Sashe 9
Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Zahra Yar'amana*
*95-100*
*Na F.A.Ya'u*
*wannan paging naki ne zulaihat Abdullahi isa (my zuly)*
Cikin wadanda basu san inda kansu yake ba harda zahra dan tayi mummunar buguwa ga karaya kafa da hannu banda daddaujewa.
Kai tsaye asibitin garin aka kaisu abin yafi karfinsu taimakon gaggawa kawai suka iya basu aka wuce dasu asibitin koyar wa dake xariya har sukakai su asibitin zahra batasan inda kanta yake ba.
Sai da zahra tai kwana bakwai da barin gida sannan muhd ya dawo dauke da tsaraba kala kala wadda inka dauke tsirari duk na zahra ne a kokarinsa na kyautata mata daya ke da yadawo masallaci ya wuce koda ya dawo daga masallacin yaga umma taxubo ms abinci iya saninsa dik runtsi zahra ke zuba wa kowa abinci bai ce komai ba zatonsa ko umma ta sauya tsarin ya cinye ya baima umma tsarabarta bega tsaraba nan xuciyatsa ta dan zargu duda yasan xahra ta sauya anman hakan baisa ta dena bashi girma ba ya mike gami da ture kwanon abincin yai dakinta wayam yaga dakin sai kura da tarkace da yada da haushi yakara kuleshi iyakar saninsa da zahra bata kaxanta tun tn yarinya to dan mene se ynx data girma adan fusace ya fito yana tambayar umma wai ina yarinyar nan ta shigene taji tambayar kamar daga sama gabanta ya yanke ya fadi ta hade rai wacce yarinya fa umma zahra fa nake nufi au kace karuwa haba umma inda kara kodanni aikya rangwantawa xahra yanxufa surukarki ce ta xaro ido rufan asiri dannan Allah ya kiyashe ni da surukuta da wannan tambadaddiyar maras asali naji umma ynx dai tana ina tatafi yawan ta zubar dinta kasan ta tsotsa a mama yadan kada kai umma mai kike nufi abinda nake nufi shi nake nufi yau rabonta da gidannan har na manta rabonda nasata a idona kwana bakwai mun kwanta da ita bamu tashi da itaba kasan tsintacciyar mage malan kesanta anman ita batasan malan da xurriyar malan tunda gashi dan kawai yace ka aureta ta gudu bai karasa jin batun ummanba yai waje idansa ya kada yai jawur iyakar kololuwar tashin hankali hankalinsa ya tashi fatansa Allah yasa tn gidan su zaem koda yaje suma hankalinsu yai mummunan tashi dan bataje ba tun rasuwar malan sukai sukai ta dawo tace tunda da ran malan bai bada itaba bayan ransa baxata vada kanta ba gidansu xafira yaje da xakiyya suma hankalinsu atashe yasa mesu dan sunxo nemanta fanin bata xuwa sch umma ta koresu.
Duk inda muhd yake tunanin zara na xuwa yaje ba labarinta nan ya kom asibitocin dake garin kano da police stations babu koda mai kama da ita.
Muhd ya kasa dangana akullum ranata fito akullum sai ya fita sati uku kacal da batan zahra yabi yai baki ya rame muhd da yake fari doga mai yar giba dedai shi shine yai baki ya rame kai kace yai jinya ne.
Tun jafar naganin abun kamar wasa har'abu yaxama babba kullum baya iya bacci sai tunanin zahra tabbas koda jikinsa sun abince sun br xahra xuciyarsa baxata taba iyawaba sai ayanxu yakejin haushin kansa toma wai ada mai yasameshi bashi da buri ayanxu inbanda yaga zahra yasani da wahala ta iya yafe ms anman xaiso gwada sa'arsa koda sau dayane shi ya amince koda daga sama ta fado yanxu xai aureta.
Yau yai niyar zuwa har hall dinsu dan bata hakuri ko mai xata mai yaji xai jure yau sati uku kenan yana jele tsakanin faculty dinsu danasu zafira baya ganinta inda suka fara haduwa kuwa kullun sai yaje babu kosu xakiyar yasani tanasan gurin tasha fada masa watakil yanxu ta tsani wajen duk lefinka ne inji xuciyarsa .
Yau kam lecture dinsu gabaki daya ba wadda bai shiga ba saidai ba xahra dan haka yana fitowa yai faculty dinsu zafira koxaiga daya daga cikinsu zafira ya hango suna mgn da wani ta hangoshi ta hade rai baima kula da yanayin fuskarta ba dataga da gaske ita ya doso dasauri tace muklis mu hadu anjina ok yace tai saurin yin gaba ganin haka yasa yadan dada sauri pls zafira badanniba dan sanki da annabi dan girman Allah ki tsaya kariga ka cuce ni ka hadani da wanda ba'a hadani dashi nakiyi minti uku xan iya baka taja ta tsaya inajinka daman xahra nake san gani tadan xaro ido ne kace yasan taji bai kasa aguwwa ba ya mai maita wai wace xahran kake nufi xahra nawa kikasan inada ta tabe baki lallaima kai harkana da karfin guwar kiran sunan xahra ka kirata taka kai harka na da damar kiran zahra taka mai yasa ne wasu mutanen gabaki daya basa aiki da kwakwalwarsu to inasan fada maka burinka ya cika zahra ta bata inma neman ta kake ka karadata to sai kaje ka xuba ruwa a kasa kasha tai tsaki tabarshi nan tsaye kamar dutse.
Tunda ya koma gida ba'abunda yake iya tunawa sai batun zafira burinka ya cika zahara ta bata gabaki daya haushin kansa yakeji yakasa ko sau daya yaji xafin xafira na maganganun datai masa da gaske xahransa ta bata kuma a dalina gaskiya baxan tava yafema kaina ba.
A hankula take bude idanta dishi dishi take gani daga bisani ta dora idanunta kan fankar dake wulgawa a ta maida kallonta gefe inda tai arba da robar jinin dake shiga jikinta gefenta kuma wata ce kwance daure da robar ruwa hakan ya tabbatar mata tana asibiti ne ta yunkura xata mike da sauri doctor din dake rubutu kusa da ita ya komar da ita hihakuri kina da ciwo ne ta daga ido ta kalleshi sannu ko ya kike jin jikin bata ce komai ba kingaji da kwanciya ko tai shiru nurse da ke baima wata magani ya kira sister tagaji da kwanciy xaunar da ita to doctor ya wuce daya gadon sai da yagama round dinsa ya dawo gadonta badai abin dake damunki ko bata ce komai ba illah ta bishi da ido.......
*Zahra yar'amna*
*100-105*
*Na F.A.Ya'u*
Baxan gaji da gode miki ba
Zulaihat Abbdullahi Isa amaryar gobe.
Asannu ahankali jikin xara ya a kyau yau satinta na biyar kenan a asibiti yanayin kulawar da likitan ke bata yasanya tadan bafara sakin ranta dashi yadamu sosai akan rashin lafiyarta duda ta kula halinsa ne haka bawai ita daya yake ma haka ba duk marasa lafiyar dakin na yabonsa.
Sunyi sabo sosai da doctor nasir dan har mahaifiyarsa ya kawo ta dubata abincinta da magani duk shine.
Yau bashi da aikin safe na dare gareshi dan haka yashigo asibitinne dan duba jikin xahran xaune yake kan kujerar dake gefenta suna fira kai kace sun shekara da juna can yace kinga yanxu kin warke sarai sai abinda ba'a rasaba ina xatonma jibi xamu baki sallameki tai dariya ai doctor da temakonka komai yai dedai intambeki mana inajinka wai ko ina xakuje kukai hatsarinnan taishiru can tace magarya yai dariya ashema yar kasarmu ce kinsanfa babana da dan niger ne a wane unguwa kuke a magarya nima bansani ba tace yakada kai badai kyasan fadamun to yanxu bananba ko number din wani naki ne kibani nakirasu dansuxo daukanki sai hawaye nan yahau rarrashinta saida tai mai isarta haba zahra kiyi hakuri mn innan miki wani abu kiyi hakuri ta share hawayenta doctor baka mun komai ba wallahi tunawa danai cewar banda kamar kaina bani da wani daxan bugu kirji inkira da masoyi na yasani kuka uwata ta rasu marikiyyata me sona yarasu babana yarasu banda sauran wani da xankira mesona haba zahra rashin iyaye bashi ke nufin baka da kowa ba sai kace mara dangi taisaurin cewar haka nake doctor banda dangi iyayena basu da dangi yakada kai kodai kin bar gidane bakisan komawa ta fuskanci me yake nufi wato zata yawon duniya nan ta baahi labarinta tun daga wayonta har yaxuwa inda sukai hatsari ya tausaya mata sosai .
Koda ya koma gida yasanar da iyayansa komai na xara suka tausaya ya rokesu alfarmar zai kawo zahra gidan suka amince.
Koda aka sallami zahra kai tsaye gidansu zahra aka wuce da ita dakyar nasir yasha kanta ta amince dan cewatai tafisan tai rayuwarta ita kadai bata son takara sabawa da wasu karshe su gujeta karba ta mutunci ta samu kannensa biyar Fadima ita ce kusan sa'ar zahran dan haka dakin fadimar ta sauka duda tadan girme mata .
Yanayin yadda suke mata yasanya ta gamsuwa iyalan gidan sun san darajar mutum ko daki ta shige sai fadima ta kirata tun tana dari dari harta sake ana komai da ita duda har yanxu tana dingisawa haka ta daure komai na aikin gida take yi duda kuwa sunada masu aiki.
Yau suna zaune a falo tadan kalli mumy mami pls ki rokar min dad atai maka a bincika mini kayana gurin police tai dariya yanajinki ai yace indai bata da bakin fadi mini ni baxan jeba tai dariya pls dad to shikenan xan dubatai godiya.
Dady da mu'allim da ita sukaje suna gurin aka bugowa dad waya yanada baki a office anan ya barta ita da mu'allim ya wuce an futowa da zahra kayan tai sa'anata yananan da yake yan tarkace ne takarba sukai gida da mu'allim.
Hoton ummanta kuwa kullum sai ta kalleshi na tsawon lokaci kafin tai bacci ji take kamar ummanta ce take kallo wani abu dake bata mamaki bai fice daya saurayin dake kusa da ummanta ba kamarsu da dadinsu Fadima take gani sai dai takasa yadda gani take kamar idanunta ke ganin haka dan haka tabar batun aranta.