Sashe 8
Auren Ƙiyayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sallama yayi cikin girmamawa suka gaisa nan yake sanar da ita suna asibiti sallati Ammih tayi cikin rikicewa take tambaya cikin dai lfy ko??...... ƙasa yayi da ido kaman mai nazari kafin yace"eh drs dai nata faman aikinsu muna jira ne a rikice Ammih take kashe wayan tayi tana salati gyale kawai ta yafa tafita tana kiran driver dan batajin zata iya ko driving ma........
Æangaren Mainah kam duk bakinsa da hancisa jinine ke zuba a gigice ya shiga motansa zuwa chemist yana zuwa aka treating gun gida ya dawo hankalinsa tashe yanzu yakira wayan nanah yasan ba É—auka za'ayi ba ta ina ma zai fara nemanta kayan sa ya tattara tsab ya koma gidansa na cikin gari dan tsoro yaka masa gudun kar asake biyo sa ga baki da hanci sun kumbura kaman balloon kallo É—aya zakayi masa kasha dariya yadda halittarsa ta canza.......
Suna gama waya Salkhan ya karɓa wayansa baice komai ba yakama hanyan fita daga hospital din baki sake Zaid ke kallonsa gaban sa yasha yana faɗin "waime ke damun ka ne for God sake yarinyar nan ko bbu komai yar uwarka kace bai kamata kuna nunawa juna ƙiyayya haka ba haba salkhan kana da imani kuwa......ransa sake ɓaci yayi da jin mganganun Zaid gefensa zaibi ya wuce still Zaid yasake shan gaban sa cikin zafin zuciya yace" mallam kana bata mun lokaci idan nanah ce a lokacin dake mutuniyar kikirki ma ban sota ba bare yanzu da tazama sheɗaniya saboda karka sake mun mganarta ka roƙa mukawo ta asibiti mun kawo meyasa kake damuna kaman yadda nada faɗa maka ban sonta tun farko to bai canza ba auren ƙiyayya shi akayi mana saboda haka bazan taɓa sonta ba tunda tun farko bani nace ina sonta ba itama ba sona take ba yana kai wa nan yafita yabar Zaid baki buɗe agun.......
Baifi 30mins ba Ammih ta iso dai² anfito da nanah zuwa dakin da za'a ajiyeta da ruwa a maƙale a hanunta agigice Ammih tanufa ɗakin tana tambayan lafiyar cikin Dr ne yace ta kwantar da hankalinta zai mata bayani Bari ya gama aikinsa gefe takoma tana kallon nanah da dakyar take nunfashi har aka gama yi mata komai suka fita Ammih na biye dashi dai² inda Zaid yake tsaye Dr ya tsaya yana tambaya ina Salkhan dayake family Dr dinsune sosa ƙeya yayi yace yafita yana zuwa kallonsa Ammih tayi tace "dakai mukayi waya ko??...."eh Ammih nine....."to wai ina shi salkhan ɗin yaje a condition din da matar sa take ciki rasa mezaice yayi cikin ƙarfin hali yace "yaje gidane but yanzu zai dawo nima dama zan tafine....."ido buɗe Ammih ke kallonsa da mmki kafin tace mishi "to nagode sosai Allah yayi maka albarka...."Amin Ammih nagode ya juya ya fita Ammih tashiga office gun Dr kujera taja ta zauna suka gaisa nan take tambayansa lfyar cikin murmushi Dr yayi yana faɗin" bbu abin da yasamu cikin tsorata tayi shine yakawo bleeding din but sunanan lfy both of them ajiyan zuciya Ammih tayi tana faɗin Alhamdulillah saide dr yace zai riketa ta huta zuwa 3days insha Allah....''to da kyau ai nan takoma dakin da nanah take kwance tasata agaba tana kallon yaddah ta faɗa ta lalace tayi wani iri har duhu tayi.......
Salkhan kodaya koma gida wayoyinsa kaf ya kashe kuma yabama gateman dokan kar kowa yashiga gdn saide idan shine yaba da izini cocoine ɗinsa ya buɗe yasoma zuƙa yana kukan rashin iyaye ahaka bacci yayi gaba da shi........
