Sashe 14
Ameenatou Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amina na nakuda su kadai ne aciki,
Ba Barayi bane,Amina na cikin hadarin gaske....
Kasa qarasawa yayi sbd mummunan rawar da jikinsa keyi zuciyarsa kaman zata fito sbd tashin hankali.
Waje ya koma da sauri Baya ganin gabansa Dan lalubo wayarsa,
Babbah kuwa Jin wannan mummunan tashin hankalin zancen kofar ya ringa duka Yana ambatar sunan Amina Amma kofar kaman Bango ko motsi Batayi sbd tsadanta da yanayin ginin.
Rawa jikinsa ya dauka tareda shiga tashin hankalin da Bai taba tinanin ya shigaba a rayuwarsa.
Acan waje kuwa securities Omar ke kwalawa kira Yana karade harabar gidan kaman mahaukaci Yana ihun Kiran sunan securities Yana sake Saka Kiransu Ahmed Wanda a lokacin Kiran ya shiga take suka nufo gidan cikin gaggawa da tashin hankali
Securities din gidan kuwa tsit Babu ko motsinsu bare alaman akwaisu ga wani irin duhu Dan Babu haske kona farin wata.
Amina Dake cikin wani mummunan hali Bude kofar dakin da Akai aka shigo ya Sanya safiyya juyowa da hasken fitilar wayar aminah din tana haske kofar Dan daukan Omar ne sedai mutanen data Gani ya Sanya wayar hannunta subucewa tana kallansu zuciyarta na daukan rawa da duka.
Amina kuwa ko dagowa Bata iya yiba saima sake rintse idanuwanta datayi sbd azaba sedai kafin ta Bude idanuwan daga rintsewan datai kakkaifan makami ya ratsa gefen kirjinta ya shige.
Budewa idanuwanta sukayi ahankali cikin wani sanyin azabar Daya danne na azaban nakudar datake ciki sedai kafin ta karasa budewa ya zare ya sake kutsa mata wuqar a gefen cikinta jininta ya feso masa har a fuskarsa dake rufe da black abu.
Yana Ciro wuqar daga cikinta wuyan safiyya data mutu a tsaye kawai ya soka ya zare suka juya da sauri suka fice sedai suna Bude kofar babba Dake Bakin Kofar cikin mummunan zaucewan tashin hankali sukaiwa mummunan dukan Daya zube a gurin sedai sbd karfin hali da tsananin son ganin Amina Bai sumeba duk da hancinsa Daya bare da jini take rarrafawa yayi Yana hayewa saman su Kuma tini suka fice suna ficewa Omar na dawowa sedai yaga ficewansu da gudu yabi bayansu a zauce Yana Jin tamkar ya rasa hankalinsa da tashin hankalin da batai Bata Saka masa Rana ba.
Ahmed da Aron sun Riga jamian tsaro isowa Dan haka Babu wata wtaa suka fado gidan.
A daidai kofar Baya suna kokarin ficewa Omar ya riqe Wanda yake Baya a cikinsu sedai ga mamakinsa kamshin Daya shiga hancinsa duk da Baya hayyacinsa ya girgizasa sedai kafin yayi nasarar ganin idanuwansa dasuke kadai ne a bayyane Lameenu ya daga wuqar hannunsa ya daga setin zuciyar Omar zai daba masa Aron yayi saurin janye Omar din da mugun sauri sedai cikin tsautsayi wuqar ta sauka tsakiyar wuyansa ta Baya take jininsa ya feso fuskar Omar gaba Daya ya rufeta.
Wani irin dakatawa zuciyar Omar tayi da bugawa Yana qamar da idanuwansa akan bayan Wanda yayi kusan Yana guduwa batareda iya ko motsa idanuwansa ba Dan kuwa shock ne asalin shock ya kashesa gaba Daya ga Aron a jikinsa ya sake gaba Daya.
Ahmed da hasken wutar gidan da aka kashe yake ya kunna Koda yazo mummunan ganin dayayi ya sakashi sakin mummunan ihu yana qarasawa da gudun gaske ya dauke Aron daga jikin Omar dayayi mutuwar zaune.
Mutuwar su kasim ce tafara dawo masa daki daki da yanda ta kasance,
Shin me idanuwansa suka ganar masa kaman lameenu,
Me yake faruwa ne da rayuwarsu?
