← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 14

Sashe 3

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba tunda a ranar suka koma naso ki bari a zubar da cikin jikin ki kin i da kin bari an zubar da kin rayu to kinsa taurin kai zan aika ki lahira bayan nagama ata miki suna abu aya da nakeso ki sani har yau alh bai da a ko aya a duniya ni bana haihuwa amma su nadra a na ne kuma dole su amsa sunan an alh duk da ba an shi bane ke ni kaina banda tabbacin ina iyayensu suke ta saka wu ar ta laso jinin ta lashe tace wannan sirri ne sai mun ha u a iyama" bata jira komai ba ta caka wu ar a irjin hunaifa bayan ta danne mata baki, *ki fara bi in zaki fara ko ki tara karmu nisa kicemin daga farko tom* [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari Daga tsintuwa....loarding And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *002* Bata yale yarinyar nan ba sai da taga bata numfashi ta tashi tsaye tana yata dariya cike da mugunta ranta fess ta nufi fridge ta bu e ta dauko robar ruwa har sun fara dutsi ta bude ta kwar a mata wata iriyar ajiyar zuciya ta sauke mai ha e da sheshsheka idanunta a rufe ta kasa bu e su sabida nauyin da suka mata wata iriyar azaba take ji a dukkan sassan jikinta nadama take danasani take na kuskuren shigowa gidan wannan asashshiyar matar marar imani, ba tun yau ba ta mata kashedi yafi dubu akan kuskuren da zatayi idan ta aurar mata miji tana ganin wasa take ashe ita ke wasa da rayuwar ta tsawon wata uku da tayi agidan me ta aras? tunaninta ne ya katse sanda taji an jata iiiii kamar wasu kayan wanki Bata tsaya ko'ina da ita ba sai da ta kaita bakin ofar shigowa falon ta wurgar bayan ta ya bugu da asan wurin ta rintse ido tana kiran sunan ALLAH sai huci take tana haki tana maseefa tace " ki kwana anan ki wuni anan daga yau wallahi kinji na rantse na haramta miki shigon min falo bare kice zaki shiga wani so called akin ki ai wanda baiji bari ba zai ji hoho zan ga uban da ya aure miki ugu tsaye nake yam a gida na ke in nan baki isa ki rushe min record ba wallahi kiyi shawara da zuciyarki kwanaki uku ya rage Alh ya dawo kina da damar zubda cikin kafin ya shigo asar nan ki samu enci kema in ba haka ba wallahi sai kin gwammaci mutuwar ki akan rayuwar da zakiyi" Fuu ta kwashi afafun ta tayi ciki ta bugo ofar hada saka key, sai kokawa take da numfashin ta da kuma zuciyarta anya? anya ba zata xubar ba? bala'in yayi yawa duk ixayar da matar nan ke mata bata iya aga ido ta kalleta ko ta bu i baki ta fa a wa wani halin da take ciki ta saka hannu ta shafo cikinta wasu hawaye masu umi na zubo mata wani irin so auna da begen abinda ke cikinta ya mamaye xuciyarta anya idan ta zubar dashi ta mishi adalci? wata zuciyar ta kawar mata da wannan tunanin ta jefo mata na unci da bala'in da xata shiga a hannun kishiyarta , a hankali ta tashi zaune tana dafe bayanta zuciyarta na rarrabuwa da neman mafita da maslaha ta fara buga ofar falon ************************* Kusan awa aya ya kwashe suna xubar da ruwan luv shi da Bintu ranshi fess yarinyar tayi ne ba ya jin ko ranshi ta nema zai hana ta tasan sirrin maza warai ta iya tafiya da xuciyar wanda ya fa a tarkon ta jin yarinyar yake ta cika ko'ina a zuciyar shi cike da farinciki bayan sunyi sallama kamar kar su rabu a wayar ya nufi toilet ya an watsa ruwa Shaf shaf yafito da sauri sauri ya kintsa kasancewar shi mutum mai sassanyan kyau tsaf ya fitoo cikin dark blue in shaddar data amsa kyakkyawar fatar jikin shi da bata cika haske ba ya kafa hula data dace da zaren da aka awata inkin shaddar dashi haka ma takalmin yabi jikinshi da turaruka masu sanyin amshi ya dubi kanshi a