Wasa² har wajen magrib bbu Salkhan bbu dalilinsa nanah kam bacci take tsakanin ta da Allah Ammih duk abun ya dameta haka ta yanke hukuncin tana idar da sallah zata kirashi aiko hakan tayi saide switch off taji tayi mmki sosai sai cije yatsa take tana jin haushin rashin karɓan num din abokinsa da batayi ba ganin dare zaiyi ne yasata kiran driver tunda nanah nata bacci sharp sharp yakaita gida ta ɗebo abunda zasu nema hakanko akayi saide ta dawo tasamu nanah zaune hawaye ɗaya nabin ɗaya a idonta......da sauri Ammih ta ƙaraso gun tana tamyanta meke yimata ciwo cikin kuka tace bbu komai..."to shine zaki tsaya kina mun kuka bayan bbu abinda ke damunki zaki sani agaba kina kuka tea Ammih ta haɗa ta miƙa mata ta karɓa nan take tambayan ta ko Salkhan yazo Aa kawai tace mata ran Ammih sosai ya ɓaci tasake gwada num dinsa still switch off.......nanah da kyar tasha tea rabi ta ajiye masifa Ammih tadinga yi mata tasata dole rashan ye saide agun ta dawo da shi sosai Ammih ke mata faɗa batasan tym ɗin da wahaye daya nabin ɗaya yazubo mata ba handbag dinta dake gefenta tasa hannu ta ɗauka ta buɗe ta ɗauki wayarta massages ne akai saide bata ko buɗe ba ta kashe wayan ta juya ta kwanta duk rigarta ajijjike da amai....
Wasa² yau kwanan su biyu har ana gobe sallama bbu Salkhan bbu dalilinsa Ammih sosai ranta ya ɓaci ko num dinma ta daina kira haka Maina nata kiran nanah saide switch off shima hankalinsa a tashe yake salkhan kam daga aiki sai aiki bbu inda yake zuwa kullun cikin kukan rashin iyaye yake....
Shopping yayi na kayan tea sosai yazo har asibitin wata nurse yake tambaya ina aka kwantar da nanah cikin kulawa tace room 2 rokonta yayi yace tamiƙa kayan tea dinnan inji mai gidanta ya manta wayansa a mota zai ɗauko suna cikin mgna Dr yazo zai wuce gaisawa sukayi cikin mutunci nan yake tambayan sa lfy tun ranar baizo ba a kunya ce yace masa tafiya yayi yanzu ma ko gida baije ba kallon nurse din yayi yace mata taje aikan dayayi mata bbu musu tawuce....nan Dr yace dama yana nemansa ɗan sosa ƙewa yayi yace masa tom bari yayi sallah dan shigowarsa knan zaizo saide shi sauri yake kar Ammih tafito dan yasan kaɗan daga halinta...."ok tom kaje kayi sallan inajiran ka a office to yace cikin sauri ya yafita......
Knocking tayi sanda akace ta shigo kafin ta shiga ta gaishe su tayi musu yame jiki anan tabama Ammih sakon Salkhan cikin ɓacin rai Ammih tace...."shi yana ina nan tamayar mata da yaddah sukayi a fusace Ammih tamiƙe ta karɓa ledan tana fadin dan ubansa ce masa akayi bamu da kayan tean ko yunwa mukeji fita tayi da ledan a hanunta tafita da ido nanah tabita tarame ta lalace sbd kullun Ammih da mita da faɗa take fama dashi.......
Kaman wasa kap asibitin ta zagaya bbu shi bbu dalilinsa tana haki tashigo ta ajiye ledan tana fadin anan zaizo ya sami abunda bbu mai tabawa nida shine.....Dan ubansa dabaki da kayan sawa a gida tsirara yakeso kiyi yawo nida shine wlh zaizo ya sameni wlh agun ta ajiye kayan tean ta cigaba da abunda da takeyi sai masifa takeyi ma nanah saide daga ta fara mata masifa sai tayi kuka......
