← Book details Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 13

Sashe 4

Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Yadda xulfa'u ke wani kula da xaran ke mata girki yasa take masifar jin haushinta harma fiye da muhd danshi tace xahra ta lashe ms kurwa kumadai tafi sansa dan tace da namiji jari.
Ba'abinda ke kaita dakin xahra sai abinci shim daga bakin kofa take tura mata tai gaba.
********************
Zahra ta warke sosai dan harta koma makaranta ayanxu komai yai mt sauki tun wani duka data mata malan bayanan makota suka kira mt hijba shikenan ta dena dukanta saidai uban aiki dan ita in akwai abinda ta tsana jami'ai masu saka uniform dan haka saidai xagin da masifa agidan in malan bainai xara da ita damai xaman kanta daya ne babu kwaba ina xaki ko ina kikaje babu ruwan umma dik dadewar daxarai aguri ita burin umman yau yarinyar ta lalace tunda dai taki mutukedai.

Tun kwanciyar xahra a asibiti xumunci ya kullu tsakanin gidansu xahra da gidansu xaem dan har hutu take xuwa yi musu sunyi harsun gaji kan malan din yabasu xahran yace ina shi xai rike diyarsa.

Awoyi na shudewa kwanaki na tafiya kaxalika shekaru yau take ranar farin ciki gurin xahra dan yauce final pape dinsu a waec wadda daga ita sunyi bai bai da secondry murna gurinta ba'a mgn tun jiya da dare in tafarka saitaga still dare ne gani take goben taki xuwa gashi kuwa taxo burinta ya kusa cika xata kammala makaranta ta auri isma'il dinta abinsanta wanda tun tana karama batasan kantaba yake kula da ita ko lokacin daxata tafi garko malan baisan boarding shi ya sama mata day science lokacin yana teaching a science and technical lokacin da ya kammala masters dinsa yasamu lecturing a northwest university dan ashekarar aka bude ta duda kuwa da karancin shekarunsa.

Umma furaira bata taba daukan batun ismail da gaskeba sai da taga ankawo kudin aure har dubu hamsin kai hargidan daya gina saida munafukai suka kaita aiko hankalinta ya tashi dan ko rabin kudin auren ba'akawo ma yayanta ba acewarta babu ta yadda bare mara asali xatafi yangida kuma ba yanxu ta shiryama auran xarah koma xatai aure tai alkawarin ba inda xata hutaba.

Aikuwa takanas ta aika muhd ya kira mt atine dillaliya ta saida mata kayanta kawarta xata rakata gurin malamanta tace indai tana raye saita hana aurannan ko xata tafi tsirara.

Yayin da adaya hannun dangin zaem sunma malan kara dan kayan daki kam sun kammala mata malan sai xumudi yake burinsa sai cika xai aurar da xarah duk yayansa inkadauke xilfa da muhd shima da yake yana xariya babu mai farin ciki duda kuwa umma tacema xulfa inbata cite hannunta kan mgnar auranba sai ta tsinemata hakan yasa ta dena zuwa ta koma haduwa da xaran gidansu xakiyya xaton umma ta ji batunta.

Iya kololuwa hankalin umma yakai ga tashi ganin kullum batun auren kara karfi take kudinta nata tafiya abanxa dan xara duda ta taso cikin halin rashin kwaba mutunce mai ruko da addini bata sakaci da addu'a kaxalika shima angon.

Kinsan mai sai kin fada na gano mana mafita kinga inbatun yandanfarar malaman nanne kibarni dan Allah ke matsalata dake kin cika garaje tunda munbi tacan va'adace ba inkina dabkudi kawai gobe kishirya sai kura me kuma xamuyi acan acandinne uwar ismail ke aure muje mukitsa mata xata iya hana auran kema daba dankiba kike gyashin ya aureta inaga uwassa kinkawo shawara Allah yakaimu goben kedai.

******************
Da duku duku haka suka tafi kasan tuwar malan baya gari ai kuwa tara ma acan ta musu saka makon binta tasan gidan sun kuma saba da mahaifiyar ismail din lokacin tana aure anan unguwar gini sunko samu karbuwa ai kuwa suka xugeta tas karya da gaskiya haka suka fada mata zaran mabai *shegiya ce* ai kuwa ta hau taxauna nasani dan bananan ne akeso a cuceni a batan xuria to wallahi baxai yiwuba bunkuma xanyi aurannan sai dai in bani na haifi ismail ba anman wallahi baxa'a yishiba binto ta xaro ido kibi suwa ai sai dai ki bari in mun koma kyaxo salon kijamana salalan tsiya sai yanma suka baro kurar umman ismail nata xuba musu godiya banda kayan kauye data jibgo musu suka tawo rai fes burinsu xai cika.

Aikuwa washe gari sai gata taxo tanata kumfar baki ba irin fada da rashin mutun cin dabatai ba wai tasan makircin marikiyar ismail dinne dan mai baxata yadda nata dan ya auri xaran ba ke banda abunki da nawane yace yanaso wlh ba abinda xance to muna fika wallahi bada dana ba baban ismail ya hau ya dire sai anyi.
Takanas taje gidansu xaran ta wanketa tas umma na xugata itadai xara bata da ta cewa sai kuka
Ganin da gaske baban ismail yake baxai fasa auren ba yasa ta kira ismail kasani wallahi ko bayan taina inka auri yarinyar nan wallahi ban yafe maka ba yanxu kuma in ka aureta wallahi saina tsine maka wlh kagi na rantse yana kuka yana bata hakuri ina bama ta kwana a unguwar ba .
Ala dole ismail yasamu mahaifinsa kan ya fasa ya hakura juyin duniya ya fadi dalili yaki to wallahi baxaka maidani karamin mutun ba inba dalili wallahi sai anyi nan ya fada masa komai yanxu ita kubra abinda ta daukanma kanta kenan ai bakomai xan samu mahaifin yarinyar to baba na gode kayanma abar mata basai ankarbo ba to shikenan Allah yamaka albarka.
Koda ya samu malan ya fiskance shi karkaji komai ba abinda xai samu alakarmu kasan mata sai hakuri kaya kuma kuxo kukarba bakomai wlh ai yariga ya barmata to shikenan Allah yasaka da alkairi.
Nasiha sosai malan yama xahra kafin ya fadi mata abin da yafaru aikuwa bata gama sauraron abinda ya ke fadeba taji komai ya dauke mata sai ganinta yai ruf ta fadi subhanallahi yai kanta xara'u xara'u....
Chapter 4 · 0% Book details