← Book details Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 13

Sashe 12

Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune suna kari ummi tace papa kaface in akai albashi xaka bamu kudi muje shopping to lashe money yaushe na fada kai papa kai papa sunan banza ne fa kuma kace no bad names in islam yai dariya ah lallai yarinyar angirma sai aure tai saurin cewa papa when are u giving the money waini yaishe nace zan bada tace Allah ka fada yadan daga kai alamar tunani anya kuwa Fadima tace lokacin da malan me karatun juma'a yace maka sun iya hadda ohhh na tuna yanxu dai ku bari ayi albashin muslim yai saurin cewa jiyafa naga kana lissafa kudi mami tace to kajifa baxaka musu wayo ba towo kace inada sa'idinawa suka sa dariya baki daya ya mike vara naje karna makara kibama yaran dubu bibiyu manyar shida shida suka saka ihoo that's our real papa zahra tace mungode papa gabaki daya suka hada baki thank you papa sauran akwaxo alawowi aikaima kasan su zasu kwaso inji mami.

Ya jima yana kallonta daga gani tana cikin nishadi kallon ball din da muslim da mua'allim sike take ya fiskanci muslim take goyon baya dan tin tsayawarsa ya ga in muslim yaci saita saka ihuu goal yayin da in mu'allim ne sedai ta vata rai zuciyarsa ke azazzalarsa yaje kusa da ita ya zauna ahankula yake tafiya hakan besa taganshi ko jin takunsa ba sai kamshin turarensa daya doki hancinta tai saurin juyawa suka hada ido sannu yaya tace kafin ta mike da xummar barin gun muslim ya kamota yah zahra bafa mu gama kwallonba kije ki cigaba da kalla ya kamo hannunta zuwa inda ta bari Nasir ya kalleta dagaske dai fishi kike dani ko ta kada kai ba haka bane kawai dai kawaidai me zahra bakomai kinga wallahi sekin fada kawai bansan takura makane yaya dannaga kamar bakasan nake xuwa inda kake ohhh my goodness ya fada waya fada miki haka eyyi tai shuru atakaice dai alokacin suka shirya tana goyon bayan muslim shi kuma mu'allim.

Yau yakuduri niyyar duk rintsi duk wuya saiya bayyanama zahra burin ransa zaune take dankoron nata na gefe muslim sunata hira yadan zauna suka taba hirar tare yadan kalli muslim jeka kace islam ya gyaran daki kai kuma kaje gidansu muhd kakarbon sakon da ya vaimaummansa to yaya.
Zahra na'am yaya wata magana nakesan muyi tamaida hankalinta gunsa inajinka ada nadauka tausayinki nake shiyasa nake damuwa da lamarinki anman daga baya sena fuskanci ba tausayi bane so ne anman danai tunani nai kokarin barin araina sai na gano baso bane kauna ce zahra nadade inasan fada miki nadade insan ki fuskanci rayuwata baxatai dadi ba sedake nafuskanci ke kadai ce macen dazan iya rayuwa da ita nadade da fuskantar kaunarki nake nadade da fuskantar ......cikin kuka ta mike so fa kace yaya so so sai kuka da gudu tai ciki ya mike gami da bugun goshinsa da hannu ohh my God.......

*Zahra Yar'amana*
*125-130*
*Na F.A.Ya'u*

Http://fayau26wordpress.com

Dasauri ya bi bayanta anman saidai kan yaje ta shige daki dokar gidance maxa basa shiga dakin yan matan gidan kamar yadda suma inba kirawo waneba bame shiga dakin dole yakoma falo koxaiga fitowarta anman har'akai magariba bata ko leko ba ko agun cin abinci yaita xuba idon ganinta babu ita ga mamakinsa ba wanda yace tana ina abinda be saniba ta cema mami sinada aikin makarata.
Duk wata hanya da zahra tasan zasu hadu da Nasir ta tosheta kullun da irin tsirfar datake fito da ita dankartazo cin abinci iya damuwa kam Nasir ya damu.
Kai muktar wannan wane irin abune kaji kuwa yadda na tsorata yasa dariya irin wannan zurfi a tunani haka kaidai bari wallahi ina cikin matsala subhanallahi meyafaru haka nan ya fada masa komi da yadda sukai da zahra ni abihda ke damunana be wuce yadda yarinyar nan taki yadda mu hadu yai dariya yanxu yar wannance matsalar Nasir ya hade rai kaifa dan iskane mene kuma abin dariya yi hakuri kasan me zakai kaje sch ka sameta ya mike shiyasa nakesanka wallahi ni aibanyi tunanin haka ba katsaya mn kaji bari sena dawo be jirashiba se sch dinsu zahra yai sa'a malaminsu bexoba be wani shawuya ba aka nemo masa ita tana ganinsa ta hade rai ina kwana yaya lpy sarkin gava bata ce komaiba tace kafito muje can bai musaba sukai dan nesa kadan inda be cika hayaniya ba.
Zahra rannan muna mgn kika tashi bakiji karshentaba tai saurin kallonsa wace mgn aukinma manta tace kasan dan adam ajixine ehto hakane barina tuna miki magana kan soyayya danai miki tayi tuni hawaye suka wanke mata fuska tadauko kasa yaya dan Allah kabar maganar so dinna dan Allah sabida me sabida banasan jinta karmar so ita ce ke rushen farin cikina kana sane da zaman karo nake agidanku kanasane da a inda na girma nai hankalima sun kasa yadda jininsu ya auro ni balle su danaxo indai baso kake su koreni ba dan guntun farin cikin dana damu ya tafiba zahra ki saurareni ni yaya ba abinda zan saura ka k'yalen rayuwata incigaba da yinta haka tafiyemun da 'di pls zahra ki tsaya kiji bata tsayaba balle taji abinda zaice tabar gun ba abinda tai masa ne ya bashi aushi ba bace kukan datake inda abinda ya tsana ve tsani yaga mace na kuka balle zahra da yakema son da bema kansa jin kukan yake har jikin ransa.
*Zahra Yar'amana*
*130-135*
*Na F.A.Ya'u*

