← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 14

Sashe 9

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *012* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Gidansu Hunaifa ba aramin tashin hankali jin zancen dawowar Alh Ma'aruf suka shiga ba duk wanda ka kalla ya fige sunyi zuru zuru ga wani arin tashin hankalin jin zancen Mutuwar mai gadin gidan wanda kamar wutar kara haka zancen ya bazu tuni kuma sai lissafin wasu ya fara canja wa masana sharhi da yan jaridar media suka samu abin ya awa tashin hankalin yayiwa Alh Ma'aruf yawa dan dai duk binciken da akayi ya nuna cewa guba mai gadi yasha a lemo _Kaina fa ya aure jama'a_ to kowa dai na tofa albarkacin bakin shi akan lamarin tuni an kira an uwan mai gadi sun zo anmishi sutura an mi ashi gidanshi na gaskia angaren Kareema kuwa ranta fess labari ya canja salo a wannan ga ar a daidai wannan yanayin so take zargi ya arsu a zuciyar mutane so take shakku da kokonto ya samu zama a walen mutane akan Alh Ma'aruf wata ila a wannan ga ar ta da ile duk masu gigin bashi auren an su ko a barta ta huta runguntsumin ne da yayi yawa yasa an sandan nan bai samu damar dawowa cikin gidan ba bata ma damu ba tunanin ta aya dalilin dawowar Alh bai sanar da ita ba Zumbur ta mi e bayan wani an tunani da ya fa o mata cikin zuciya zagaye falon ta fara hannunta goye a bayan ta Murmushi tayi mai ma'anoni da yawa ta fara zancen zuci "tabbas lokaci yayi wannan ce ga ar da zata banka o wasu sirrika tasan zasu girgiza zu atz lokacin tane da zatayi kwanton auna zata ya mutsa hazo" ta aga hannu sama tace Ya ALLAH ka saba bani dama da nasara akan komai a wanaan karon ma ka bani nasara in cimma burina ka rufa min asiri a duniya lahira kuwa dama nasan makoma ta" ta sauke hannun ta re da wata irin ajiyar zuciya ta nufi bedroom inta cike da sassarfa *********************Kallon ta yayi ta kalle shi yayi dariyar takaici sanan yace "Na rasa wace irin mutum ce ke bansan wace irin cusashshiyar walwa gareki ba na fa a miki nine Naseer ni ne da hankali nz babu ubanda yamin asiri warewa ce kawai a iya shu'umanci ki yarda ko kar ki yarda na fa a na sake ki bayan na yagalgala gyatumarki na kuma kasheta bana tsoron duk abinda zai biyo baya domin yanzu baki da sauran abinda zaki ya eni dashi abu guda da baki sani ba ni ne silar rashin haihuwar ki da hannu na nasaka hannu a takarda aka cire miki mahaifa ni nan ni na auka naje na jefawa karnuka suka cinye gudun kar ki haihu ki mutu ki bar min tarna i ke in nan bakj da maraba da fankon ashana ki ro i ALLAH ki tsawon rai tunda kin sa gagara kin i mutuwa kina duniyar zan ci dukiyarki wacce kuka wahala wurin tara wa zamu shana ni da matata da an da zamu haifa ki daure ki zama yar kallo" ya arasa maganar yana raba jikin shi da nata a yamace ta an sulale gefe ta dafe kanta dake mata wani irin ciwo zuciyatta ta fara wani irin zafi zafi hawaye suka fara biyo kumcinta ta dur usa a hankali ta kama afafun shi tace" Dan ALLAH me na maka?wane irin laifi na aikata maka haka da zafi? dama so na zama iyayya? wallahi duk abubuwan nan da ka lissafa ka aika ta min basu ata min rai ba banji zafin su ba kamar kalmar sakin da ka furta da bakin ka cewa ka min Na yafe maka wallahi na yafe maka har yanzun bakayi laifi a gurina ba Naseer na tabbata banda zuciya a irjina kamin kome amma dan ALLAH kada kace zaka haramta min ji da ganinka na amince ka sake ni bazan tilasta ka ka mai dani ba tunda baka so amma dan ALLAH kamin alfarmar zama a gidan nan kabar ni inyi *ZAMAN IDDA* _agidanka_ ko da boys quaters ne zan zauna kaj wallahi ko da akin maj gadi ne na amince indai zan dinga ganin giftawar ka inji amshin