madubi cike da aunar kai da alfahri yana ta sakin murmushi ya fito ya nufi akin Nuriyyah yana sauya yanayin fuskar shi zuwa tausayi da neman agaji! a hankali ya tura ofar ya shiga akin bata ciki da alamu tana ban aki ya fara wurwurga idanu idanunshi ya sauka akan miror ya hango wannan akwatin da sauri ya ha e wani dadda an miyau wani sanyi na kwaranya a zuciyar shi ya hango jakarta saman bedside drower da sauri ya arasa ya zuge ziff en canji yake so da zai zuba mai a mota bai ko tsaya irgawa ba ya ebo ku in ya cusa aljihu daidai ta fito ban akin , *ki fara bi tun yanzun in zaki fara awata idan baki da raayin karantawa yanzun ki tara abinki kada muyi nisa kice kina nema daga farko* ARSHEN DUNIYA YA KAMMALA IN KINA BU ATAR COMPLETE DOC #500 KACAL NA TABBATA BAXAKI NADAMAR SIYA BA_ [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari Daga tsintuwa....loarding And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *005* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki arfin da ya rage mata ta fara kici kicin watar kanta sai dai ta kasa Kareema duka arfinta ta saka ta danne Hunaifa, ga jini nata malala asa har yanzun wu ar na jikin hunaifa ganin zata ata mata lokaci yasa da arfi ta fixgo wu ar ta kuma chaka mata ta ara zarowa ta saita saitin xuciyarta ta da a wu ar take Hunaifa ta saki wata irin ajiyar zuciya ta lumshe idanu bakinta na motsawa a hankali har rai yayi halinsa, wata wawuyar ajiyar zuciya Kareema ta saki ta da ashe asa agun tana sakin numfashi tana kallon gawar hunaifa datayi fayau sai wani ayataccen murmushi a fuskar kamar ba gawa ba taja tsaki ta saka wu ar nan ta karto jinin ta lashe tana lumshe idanu irrr taji arar wayarta da sauri ta dawo hayyacinta bata amsa wayar ba sai ma kasheta da tayi gaba aya cikin sauri sauri ta fara ha a rami da yake ta saba bata wani da eba ta ha a daidai tsawon hunaifar iii ta jawota haka ta wullata cikin ramin ta bi da asar mai jini ta rufe ta mai da wacce ta ha o ta daddale ko ar babu ajikinta sai ma wani iskan nasara da cikar buri da taji yana shiga sassan jikinta pipe in da ake ban ruwa cikin lambun ta jawo ta yayyafa wa asar ya saka afa ta an tattaka tsaf wajen ya shafe kamar ba ayi wata rami agun ba ta kwashi kayan ta maidasu inda suke ya kakka e jikinta tayo hanyar dawowa cikin gidan tana arin kunna wayarta, ********************* Tafi arfin awa guda agun tayi kukan har ta bawa uku lada ta kasa fa a zuciyarta tayi tunani ciwo zuciyarta keyi kamar ta ciro ta jefar wa zata tunkara? bata da komai dik ta sadaukar dasu wa mijinta Naseer bama wannan ba kwanakin nan mafarkin da take yawan yi na dagula lissafinta zuciyarta ta kasa nutsuwa da auren da Naseer ke nema sai dai bata da ikon hanawa a yanzun da lokaci ya riga da ya ure a ta aice dai ita kanta bata san makomar ta ba ta guji yan uwa awaye duk dan faranta ran Naseer tamishi sadaukarwa da yawa a rayuwa sai dai zuciyarta a yanxun rawa take tsoro takeji tana gudun watarana Naseer ya butulce mata, tayi shiru tana jin karatun da sashen zuciyarta mai raunin ke mata _ki farka nuriyyah mata sun waye sun daina bari da in bakin a namiji ya ru esu ki tashi kiyi ya i da zuciyarki raunin ki yayi yawa zaki kuka zaki koka a sanda Naseer ya lullu o wata ya kawota gidan nan dasu mata lokacin zaki gane true calour na maza_ da sauri ta tashi tana girgiza kai tana fa in "stop stop never wallahi banda Naseer mijina ba butulu bane bazai min butulci ba akan wata mace ina!" ta arasa fa a tana matse rigar Naseer in a irjinta hawaye nata rigengyaton fitowa daga idanunta tana arfafa wa kanta guiwa akan banbancin mijinta da sauran maza,
Chapter 3 · 0% Book details