Sashe 7
Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bata hakuri dakansa yaje ya samu yayanta yace ya vashi lokaci danyai buncike. Kawun nasa yakirashi kamar yadda nace mk xanyi bincike nayi abunda suka fada hakane yarinyar batada asali yayarsa taxo da ita daga kaduna kawu yafa tabvatar mana shine ya haifeta ehto koshi ya haifeta to bada aureba. Inko haka ne gaskiya malan sule bai kyautaba ta yaudaremu aida sai ya sanar damu komai inmumga xamu iya muyi gaskiya koda inada niyyar dana ya auri yarsa tunda ya rufeni baxan yardaba. Koda yakoma gida yakira jafar ya fada masa yadda suka yanke bai wani damuba dan daman kwanannan hanya kawai yake nema da xasu rabu balle kuma ga wannan mgnr . Tun abin vai damun zahra har yaxo yana daminta rabonta dashi yau sati biyu kenan takirashi yafi a kirga akashe wataran kuma ta kari ringing dinta yaki dauka tunaninta ko baida lpy dan haka yau tasa aranta after lecture xasu je gidansu itada su xafira dan dubo ko lpy. Basuyi maganar ba jira take sai anfito ta musu mganar lecture dinma gaba daya batasan mai akeba duk bayan minti kadan sai ta duba wayarta ada indai xasu shiga ajaka take ajiye wayar anman yau tana hannunta ji take karta ajiye jafar ya kirata kamar ance duba ta duba alamar sako ta gani ya shigo tana ganin daga jafar ne ta saki wani murmushi da batasan ma ta sakiba bata wani jiraba ta bude shi. *Assalamu Alaik* *Bana bukatar tambayar yaya kike ko lafiyarki dan banjin kin cancanci haka* *Zahra ban tabajin ko ganin axxaluma munafuka macuciya kamarki bantava tsanmanin kedin haka kike ba zahra kin cuceni mai yasa tun farko kika kasa fadan ke wace ko da yake kinso munafinta ta keda macucin marikinki da kike fafa dashi inasan kisani ki kuma daka aranki babu ni babu ke ki mance dani pls kamar yadda na dade da cireki araina kitaima kawa kanki ko sunana kikaji karki tuna dani balle kiyi tunanin kin taba soyayya da me sunan* *Jafar* Hawaye ne kawai ke bun fuskarta da gudu ta mike tabar ajin tama mance a lecture room take gaba daya suka bita da kallo malamin ya tabe baki gami da watsa hannu alamar i don't care ya cigaba da abinda yake. Da'ace lokacin da zahra ta tari adai daita sahu tasan idan taxo gida abin da zata tadda kenan dana san wani gun xata ce ya kaita ba nanba. **************** Malan mahaifinta ta gani tsaye yana hawaye wasu mt na xaxxaga bala'i sina ganinta suka hada da ita sukai mta tatas taja malan sukai ciki dan ita saima taji gaba daya kukan ya dauke. Ada zahra vata taba yadda malan bashine mahaifinta ba bata taba yadda batada iyaye ba sai yau tabbas buri yayi kama da mutun dan ko bahaushe yn cewa ba rami mai yakawo rami. Ganin malan baijin dadi tun bayan abunda ya faru yasa zahra takasa tunkararsa da batun da ke ranta duk tabi ta rame tai fiyat baka ganin komai sai dogon hancin nan idanunta sun fada alamar cuta. Tun bayan cin kashin da'aka ma malan jiki yaki dadi kullun cikin cuta da wannan an samu ya lafa sai wancan tun yn iya fita har abu yaki dadi makarantarma xahra ba koyaushe take xuwaba tana kula da malan koda muhd yaxo hutu dakyar ya roki malan suje asibiti ai kuwa suna xuwa aka basu gado jininsa ya hau sosai ga xuciyarsa data kamu . Hankalinsu ya tashi sosai abu kamar wasa ciwo yaki dadi daga karshema nasarawan suka maidasu Aminu kano. Yau kam jikin dadan sauki zahra na xaune akan kujerar da ke gefen gado malan na bacci muhd kan tabarma yana bacci duda itama din ba cikakken bacci take ba tana dan gyangyadawa sama sama kamar daga sama taji muryar malan zahra bakiyi bacci ba tai saurin bude ido eh baba ya miko mata hannu tai saurin kamo hannayen gani baba kece zahra eh nice baba sai gani tai yana hawaye sannu baba ciwonne bari na kira doctor yi xamanki ba ciwo bane inaso muyi mgn kaf labarinta ya bata har yadda yaxo gurinsa kiyafemun xara'una naso kaina da tun farko ban bari kinsan iyayenki ba ban bari kin taso da sansu ba sai nasa miki sona da kaunar yan uwana na bari kullum addu'arki akaina take karewa bacin iyayanki suka fi bukatar addu'arki tasa hannu tana goge masa hawayen yayin da nata yaki tsayawa haba baba ka daina neman afuwata ko kadan ni baka mun komai ba nasan kamun haka ne dan kana sona duniya banda wani uba bayan kai umnata kuma Allah ya jikanta kije dakina xakiga wata akwatu to ciki akwai dan wasu abu buwan na ummanki to baba Allah yakara sauki jitake kamar tai tsuntsuwa taje gida dan yau xatace ta rike wani abu na ummanta . Washe gari sukai sallama da malan tai gida dan kawoma muhd abinci. Tana xuwa gida dakin malan ya shiga tahau dube dube taiko sa'ar ganin akwatun a kuryar daki jikinta na tawa ta bufe ba komai sai hotuna guda biyu sai yan takardu na