Sashe 10
Auren Ƙiyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai da kayi kiran sallan farko suka tafi sallah,Ammih na idar da sallah duk da daurewa kawai takeyi zuciyanta ba ƙaramin ciwo yake mata haka tafara kiran yan uwa da abokan arziƙi tana sanar musu,cikin ikon Allah kafin a iddar da sallan asuba duk yan uwanta dake kusa sun iso,ganin su ya sake sata wani sabon kuka Anty nusaiber kam kukanta take sosai duk abunda ya faru ranar auren ke dawo mata haƙiƙa sun shiga hakkin yarinyar nan zamanin nan ba'a auren dole bare na ƙiyayya tunda sun tabbata dukansu basu son juna suka dage sanda akayi abunnan.
Kafin kace wani abu gida yacika da jama'a ciki harda tsirarin dangin mahaifinta tass aka wanke ta aka shiryata cikin likkafinta ana aka É—aga ta zuwa gidanta na gsky......
_Kuyi hkri da wannan wlh naso yi dawa kitchen nashiga fatan zaku fahimmceni nagode sai kunjini wani page_ _É—in_
*Daga alÆ™alaminâœðŸ½* ðŸ“
*Nanah khadii💅ðŸ½* ðŸ›ï¸
*08069224458*
[8/28, 1:11 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸2ï¸âƒ£0ï¸âƒ£ðŸ” 2ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* ðŸ’💖
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
Ammih tunda daga tabbacin an É—aga gawan Nanah anfita dashi take kuka mai cin zuciya tabita da addua har akayi sallah,saide Salkhan amotar gawar shima yake.
Can gefe kuwa Maina na hango idonsa sunyi jawur dan kukan dayayi har yafita hayyacinsa,haka aka sallace ta aka kama hanya da ita.
Tafiya tayi nisa kaman dai² Nanah tafarka jitayi an ɗadɗaure ta kanta tasoma juyawa bbu wanda ya lura,kaman daga sama tayi wani atishawa daya dawo da hankali su baki ɗaya aiko kafin kace kwabo masu dira na dira masu ihu nayi,ganin haka yasa mabiyan su ma duk suka tsaya kaman za'ayi hatsari saide kuma dayake Allah da iko yake bbu wanda yaji ciwo saide masu dira dasuka gurgurɗe,ɓan garen driver kam shima parking yayi ganin yadda duk titi ya rikice ya fita da gudu.
Ƙoƙarin yaye ɗaurin da akayi mata take cikin ikon Allah ko tsab ta yaye shi, Salkhan da shima ya dura yake gefe ganin fa fa gske tadawo a tsorace ya ƙara so gun ya warware ta,ya tayata ta zauna da ido tabisa da kallo duk da bata cikin hayyacinta da alaman mamaki take kallonsa,ga mutane data gani sai guje² akeyi ana kallonta.
Cikin ƙarfin hali ya cire jallabiyan sa ya saka mata yajata zuwa cikin motar gawan direct asibiti ya wuce da ita,ɓangaren su Ammih kam anata koke koke gida duk ya ruɗe anata kuka.
Koda suka isa asibiti Dr kansa sanda ya tsorata ganinta ita dai duk abinda sukeyi da ido take kallonsu bata iya ko mgna saide yadda mutane keyi yake bata matuƙar mmki,cikin sauri Dr yafara aikinsa gwaje² yayi sosai kafin yayi mata allurar bacci,office yakira Salkhan yayi masa bayanin dagon suma tayi me tafi da nunfashin mutum saka makon mugun bugawar da zuciyarta tayi ta tsorata ne shine ya haifar mata wannan abun amma bbu komai insha Allah zamuyita mata alluran bacci har tadawo hayyacinta.
