← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 14

Sashe 7

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

amewa tayi a gun cike da waswasi tana tariyo
an abinda yafaru da sauri ta mi
e tana girgiza kai ta rufa mishi baya ina wannan ba Naseer
in ta bane ko kuma wani ya
ato mishi rai a waje amma Naseer
inta bazai mata wannan tozarcin ba
gudu gudu sauri sauri ta tadda shi har ya isa falon ya zauna saman kujera yana cire takalmi
bata daddara ba ta zagaya ta baya ta sar
afo hannuta a wuyanshi ta
an manna mishi fuskarta gefen kuncin shi
wani tururi da hadarin bala'i ya turnu
o shi ya ban
are mata hannuwan ya wantsalo ta sai gata a gabanshi cike da fusata ya fara dalla mata mari idanu a rufe yake dukanta tun tana girgiza kai tana shanye dukan har ta fara kuka da
arin
watar kai bai
yaleta ba sai da yaga ya mata likis sannan ya jefar da ita
asa sai huci yake
ya nemi
aya daga cikin kujerun falon ya zauna yana ta faman sauke ajiyar zuciya
kokawa take da numfashinta da kuma zuciyarta tana girgiza kai take tabbatar wa kanta ba Naseer bane wani ne yasa fuskar naseer ya zo ya yaudare ta ya
ata Naseer a gunta ko kuma wasu suka bashi giya yasha dan yazo ya wula
anta ta wannan tunanin shi yayi tasiri a zuciyar ta tai wani
an guntun murmushi mai ciwo cike da
arfin hali ta fara
arin mi
ewa ta bu
e idanun da suka mata nauyi ta fara rarrafa wa zuwa inda yake zaune tana kuma bawa kanta
warin guiwa
Chapter 7 · 0% Book details