← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 14

Sashe 13

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yasan tana hannun an kiddnaping sanda ya fito mayyar tana nan dur ushe a falo kamar wata marar galihu tanajin sautin takun shi ta mi e zumbur ta tareshi bata daddara ba ta nufeshi da niyyar ta rungume aiko ya falla mata mari ya ingije ta ta tashi da sauri tana fa in "ba zanyi fushi ba Nasnorr duk a binda zaka min na tabbata wata rana zaka dawo hayyacinka ba kuma zan gujeka a lokacin zan rungume ka da tsantsar auna da kulawa dan ALLAH idan wajen gawar umma zaka ka mata addu'a a madadi na ka ce kuma ta yafemin sai mun ha u a darussalam" bai ko juyo ba bare ta saran zai bafa wata amsa ya fice shikam dai ya daina ata wa kanshi lokaci gun waccen dangin marasa zuciyar ya shige motar shi bayan mai gadi ya bu e mishi get ya fice ta dawo ta zauna tana fa in "haka zan addabe ka har sai ka gaji da rashin zuciya ta ka maidani akina mun ora auna daga inda muka tsaya har ALLAH ya kaimh randa auntg amarya zata haifo mana kyawawan yara tunda ni ilan bani da rabon haihuwar" can wata zuciyar ta tuno mata abinda ya gaya mata akan cire mata mahaifa ta shafo cikin ta na cewa "dama ALLAH bai rubuto zan haihh ba a duniya haka nan kayi garajen sawa a ciremin mahaifa ina maka fatan kai ka haihun duk shekara a haifo maka twins ma ni kuma zan rainesu indai zakai farinciki" ta da e a gun tana tufka da warwara tana tarawa da ebewa a zamanta da naseer da rayuwar da suka gina yanda ya zama bawanta ta zama baiwar shi suke kyautatawa juna to dai anan ta lalace cikin shau i har bacci yayi awon gaba da ita a gun ******************* GIDAN ALH MA'ARUF *STILL DAI KIFIN MU IS AVAILABLE BABU CUTA BABU CUTARWA KYAWUNSHI BA A FISKA KA AI BA DA IN SHI IN KIKA SARRAFA SHI SAI YASAKA MAI GIDA JUYE MIKI DUK KU IN ALJIHUN SHI KAR KUJI WASA FA AKWAI WANI OYAYYEN SIRRI ACIKIN KIFINMU KU JARABA KU BAWA WASU LABARI* Azo ayi tanadin azumi kusiya ku ad ana abinku kafin zuwan azumi kada kuzo kuna nema daga baya ba ma fata ace ya ara ku i amma dai ku siya kifi kwali aya 3k location katsina da kano 08038541511 in kinsan ba siya zaki ba karki ata min lokaci ki ata naki pls seriouse buyers pls [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak inki hankali kwance muna siyar da lalle an gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki awata hannu da afa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da aya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls amshi amshi riba biyu kiji amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da aya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sau i domin ganin hotunan kayanmu da price insu ku tun tu i wannan lambar 08038541511* *019* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki _Kifi na ganin ka mai jar koma_ GIDAN ALH MA'ARUF Abu dai ya kacame babu wani sau i Kareema nata cin karenta babu babbaka hankali kwance take rayuwarta sai dai har kullum tana kuka da aryata zancen cewa take sharri akawa mijinta iyayen Humaida suma hamkalinsun ya da a tashi jin wani sabon zancen ga an bani na iya dake da a tunzurasu da aka fara jujjuya zancen da cewa an mafiya ne matarshi ta ata da ciki anzo bincike an iske gawar mai gadi still kuma ga gawar yaro a cikin mota lallai da akwai wata a asa kwata kwata ma ba a barin ganinshi a gida kuma madam Kareema ta dage tana ta ingiza wutar a media da wata wayarta ta bu e sabon acc na facebook twiterr dasu instgrm to babu laifi kam kwalliya ta biya ku in sabulu dan ha anta na cimma ruwa tana aukar hankalin mitane da bayyana musu wasu halaye na Alh da take fa ar a oye suke wanda a zahiri kaff halayyarta ce take bu ewa duniya a ba ini kuma take jingina abin