Sashe 10
Zara Yar Amana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*Zahra Yar'amana*
*105-110*
*Na F.A.Ya'u*
Yau zahra sun fita da fadima dan dady yaima abokinsa dake nan college of health zariya mgn kan yanasan form yai sa'a kuwa yace taxo ta karba dan ya gaji da xaman da take saidai tai girki ta kwanta yai takaicin katsewar karatunta dan cewarsa damar da tasamu bakowa kesamunta ba ta karatun likita.
Gidan shiru nasir ya shigo yan aikin gidanma duk suna bangarensu mami ce kawai a xaune tana kallo ya xauna kujerar gefenta gami da cewa wash ta dan kalleshi yadan rissina mami sannu da gida ta amsa da yawwa yau ina yan matanki naji gidan shiru daxunnan suka fita nasan yanxu suna hanya nasan wannan uwar gantalin ce ta jasu ko tai dariya kaidai kanasan dorama fadima lefi to ba ita ce ta jasu ba aiken dady ne yasosa keya alamar jin kunya ya mike yunwa nakeji wallahi yau mai aka dafa mn mutuminka ne ya yamutsa fuska kai fadima bata kyautawa wallahi tai dariya nasiru kenan to dai yau ba fadima ce tai girkinba zahra ce mami sanin tane bakiyi ba tsaf xatasa zahra ta dafa dan tasan banso oho dai kaji dashi Allah dan inajin yunwa ne da baxanci ba kaga ni karka isheni inbaka ci xaka iya bar mana abunmu be kwantai ba yaxanyi haka xan tuttura.
Duk runtsi nasir be cin abinci awaje danshi irin mutanan nan ne masu kyan kyami hakan yasanya dasunyi tsiyar da yan matan gidan sesu fara dafa abinda beso musanman fadima da basa rabo da hatsaniya seta jera sati tana girka abinda beso.
Yana mita ya bude kular hadadden kule le ne a ciki wanda yaji hanta kwai da attaruhu kamshin ya bugi hancinsa baisan ya cinye duka biyar dinba sai da ya tsiyayi lemon dake gefensa lemon amarba hade da madara mai sanyi yaji wani sanyi ya xiyarci kirjinsa yakai hannu dan sake diban ala la yaji wayam mami ya fada ta kaga ni ka isheni inbaka ci kabar min abuba ba adole wai kuwa kinga abinda suka ragen a'a tace wai aras mai xa'a ragen sai alala guda biyu tai dariya ni nadauka ma daya ne kaida baka iya cinye biyu haba ashe daya ne nake xaton biyu ne shiyasa ban koshiba tai dariya gaskiya zahra ta ciri tuta ka cinye alala biyar kace biyu ne na sara mata ya suri jug din lemon mami se nadawo ina kuma xaka min da kofi mum kinsan aiki inyai yawa in ina korawa dashi na rage xafi tai dariya ashe iskanci ne da yake sawa kake cewa bakasan kule le yasosa keya mami duk cikin yunwa ne kaji dashi ta fada.
Koda su zahra suka dawo sunci dariya ai kuwa da ya dawo fadima ta takura masa da tsokana yai dariya ai duk cikin yunwa ne kaidai kawai kace kaji dadin abinci eh naji kema kiyi xuciya ki iya adinga jin dadin naki ki dinga yima mutane abinci kamar magani aiko fade kake fadima badaga nan ba wajen girki yai dariya girkin turawa ba sukai dariya gabaki daya.
Tunda jafar yasamu labarin batan xahra komai ya kwance masa damuwa tabi tai masa yau asannu ahankali yake ramewa iyayansa sun kasa gane masa tunsuna fada sun koma nasiha abu kamar wasa sai gashi shine harda kwanciya a asibiti ganin yadda ya tada hankalinsa kan batun zahran yasa kakarsa da babarsa sukace asirine duk inda sukaji me mgani sesunje karshe wani malami ya fada musu ba'asiri balle shafar aljanu tsabar damuwa ce ganin dagaske xasu iya rasashi yasa mahaifiyar tasa yadda kan cewar ya auri xahra mahaifinsa da kawunsa sukace ina su kunya sukebji baxasu iya roko malan ba tace ita xata ummansa ma tace xata kharima wadda lokacin karbo kaya harda ita agaba gaba wajen rashin mutunci tace xata haka suka shirya suka tafi.
Umman muhd ta amshesu hannu bibiyu muhd dake gefe bai ganesu va ya gaidasu cikin mutunci daman mai gidan mukaxo nema muhd yadan gyara Allah sarki hala baku samu labarin rasuwarsa ba fatan lpy suka jajanta gami da musu gaisuwa kafin su dora da batun da yakawosu gwaggwo harda karfin halin cewa ina sirikar tamu ne ko tana makaranta muhd bai bari umma tace wani abuba ya fara.
Sai yau kukasan shegiya nada anfani kenan ai nadauka kudin masu tsarki kamata yayi kuje ku nemi mai tsarki irinku ku masu kudi kanku kawai kuka sani wato kunci kashinku akan baiwar Allah yanxu kun lallabo dan ku karasa ruguxama zahra farin cikinta wato kashe mn uba da kukai be isaba sai kun dawo to wallahi ku sani indai ina raye ni muhd to xahra ta fi karfin family dinku saidai ya mutu cikin fushi da daga murya yake mgn pls kunga ku tashi kubar mn gida tun kan inci mutuncinku cin mutunci na nawa kuma tunda bka duba firfira taba yai tsaki da Allah ku tashi dannasan baku da gado cikinsa haka suka bar gidan jiki ba kwari aikuwasuna fita umna tai kansa da fada sin sin ya fice yabar gidan dan dai uwa uwace da'ace umma ba ita ta haifeshi ba akan xara xai iya komai sedai uwa duk rashin halinta tafi karfin raini akan dan tudun kofar gidan ya xauna besan sadda kuka ya kwace masa ba.