Kasan Allah da matsala da'akai me yanxu daga gun mutuniyar nake anmanfa an kuma muktar yasa dariya danace ka tsaya me yasa kaki kaga ni inbaxakaban shawara ba to ka kyaleni kasan me xakai mami da abba zaka samu suyi mata magana inasu tace tana tsoro kaga kuma ka kawo shawara.

Kamar kullum in angama cin abincin dare mami da abba sukan zauna sudan tattauna da sauran yaran gidan tara dedai yaran suka watse nasir yazauna yanata sosa geya yana satar kallon iyayen mami ce ta rafkoshi lpy kuwa naga kamar da mgn abakinka daman daman kaga inbaxa fadaba kabar gunnan yadan murmusa daman papa kan zahra ne me kuma tayi bakomi daman inasan auranta ne na mata mgn taki amincewa mami tai dariya aini nasan arina kinga maganarki ta xama gaskiya kaje xansa ummanku ta mata mgn ya sunkuyar da kai Allah ya kara girma suka ce amin.
Mami da kanta ta samu zahra take mata maganar bata nuna taurin kaiba ta amince ko bakomi su mami sunfi karfin komi agunta balle auren dansu.
Tun zahra na zuzzuk'ema Nasir harta saki jiki dashi suke kwasar soyayyarsu tun tanajin kunyar mami da papa harta sake dan su nunawa ma suke basusan tanaiba ba'awa i jada nisaba akasa ranar auransu wata uku sakamakon wata hudu masu zuwa Nasir zai tafi German dan karo karatu papa yace da matarsa zai tafi murna gunsa ba'a mgn.

Yau sauran wata daya bikinsu zahra angama komi lokaci kawai ake jira kamar ko yaushe bata fasa zuwa makaranta ba tana bayi tana wanka mami ta shigo tana kiranta kixo hajiya falmata taxo zata miki kwatancen gidanta tunda akasa ranar aurennan mami bata gaji da kaita ko samo masu gyaraba kamar ance kalli gefe taga alamar takarda karkashin filo harta juya xata fita saitaji tanasan ganin ko mainene tana dagawa hotunane fuda biyu takalli budurwar jiki suna yanayi da zahra saidai ita Fara ce tas yayin da zahra baka ce ta duba dayan waxata gani matashiyarce da papa wato babansu Nasir dasauri tai waje sai dakin papa kira take kwala masa dasauri ya fito lpy kike kirana haka duba ka gani yakarba hannu na rawa nine ai Dina ce wannan ai matata danake fada miki ina kika samo wannan kaini gunta dan Allah agun zahra naganshi baijirata ba yai saman yaran tana shafa mai yasameta ya mika mata wace wannan takarva umma tace ummarki ni mama tace zahra ke yatace yatace zahara ya juya ga mami hadiza yau ga yata alhamdulillah yayin da tuni zahra ta sume tun lokacin da yace 'yata ce ke mami tai kaitanta shima ya.

*Zahra Yar'amana*
*140-145*
*F.A.Ya'u*

Wai dagaske kike ko da wasa wallahi nanne gidansu yah zaem da nake fada maka bayan yah muhd banda kamarsa ya hade rai baya na daiko tai dariya nasan u can sacrifice for him ina yarinya i can sacrifice for many thing banda ke anman u are my life sai daishi ya hakura tasa dariya ahhh lallai kasan dai vaxa'amun auran dole ba shi zan zaba wallahi baki isa ba wallahi harnai yawa ta hade rai kamar gaske au haka kika ce eh din to wallahi zan baki mamaki sai gani tai yana kokarin juya mota ina kuma zaka zan koma kaduna in andaura mn aure ma dawo tasa dariya tana bashi hakuri haba kasan da wasa nake kayi hakuri da wasa nake sannan yajuya suka shiga gidan.

Har suka fito daga mota suka shiga gidan zahra na cike da mamakin anya nanne gidansu ummana tasan kowa na gidan koda wasa bata tabajin sa'adda wani ya furta sunada diya dina ba akoda yaushe in inna na mgn sai dai tace yayanta shida duk maza kenan indai in gidan su ne har yanxu fishi suke da ita.inko haka ne kuwa zatai komi su yafe mata.

Zahra bata kara tsinkewa da mamaki ba saida taga suna shiga inna ta gane papa cikin rawar murya take fadin islam kaine ko mafarki nake malan malan take kwala kira shima yana fitowa ya ganeshi dan bai mancewa da wannan fuskar fuskar data rabashi da diyarsa daya ke so dasauri ya rukushi ina Dina cikin hawaye papa yace malan mu zauna inyaso kaji komi.
Chapter 12 · 0% Book details