ga mijinta Media ta auki umi an kuma rasa wanene mai bada wa an nan bayanan sirrin? duk ta saki post sai ta ha a da hujja hakan yasa kyllum police cikin zarya suke gidan a kullum sukaxo kuma sai sun samu wata sabuwar shaidar kawunan mutane kam a aure yake mutanen unguwa kuma suka fara boren xasu ona gidan duk wani wanda anshi ya ata a unguwar ba a kuma ganshi ba sai ciwon abin yadawo mishi sabo to babu tantama alh ne ke sace musu yara yakaiwa ungiyar asiri madam kareema dai ta zama haddasana tana gefe kuma tana narkawa lauyoyi ku i da ro on suyi duk mai yuwuwa su fiddo mata mijinta ita dai burinta yayi ba in jini sunanshi ya aci aji yamar ha a xuria dashi ta tabbata xuwa yanzun mutum ko karen hauka ya cijeshi baxai yi gigin kawo arshi gidan da sunan kishiyarta ba shine ka ai fatan ta ta zauna ita ka wallin wal a gidan ta da alamu kuma tana gab da cimma nasara, _sai dai kana taka ALLAH na nashi bata sani ba wani matakin nasarar ta kuma cicci ashi ya hau_ su Nadra dake boarding sun dawo gida sakamakon tsana gami da tsangwamar da an uwansu alibai ke musu basu da sa at a cikin makaranta to dama Najma itace shalelen Alh so abin yafi dukanta Nadra kam kadaran kadahan ce harkokinta kawai take, ************************* Oga nasir kam hankalinshi kwance ya nufi oyayyen gidan nan da ya kashe Umman Nuriyya yana tafe yana shan ki a a mota duniya tai mishi da i ko banza yanzun ya fanshe kaso saba'im cikin ari na ba incikin shi matsalar shi aya hayyatu nuriyya tabi ta hayyaci rayuwar shi baiyi tunanin cewa zuciyar da take da ita zata barta ta fahimceshi ba sai dai abin mamakin abin ma sai ya juye yasan nuriyya tun tana arama yasan ba ar zuciyarta da kafiya da mugun naci har a zaman su amma duk tasirin so ya dakushe karsashinta ya danne soyayar da ke tsakaninta da mahaifiyarta me zai yi ya gode wa Habeeb? da wanaan tunanin ya araso gidan ya fito a motar ya bu e gidan ya koma ya shigo da motar yayi parkinng a an madaidaicin wajen parking in dake farfajiyar gidan da rangajin shau i yake taku cike da ta ama ya bu ofar falon har ya nufi akin da gawar take ya fasa ya nufi inda yake ajje takardu da duk wasu abubuwa masu munimmanci sai dai me tun kafin ya arasa ya hangi wardrobe in a bu e a mugun hargitse ya arasa babu komai sai filin wurin ko allen paper babu bare wannan box in da ya kar a hannun Nuriyya hannu ya ora a kai da gudun bala'i ya fice ya nufi akin da gawar take ya tura toilet in nan ma wayam babu gawa babu alamhnta ara ara_ *RAMADAN PROMO* _Mutane na amana kuna ina? ku rugo kar ayi babu ku yaseen sau i ya samu ALLAH ya yarda yanda na samu da sau i kuma kuzo in sau a muku albarkar watan nan mai zuwa akwai duscount na kifi so duk wacce bata siya ba ta rugo kar ayi ba ta ki fa awa oga sau i ya samu kuzo mu samu sau in a tare kifi yayi wuta wlh amma cikin yrdr ALLAH ansamu mai kyau kuma mai sau i maxa ku hanzarto kafin ya _KAR MU ATA WA JUNA LOKACI IDAN KINSAN BA SIYA ZAKIYI BA DAN ALLAH KARKI BIYO NI MASU SON SUJI DA I SU MORE DA I DA ANON KIFINMU KA AI NAKE KIRA_ siyen aya ko sari LOCATION:katsina ,kano ,Yobe, muna aikawa ko ina kiki siyan nagari maida ku i gida 08038541511 [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak inki hankali kwance muna siyar da lalle an gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki awata hannu da afa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da aya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls amshi amshi riba biyu kiji amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da aya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sau i domin ganin hotunan kayanmu da price insu ku tun tu i wannan lambar 08038541511* *020* _Yaseen in zaki fara
Chapter 13 · 0% Book details