Sashe 2
Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasan tuwar bata san take makara a makaranta yasanya duda karancin shekarunta ta sabarma kanta tashi tun asuva ta kammala komai yau ma haka ta kasance kiran sallar fari ta farka kafin biyar ta gama komai tai sallah ta dauko kayanta xuwa dakinta dan kar baba ta ganta a dakin zaure dan haryau baisan tana kwana adakin xaureba sai ya duba yaganta adakin ummanta sannan ya kwanta ko tai bacci sai umman muhd taxo ta maidata dakin xaire bakwai dai dai ta gama shiryawa umma na tafi ina makaranta ubanki ne xaimin wanke wanke wanken umma ai nayi eyye kin isa wato ina mgn kina mgn ko watakan ga sa'arki yi hakuri umma anman nayi wanke wanke tau ta bata mari nafiskanci yarinyar dan na dena dukanki kin rainani to banyi sanyi ba maxa ni jeki kimin abinda nasaki ga mamakinta kwanikan data wanke an kada kuka da manja an sheka musu haka ta gama umma ta kara debo mata tabarmi wai ta wanke ta shiga daki dan cire uniform koma maxa dasu nake san wanke.
Sai tara ta gama a haka ta tafi ajike zara yarinya ce nai kwaxo duda kasantuwar bata xuwa kullun kusan kullun a makare take anman hakan baisa take iya daukan ta biyar ta shidaba bata taba wuce ta gomaba a makaranta sun dena sukanta dan muhd da kansa yaje ya musu bayani sun kuma fuskance shi.
*****************
Yanayin garin yasanya yau malan musa tashin su zara da wuri hadarine ya hado bakikkirin ga iska dake kadawa mai karfi tunanin xara daya wanda bai wuce dakinta data ke kwanaba wato dakin xaure ga muhd benan dama yananan ne tasan iyaji ruwa xaixo ya maidata dakin ummanta to ya tafi sakkoto yin jamb ga dakin wata irin mahaukaciyar xuba yake ga kanta na wani irin ciwo sauran yan makaranta ta gani suna gudu dan xuwa gida jitai inama itace ace take murnar komawa gida.
Ruwan da ya sauko yasanyata rugawa da gudu xuwa gida ganin yadda ruwan ke xuba yasa ta shige dakin xaure kasantuwar da wuta yasa ta ganin yadda dakin daxu ta fita tabarshi fes anman ynx yai kaca kaca duda kanta na ciwo haka ta gyarashi kukan sauro ne kawai ke tashi adakin takardunta da bataso ta kunna hayaki ya turnuke dakin ta daga labile tana korosu waje aiko dip aka dauke wuta umma dake sallah ta hango haske itako xara koda hayaki yadan kare taje tsinmokaranta ta rufa tuni bacci ya deveta da'alama taji dadin baccin jitai an bugeta eyye sannu yar kanta watakan banma isa kixo kicemun kin dawoba ko wallahi umma naxo naga kika sallah ta daki bakin shegiya wadda ba'a fadi saita karyarta.
Maxa ni kixo kimin wanke wanke umma daxufa na wanke eyye wato harkinkai nasanyaki aiki kice baxakiyiba ko to wallahi invaki wankeva baxakici abinda na girkaba wato ga baiwa ingirka inbaki onmiki wanke wanke to vaxai yiwuba yi hakuri umma xan wanke karma ki wanke kibarshi banso tasan halin umma dan haka ta fito ta fara wanke wanken .
Kwanukan data wanke daxu duk Anbarbaxasu ruwa ya musu duka aiko tana farawa wani ruwan ya tsugewa ahaka tana wanke wanken ruwan na dukanta koda ta gama umma tace saita wanke gidan atakaice ruwannan akanta ya kare kije kidauki tuwonki yana nan a kwanonki tuwan ya sandare sanyi kalau miyarma ruwa duk ya shiga haka ta dauko tai daki.
Dakyar take iya tura tuwon danma yinwar datakeji ne daba lallai ta iya ciba yadda yasandare yadda xaxxabi ya rufeta ko sai karkarwa take umma ta shigo to muna fuka kinxo kin lanjarw anan salon malan yaxo yaganki ta mike tai dakin ummanta.
Da'alama tanajim dadin baccin dan kayan data kima ajikinta tadanji dumi umma tasa kafa ta doketa a firgice ta farka wato kekinji dadin harda bacci maxa ki koma dakinki ta mike batai ishaba tai alwala dakyar tai sallah .
A bude ta taras da dakin umma ta barbaxashi hawaye suka xubo mata ta goge abinta gami da dan marmatsar dasu taja gefe ta kudunduna dan umna ta kwace kayan rufar.
Cikin dare ruwa ya tsuge kamar da bakin kwarya ga iska mai karfi data ke bugawa sanyi da iska gamida ruwan dake digowa sun hanata bacci.
Iskar data tasoce ta yaye rufin dakin yai gefe kasan tuwar da wuta wta yasata saurin mikewa danyin gefe aiko wani cikin rufin yai sa'ar yankarta a cinya tako kurma ihuuu tafadi nan sauran suka rufeta karfin ruwan yasanya sumalan rashin jiyo kararta.
