Sashe 5
Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Dasauri ya debo ruwa ya shafa mata a fuska kamar sau uku sannan ta saki ajiyar xuciya idonta ta dora akan baban nata ta fada jikinsa tana kuka dan Allah baba karka fadan ba mafarki nake ba ya dagota haba xara'una karki bani kunya mana kefa mutunce da nasanki mai tawassali kiyi hakuri daman Allah yayi ismail ba mijin ki bane ki cireshi aranki Allah xai kawo miki wani wanda ya fishi ta share hawaye anya kuwa akwai wanda yafi ismail kul ki daina fadin haka kinji ko in akace Allah ba'a kawo komai kinji ko to baba yawwa xahran babanta.
Koda ismail yaxo gidansu xahra kin fitowa tai dakyar malan yasa ta fito yadda ismail yaganta ta kara bashi tausayi saiyaji kamar ya bijirema ummansa basuyi wata hira ba sai baki da hakuri dayai ta bata tana kuka yanayi duk dauriyarsa haka suka rabu tana ganinsa har yabar lokon nasu dan akafa yaxo yana barin lokon wani sabon kukan ya kwace mt da gudu ta shige gida.
Abinda ya faru yasanya xaran cire batun makaranta aranta dan tasan daman shine xai samo mata makaranta duk tabi ta rame ta kara baki takasa cire ismail aranta.
****************
Wata uku da yin haka zaem yaxo hutu dan yn abuja can gidansu da yake acan yake karatu ya tausaya ma xaran nan yake tambayarta makaranta tace ai ta hakura da karatun haka yai tamata nasiha ya karbi takar dunta kan kace mai ne yasamo mata health technology.
Fara xuwanta makaranta da yadda suke cudanya da jama'a yasa ta fara cire komai aranta dan daman harda kadai ci duda karatune bana wasaba anman xara tafi da kyan fani tayi kiba fiye da kwanaki sunyi nisa da yake ijmb take ana fara saida form din jamb muhd ya sai mata lokacin yi nayi ta je ta xana tai sa'a kuwa ta samu sosai tai murna sosai.
Kasan tuwar har yanxu muhd baya aiki yasa umma bata taba tunanin karatu wata hanyace ta cigaban mace ba dan danginsu duk suna kauye ita gurinta cigaban mace ta auri miji mai kudi hakan yasa bata taba yunkurin hana muhd yima xara hidimar karatu ba .
Xahra tanasan makaranta burinta akullum ace taci exam dinsu dan taje ita bata burin xuwa university.
Koda aka kafe exam din babu sunan xahra wato bata ciba aikuwa tai kuka kamar mai muhd yai tamata nasiha harta hakura.
Koda aka fara bada admission a buk tai sa'a sun bata abinda ta naima wato MBBS .
Karatu ya kankama tayi alkawarin baxata kuma barin damuwa tasanyata ta fadi a karatunta ba komai tare suke da xakiyya wadda take biochemistry tare sukai primary anan unguwarsu daya sai xafira wadda take lab science ko fa duk rintsi tare suke xuwa tare suke koma .
Yau zafira bataxo dan daman ita take kawosu xakiyya ta tafi capteria dan cin abinci ita kuma axumi take tace baxata iya rakata ba zaune take tana bin daliban da ke shawagi da kallo iska mai dadi na kadata har bata sanin sa'ad datake sakin murmushi wanda ke kara ma fuskarta kyau.
Kamar ance daga idanki wani matashin saurayi ta hango ya nufo inda take tai kamar bata ganshi ba ta ci gana da kallon jama'a dan xatanta banan yayo ba kamshin turarensa mai ratsa xuciya ya daki hancinta tai saurin dago kai yaiko sa'a suka hada ido yako sakar mata murmushi tai saurin daike idanta sannu ko yace da ita ko xan iya xama mai xai hana mai xai hana da'alama kanwar tawa bata da rowa ta murmusa gefen kumatunta ya kara lutsawa ahankula ya fadi subhanallah shi bai taba ganin black beuty ba sai yau ita din xara ce cikin mt.
Zahra ba fara bace xamu iya cewa ma baka ce mai matsakaicin tsayi dan baza'a kirata doguwaba ta kuma fi karfin a kirata gajeria mai yawataccen gashin kai dana ido gashin girar ta akwance kamar an xana mt idanunta dai dai wanda suk dace da fuskarta bata cika hanci ba saidai ya dace da siririyar fuskarta bakinta dan karami wanda bai cika san mgn ba gashinta baki ne sidik wanda yake har goshi in har bata dauro dan kwali har gaban gishinba sai ka ganshi .
Shirun dasu danyi ne yace baki fadan sunanki ba tai dariya baka tambaya ba to ynx na tambayeki sunana zahra'u sulaiman jafar what ya fada tai saurin kallonsa ya daga mata gira ni sunana jafar sulaiman muhd tai dariya haba koda naji ashe kakale ne shiyasa ka isheni da mgn au isarki ma nai eh mn tun da kaxo nan kke xuba kamar radio kin mant tibi ne tai dariya naga alama anman dai ke sabuwar daliba ce eh wane faculty medcine wane course medcine and surgery masha Allah abinda kullum nake san naga mata na karanta tai dariya kai wane course ne biochemistry nai degree a unimed ynx ina masters dina anan kafin tai mgn xakiyya da ta karaso gurin tai mgn shine kina kallo xamu shiga lecture ko ki kirani ko dan wulakanci yi hakuri ban kulaba eh ai bakya kula ba tunda kinata soyewa kefa bakida m fa tai dariya har z ma banida ta juya ga jafar yi hakuri inata xuba bamu gaisa ba ai bakomai na xatama baki ganni ba tunda na tawo kai na hango dan badan kai ba nasan ba lallai in ganta ba ka haskata yai dariya kodai ta haskani ba sukai dariya baki daya kinga ni na wuce ya juya ga xarha kai wannan frnd din taki yar cafta ce ya sunanta zakiyya anman ba course dinku daya ba ko mai yas ka tambaya naga tace ta tafi lecture ke kina xaune tai dariya eh ita tana biokmiss3 ya kada kai bari na wuce to sai anjima.
Zahra yar'amana
50-100
Na F.A.Ya'u