Sashe 12
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
riba muna sai da aya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls amshi amshi riba biyu kiji amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna sai da aya muna bada sari munayin logo da bussiness card da flyer akan farashi mai sau i akwai grinder babu ruwanki da jiran nepa ko neman an aike kai marka e har nama tana niqawa domin ganin hotunan kayanmu da price insu ku tun tu i wannan lambar 08038541511* *017* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Shidai Naseer halin nuriyya ya ma daina bashi haushi iri iri yace taje ga inda gawar mamanta take ta auko ta a mata sutura Nuriyya ta kafe wallahi ba zata je ba haka kawai ilan ma tarko ya ana mata so yake ta fita a gidan ya haramta mata zaman gidan ita kam da ta fita ta dawo ta iske ya mata shamaki da gidan dashi kanshi gwara ta are rayuwarta a cikin gidan ba tare da ta le a ko ofar gida ba yace " to batun gawar fa ayi yaya da ita?" tace "ka yimin wannan taimakon Nasnoor dan ALLAH kaje ka samu wasu ka biyasu su aukota a zo nan a mata suturar in ma baka bu atar ta a cikin gidan nan wallahi ni na yarda ka barta a can a mata suturar akaita ma abartar daga can ALLAH ya ha a fuskokin mu da alkairi na yafe mata nasan itama ta yafe min na kuma ari bakinta naci mata albasa abin duk da ka mata mun yafe maka ina fatan wannan sadaukarwar da na maka ta saka farinciki kadaina cune min fuska dan ALLAH ko da bazaka min magana kullum ba kar ka haramta min ganin murmushin ka ko da zaka fita ne ka taimaka ka an haskani da mutmishi ko sau aya shi ka ai ya isheni wuni cikin farin ciki a yinin ranar kaji hayatieyh?" ta arashe maganar da shagwa a wacce a da yake nuna mata irin narkewar nan idan ta yita amma yanzun wata kafurar harara ya antaya mata ya doka tsaki cike da hargagi yake cewa " shin wai ke karya ce?" ko baki da zuciya ne? ya mi e cike da hasala da sauri ta ri o shi ta wani langa e kai tace " tabbas na yarda ni in karya ce akan ka wallahi na yarda kuma bani da zuciya na cirota na cillah wa sauran karnukan sun cinye ka Sau aya dan ALLAH kamin murmushin da zan wuni ina tunawa wallahi zuciyata zata iya buga wa bazan juri ganin fuskar ka a haka ba indai nice wallahi duk abinda ka nema zan maka shi a ZAMAN IDDAR da zanyi a gidan nan dan ALLAH albarkacin zaman amanar da mukayi ka taimaka ka haska min ha oran ka" Takaici yasa bai san sanda ya bige mata hannu ya take mata an yatsan afa yayi gaba ba ta fasa ara hakan baisa ya juyo ba yashige toilet tsalle ta doka bayan ya shige ta fa a kan gadonshi tana wani dam e bedsheet in cike da shauqi ta furta "wasa farin girki imdai da rai da kanka xaka furta ka maidani akina ni da kai mutu ka raba ne wallahi takalmin kaza al awari ne zan jure bazanje ko'ina zan zauna a aashin kulawar ka har abada bazan bari kowa yasan da batun nan ba bare har a mana dariya dama kana cikin mahassada an gani da gaza bari amarya kuma ALLAH ya kawota lafiya tunda kana sonta nima zan sota za bauta muku iya iyawa ta Nasnoooor" ta yi saurin rufe fuska wai taji kunya duk fa ita ka ai ke surutan ta can kuma ta tuno halin da yace mahaifiyarta na ciki a halin yanzun gabanta ya fa aunar uwa ta motsa ta xauna ta rushe da kuka tana jin wani yanayi shikenan ta zama marainiyar arfi da yaji babu uwa babu uba ba wai bare dakwaye ga miji na niyyar kufce mata anya ita kam batafi kowa rashin saa a duniya ba? cikin kuka take furta "kiyi ha uri umma ki yafemin bansan ya zanyi dz zuciyata ba bani da iko da ita ita ke sarrafa ni Naseer ya mamaye ko'ina acikin ta bani da iko da kaina sai yanda ta jani Naseer ya riga da ya zama bugun numfashi na dan ALLAH karki fushi da Sa'adahr ki gudaliyarki da kika arar da rayuwarki wajen gina tawa rayuwar amma ga lokacin da ya dace ace na ji anki na tattaleki in kuma aukar miki fansar ruhinki amma kashh zuciyata ba zata bani ha in kai ba kiyafe mana nida Naseer" _To kowa yayi ta kanshi da alamu Nuriyya taci kai_ AFWAN WLH BAMU DA NEPA NE [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *An daina yayin zaman kashe pant hajiya ta ki dage ki nemi sana'a ki wuce gori kici halak inki hankali kwance muna siyar da lalle an gaske namu ba irin nasu bane ki siya ki awata hannu da afa a birge mai house ki kuma siyar kici riba muna sai da aya muna bada sari akwai kuma wardrobe balls amshi amshi riba biyu kiji amshi ya cika miki ko'ina ki siyar ki samu riba muna siyar da busashshen kifi ga da i ga wani oyayyen sirri acikin kifin mu kwali guda 3k muna kuma bada sari ga masu son su sara suma su aru domin ganin hotunan kayanmu da price insu ku tun tu i wannan lambar 08038541511* *018* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Duk haukar da madam nuriyya keyi Naseer na la e yana kallonta shi abin nata ma ya daina bashi haushi sai mamaki tsaki yaja a hanklai ya furta "ubanki zakici uwar an naci ba dai kin za i zama dani ba? zakiga anci ganin idonki wallahi da afarkj zaki gudu a gidan nan banza mayya kai ni dai wallahi Habeeb ka gama cutata ga yarinya na neman zame min ala ai to dai ni arya take ta hanani holewa ta wallahi" shima dai kamar wanda yaci kan ya rufe ofar toilet in yaci gaba da wankanshi yana yi yana surutai yana zage zage to dai yasha alwashi yafi dubu na cin uban nuriyya ar anace ko da ta gama koke koken tashi tayi a hankali jikinta duk a mace tunanin rayuwa da yanda komai ya juye musu ita da Naseer inta cikin lokaci ani ta fara gyara mishi akin tanayi tana sharar hawaye tana magana da zuciyarta " ruwa ba ya tsami banza Naseer wallahi ni na maka uzuri na fahimci baka cikin hayyacin ka wasu ne ke son rabamu to kuma sunyi arya shegu ko tunani suke in sun biyo ta haka zasu iya raba hanta da jini? basu san sunyi kuskure ba dan ni da Naseee har a lahira afa ta afarshi ko sakin da yace yamin ni dai ban yarda ba igiyoyin mu uku na nan rass kawai dai na nuna mishi na amince ne dan ya samu natsuwa yo hauka ake ko garin ga a ga a ake kawai mi rabu da mutum lafiya ya dawo yace ya sakeni ai dagaji kasan wannan aikin asiri ne wallahi ni ko zancen kashe umma da yace yayi duk na jishi ne yo matar da ke gun an kidnapping aljani ne shi da zaije ya sato ta? ALLAH dai ya miki dalilin ku uta sweet mom nayi missing inki dan ALLAH ki gudo daga gun azzaluman can kizo ki tayani wanann ya in na tabbata da kina kusa bazan shiga wanann tashin hankalin ba" ta arasa maganar tana tsaida idonta akan wani kyakkyawan hoto da sukayi ita da Naseer na 10th annivasary nasu tayi murmishi ta arasa ta ciro hoton a inda ya ke ta fara shafa fuskar naseer dake sakin wani ayayaccen murmushi ya rungumota ita kuma ta kwanta a kan irjinshi itama fuskarta fall murmushi dagani anyi hoton ne cikin shau i da bege ta rungume hoton tana cewa "to jifa wai wa an nan masoyan za a raba yo Naseer ni ko saki uku kamin ko ofar gida ina zuwa? ai wallahi gara in arashe rayuwata ina bauta muku kai da *BINTUN* sai kuma ta yi saurin buge bakinta tace au aunty amarya duk da na girme mata amma zan bata wannan girman kasan cewarta a ashin ka dear domin ni ko kare ka kawo ka aje a gidan nan zan girmamashi bare an adam mutum mai daraja" ta ajje pics in dai dai fitowar shi ya kalleta ya doka tsaki ya alla mata harara ha e da nuna mata ofa alamar ta fice ta fara marairaicewa zata yi shagwa a ya arasa inda ya hangi wani belt ya fizgoshi da gudu ta nufi ofa tana fa in "sorry Hayateeh na fita amma dan ALLAAH zan jiraka a parlour in ka fito in an kalle ka ka an in sha i kamshinka kasan na riga da na zauce a kanka" ya datse ofar yana huci shikam dai yaga bala'i shi baisan a wanne jerin halitta zai saka nuriyya ba da sauri sauri ya shirya dan so yake yaje ya auke gawar nan daga gidan kafim ta fara mishi wari tunda ar da ta haifa ta nuna tabar mishi komai a hannunshi to shima zaije ya yar da ita in wasu sun tsinceta shikenan dama kowa