Da gudu ya faɗo cikin gidan har matan dasuka zo ta'aziya sanda suka tsorata ganin yaddah yashigo a firgice,Anty Nusaiba ce tamiƙe cikin zafin rai tafara Magana "baka da hankali ne zaka shigo gida haka daga gadi lalle kasamu guri,haki yakeyi sosai ga zufa ya wanke shi kaman anjikasa da ruwa guri yane ma ya zauna yanata hakkinsa,da kyar yayi controlling kansa ya kalla Ammih yace "gawar ta tashi wlh fatalwu wa ta miƙe wlh fatal wace yau nagani da idona,cikin ɓacin rai Anty Nusaiba ta daka masa tsawa tana faɗin ashe mahaukaci ne kai bamu sani ba tashi kabar nan dan kana buƙatar addua naga mutuwar kaman tamafi taɓaka fiye da kowa,duk harga gin da take masa baiko kulata ba dan shi yasan abunda yagani, masu ta'aziya kam sai tausayin sa akayi daga gani sun shaƙu ne kowa sanda ya tausaya masa agun.
Still motan kai gawan Salkhan yashiga zuwa gida daga shi sai boxers da vest kasa shiga yayi saboda mata ne acikin gidan,da kyar ya tura ƙofa kansa a ƙasa ya kutsa zuwa Parlour inda Ammih ke zauna ya tsuguna saide yakasa cewa komai duk matan dake gun da mamaki suka zuba masa ido duk sai yaji bai sake ba,cikin ƙarfin hali yace yana son ganin Ammih da kyar ta iya miƙewa sbd yadda zuciyarta ke ciwon dan yadda Dr yabata mgani bata ma ko tuna dashi ba bare tasha, gefe suka koma sunkuyar da kansa yayi ƙasa,da kallo Ammih tabisa saide bata ce komai ba,ɗagowa yayi ya kalleta yace "Ammih Nanah fa bata rasu ba tafarka tana asibiti Dr yace dogon suma tayi,zaro ido Ammih tayi tana faɗin "ban gane ba kana nufin Nanah na bata rasu, kodai mafarki nakeyi kokuma kaima dai ka tabune, kallonta yayi yace Ammih yanzu haka daga asibiti nake muje kigani da idon ki,wani tsalle tayi ta rungume Salkhan tana faɗin "Alhamdulillah ashe Nanah na bata tafi tabarni ba muje ka kaini na ganta,kafin yayi wani mgna tuni tafita Parlour tana ihu tana faɗin "jama'a Nanah na bata rasu ba wlh tana asibiti,da ido duk suka bita nan mai gadi ya miƙe yana faɗin "kunji ko ba ƙarya nayi ba ai na faɗa muku kikace bani da hankali,kafin kace wani abu garin kano ya gauraye da lbrin gawa ta tashi haka gidan rasuwa tuni ya rikice,masu kukan farin ciki nayi masu murna nayi.
Anty Nusaiba ce ta haura sama ta É—akko hijab da car key dinta ta sakko dama Ammih da hijab É—inta ajikinta suka kama hanya zuwa asibiti.
Æangaren Nanah kam baccinta takeyi bata ma san inda takeba Ammih da Anty Nusaiba suna shiga,office din Dr suka wuce ko knocking basuyi ba suka kutsa,shima bai damuba dan yasan halin da suke ciki, agigice Ammih ta Æ™arasa tana faÉ—in ward nawa take Dr ka faÉ—a mun naganta, murmushi yayi yana faÉ—in calm down muje na raka ki Hajiya kafin yayi shiru Ammih takai bakin Æ™ofa Anty Nusaiba na biye da ita.
Room 8 yakai su tana kwance da oxygen abakinta tana bacci lakadan,wani kuka Ammih ta fashe dashi da bata san na meye ba ta ƙarasa ta riƙe hannunta tana kuka mai tsuma zuciya tajima agun kafin Anty Nusaiba ta ɗagata itama tana share nata hawayen ganin yaddah Nanah takoma kaman tsinke tsabar ramar datayi ne yasa sanda cikinta ya nuna,nanfa zuciyan Ammih yakama ciwo sosai agun ta zube da gudu Anty Nusaiba tafita kiran Dr itama admitting dinta Dr yayi.
