Sashe 8
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ago idanuwan shi da sukayi jajur yayi ya watsa mata wani kafirin kallo wanda yasaka ta gaggawar mayar da kanta asa bata ankare ba ya taso ya dam o gashin kanta da ankwalin tuni ya fice tasaki wata marainiyar ara ya yale da dariya ya fizgota ta fa o kan jikin shi cike da mugunta ya dam i breast inta aya ya matse sai da ta saki wani an guntun fitsari bata dawo hayyacinta ba daga muguwar matsar da yayiwa breast inta ya fara magana wacce ta saka nuriyya far a yala dariya kamar wata ta "ki nutsu ki dawo hayyacinki Sa'adah ki bu e idanun ki ki wanke kunnuwanki ki ji ki kuma saurari abinda nazo miki dashi ki yiwa kanki adalci ki kuma tabbatar wa kanki cewa ni dake tun can bamu dace ba nafi arfinki da duk wata tsiya da kuka mallaka nashigo rayuwar ki ne dan in tarwatsa ahalin in kuma kassara ki in lalata future inki kawai dan inyi farin ciki ban ta a sonki ba asali ma kullum tsanarki ara sabunta kanta take a zuciya ta na daure ne domin in cika burina to Alhamdulillah buri na ua cika a yau kamar yandz zaki fice min a cikin rayuwata a yau! ta runtse idanu jin wata almara yo almara mana da bala'i dai so ake taji haushin Naseer to aryar mutum in ma asiri aka mishi to uban bokan ma yayi ka ta an bu e ido jin ya sassauta ri on da yayi wa breast inta yasa ta kuma narkewa ajikin shi ta fara an shafa jikin shi cike da shagwa a tace "relax nasnoor nasan ba kai bane an canja min kai ne ko kuma wasu ma iya mahassada sun mana asiri dan su raba mu to kace musu nace arya suke ni da kai mutu ka raba ne" da sauri ya katse ta tare ingizata tayi gama ya cigaba da cewa" a gidan ubanwa zamu mutu tare? ke wai wace irin jahila da iya ce ki bu e kunnenki da kyau nine naseer ba ubanda yamin asiri ni kaina shai anin kaina ne bana bu atar wasu tsirarun she anu a tafiya ta inaso ki kalli abin da zan nuna miki da kyau zuciyarki ta buga ki rage min aiki" bai jira cewar ta bai kuma da mu da murmushin da take saki ba yanajin tana fa in "nasani wallahi ba kai bane Naseer ina ba zai min haka ba sannan ko da ace kai in ne to na maka uzuri nasan ilan laifi na maka na cancanci hukuncin da yafi wannan ma kamin indai zuciyarka zatayi fari kaji da i" bai ko kalle ta ba ya mi a mata wayar shi bayan ya kunna videon yace "ina miki ta'aziyya uwarki yau ta ba unci laheera tana tsine miki albarka na shigar saurin da kika mata bayan taji aikin maxa ba kamar solo iyon tsohon ki ba asha kallo lafiya" ya wani lumshe ido yana girgiza afa yana jiran yaji tayi wurgi da wayar ta taso ta cacumeshi sai yaji akasin haka, ************************* Alh ma'aruf ya iso lafiya inda yazo ya iske wani arin tashin hankalin na mutuwar mai gadin shi mutane sun taru ana ta al'ajabi da taradda di mutane sunyi jigum jigum.. [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *011* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Aje mishi wayar tayi kan hannun kujera har sannan fuskarta da murmushi ta fuskance shi duk da wani irin duka da zuciyarta keyi ta ka u matu a amma tasirin so ya hana aduwar ta bayyana kanta ya zura mata ido ganin tana motsa la anta alamun son yin magana "ki magana ki fa a abinda ke ranki mana ni naci dubu sai ceto ke kam na rasa wace iriyar karyar mace ce uwarki ce fa anan itace so called mijinki ya hai ewa amma babu wani yun uri da kikayi? anya kuwa akwai zuciya a irjinki?" ya arasa fa a yana kaiwa saitin zuciyarta wani irin duka taji zafin dukan shima amma duk da haka ido kawai ta tsurawa Naseer bata son yanke mishi hukunci akwai tambayoyi da yawa a bakinta a hankali ta kau da kanta tace " ba zuciya ce babu a irji na ba Hubbieyh ina mamakin abin ne nasan ba kai bane wallahi ina tunanin laifin da nayiwa mutane suke son dole sai sun