin cire rigar yayi saide ta riƙe gam,"cikin wata wahalalliyar murya yace please karki mun hka pls,bbu musu ta sake ya cire wani ƙam shi tare da santsi yake ji a jikinta,tuni ya fara liking daga abomen dinta zuwa twins dinta Nanah kam nun fashi yaso masa² an soma fita a hayyaci,wani wasa da harshen sa yake da nipples dinta cikin salo da kware wa,shikan sa wani daɗi yakeji yajima a hka dukan su sai nunfashi suke saukewa kafin ya raba ta da gajeren wandon ta,yakai hanunsa gun, already ma gun ya jike sosai nan yashiga wasa da ita sosai cikin kware wa,Nanah kam sai gurnani da wani daɗi da takeji yana ratsa ta sanda ya tabbatar she is on kafin yasake,gyara ta yasoma shigan ta saide bbu hanya yajima yana neman hanya kafin ya samu saide koda yashi ga,sbd daɗin dayaji sanda nun fashi shin sa yane ɗauke wa da kyar yaseta kansa,yashiga sam batu da mgnganu iri² Nanah kam tin tana jin daɗi har ta dawo jin azaba dan yajima yana riding dinta,kafin yayi wani nishi gaba ɗaya yayi wani uban releasing wani daɗi dukan su sukaji kar gogan yaji lbri,rasa inda zai sa kansa yayi tsabar yaji daɗi,ya jima aciki kafin ya zare ya koma gefe yana wani nun fashi sama²,sanda ya saisaita hankalin sa ya dawo kafin ya janyo ta jikinsa yana mata kiss,"cikin wata kasalalliyar murya yace I love you to the moon and back,nagode sosai da kika shayar dani wannan daɗin da bansan yana existing ba a duniya Allah yayi miki da fatan duk sanda zanzo da buƙata ta bazaki gujeni ba,Nanah kam ta najinsa taki ko mosti sai ajiyan zuciya takeyi,ranar Jamal bai bar Nanah ba har kiran sallan asuba yayi ya huta,itakam saida tayi data sanin Auren ma sbd ta hawala dan bbu daɗin da takeji sai azaba.

Washe gari da safe tasha lallaɓa,sai wajen 10am ya wuce gun su Nabilah ita kaɗai ce bbu yara sun tafi school,ɗakin sa ya shiga ya zo ya ajiye mata kuɗin cefene a center table har yakai ƙofa yaji tana tambayan sa zata fita,baiko juyo ba yace bai yarda ba ya fita abunsa,Nanah wuni tayi ranar tana baccin wahala shima bai dawo ba sai dare,ɗakin Nabila ya nufa suna zaune tana yima Yara assignment nan suka rungume shi dukan su,yajima suna hira da yaran su kafin yace su raka su suga Antyn su da murnan su suka fice,zaune take tayi ado cikin wata doguwar riga blue tayi kyau sosai suka shigo kaman sun santa duk ajikin ta suka zube suna gaishe ta,nan tashiga tambayan su sunayen su duk suka faɗa mata juice ta ɗakko ta basu suka sha sai surutu suke mata shikam sai dariya yake musu,yadda ta biye musu koda zai kaisu yace suje tare zai haɗa su,zoro ido tayi halamun tsoro nuna wa yayi kaman bai gani ba hka ta mike jiki bbu ƙwari tasa hijab suka fice.

Zaune take tana dadda na waya suka shigo,kusa da ita yazauna yace ma su Khaleel su hau sama, Nanah ce acan gefe zaune a É—arare ya mata nuna ta dawo kusa da shi da kyar ta mike ta zauna,ita kuwa uwar gayyar kaman bata san da mutane agunba.

Gyaran murya yayi yace,"Nabila kibani hankalin ki nan", bata ko juyo ba tace "inajin ka ai ba kunne keji ba,hanu yasa ya karɓi yawar yaciga ba da mgnan sa,"ga abokiyar zaman ki nan nakawo ku gaisa,watso masa harara tayi tace, "meye nawa da ita tayi zaman ta inda take nayi zaman inda nake meye saika haɗa mu.