******************
Koda malan ya fito bai kawo komai akan yayewar rufin dakinba dan saninda yai babu komai mai anfani adakin dan haka alwalarsa kawai yai ya wuce sallar asuba koda ya dawo baibi takan dakinba ya fadama umma abinda ya faru dan yataras da har lokacin baccinta take atsorace tace nashiga uku wane daki malan dakin xaure mn ta dafe kirgi gami da waro ido ya kalle ganin yadda ta tsorata ganin asirinta xai tonu ta mike bari naje na dora dumame ta fice kai tsaye dakin umman xara ta wuce tana addu'ar Allah yasa ta dawo nan duda wani barin na ranta na fadi mt Allah yasa ma xaran ta mace kowa ya huta. Dan hk kawai ta hadama malan kari ta kai masa fatanta yaxo ya fice tunda garin xai bari inyaso inya dawo yasamu lbarin rasuwar ta ta aminta da xuciyarta.
Ya shirya tsaf har yakai xaure da mashin dinsa ya juyo kinga bari naduba dakinnan ah ah da saurinta kaga malan kayi wankanka tsaf karka bata jikinka kabari xan gyara yai dariya banda abin furai nida xanyi aikin gini kan in wuce bata jiki na ina saidai kar'akuma ya xira kai dakin yadan farabmatsar da kwanukan gami da daga wasu ga mamakinsa yaga jini jikin wani kwanon da sauri ya daddaga sauran da dan birbishin bululluka sai ayanxu ya tuna yau ba xara ce tai dumameba bai kuma ganta tana wanke wankeba kamar kullun tabbas kuwa xara ce ba shassha yadda yaga furai ta tsorata zaran kuwa yagani kwance cikin jini baijinma tana da rai surarta yai yai waje.
Muktar ya hango yana goge dan sahunsa yai wajensa da sauri shima ganinsa dauke da xaran kamar gawa yasanyashi saurin kama mishi da ita suka shigar da ita dan sahun yatada baiko tambayi inda suka nufaba yai bammali dasu koda sukaje babu likita ko nurses babu sai primary health officers sukuma sukace abin yafi karfinsu dan haka yai murtala dasu nan sukace sai sunxo da police domin yanayinta yanayin wanda akai hatsari gaba daya sun dururuce sai can muktar ya tuna da abokins hanxa police ne ya kirashi awaya ya masa bayani kaga wallahi mashin dina ba mai banda kuma kudin mashin wallahi kana inane ina gwale police station to gani nan.
Koda sukaxo da Hamza ai sai sukace musu babu gado duk yadda sukaso karvarta nurse din taki shikam malan yama gama fidda rai da yarinyar muktar ke kara bashi karfin guwa kai tsaye nasarawa ya wuce dasu koda suka isa yai emergency dasu da gudu ya dauketa sukai ciki sukai kuwa kacibus da wata doctor ta tausaya musu duda ta tashi anman hk ta tsaya ta basu tai makon gaggawa ta baima malan takarda gashinan ana bukatar wannan da gaggawa dan sai anmata yar karamar tiyata sai mun mata dinke dinke in kakawo kabaima nurse xata baima doctor mai duty kai tsaye ya wuce gurin rubuta kudi sai dai mai kudin sunfi karfin tunaninsa baidasu bai kuma bada ajiya ba ya dawo ya xauna ya rafka tagumi.
Komai ya tuna oho yai dakin da xaran take Allah sarki muktar har ynx vai tafi ba ya bashi takardar ya duba dan rokon likitar ta tafi muktar yace wallahi baba banda ko dari jiya nakai balance dake mashin din bane ya tsurama yarinyar ido tausayinta yakamaahi yarinyar tun xuwanta duniya take wahala har yau furai ta hanta sukuni.
Muryar nurse yaji na cewa malan kaifa muke jira kakawo abinda doctor ta rubuta in ba haka ba kadauki yarka ka kara gaba ya kalleta dudu du batafi sa'ar kharima yarsa ba anman tarike kugu tanai masa tsawa kabi kawani tsareni da ido ko so kake inxama maganinne yi hakuri yanxu xanhe ah karma ka kawo tai tsaki tai daya gadon.
Muktar ya dafa baba gwanda akawo kudin kar yarinyar ta galabaita wallahi muktar bandashi to baba mai xai hana kasaida mashin dinka to banda abinka ina xan samu mai siya shi ba kamar goal bane eh to hakane anman da gwaji akan dace muje nasan wani mai siya summa manta ita daya suka bari suka tafi.
******************
Nurse ce taketa bala'i haba wannan ai rashin mutunci ne mutane sukawo yarinya su gudu subarta fada take ba kakkautawa.
Kai wannan nurse din ta fiye fada bari na leka naga waya tabota doctor din yai dariya indai mairo ce sai ka gaji da jinta.
Matashin saurayin dabaifi shekara sha takwas ba ya fito daga office din yadda yaga yarinyar ta bashi tausayi haba nurse ku dubata mn mudubata kamar yaya baka ganin halin datake ciki ne ko so kake ni inxama mganin da xamu mata mun basu wanda suka kawo sun gudu ya fiskanci nurse din yar xafi ce don haka yai tsaki ya koma office din doctor.
Pls doctor kataimaka ka ceci rai yarinyar na cikin wani hali aikaji mai tace basu kawo alluran bane ni rubuta min sai in kawo yace muje naganta bayan yadan duddubata ya ya rubuta masa mgnin shi kuma yai wajen biya.
Datai makon Allah dana yaron doctor yai mata komai shi kuma yaxauna dan kula da ita.
Duk inda muktar yasan xaikai malan dan sayen mashin dinsa yaje anman ba labari dan saidai sice bayan sati yaxo ya amshi kudin sai asannan ya tuna ita daya ya bari hankalinsa ya tashi watakilma ta mutu inyaje to maixaice da ma'aikata suna tafe muktar na kwantar masa da hankali har suka isa.