← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 14

Sashe 2

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*001* _Raunin zuciya_ A kasalance take duba shi cike da matuk'ar raunin zuciya bakin ciki da kallon tsantsar butulci irin na wasu mazan da ba duk lokaci take kallonshi dashi ba take duban shi ta share hawayen da ke ta fitar burgu daga idanunta Ta janye raunannun idanunta ta mik'e da niyyar ficewa daga dakin yayi saurin rikota, Ya langabe Kai ya Zuba Maya fitinannun idanunshi a hankali ya lumshe su ya dora kanshi a kafadar ta yafara sakar mata numfashi Mai dumi wanda ya tilasta mata sakin ajiyar zuciya yana d'an yawo da hannunshi a sassan jikinta yace "haba mana qurratul ayn wannan ba halinki bane zuciyar ki mai kyauce ce uhmhm? Dan kwarin guiwata na tunkare ki da tabbacin samun goyon bayanki karki bani kunya mana" Ya dan saurara yana kuma kashe mata jiki ya kara rungumo ta jikinshi sai sakin ajiyar zuciya take ba ta dai ce komai ba Ya dan girgiza ta kadan yaana cewa "talk mana sweet heart kice min wani abu bana son shirun nan naki ke ko zagina ne kiyi sai inji sanyi a raina ko love Of ma life" Dagaske ne bazata iya magana ba haka take ta gwammaci ta dauke duk nauyin wata jarabta da ta bude baki tace wani Abu wata irin strong heart gare ta abubuwa da yawa bata iya tankawa sai dai ta danne abin a zuciyar ta Shi kanshi ya sani bazata ce komin ba Wani salo ne dai na daban Daga cikin ire iren salon da ya saba amfani dasu ya cimma burin shi a kanta' Kirrr karar kiran waya ya shigo wayar shi ya D'an basar aka kuma kira ya share wani kiran na kuma shigowa a hankali ta zame jikinta daga nashi ta nufi kofa ta fice hannunta dafe da saitin zuciyar ta, Tasani ko bai fada ba *BINTU* ce yarinyar da yake kan neman auren ta Tana ficewa yayi saurin tashi ya rufe kofar yana d'an tattaka rawa ya d'aga kiran fuska cike da farin ciki da nishadi Suka ci gaba da sheka soyayyah, yana kuma bata tabbacin a yau din nan zai cika mata burin ta yasan Nuriyyah yasan Wacece baya jin ko ita tasan kanta kamar yanda ya Santa Kai tsaye dakin ta ta nufa hawaye wasu na korar wasu zuciyar ta na wani irin ciwo ta bude safe din ta ta dauko wani hadadden box mai kyalkyali ta rungume shi a kirjinta so take taji ta yi kuka mai sauti amma sautin kukan yaki fitowa so take ta samu abokin shawara abokin fadawa kuka damuwa da farin ciki bata da ko daya duk Na eer ya rabata dasu akan wani dalili nashi A hankali ta bude akwatin wani irin haske mai kashe idanu ya bayyana ta saka hannu ta fiddo wata kwankwatsetsiyar sark'a dakekiya ta ajje ta dauko yan kunnen da abin hannun da yan kunnen tana kallon su Shawara take nema bata da abokin shawara sai zuciyar ta idan zata nemi shawaran zuciyarta kuma tasan amsar itace YES Kullum zuciyar ta bata bata amsar NO dangane da lamarin Naseer Tsawon shekaru goma kullum tana karfafa wa kanta guiwa akan komae ta sadaukarwa Naseer ya cancanta ne! Ta tattara su ta rungume tana tuno asalin ma mallakin sarkar da muhimmancin ta a rayuwar ta amma sanda ya dace ta tallafa mata Naseer ya katantane ya Hana, Da sauri ta kawar da tunanin ta Mai da sarkar da sauran abubuwan cikin akwatin ta ajje kan mirror idan ya shigo zata bashi tasan ba karamin farinciki zaiyi ba ita kuma farincikin shi yafiye mata komai a duniyar nan ********************** Da karfi ta fizgota cike da masifa ta wurgar da ita kasa kanta ya bugu da tiles din kitchen take ta fasa wani marayan kuka tana girgiza mata Kai jikinta sai kyarma yake Tsabar tsoron wannan matar da take bakinta har kumfa yake tsabar bala'i take cewa" ke din me? Banza a banza har kin isa ? Wallahi ko ubanki dake kabari ya fasa kasa yafito yayi kad'an ubanwa yace kika yarda kika dauki ciki? A gidana? Hmm babu tsarin yarana zasuyi yan ubanci da wasu a gidan ubansu wallahi ke ga kafaffiya ki zubar kin ki zanga ta gidan uwar wa zaki haife shi ' Cike da rashin imani take saka k'afa ta dirka mata akan cikin Ta fasa wata gigitacciyar Kara ta fara mulmula a kasa tana wata irin gumza ita kam sai wani huci take kamar wata kububuwa, Ta saka hannu ta matse cikin tana zazzaro idanu cike da mugunta *Ki Fara bi tun yanzun in zaki bi IN baki da raayin karantawa yanzun ki tara kada kice zaki