munana sunanka a ido na nasanka nasan waye kai haka nan bazaka aikata abubuwan nan ba batun wannan videon ban yarda ba ba kuma xan ta a yarda cewa kaine akan ummana ba kai wallahi bama ita bace kar ka manta fa Umma yau kimanin shekarar ta uku hannun kidnappers ina ka ganta? nasani wannan sharrin computer ne kai wallahi ko da dagaske zan maka uzuri na tabbata baza ka aikata hakan ba batare da wani dalili ba na yafe maka dan ALLAH kai ma ka yafemin ina sonka son da nake da tabbacin da shi zani iyama na tabbata wannan itace jarabawa ta dan ALLAH kar kace zakai amfani da wasu abubuwa dan ka nesanta kanka dani wallahi ko mutum ka yanka a gabana ka dafa naman ka cinye Naseer bazan daina son ka" ta arasa maganar da fashewa da wani irin kuka yayi sagale yana kallonta anya? anya? kuwa nuriyya na cikin hankalinta? shikam ya fara tsorata da wanan son da take i irarin tana mishi amma duk da haka bari ya arasa amfani da damar shi dan ya yakice ta a rayuwar shi ya dam o fuskarta idanun shi sunyi jajur yace "ke kalleni nan dan malafar ubanki wai ke anya a danginku babu mayu kuwa? anya wannan matar ita ta haifeki? ina tantamar indai ita ta dur usa ta haifeki ke banajin ma da aure irin na sunna aka haifeki dan duk an halak bazai fifita soyayyar wani banza ba akan ta mahaifiya" ya matse mata baki cike da mugunta ta runtse ido tana arin yin magana ganin haka ya saki fuskar yana jiran jin me zatace ta sauke numfashin wahala sannan ta share hawayen fuskartz tace "ba laifi na bane naseer dan ALLAH ka daina hukuntani akan abinda bani da iko dashi ka sani ina sonka ban hanaka arin aure ba ina goyon bayan duk wani abu da zai saka farinciki shiyasa na mallaka maka duk abinda yake mallaki na sauran gidan nan ya rage da mike ciki kasani shima tuni na baka shi sign kawai ya rage dan ALLAH zan yi sign yanzun na fanshi kaina dashi na tabbata zakayi farinciki sannan duk shara in da zaka saka min a zaman mu na yarda wallahi zan bi ganinka a kullum ya fiye min komai musamman idan kana cikin farin ciki" Shikam dai ilan a wannan ga ar ALLAH ya isa ya dace ace yayi wa Habeeb domin wannan abun bana lafiya bane ya saki ajiyar zuciya ya saka hannu a aljihu ya zaro wata takarda dake a ninke ya mi a mata ha e da cewa "kinyi kuskure Sa'ada tun farko da kika aminta dani ban ta a sonki ba asali ma akwai dalilin shigowa ta rayuwar ki a yau kuma aiki ya kammala batun gida kuma tuni dama takardun na guna da sign naki ko babu gida ya zama nawa kije ki tsinci abinda zaki tsinta ki acen da gani na sake ki saki aya kisan inda dare ya miki dan a gobe za a fara gyaran gidan next week Bintu zata tare to bana bu atar jin hucin numfashinki ko da ace a layin nan ns ki ace daga duniya ta na sallameki sai dai zan miki kwatancen inda zaki tsinci gawar tsohuwarki kije ki auke ta kubar garin nan in ba haka ba wallahi sai na arasa aita rayuwarki" Kalmar sakin ka ai ta shiga kunnenta amma bayan shi babu wata kalma da tayi gigin bi ta kusa da kunnenta yanzun ta tabbatar ashe ba hasashen banza tayi ba? ashe abinda zuciyarta ta fa a mata gaske ne Naseer giya yasha dan wanan aikim sai khamru uwar laifi ko kuma ya ha u da matsalar ta walwa to ta ma fi yarda da wanann tunanin naseer inta ba zai ta a gigin nuna mata takarda mai auke da ba in rubutun saki ba inah! a hanakali ta fara ja baya tana arin tashi ba tare da ta kar i takardar ba dole ne taje ta samo malamai suxo suyiwa Naseer ru iya ko ya dawo hayyacin shi ta mi e zubur jikinta na wata irin kerma bata damu da mayafi ko takalmi ba damuwar ta Naseer ne kawai ta juya da niyyar nufar ofa ya sa mata afa ya ta e ta rigif ta fa o kanshi, *ku ha a da ha uri mu ha u gobe insha ALLAH ba i nayi wallahi* COMMENT SHARE [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau