Sashe 11
Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gudu ta biyo ta kinga Fadima banasan abinda kike mun kibani ita kuma tana dariya inkinga na baki saikin min alkawari abayan Nasir ta buya yaya boyeni tana ganinsa ta guya tana fadin ki cinye zahra zahra yake kwala mata kira tai kamar batajishiba tai ciki ya ture fadima dake bayansa ke barasa wace irin mutunce kin fiye tsokana sekije ki bata hakuru tunda kinsa tai fishi ta turo baki kai yaya kullun ni kake baima lefi ta shige ciki tana sambatu yasa dariya kowa datasa rigimar ya fuskanci zahra fishi take dashi yarasa me yasa takasa fuskantarsa yarasa meyasa takasa gane kishinta yasashi yin haka bawa yai dan bata mata rai vane.
*Zahra Yar'amana*
*115-120*
*Na F.A.Ya'u*
Http://fayau26wordpress.com
Fadima ya gani kwance afalon ah yar hutu yau baxa'a sch din bane bata vashi amsaba sai daga kai datai bai damu darashin amsarba yace meyasa baxaki ba ko baku da lecture zahra dake saukowa tace bata da lpy ne ayya ya fadi gami da saurin taba jijinta subhanallahi tun yaushe tasha magani a'a ya mike bari na kawo miki tai saurin tashi nafa warke ai bance baki warkeba ungo sha ta yamutsa fuska ko kisha ko inmiki allura wallahi takarba tasha dakyar sai asannan zahra tace ina kwana yaya lpy kalau ya fice tashiga dakin mami, mami na tafi kisa fadima ta koma daki nasa taci dangakali dakyar to zahra saikin dawo Allah bada sa'a amin mami.
Tsaye taganshi jikin motarsa tai kamar bata ganshi ba ganin sun gaisa ganin ta wuceshi yasa yakira sunanta zahra taja ta tsaya na'am yaya kefa nake jira zan saukeki lah yaya karka makara zan hau bus yadan kalli agogonsa yanxu bakwai tai haryanxu da time xatai magana yadora hannu kan bakinsa shiiii alamar tai shuru karkice komai muje ko tashiga sunyi tafiya me nisa yadan kalleta zahra tace na'am fushi ake dani ko haba yaya aika fice inyi fishi dakai ko eh mana inda tai dedai da shigarsu makarantar ta bude ta fito tadan rankwafa nagode yaya tai ciki.
Tsaye suke daga gani gaba daya sunajin dadin hirar dasuke yadda take yawan murmusawa kallo daya zaka musu kayi zaton sunyi shekaru suna soyayya yadda saitin hancin motarsa ya kallosu haka idonsa akansu lokacin yai dedai da sakin dariyarsu gabaki daya wani kululun takaici ne ya zo masa wuya jiyai kamar yaje ya shake matashin dasuke tare yafi minti goma amotar kafin ya fito baiko kalli inda suke ba yai ciki wai meyasa zahra ta kasa fahintar abinda ke ransa meyasa takasa fahintar shi ba santa yakeba face kaunarta kaicona ya fada gami da dukan bangon.
*Zahra Yar'amana*
*120-125*
*Na F.A.Ya'u*
Http://fayau26wordpress.com
Zaune suna kari ummi tace papa kaface in akai albashi xaka bamu kudi muje shopping to lashe money yaushe na fada kai papa kai papa sunan banza ne fa kuma kace no bad names in islam yai dariya ah lallai yarinyar angirma sai aure tai saurin cewa papa when are u giving the money waini yaishe nace zan bada tace Allah ka fada yadan daga kai alamar tunani anya kuwa Fadima tace lokacin da malan me karatun juma'a yace maka sun iya hadda ohhh na tuna yanxu dai ku bari ayi albashin muslim yai saurin cewa jiyafa naga kana lissafa kudi mami tace to kajifa baxaka musu wayo ba towo kace inada sa'idinawa suka sa dariya baki daya ya mike vara naje karna makara kibama yaran dubu bibiyu manyar shida shida suka saka ihoo that's our real papa zahra tace mungode papa gabaki daya suka hada baki thank you papa sauran akwaxo alawowi aikaima kasan su zasu kwaso inji mami.