Mami wai ina yaran nan ne yansu sukai sama xasu shirya wai yau birthday din isma'il yayan salma nasan sarkin yawonnance ta shirya musu kamar kasani ana xaune daga daga waya ta azazzalesu su tashi su tafi ai dole xa'aje shan xaki dan Allah mum wai banyi kyauba mum takalleta inji ai ko gasar kyau kyaxo ta daya tasa dariya daman nasani ba wannan mu'allim din bane wai ban kyau ba kyaleshi bakin ciki yake danshi baki ne inji nasir yai dariya bayan da bleach aka wanke ki kina jari riya kinajinsa ko mum kyaleshi kai kinji ummi na zahra suka sauko sanye da irin kayan ummi sunyi kyau sosai ina iklimar inji mami tace wai zulaihat ce xata xo ta fasa binmu to shikenan fadima ta dau key din dake kan center table din dakin mami mun dau aran mototarki nasir da tunda suka fito hankalinsa gaba daya ya koma kan xahra tai masa kyau sosai mami se mun dawo harsun kai bakin kofa nasir yace kutsaya nakai ku kai yaya kai yaya kai kullum se kadinga takura mana inbaxan kaiku ba kwa iya koma wa ba dole suka yadda saida yagama wulakancinsa yai wanka sannan ya fito duk akan niyarsa nasu fasa dan wani kishin zahra yake ji.
Gabaki daya suka hakince a baya yako hade rai mai kuke nufi ce muku akai ni direba ne fadima tace ummi tashi ki koma gaba ta turo baki tabdi Allah vaxan komaba pls aunty xahra koma wato ni kika raina kunga ku nake jira inna koma gida wallahi baxakuba xahra tace fadima ki shiga adawo wa na shiga promise tace promise ta koma gaba duda ba haka yasl ba haka yaja suka tafi cikin nishadj da farin ciki suke tafiyar kai kace basune daxi suke kunkuniba sai hira suke irin ta yan uwa masu san junansu.
Har jikin motar ya rakota sunjima suna mgn wadda nasir baijin mai suke cewa ya sunyi kamar minti biyar su fadima suka fito ta bude ta shiga gaba isna'il yadan rankwafo sai naxo ko ka cika mai maita magana af kayi lefi baka gaida yayan muba babbama kuwa kinsan inkina kusa bana ganin komai ya xagayo babban yaya afuwan a cunkushe nasir yabashi hannu suka gaisa bai kawo komai ba xatonsa ko haka halin nasir din yake.
Tunda suka fara tafiya ba wanda yace kala dan nasir ya kure radio koda sukaje gida bau jira sun fitaba ya bude ya wani buga mirfin kofar yai ciki fadima tace ram maxa ya baci muje mu bashi hakuri inji xahra tab wallahi baxaniba aikodai nima baxani ba mai mukai masa inji fadima ya huce nidai sai naje se kindawo kya dawo da sacacciyar gwiwa.
Kai kawo kawai yake adaki zahra ta shiga afusace ya juyo nakiraki ne ta kada kai nadai xo baka hakuri ne nace kunmin lefi ne ta ce a'a nadai dauka kodan mun dade ne no ba haka bane pls xaki fita anman yaya anman what pls out sin sin ta fice jiki a salube....
*Zahra yar'amana*
*110-115*
*Na F.A.Ya'u*
Http:/fayau26wordpress.con
*Banhakuri*
_Ina mai baima masoya wannan Labarina hakuri sakamakon tsaiko da yasamu wajen rubutu hakan ya farune sakamakon Exam danake anma yanxu alhandulillah nagama insha'Allah nan bada jimawa ba xan kawo karshensa_
*Cigaban labari*
Jiki bakwari zahra ta fito daga dakin su Fadima ta gani bakin falon nasa suna ganinta sukasa dariya ansace mata gwiwa wooo wani k'ululun bakin ciki yaxo mata wuya kamar tai kuka tadai daure ta shanye to ya ranku fes inji ummi ai daman anfada miki kikaji anfada miki shi yaya anai masa gwaninta ne dallah ni matsa ta turesu ta shige tai bayan gida dan karsu hangota.
Zaune suke suna karin safe yashigo sanye da suite ash yai kyau sosai sosai rike da rigarsa ta aiki ya'ajeta a kujerar dake falon yai dining area morning papa morning son anfuto kenan eh barka da safiya mami barka ka makarafa wallahi inakwana yaya yaran suka hada baki inakwananmu kannes ke xuban abinci ba ke anan gun inji Fadima fada masa dai inji dad haba papa kai kake sawa yarannan na raina ni wallahi saunawa xance kadena kiransu dake sorry papa Fati zuban abinci ta turo baki xatai magana kinga bansan raini maxa zuba masa inji mami afusace ta tura masa gabansa yafara ci yana dariya yadan saci kallon zahra, zahra'u ba gaisuwa bata kalleshi ba tace nagaishe jine bakaiba ok kinsan nazama kurma jiya bata ce komai ba ta mike tabar gun dan ta fuskanci magana yakeso.