← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 14

Sashe 5

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

yake sex da ita babu ko igon nadama tana arin kare kanta ta hanyar tureshi yana faffala mata mari kuka take kukan da duk wanda ya jishi yasan na tsantsar ba in ciki ne da kaicon kasancewa a raye addu'a take cikin ranta akan ALLAH ya auki ranta ta huta sannan ALLAH ya wula anta Naseer tun a duniya bai ma san tanayi ba harkar gabanshi kawai yakeyi har yayi gaji ya koma gefe yana sauke ajiyar zuciya tayi la was babu sauran kuxari ko karsashi a jikinta ta sada ar mutuwar ta kawai take jira hawayen ma sun afe babu ko igo da sukayi gigin ace hanya suka ratso ta idanunta yasaka hannu ya auko wayar da ya saita camera in ya tsaida aukar videon yayi save ya bu e ya kallah yana sakin murmushi cikin fatinciki ya kalli Umman dake kwance bata da maraba da gawa yace "aiki ya kammala na tabbata ko da rodi aka era zuciyar arki yau sai tayi bursting ta tafi inda zaku ha u dan ba wai zan barki ba zan aika ki lahira ne kafin arki ta biyo ki mu ma muna nan tafe amma sai mun gama ganin gari mun ci duniyar mu da tsinke tukun kinsan ALLAH mai gafara ne sai mu du ufa neman yafiya mu iske ku salun alun" ya karasa maganar yana murza an gemun shi cike da wula anci da rainin wayau wata ajiyar zuciya ta sauke tana fatan ya aiwatar taci gaba da ro on ALLAH gafara sannan kada yabashi galaba akan Nuriyya, bata ankare ba taji anja gashin kanta ta runtse ido dan ba da wasa yaja gashin va haka ya jata iiiii kamar wata karya har zuwa cikin toilet akin ya kunna bathtube sai da ruwan suka taru ya kuma fizgota ya danna kanta aciki har wani cije le e yake yana ara dannawa ganin yanda take mutsu mutsu tana kokawa da numfashi ya ale da dariya yasa afa ya ham areta a wannan ga ar gaban Nuriyya yafara wani irin racing wata irin fargaba da tsoro suka baibayeta wata iri kewa kewa ta fara lullu eta kawai sai tunaninta ya bata Naseer ne yayi ha ari dan a komai nata Naseer ne farko cikin tsitstsikewar zuciya ta fara trying layinshi tana addu'ar da bata ma tantance take cewa dai dai sanda numfashin Umman ya auke lokacin wata irin zufa ta fara tsatsstafo mata ta runtse ido da arfi ta dafe zuciyarta dake baraxanar fasa irjinta ta fito! COMMENT SHARE #NASNOOR [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *009* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki _Angaishe ku masu zagin Naseer Nuriyya tace ku shiga hankalinku kafin ranta ya aci so ruwan zuma Numfashin ta ya fara sar ewa ta matse wayar dake hannunta tana kuma jin kamar xata rasa ko ta rasa wani angare na rayuwarta a hankali wasu hawaye masu xafi suka fara sirnano mata bata san dalilin hawayen ba haka nan ta ji tana son yin kuka ta du e agun ta fara gabza uban kukan da bazata iya cewa ga dalilin yinshi ba, tana kukan tana kuma kiran number in Naseer da kiran ya katse sai gabanta yayi wani irin gigib duk ta gigice tana jiran tsammani bata da kowa a kusa da ita yanzun hatta dangin shi duk ya musu iyaka bata da numbr in kowa su ma basu da ta ta, **************** Wata kafurar dariya ya she e da ita sanda ya ago ta ya tatta ata yaga bata numfashi ya fara yiwa kanshi kirari irin dai shi yakai wallon shege , anan toilet in ya barta a yashe cike da farinciki ko wanka bai yiba ya zura kayan shi ya fito daga akin da sauri sauri burin shi kawai ya arasa gida ya nuna wa Nuriyya yanda ya wula anta gyatumarta tsaki yayi ganin tarin missed calls in da ta jera mishi a kan la an shi ya furta "Mayya" yana duba mssges in data dinga aikin turo mishi yaja wani dogon tsaki da fa in " kin cika garaje da gajen ha uri in kin bada afa ma gani nan zuwa gidan da kyakkyawan sa o" yayi wani malalacin murmushi yana gya a kai yace Alh Naseer the Young billionier lokacin yazo fa yanzun zan fa a aji in bi takan uban kowa in wuce babu sauran mutunci ko Hajia tayi kuskuren ace hanya ta biyo ta layi na sai na saita ta" ya arashe da sigar an daba shi a dole ya zama gwaska da ya tada motan kenan kiran Bintu ya shigo a ayar wayar da ma aukakin murmushi akan fuskarshi baki a washe ya furta "Mai sanyi nah" ya katse kiran ya kirata tana agawa yace "my first lady ki huta ki sarara dare namu rana ta mu ALLAH ya bamu dama dole mu dama har alla dai ta fa a ki shirya a sanarwa su kawu na mai do bikin nan next week" ta fasa wata muguwar ara da sai da ya janye wayar a kunnen shi yana dariya daga can cike da salo da bariki ta fara zuba mishi shagwa a tuni ya rikice ya biye mata to ba a are wayar ba sai da ya mata al awarin zai turo mata 5m na lefen da tace bata so yabata ku suna aje wayar ya tura mata 5m in kamar yanda ya mata al awari, ************************ angaren Alh ma'aruf kam ba aramin zafi ya auka ba ga masu jaje da ke kuma tunzura shi ba ranar yayi niyyar dawo wa amma dole ya fara shirin dawowa gida a lalubo mishi Hunaifa ta girbi abinda ta fara shukawa bai ko sanarwa da mandiya Kareema ba ya biyo hanya'
Chapter 5 · 0% Book details