Me shedan yake nuna masa?
Meyasa lokacinda su kasim suka rasu su lameenu Basu tayasu fada da wainda suka kawo musu hari ba sai daga baya,
Da gaske bacci sukeyi Koda ake fadan?
Wane bacci ne zaisa ayi kisa gabanka kace bakaji ba??
Innalillahi wainna ilaihirrajiun
Innalillahi wainna ilaihirrajiun.
Fita hayyacinsa yayi take yana Neman samun bugawar zuciya Ahmed ya daukesa da saurin gaske yayi ciki dashi cikin tashin hankali Yana tsinewa jamian tsaron Daya kira da Basu isoba har lokacin.
#MAMUH#
#MAM#LAM#OMAR#SEELAHS
#JAMAAL JEEY SEELAH
#DEEP
#HAROON SEELAH
#LOVE
#CRAZINESS
#ZAFIN KAI
#AMEENATOU SEELAH
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Free class free class
Assalamu alaikum yar uwa kina neman inda zaki koyi sanaa wadda zaki dugara dakanki Ashna skincare and more tazu muku da garabasa ta musamman inda zata kawu muku yanda ake hada wannan abubuwan kyauta
Carwash
Airfreshner
Liquid soap
Gamasu nemana hanyar shiga zaku nemeta ta wannan number kamar haka whatsapp only 09031383058
Karku Bari wannan damar ta wuceku
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#Arewabook@Mamuhgee
#ZafafaBiyar
14
KISSA TRAINING CLASS📢
MASU SO SU KOYI KISSA🎊
MASU SO SU IYA KISSA🎊
MASU SO SU SAN KAN KISSA🎊
MASU SO SU ZAMA HATSABIBAI AKAN KISSA🎊
GANE IDAN AN SHIRYA MIKI KISSA🎊
KISSAN IYA KWACE DANGIN MIJI🎊
KISSAN IYA KWACE MIJI🎊
BA BOKA BA MALAM BAKUMA MAGANI KAWAI KISSA KADAI🎊
ZOKI SHIGA AJIN KISSA DA NAIRA DUBU KACAL!!!
5DAYS TRAINING CLASS WANDA BABU YANDA ZA’AYI KIYI TRAINING DIN NAN BAKI IYA KISSA DA KISISINA BA.
KISSA SHİNE BABBAN MAKAMIN MATAR AURE❤️
ZOKI SHIGA KAFIN KISHIYARKI TARIGAKI SHIGA💃🥳
KISSA CLASS PAYMENT IS 1k
GUESS WHAT 5 LUCKY ACTIVE MEMBERS ZASU CI NAIRA DUBU ASHIRIN EACH💃💃💃 20k EACH
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN SET NA TURAREN WUTA BY RUKY💃💃
ANOTHER 5 LUCKY MEMBERS ZASUCI KYAUTAN KAYAN MATA FROM HONEYDROPS KAYAN MATA💃💃
JOIN YANZU YOU MIGHT BE THE LUCKY WINNER
CHAT ME UP DON SHIGA WANNAN KISSA TRAINING CLASS
07012181461
**************
Acan Babbah Koda yakai kansa dakin Amina daqyar Yana ganin mummunan abinda ya faru a dakin ya ke jiki yayi ya Fadi Dan Jan jiki ya Isa gareta Babu abinda Baya rawa a jikinsa ya kamota gaba Daya Yana girgiza mata Kai cikin mummunan tashin hankalin da kuka me tsananin gaske kaman yaro Yana girgiza mata Kai Yana hanata magana sedai itama bazata iya maganar ba wani irin yunkurin gaske takeyi me karfi tanason haihuwa kota halin Yaya shikuwa kukansa karuwa yakeyi sbd duk yunqurinta jini ne ke zuba kaman famfo daga inda aka soketa da wuqa Hakan Kuma nuni ne da bazata Kai labari ba.
Kuka babba keyi sosai Yana rufe raunikan nata da duk rigar jikinsa Daya cire Yana ambatar sunanta da cewa
"Aminatou karki tafi ki barni Dan Allah,
Ameenatou ki bari ni na tafi na barki Dan Allah karki sake yunqurawa Ameenatou kece abinda kadai nake da ita Ina kalla inajin farin ciki Dan Allah Ameenatou karki sake yunqurawa"
Omar ne da Ahmed suka shigo hankali tashe.
