← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 14

Sashe 11

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne yayi sanyi tabbbas da gaskiya cikin maganr Kareema duk abinda ta fa a zai iya zama gaskiya duba da wasu abubuwan da suka shu e da kuma wa an da ke faruwa to amma waye behind of this bottle? ashe haka nan ake raina mata ?jibi tunanin da tayi wanda shi kwata kwata bai ta a kawo ma ranshi hakan ba tabbas da walakin zai yi magana kenan aran siren na motocin police suka cika unguwar dass gaban shi ya fa i still dai?to me kuma ya kuma faruwa a unguwar? A hankali ta sauke wata ajiyar zuciya ha e da furta "innalillahy wa'inna ilaihi raji'un Alh kaji me nake ji? me ya kuma faruwa a unguwar kuma? kafin ya bata wata amsa aka fara knocking ofar falon da arfi hannu ta ora aka tare da fashewa da wani mugun kuka ta da ashe a asa jikin shi na rawa ya nufi ofar ***********************Yau dai kam madam Nuriyya taga ranar naci dan al ur'an ta daku Naseerr ya lallagi an kayan shi ya gama dukan ya jefar da ita ko numfashin kirki bata yi cike da yama da muguwar tsana ya kalleta yace " kin cika naci kin nace wa rayuwa ta banso ya kasance mu ka kuma zama a inuwa aya ba amma zan miki alfarma aya zan barki kiyi *ZAMAN IDDA* _agidan nan_ saboda haka yazo a musulunci fa ar ubangiji ce bazan shallake iyaka ba ko dan nima mahaifiyata tayi *ZAMAN IDDA* _agidan mijin ta wanda a ashin zaman ne ALLAH ya kar i rayuwarta ta hannun wasu mugaye ma iya ALLAH da rahamar shi kinci alfarmar wannan sai dai kisani zaki zauna gidan nan ne a ance matsayin baiwa antacciya zan ci gaba da wula antaki har ki bar gidan da afarki zaki koma akin mai gadi zan sallameshi kamar yanda kikace zaki fanshi aikin shi da sauran antattun ayyuka idan kin amince kanki idan ba haka ba zaki iya jan jikin ki ki ficen a gida kije ki au gawar tsohuwar ki ganin damarki ne ki kaini ara a shirye nake ina nan ina jiran sammaci" Madam Nuriiyya dake tsakanin rayuwa da mutuwa ta wani ame jiki cike da farinciki ita duk surutan shi basu ne take son ji ba wanann albishir in da yamata na zama a gidan yafi mata komai da i bata san ma ta mi e zaune ba ta fara murna da yi mishi godiya jiki na rawa ta furta ta amince ta ora da " kadaina tunanin zan iya fitowa in fa awa duniya cewa ka kashe min mahaifiya bayan kayi zina da ita wallahi ko rai dubu ka kashe a gabaana bazan iya fa awa wani ba zan kuma bi kaf danginsu in basu diyyar ran da aka kashe musu zan ata tsawon rayuwata wajen ro a maka Allah gafara kodan mu rayu cikin asaitaccen gida a aljanna ni da kai nagode NASNOOR insha ALLAH zanyi arin bin dokokin ka a zaman iddar da zanyi a gidan nan wanda a arshe nake fatan wata rana kaji aina ka tausayawa maraicina ka mai doni aki na" _toni dai wannan mayata ta nuriyya bansan kalar ta ba haba ance ba ayi dake kin nace bayan uban dukan da kikaci kuma zaki koma maj gadi kuma duk kin amince? to ALLAH ya yafemiki dan nikam kinfi arfina_ [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak inki hankali kwance muna siyar da lalle an gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki awata hannu da afa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da aya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls amshi amshi riba biyu kiji amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da aya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sau i domin ganin hotunan kayanmu da price insu ku tun tu i wannan lambar 08038541511* *016* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Yana bu ofar yaci karo da police har guda biyu kowannen su fuska a cune cike da fargaba ya daure ya danne tashin hankalin shi ya mi a musu hannu alamun suyi musabaha gaisawar sukai da yi mishi bayanin sunzo ne yin wani bincike a