One week later,Anty Nusaiba da Salkhan suke lura da Ammih da Nanah,Ammih taji sauƙi sosai Alhamdulillah nan suka dakkufa lura da Nanah har roƙon Allah Ammih tasa akeyi mata dan Dr yace so yake tasamu like one month tana hutawa, kuma Dr yasanar ma da su Ammih cewa bbu abinda yasa mu cikin datake ɗauke dashi lfyn sa ƙlau bbu abinda ya same shi bbu wanda baiyi mmki ba,lalle bbu mai wannan iko sai Allah haƙiƙa idan kana jin wani abu sai kazata ƙaryane kuma yafarune a hakikanin gsky.......
Æagaren Maina kam yaci alwashi ko menene yau sai yaje ya duba Nanah siyayyah sosai yayi cikin booth ya kama hanyan asibitin,da tambaya aka raka sa har É—akin da Nanah take Ammih na waje tana sallah Anty Nusaiba taje gida bbu kowa a É—akin sai Nanah dake baccinta hankali kwance,sallama yayi bbu kowa ledojin hanunsa ya Æ™arasa inda take hanunsa yasa ya riÆ™e nata yana Æ™are mata kallo turo Æ™ofan da akayi ne nasa shi daga ido nan suka haÉ—a ido da Ammih da Salkhan dake biye da ita zaro ido yayi ya miÆ™e........
*Daga alÆ™halamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanah khadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*08069224458*
[8/28, 1:12 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥

🅿ï¸2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£ðŸ”2ï¸âƒ£3ï¸âƒ£

Baki buɗe Ammih kebin sa da kallo,cikin zafin nama Salkhan ya ƙarasa zuwa inda Maina ke tsaye,Maina duk ya razana jiran mezai faruwa kawai yakeyi.
Salkhan na ƙarasa wa gun ya kai masa mari,a tsawa ce yace "bayan ka kashe mata auren kasata cikin damuwa kuma still har kana right din daza ka shigo ka riƙe mata hannu, "oh! Sorry namanta kazo duba babyn ka ko?
Duk rashin kunyar Mainah,kasa mgna yayi kansa aƙasa,Ammih kasa fahimtar me Salkhan yake faɗa tayi,ƙara sowa tayi cikin tashin hankali tana faɗin "wai meyake faruwane? Idon Salkhan da sukayi ja kaman gaushi ya ɗago ya kalleta yana faɗin....
"Ammih wannan shine baban babyn da Nanah zata haifa, kafin yayi wani mgna Ammih ta sake salati tanafa faɗin, "Mainah ashe baka rabu da Nanah ba? "Kaga halin da ta shiga sbd kai ko kuma baka rabu da ita duk da hka kasake biyota sbd rashin mutunci harda riƙe hannunta,wannan abu dame yayi kama wuce kafita Allah ya isah tsakani na dakai ka ɓata mun rayuwar ƴa, tana kaiwa nan ta fashe da kuka mai ratsa zuciya.....
Kaman muna fiki ba tare da yace komai ba yabi ta gefen Salkhan ya fice a asibitin ransa a mugun ɓace to the extent da baisan tukun da yake ba,shi dai yabuɗe ido yagansa a asibiti ne kawai......
Ammih kuka takeyi sosai mai cin zuciya agun ta zube tana kukanta, Salkhan ganin ba iya rarrashin ta zaiyiba kawai yasa ƙafa ya fice a asibitin.......
Nanah nasamun kula sosai gun Ammih da Drs dan har roƙon Allah tasa ake tayata sosai,kuma cikin ikon Allah tana samun sauƙi sosai.
Wasa² yau kwannan Salkhan huɗu rabon sa da asibiti kuma Ammih nakiran wayan sam baya tafi a switch off yake abu duk yada mi Ammih sam bata cikin hayyacinta.
Yau watan su Ammih ɗaya a asibiti kuma yau Dr yayi sallama dan Nanah taji sauƙi garau bbu wani abu dake damunta.