Ya jima yana kallonta daga gani tana cikin nishadi kallon ball din da muslim da mua'allim sike take ya fiskanci muslim take goyon baya dan tin tsayawarsa ya ga in muslim yaci saita saka ihuu goal yayin da in mu'allim ne sedai ta vata rai zuciyarsa ke azazzalarsa yaje kusa da ita ya zauna ahankula yake tafiya hakan besa taganshi ko jin takunsa ba sai kamshin turarensa daya doki hancinta tai saurin juyawa suka hada ido sannu yaya tace kafin ta mike da xummar barin gun muslim ya kamota yah zahra bafa mu gama kwallonba kije ki cigaba da kalla ya kamo hannunta zuwa inda ta bari Nasir ya kalleta dagaske dai fishi kike dani ko ta kada kai ba haka bane kawai dai kawaidai me zahra bakomai kinga wallahi sekin fada kawai bansan takura makane yaya dannaga kamar bakasan nake xuwa inda kake ohhh my goodness ya fada waya fada miki haka eyyi tai shuru atakaice dai alokacin suka shirya tana goyon bayan muslim shi kuma mu'allim.
Yau yakuduri niyyar duk rintsi duk wuya saiya bayyanama zahra burin ransa zaune take dankoron nata na gefe muslim sunata hira yadan zauna suka taba hirar tare yadan kalli muslim jeka kace islam ya gyaran daki kai kuma kaje gidansu muhd kakarbon sakon da ya vaimaummansa to yaya.
Zahra na'am yaya wata magana nakesan muyi tamaida hankalinta gunsa inajinka ada nadauka tausayinki nake shiyasa nake damuwa da lamarinki anman daga baya sena fuskanci ba tausayi bane so ne anman danai tunani nai kokarin barin araina sai na gano baso bane kauna ce zahra nadade inasan fada miki nadade insan ki fuskanci rayuwata baxatai dadi ba sedake nafuskanci ke kadai ce macen dazan iya rayuwa da ita nadade da fuskantar kaunarki nake nadade da fuskantar ......cikin kuka ta mike so fa kace yaya so so sai kuka da gudu tai ciki ya mike gami da bugun goshinsa da hannu ohh my God.......
*Zahra yar'amana*
*110-115*
*Na F.A.Ya'u*
Http:/fayau26wordpress.con
*Banhakuri*
_Ina mai baima masoya wannan Labarina hakuri sakamakon tsaiko da yasamu wajen rubutu hakan ya farune sakamakon Exam danake anma yanxu alhandulillah nagama insha'Allah nan bada jimawa ba xan kawo karshensa_
*Cigaban labari*
Jiki bakwari zahra ta fito daga dakin su Fadima ta gani bakin falon nasa suna ganinta sukasa dariya ansace mata gwiwa wooo wani k'ululun bakin ciki yaxo mata wuya kamar tai kuka tadai daure ta shanye to ya ranku fes inji ummi ai daman anfada miki kikaji anfada miki shi yaya anai masa gwaninta ne dallah ni matsa ta turesu ta shige tai bayan gida dan karsu hangota.
Zaune suke suna karin safe yashigo sanye da suite ash yai kyau sosai sosai rike da rigarsa ta aiki ya'ajeta a kujerar dake falon yai dining area morning papa morning son anfuto kenan eh barka da safiya mami barka ka makarafa wallahi inakwana yaya yaran suka hada baki inakwananmu kannes ke xuban abinci ba ke anan gun inji Fadima fada masa dai inji dad haba papa kai kake sawa yarannan na raina ni wallahi saunawa xance kadena kiransu dake sorry papa Fati zuban abinci ta turo baki xatai magana kinga bansan raini maxa zuba masa inji mami afusace ta tura masa gabansa yafara ci yana dariya yadan saci kallon zahra, zahra'u ba gaisuwa bata kalleshi ba tace nagaishe jine bakaiba ok kinsan nazama kurma jiya bata ce komai ba ta mike tabar gun dan ta fuskanci magana yakeso.