Cikin zafin rai yace,"dalili shine gida nane kuma dukan ku a karkashi na kuke dole nasa doka kuma abi,dan hka hadin kanku nake so idan bazaki iya ba wlh nagaji dai² nake da narabu dake, nafa ɗa miki nagaji ganin zai disgata gaban Nanah yasata ta nutsu dan taga zai mata rashin m,Nanah dai jikin ta a sanyaye bata ce komaiba.

"Kamar yadda kuka sani daga kwana uku zan raba kwana zuwa,kwana bibbiyu kuma naroke ku Dan Allah ku haɗa kanku bbu abinda yafi zaman lfy daɗi gun amma fa gun wanda yagane and kuma zan baku driver tuki da kanki ya ƙare duk inda zaku saide akaiku,kuma fita ma sai wacce ta zama dole ni ba namiji mai son yawo bane nan ya zana musu duk wata doka da yake so kafin sufice,da gudu ta hau sama ta kullo ɗakin ta zube kan gado tana rusar kukanta.

Ranar ma Jamal bai daga ma Nanah ƙafa har addua tashiga yi gobe tayi ya kama gaban sa ko zata huta.

Yau satin ta uku knan da Aure tsakanin ta dasu Ammih sai video call,duk missing din Noor yadame ta har bata iya cin abinci sosai,hka ta yanke hukuncin rokonsa yakaita da daddare bbu musu yakaita,harda kuka wai sai tafi da Noor da kyar Ammih ta yarda tace babanta cikin kuka tace zata kirasa hka suka tafi da Noor,ranar sai murna takeyi.

Ɓangaren Salkhan ko daya dawo Ammih tace ga yadda sukayi,ƙiri² ya nunawa Ammih baiji daɗi ba,koda Nanah takira sa kin ɗagawa yayi,kwanan Noor uku yace ma Ammih a dawo masa da ƴarsa haka Ammih tayi waya tace ma Nanah uban ƴa yace adawo masa da ƴarsa, cewa tayi bazata dawo da ita faɗa Ammih ta rufeta dashi tana faɗin ƴarta ce kuma gobe² tadawo da Noor tun awaya take kuka hka ta tattara kayan Noor tana kuka,koda Jamal ya dawo tace zasu mayar da Noor a mood dinta yaga tayi kuka saide tambayan duniya taƙi faɗa masa,riƙo ta yayi yasha cikin ta yana faɗin,"karki damu nayi ajiya anan soon zaki sama ma Noor ƙanne kinji, kawai saita fashe masa da kuka da kyar ya rarrashe ta tayi shiru sanda yayi mata sayayya suka maida ta da fushi tabar gidan.

8months later asibiti nagan su Mainah ya rakata,ragga² tana labour bata wani jima ba ta haifo ɗan sak saurayin ta,Koda aka fito dasu yaga ɗan hidden num yayi yakira saura yinta yake faɗa masa yazo fa tasauka a asibiti kaza kuma ɗa sak nasane,Koda dama yasa rai da hkan dan Dr dinsa baijima da sanar dashi baya haihuwa ba,a asibitin yane ma biro da Paper ya saketa saki uku yabata ya ƙara gaba,tayi kuka sosai kaman ranta zai fita kuma cikin sa'a uban dan yazo shiya biya komai kafin yan uwa suzo,mahaifiyar sa sosai take zagin sa sbd Auren gida ne aka musu daga ƙarshe ta ce yaje zai gani, duk matan dake gun suka dinga bata hkri akan tayafe masa tace ko tayafe masa bbu ita bbu shi hka yafita jiki bbu ƙwari.

Washe gari yana gama lectures aka kirasa,anan aka basa takardar sallama daga aiki agun ya zube yanata kuka shikenan yashiga uku,sosai ya fita a hayyacin sa ranar dakyar ya isah gida.
Chapter 25 · 0% Book details