Ahmed na ganin haka yaje da gudu yazo da dayar me aikin wadda itama ta taba aure da haihuwa har biyu
Tana zuwa abinda ta gani ya Sakata rikicewa gaba Daya sedai kafin ma tayi kokarin taimkawa Amina din tini Aminar tayi wani irin yunkuri me karfin gaske saigashi ta haife cikin dayake jikinta ko numfashin yunqurin Bata sauke ba ranta ya fita.
Tsabar tashin hankali da firgicin da Maryama ta shiga da madubun da safiyya ta fada ya fashe na dakin ta Yanke cibiyar ta dauko babyn ta fito kawo Dake tsananin kukan tashin hankali Yana ganin haka yasan Amina ta tafi tabarsa.
Kafin su karbi yar Dake hannun Maryama wuta kawai sukaga ta kama gidan.
Daga babbah har Omar akan gawar Amina suka tsaya cikin tsananin kukan tashin hankali mara misali sbd har gwara Omar yataba sheda mutuwar Yan uwansa ta kisar gilla Amma babba Bai taba Ganin wannan mummunan masifar da balain ba ganin idonsa na kisar gilla ta danyar jini.
Wuta ce kawai take sake balbale gidan Wanda ya Saka Ahmed fara janyosu daga gawar Dan ficewa daga gidan Amma Sam sun fita hayyacinsa kamanma sun zauce.
********Wutar gobarar da baasan ta Ina ita Kuma ta faro bace ta rufe gidan gaba daya hakama duk kofofin fita an rufesu.
Sosai wuyar tafara ci a cikin gidan gashi duk hanyar fita Ahmed ya nema Babu dole Omar ya dawo hayyacinsa ya karbi yarsa yanajin tsananin baqin kasacewar ranar haihuwarta ranar mutuwarta data iyayenta.
Rungumeta yayi tareda kallan babbah da gaba Daya Baya hayyacinsa ya miqa masa ita.
Babbah na karban babyn Jin yayi bazai iya barin ya rasa yar aminatounsa ba Dan haka cikin wutar ya kusa ya fice ta glass din window da duk ta yanke bayansa muguwar yanka ma kuwa.
Inda kawu ya fice tanan Maryama ta fito a nakashe itama duk yanka har a fuska.
Duk yanda Omar yaso fiddo gawar Amina Hakan Bata samuba sbd tsananin da wutar tayi Ahmed janyesa yayi ya fito dashi ta dole.
Yana ihun Kiran Aminansa Amma ba yanda suka iya.
Tsananin wutar ya Saka Jamaa tashi da fitowa sai alokacin jamian tsaron suka iso hakama fire service sun iso sedai kwata kwata baa samu damar Ciro gawar Amina da Aron ba da safiyya harma da securities dinsa da baa ganiba ana kyautata zaton Suma gawarsu na ciki Tinda Suma ana zargin Barayin hardasu suka kashe.
Fadar Mummunan tashin hankalin da jamaar Dake anguwar suka shiga a cikin Daren bame yiyuwa bane,
Hakama Omar tini ya Yanke jiki ya Fadi Akai asibiti dashi tareda masu basa kariya sosai.
Babba Dan Maryama Babu Wanda yagansu suna fitowa suka silale Dan tseratar da rayuwarsu musamman Maryama data haukace gaba Daya ta fice hayyacinta Dan Bata taba Ganin jini kaman yau din ba da gawa harta mutane biyu.
Duk inda babba ya Saka kafa ya dauke anan take Saka tata Dan ta Ganowa rayuwarta tsira idan ta bisa kafin safe.
Shi kuwa babba gabaki Daya ya fita hayyacinsa Babu abinda yakeji yake Gani bayan Kai kansa gida da abinda Amina ta Haifa wadda haryanxu Bai tsaya ya duba me ta Haifa din ba hakama baisan sanin a raye baby take ko mace.
Tafiya sukayi sosai a cikin duhu harsuka fice daga anguwar gaba Daya batareda angansu ba daga Nan suka samu inda suka shige suka boye.
Sai lokacin ya dago babyn daga dunqular da yayi mata yana Jin motsawarta Dan tinda tayi kukan bayan haihuwarta Bata sake kuka ba tayi shiru.