gidan bisa wani rahoton sirri da aka aika musu dashi ya an yi jimm hankalin shi ya an kwanta da tunanin ko an samu wata ar shaida akan mituwar mai gadin da sauri ya matsa musu cike da warin guiwa ya ce su shiga ko 'ina su bincika duk maganar da suke a kunnen kareema da ta kashe kunnuwa tana sauraren su wani dadda an sanyi yana kwarara a zuciyarta wani farin ciki na ratsata a hankali ta furta 'Alhamdulillah the game ix over yanzun zan zauna cikin farinciki in sakata in wala ko banza kafin a gama binciken a gano gaskiar ba ka da laifi nasan na rarumi abinda na raruma" Alh na can na nuna musu ko'ina suna hanka awa suna bincike basu dai samu wani abu ba har a garden in suka dawo compound in gidan suna ara tattaunawa akan sa on da aka turo musu basu dai sanar dashi abinda aka turo musu ba suka an tsaya jikin motar shi suna sallama'wasu har sun fita daga cikin gidan sunyi gaba karaf idanun wani an sandan ya fa a akan motar da Alh Ma'aruf ya dawo da ita da shatin jini jini a booth in ga wani nan ya iga a asa da sauri ya dawo ya an ja ogan nasu gefe ya nuna mishi motar shima ido ya zaro da hanzari ya kira Alh Ma'aruf in da gaba aya hankalinshi baya kansu yana can yana an danna wayar shi hankalinshi ya maido kansu shi idanun shi sam bash kai ga motar ba saj da ogan an sandan ya ankarar dashi take gabanshi ya fa i da sauri ya arasa jikin motar zufa na keto mishi cike dz sabon tashin hankali ya zaro makhllin motar ya e booth in hannhn shi na karkarwa booth na bu ewa idanun su ya sauka akan gawar wani yaro babu kai gefen cikinshi a bu e an kwashe kayan cikin dukansu idanu suja rufe suna furta kalmar innalillahy wa'inna ilayhiraj'un Alh kam gigicewa yayi ganin abinda yasan babu shi a wurin ga mugun ganin dayayi na ganin wannan gawar hankali tashe ya fara ja da baya yana girgiza kai da sauri suma an sandan suka rufe booth in suna kar a kawuna kamar wasu adangaru basu wani jira wani abu ba abinda sukazo nema gashi sun samu suka datsa mishi handcuff hawaye masu zafi na zubo mishi a hankali nadamar tara azziqi na shigar shi dn yasan a kanshi akai mishi haka amma abin tambyar waye? waye je mishi wannan yankan bayan? _ya zaka yi Alh ALLAH ya ha a ka da makirar mace? kareema ki kiyayi ha uwarki da ALLAH_ Suka tisa eyar shi zuwa cikin gidan wanda tuni kareema dake la e jikin window taga komai da sauri ta koma inda ya barta zaune ta da ashe tana ci gaba da matsa counter in hannunta' suna shigowa dashi a razane ta mi e tana tambayar su lafiya? me mijinta ya musu ? cike da hargowa ta fara arin jan shi ita ala dole baza a kai mata miji ko'ina ba ta rufe ido tafara zagin police cike da anyen kai wani daga cikin police in ya nuna mata yariga ta hawa bishiyar kuka ya dalla mata marin da yasaka ta nutsuwar dole a gaggauce sukayi mata bayani suka are da fa a mata zasu tafi dashi a bincikeshi yanzun kuma motar da zata auki gawar zata iso duk abinda bincike ya nuna zasu tattara su mi ashi kotu, ai suna are jawabin nasu ta dage ta walla wata muguwar ara ta fara sabon daru cewa sharri akawa mijinta wallahi mijinta ba an mafiya bane basu ko saurareta ba suka kuma tisa eyar Alh da ya zama gunkin arfi da yaji gaba dan ya zama sai ganda akai dashi, ba UHM ba UHM UHM, suna fita ta biyo bayansu tana ihu da kururuwar da ya fara janyo hankalin ma waftansu dama mutane masu jiran iriss tuni wasu da sukaga motar police ofar gidan suka fara tururuwar zuwa su bawa idanun su abinci ************************* Bari mu le o su hajia Nuriyya masu zaman iddah SHARE COMMENT [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak inki hankali kwance muna siyar da lalle an gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki awata hannu da afa a birge mai house ki kuma siyar kici
Chapter 11 · 0% Book details