turarenka wallahi hakan zai fi min komai" ta arashe da wani irin kuka kukan dake fitowa daga can cikin zuciyarta *Salon kuma inji wani ya zageta mu raba an kallo ni dashi [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *013* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Zugudi yayi yana kallonta so yake ya tuno abu aya wanda zai sa ya tausaya mata ganin irin gurshe en kukan da take wani angare na zuciyar shi ya hasko mishi wani dogon lokaci can wasu shekaru da suka shu e ya dafe kunnen shi da arfi jin kalmomin na maimaita kansu a kunnen shi kamar yanzun take furtasu _Na tsaneka Badaru Wallahi ko mai kalar mummunar fuskar ka bana aunar ganin giftawar shi ta gefen da nake wallahi zan iya watsa maka fetur in cinna maka wuta da hannu na ka cika naci ka fice ka kauce daga rayuwa ta kafin in zama sanadin wula anta rayuwar ka_ ido ya rintse da arfi zuciyar shi ta fara wani irin zafi kamar ana rura wuta a ciki tuno abinda ya biyo bayan furucin na Sa'adah a lokacin yasa bai san sanda ya fincike afar shi ya tattakura yayi wani irin mugun ball da ita a fusace ya mi e bai ko waigo ba bare ya kula da halin da ya shiga ba ya nufi upstairs da sauri yana share wasu hawaye da suka ma ale a kwarmin idon shi bayan ta ta dafe ha e da fasa wata irin ara kanta ya bugu da center table in da ke tsakiyar falon ta rintse ido tana neman auki daga gun ubangiji lokaci aya kyakkaywar ma'amalar ta da masoyinta ta juye zuwa zallar iyayyah bata san me ta aika ta mishi ba bata san me ya dace ace tayi ba a yanzun burin ta aya ya furta mata kalmar ya amince da zamanta a gidan ta tabbata da wanan damar zata sake kutsawa cikin rayuwar shi a karo na biyu a hankali ta an mi e tana matse ido bayanta taji ya amsa ta dafe gun babu shakka Naseer ya mata rauni amma bashi ne a gabanta ba burinta taji nashi view in in yaso sai taje inda yace gawar ummanta nacan taje ta aukota a samu a mata sutura a hankali ta tuno kalaman da ya fa a mata da kuma videon da ya nuna mata ta an rausayar da kai a fili ta furta "ALLAH ya ji anki Umma ke kuma kalar naki sanadin kenan na zuwa iyama a dalilin mijin arki kiyi ha uri ki yafe min ba laifi na bane laifim xuciya ta ce da ta kasa banbance min daidai da akasin hakan wanda xan iya yin komai sai inda arfi na ya are akan kowa ye ya miki wannan ancin amma a dai dai nan zuciya ta bata da arfi da tasirin hukunta Naseer kiyi ha uri ki yafe wa tilon arki da ta kasa yin wani yun uri akan mutuncinki da rayuwar ki bayan ke kin sadaukar da komai a kanta ki yafewa Naseer Umma nasan tabbas yana da dalilin yi miki hakan Allah ya ha a mu da alkairi" ta an fara jan ugunta a hankali tana dafa kujera ta mi e ta nufi upstairs in tana dafe bango ayan hannun kuma dafe da bayan ta. ************************* Kareema kuwa kai tsaye bedroom inta ta nufa a hankali sauri sauri ta fa a toilet ta an watsa ruwa tana fitowa ta bu e wardrope in da ya mamaye bango guda na akin ta zaro wasu kaya can asa doguwar rigar yadi ce kalar red sai wani ma auri a jiki ba i da sauri ta xura rigar ta aure ma aurin ta jawo ayan ba in yadin wani an siriri ta aura a goshin ta ta nufi miror ta tsaya ta rintse ido tana karanta wasu abubuwa ta auko wani farin abu taja layika a fuskar tana ci gaba da karanta wani yare att ta ace daga akin............. [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *014* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Yana arasawa saman ya shiga akin dake farko da sauri sauri ya mai da ofar ya rufe ya nufi gado ofa na ugun shi yayi akai ya ha e kan shi da guiwa ya fara wani irin kuka mai tsuma zuciya wasu shu un abubuwa suka yi
Chapter 9 · 0% Book details