makaranta ta bude hoton matasa ne guda biyu mace da namiji sanye da uniform din hygiene sai dayan macen ce kawai . Kallon hoton take cikin ranta tana jin dadi duk su biyun sun kwanta mt arai wani sansu ke shiga ranta ta rungume hoton a kirjinta sai takejin dama ummanta ce ta rungume da yau tafi kowa jin dadi bata wani dade ba tai asibiti dan tanasan xuwa ta tambayi malan ko dayanne mahaifinta duda kuwa taga kamarsu daya amman tafisan tabbatarwa. Su aunty xulfa tagani duk sunyi tsaye a bakin dakin muhd nakai kawo tai saurin xuwa gun anty xulfa aunty lpy ya jikin baban yana ciki tun daxu likitoci ke kansa ana hira kawai sai haki kinga har yanxu basu fitoba sai hawaye wayyo babana Allah ya baka lpy kaine gatana kai kadai karagemin banida kamarka xulfa ta ruketa kiyi shuru zahra xai warke Doctor ya fito yana share gumi gaba daya sukai guns ya kallesu ya dubi muhd biyo ni office ku kuma ku jirashi sukai office din. Naga kai kadaine na miji yan uwan naka duk mata ne nasan xaka fisu dauriya duniya ba matabbata vace komai yai farko xai karshe sai kunyi hakuri likita ban fuskance kaba ya jikin malan din jiki kam yayi sauki cuta ta tafi na har'abada malan yaje inda ba'a dawowa muhd yasa salati sai hawaye likita bai hanashi ba sai dayai mai isarsa sannan yace Allah yajikanka baba ynx likita xamu iya daukan gawar yana fita gabaki daya su shidan da yayansu da sukaxo sikayo gunsa yana ganin yan uwan nasu sai kuka tausayinsu ya kara kamashi musanman zahra suna ganin haka suma suka fara kuka aka rasa mai rarrashin wani muhd yai ta maxa ya je yasamo mota suka dauki gawar sai gida. Zahra bata kara yadda ta rasa malan ba saida taganshi kwance cikin likkafani kan makara jitake kamar karya ne babanta xai tashi masu daukan gawa suka daukeshi sukai waje wani sabon kukan yaxo mata ta mike xata bisu juwa ta debeta ta xube yub jama'a suka kanta. A hankula take bude idanta da xatonta aranta tana fadin Allah yasa mafarki nake anman mai mai makon ta dora idanta kan malan kamar yadda in ta suma shi take gani kanta sai ta dora kan wasu kuka ya kwace mata shikenan na rasa babana mai sona tasani duniya bata da kamarsa wayyo ni na shiga uku shikenan babu wanda xata bugu kirji tace shidin mai santa ne tasani komai da yafaru akan ta ne wayyo kai cona . Bayan arba'in malan salihu abokin malan ne yaxo da wasiyar malan kan yace yanasan a hada auran zahra da muhd sannan ya bata dakin mamarta kyauta daman gadon yayar tasa ne ta kuma bata da sahannun doctor sai shaidu biyu umma ta hau ta dire ina wallahi bata yadda shiko muhd yace ina sai ya cikawa babansa burinsa. Tun tasowar zahra muhd yake santa saidai sirrin da mahaifinsa ya boye yasa ya kasa bayyanawa dan gudun wani abu ya tabbatar dashi ya bayyana baban ya rasu baxai taba yafewa kansa va. Aure kam ansa rana komai anma zahra muhd sai rawar kafa yake waishi ango abunda umma bata saniba yadda batasan auran xahrama haka bata so tanai ma muhd din karane kawai dan wani sa'inma intaga ya xage yana mata kalaman soyayya ko yana kokarin faranta mata har mamaki take wato shi namiji baida kunya ko kadan yama manta ita kanwarsa ce ita inyana wani abun kunyama yake ba. Yau sauran sati guda auransu da muhd har mamaki take wai ita xata auri yayanta koya xasu xauna da umma ko xataso xurriyarta aikema kinsan baxata taba soba muhd ya tafi xariya dan karbo wasu takardunsa zahra na kwance umma ta shigo da sauri ta tashi xaune adan tsorace dan ita bata taba ganin xuwan umman ya xame mt alkairiba.. So nake in rokeki alfarma ki taimake ni ki bar gidannan dan Allah ki daure ki bar mn gidanmu ki tai mk ki bar mn xurriyarmu ta huta dan Allah kibarni ha karasa rayuwata cikin jin dadi ina tabbatar miki inkika ci gaba da xama damu tabbas nima ciwon xuciya xai kasheni kamar yadda ya kashen miji ta durkusa tana gawaye wallahi zahra na tsaneki ki daure kisa aranki kin taba rayuwa damu zahra ta mike basai kin rokeni ba xan tafi insha Allah xanyi abinda kika ce harta kai waje ta dawo au dankinga ina rokonki shine xaki dawo takarduna xan dauka ta diba dana ummanta tabar gidan gaba daya kwakwalwarta ta tushe ta manta da kowa da komai kidaure ki mance kin taba rayuwa damu abinda take tunawa kenan to yaxatai ta manta dasu kibar kanon kawai tabi shawarar xuciyarta sai tasha tana sauka a adai dai ta samu taji mai lodi na fadi kanya babura magarya batun yauba taji ana cewa magarya nijar ce xuciyarta ta ce to mai xai hana kibar Nigeria dinm tinda kowa yaki acikinta ta aminta da xuciyarya dan haka kawai ta shiga. Hatsarin ya farune dai dao lokacin da suka wuce kanya wata mota ta tunkaro su mai motarsu yai kokarin kauce mata saidai mai ya kasa yai dadi inda ya