bini PC inbaki daga farko tom* _littafin karshen duniya complete doc ya kammala Mai bukata ki tuntube ni ta number na #500 kacal insha Allah bazaki nadamar siya ba_ Zahratieyh kawar oum nurain taku [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari Daga tsintuwa....loarding And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *004* Sai da ta bushi iska ta mula tasha Ac sannan tazo ta bu ofar zuwa lokacin Hunaifa ta sare ko hannun bata iya aga wa ta riga ta sare da rayuwar tasan ila kam ita ta ta ta are ga azabar ciwon mara ga yunwa sannan taji aran bu ofa cike da isa ta xuro kanta tana tatta e baki ita Hunaifa ko idon ta kasa bu ewa tsabar galabaita cije baki Haj Kareema tayi a ganin ta har ta samu damar yin bacci a guje ta koma cikin falon fridge ta bu e ta auko ruwa mai sanyi ta dawo batayi wata wata ba ta bu e robar ruwan ta she a mata tana ta girgiza jiki shiru Hunaifa bata motsa ba ba dan sanyin ruwan bai ratsa ta ba a a sai dan rashin kuzari ta ciji yatsa tana girgiza kai tace "ke arya kike wallahi na ha u da wa anda suka fiki taurin rai ma kuma naci galaba a kasan su ke in nan wallahi arya kike" Hunaifa nason yin magana amma maganar bata fita ciki Karima ta koma da sauri ta auko wayarta ta dawo inda hunaifar ke kwance tayi dialing wasu numbers ta kara a kunne wayar bata da e tana ring ba aka aga daga can angaren, kuka ta fashe dashi mai arfi tana magana tana kukan har sha ewa take tsabar iya makirci cewa take "ta gudu Alh wallahi yarinyar nan ta gudu kawai dan na hanata zubar da cikin jikinta tana arin shan maganin na rutsa ta wallahi sai da ta yanke ni a hannu da na matsa mata cewa tayi idan na kuma yun urin hanata sai ta cinna wa gidan wuta dama ta tsaneka haka nan aka aura mata kai kuma itace ajalinmu harsu Nadra" taja majina ta an saurara jin me yake cewa a tsawace yace "what? hunaifar ? to ya akai ta fice? ko ta zubar da cikin?" tace "wallahi alh a guje na rufeta a kitchen in amma yarinyar nan ta fice ta ofar baya bayan tabar min sa on mu jira muga me zai faru nikam am scared alh kadawo dan ALLAH kada yarinyar nan tayi nasarar xubar da cikin nan a nemo ta aji me takeson a mata?" a hasale ya katse ta da cewa " arya ne wallahi taje duk inda zata nafi arfin ta min barazana yau in nan zan tura mata sa on saki da garga in duk ta saki wani abu ya samu cikina wallahi sai na gigita kaf familynsu" it ya kashe wayar wani wawan tsalle Karima ta daka ta fara rawa jikin Hunaifa tuni ya fara rawa duk abinda suka tattauna komai ya shiga kunnenta tunda a handsfree ta saka wayar wasu zafafan hawaye suka xubo mata iri iri tana ji an ulle ta da muguwar sar a ita kam ta sadakar ta barwa ALLAH komai tasan yana ji kuma yana gani Karima irin mazga mazgan matan nan ne ga tsawo ga wari af ta saka hannu ta auki Hunaifat da ta kasance siririya jiki ba wani auki ga ciwo ya galabaitar da ita tana ji bata da ikon hanawa Direct lambun gidan ta nufa inda a ido lambu ne amma agun Karima oyayyiyar ma abarta ce wacce ita ka ai tasan da zamanta a gidan a alla akwai gawarwaki kusan shida na jarirai da take binnewa da an haifesu har yau kuma babu wanda yasani a wannan fagen bata gayyar kowa sabida sirri wannan sirrin tane acewarta Akwai inda take oye kayan aikin ta ta riga ta gama da hunaifa tasan tunda tace ta gudu hankula duk zasu koma ne akan nemanta neman da har asa ta na e baza a ganta ba' A tsayen ta sako ta asa sai da bayan ta ya amsa ta arasa wani guri asar gun a daddale babu mai cewa in an tona za a samu wani abu ta du a ta fara ha asar ha a tayi mai zurfi ta fiddo kayan aikinta' hada wata siririyar wu a da aka lullu e da jan yalle, da sauri ta kwashi kayan ta nufi inda ta yada hunaifa idanunta nata zubar hawayen nadamar auren alh ma'aruf kwa ayin iyayenta ya kawota mahalaka bata ankare ba taji an caka mata wani abu gefen ciki jini yayi tsartuwa Karima kamar ba mace ba babu imani ko rauni a zuciyarta ta fara magana tana lasar jinin jikin wu ar tace "kinga kuskurenki na biyu na farko kinyi kuskuren auren miji na na biyun shine yaja miki tafiya barzahu bana barin bashi a nan in nan akwai gawarwakin jinjirai shida dasuka rantse sai sunxo duniya to sun zo in amma basu mori shigowa cikin ta
Chapter 2 · 0% Book details