Sashe 14
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Hannu ya ora aka yana jin wata guguwar tashin hankali ta fara jujjuyawa dashi meke faruwa? arasawa yayi cikin toilet in yana ji kamar ya fashe da kuka sai dai kukan ya i bashi ha in kai dube dube ya fara zuciyarshi na tabbatar mishi gawar na cikin banda in amma idanunshi suna aryata hakan duk wani lungu da sa o dake cikin toilet in ya duba babu ko allen an kunnen Ummar zama yayi akan tiles in ban in ha e da runtse idanu ganin abin yake kamar almara me hakan ke nufi? waye ke bibiyar shi har ya san da wannan oyayyen gidan nashi har yazo ya kwashe abubuwan da ya kwashe shekaru yana adanawa? babban tashin hanklain ma atan gawar da shi ga barta a cikin gidan cikin aki sannan cikin wannan toilet in da yake zaune, duk inda tashin hankli yake Naseer na ciki da sauri ya tashi ya fito daga toilet in ya fara birkita kayan akin yana neman ta inda gawar zata ullo duk ya watse akin babu gawa babu alamar ta, da sauri kuma ya fito ya koma akin nan na farko inda yake ajje takardun nan ma ya birkice babu komai sai sannan wani mugun kuka ya wace mishi meke shirin faruwa dashi? waye ya mishi wannan mummunar kwanton aunan? me yayi wa mutumin da ya mishi hakan? shikenan asirin shi ya tonu me yasa meyasa sai da ya riga ya saka rai da fara rayuwar jinda i bayan fansa sannan lamarim zai juye? ina gawar? bashi da mai bashi amsa ya zauna yaci kukan shi har ya hangoshi an sanda sun tisa eyarshi zuwa station an jarida nata aukar shi hoto da watso mishi tambayoyi ga ga an social media nata caccanja wa labarin salo wani mugun kukan ya kuma kufcs mishi shikam dai ya tabbatar baya cikin masu sa'ar zuwa duniya! ko me ya tuna? sai yayi zumbur ya mi e a guje ya fito daga cikin gidan dole kafin a kama shi yana bu atar ganawa da Nuriyya tabbas bu e get in yayi da sauri yazo ya fa a cikin motar motar a gaggauce ya tayar ya fito yaxo ya rufe get in ya koma motar da wani irin speed yaja motar kwata kwata baya cikin nutsuwar shi burin shi aya ne a yanzun shine yayi ido hu u da Nuriyya ************************* sai da ta sha i baccinta mai cike da mafarkin ita da Naseer a cikin kyakkyawan yanayi da farinciki da shau i sannan ta tashi lokacin 2:30 am arar wayarta ta tashe ta tayi mi a sannan tana hamma ta mi a hannu ta lalubo wayar idanunta a lumshe tana doka tsakin katse mata wannan scene in da suke cikin wani ayataccen swiming pool suna wanka suna faranta ran juna a da ile ta kara wayan a kunne bayan ta Banji me akacs mata ba tadaice "ok" sannan ta kashe wayar tana sakin wani siririn murmushi ta juya kafa a kenan taji anyiwa ofar akin wani mugun duka a firgice ta tashi dan ita bata ji arar mota ba bare horn tasan baxai wuce Naseer ba ta arasa jikin miror ta ara fesa turare dama wata ar mitsitsiyar riga ce a jikinta babu ko bra rigar mai an siririn pant duk wasu halittu a jikinta sun bayyana kansu bugun da a ke wa ofar baisa tayi hanzari ba sai ma canja yanayin tafiya da tayi zuwa cat walk kamar ta ille ta nufi ofar tana bu ewa yayo ciki ha e da ham are ta ta zaro ido kafin tayi wani yun uri ya sha eta ba jira ya fara faffala mata mari dukanta yake ta ko'ina amma mutuniyar ta ashe babu ko alamun kuka a tare da ita bare yun urin watar kai a ranta taa fa in "na shirya kar ar fin hakaa gunka indai hakan zai saka farinciki a shirye nake da na dinga gasa jikina a kullum da ruwan zafi ko da ace zaka kwana kana duka na bazan osa ba" ganin ta i kuka ko alamar wata kai yasa ya dage ya kai mata wani mugun naushi a hanci bull sai ga jini ta dafe hancin idanunta suka kawo wallahr azaba tayi saurin maidasu a fusace ya fara magana " ina take ? ina kika kai gawar? ubanwa kika saka yake bibiyata har yaje ya kwshe min komai? wallahi idan baki fito min da komai ba sai na nakastaki kin sanni nafiki iya shu'umanci zan lalata rayuwarki zan jefa ki a hatsarin da zaki arashe rayuwar ki a prison wallahi kin sanni kin kuma san zan iya" Ajiyar zuciya ta sauke jin wata sabuwa dama akan wannan yake mata wannan dukan? kallon shi tayi tana dafe da hancin tace "sakeni albi bansan me kake magana a kai ba amma idan na fahimta kamar kaje inda gawar umma take baka ganta ba ko? " ya watsa mata wani kafirin kallo _nace ko Naseer bai kula da wankan zuman Nasnorr in bane wannan albarkatu da aka sakar maka ka more kallo? tayi saurin sadda kai asa ta ci gaba "bani da masaniya wallahi ban sani ba sannan ka auki alhakina na wahalar min da gangar jikin ka da hannunka wajen dukana bai dace ka aga hankalinka ba umma ta riga ta mutu kwananta ya are so ka manta kawai muci gaba da rayuwarmu batun atan gawa ka godewa ALLAH da y rufa mana wannan asirin ba shikenan ba? dama kowa yasan tana gun kiddnapers to a barshi a hakan feel free ka saki ranka mu ci gaba da rayuwarmu ita kuma umma ALLAH ya ji an ta kai kuma ya cigaba da rufa maka asiri kaji hayateehyh" Galala yayi yana kallonta anya? Nuriiyya kam mutunce? ko dai wani sabon rainin wayau ne zata mishi? kuma zaburo wa yayi zai dam ota ta kwasa da gudun bala'i ta nufi toilet tana shiga ta danno ofar......... SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office Normal Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ 81636c996def40dfb7c41004188a7d36