Washe gari akayi sallama suka tattara kayansu zuwa gida ana cikin shiga da kaya Ammih ta miƙa wa driver kayan tea din tana faɗin suraba sa mai gadi yaƙarɓa yana gadiya nanah ɗakinta ta nufa ta saka key ta kwanta a gado tashiga rera kukan bakin ciki da ita takanta bata san dalili ba Ammih am ɗakinta ta wuce wanka tashiga tanata mitan rabon datayi wanka hankali kwance harta manta......wajen ƙarfe 9pm Ammih na ƙasa driver yayi sallama ta ansa tace ya shigo nan yashiga yana faɗin ma'am kin bar aika acikin kayan tea dinnan yana miƙa mata farar envelope da mamaki take kallonsa "acikin kayan tea din kuma karɓa tayi tafara buɗewa tsab da gama kafin ta buɗe paper nan taci karo da.......
"Ni Salkhan nasaki matata Khadija saki uku......
*Daga alÆ™alamin* âœðŸ½ðŸ“
*Nanahkhadii💅ðŸ½* ðŸ›ï¸
*08069224448*
[8/28, 1:10 PM] Nana Khadiiii: 🕯ï¸ðŸ•¯ï¸ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥
*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚
*A short story* 💋
*Na Nanahkhadii* 💅ðŸ½ðŸ›ï¸
*Marubuciyar👇ðŸ½*
*Cousins ne*
*Aruwan sama* *kaddara tasame*
*Almajiri ko attajiri*
*Hamdan paid book* *and now typing....* âœðŸ½
*Auren kiyayya*
🅿ï¸1ï¸âƒ£6ï¸âƒ£ðŸ”1ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lot to me* ðŸ’💖
*Bismillahir rahmanin* *Raheem*
"Ammih ji tayi zuciyarta na wani buga ta kasa gasgata abunda tagani jikinta har rawa yakeyi sake kallon paper ɗin tayi ta sake tabbatar da hakan guri tanema a ƙasa ta zauna dan jirike ɗibanta tajima agun kafin tayi ƙarfin halin miƙewa cike da mamaki......
Sama tahaura ɗakin Nanah direct ta wuce takwance take batama ji shigowan Ammih ba dukan ƙafarta da Ammih tayine yasa saurin razana ta miƙe tana kallon Ammih a tsorace dan yanzu zaman doya da manja sukeyi.
"Dan ubanki mekike ɓoye mun tsakanin ki da Salkhan da har yakai da saki har uku..??? Nanah jitayi kayan cikinta sun kaɗa idonta ta zaro waje halamun tsorata shikenan kwananta yaƙare idan Ammih taji abun da tayi ta shiga uku......"tsawa Ammih tayi mata tana faɗin kenake saurare a firgice tace " nima Ammih ban saniba "au baki saniba abinda zakice knan ku duka kun maidani yar iska ko ranta a ɓace ta nufi hanyar fita gyale kawai tasaka ta ɗauki car key dinta tafita.........koda she is not good a driving da daddare saboda yadda ranta ya ɓaci yasata kama hanya.....
Koda ta isah horn takeyi ammah shiru kusan 15mins kafin gateman ya buɗe ƙofa yafito zuwa gun motar glass din motan ta sauke ya gaida ta cikin girma mawa...."Salkhan yana gida cikin tsoro yace "baya nan daga yaddah yayi mgnar Ammih yasan ƙarya ne kallonsa tayi tace "har idan yana gida kace baya nan idan nasamu gskyr to aikinka ya ƙare a gidan gara Idan yana ciki ka buɗe mun na shiga. Bbu musu ya shiga ya buɗe mata tana parking ta sauka ta fa danna bell fitowan da daga kitchen knan daga shi sai vest sai gajeren wando jin anata danna bell bbu gaggautawa ne yashi nufan gun yana buɗewa tashigo tana masa wani kallo na mai wuyan fassara......