← Book details Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 14

Sashe 4

Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ayan al awarin dz tamishi na mallaka mishi wannan gidan ya fa o mata ta anyi murmushi tana tuno kyakkyawan sajen da yake sake awata mata fuskar Naseer tace "anything for u *NASNOOR* xan mallaka maka duk wani abu da ya kasance mallakina dan kawai kayi murmushi ni da duk abinda ya zamo mallakina to ka auka yazama mallakinka!" #COMMENT #SHARE #NASNOOR# ZARAHBUKAR [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *007* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki angaren Naseer kuwa tunda ya fice gidan kai tsaye wani oyayyen gidan shi ya nufa wanda babu wanda yasan dashi sai shi sai ALLAHn da ya halicce shi acan yake ajje duk wasu muhimman abubuwan shi cikin sirri sauri sauri ya nufi wani oyayyen wuri ya bu e ya duba yaga komai na nan yanda ya barsu ya sauke wata ajiyar zuciya yana jujjuya an akwatin hannun shi yayi murmushin yana shafo wasu takaddu kome ya tuna? oho da sauri kuma ya rufo akin can wata hanya ya kuma bi ya shiga wani akin an siriri sai duhu din im da fitlar wayar shi yayi amfani ya haska akin akin ba wani babba bane sai wata mace dake aure cikin wahala da anci ya ja wata kujera dake gefe ya zauna yasaka hannu ya ago mata fuska tsohuwa ce dan ta an manyanya gashin kanta yayi furu furu kayan jikinta ma sunyi bu u bu u sunyi wata irin dau a, ta kalleshi wasu hawaye da kullum basa afewa a idonta suka zuraro mata ya janye idanun shi cikin nata ya mi a mata ledar take away in dake hannun shi, a galabaice take rabonta da abinci tun kwanaki uku da yazo gidan take ta fara kici kicin kwance hannunta da burin ta jawo ledar da take da tabbacin abinci ne matsowa yayi ya kwance ta kamar mai jira ta durfafi abincin bata ko tsayawa taunawa tadinga aunashi yana xaune yana kallonta tana cikin ci cikin ta ya ulle ta dafe cikin tana kiran sunan ALLAH sai amai yabiyo baya sai da ta amaye duk abinda taci tana ta ajiyar zuciya yana kallonta yana ta e baki, har ta gama ta auki pure water aya dake cikin take away in tasha zata kuma kaiwa abincin hari yasa afa ya matsar da abincin ya kalleta yace "ba gadin ki nazo yi ba da zaki mai dani sakarai ina zaune albishir nazo yi miki wanda ilan yasa ki ha iyi zuciya ki mutu arki ar so wacce kika tattara duk wani buri akanta tsawon shekaru wacce kika ata duka rayuwarki wajen ganin kin inganta tata rayuwar tana can cikin farin ciki tuni ta mance dake tsawon shekaru uku kina nan sau biyu ta tuna dake na ji maki ba da i gaskia to ni in dai da kike i kike ba in cikin ta aure ni a yau ta mallaka min abu na arshe acikin abubuwa masu muhimmanci da kika mallaka mata yasa hannu a aljihu ya fiddo an akwatin yana jujjuyashi yana yata dariya ta runtse ido wani ululun ba in ciki ya tokare mata ma oshi wace irin nasara Naseer yasamu haka akan Nuriyya? data auki wannan uwar dukiyar ta mallaka mishi? ya katse mata tunani da cewa "kinyi mamaki ko? tasirin so kenan inaso kisan abu aya wallahi tunda nake ban ta a son arki ba kullum tsanarta ce ke aruwa a zuciya ta ina dannewa dan in cimma buri na akanta na kuma yi nasara amma inaso ki sani daga yau farinciki ya yanke a rayuwar NURIYYA yau daren ba in cikinta zai fara bazan barta ba sai naga ta wula anta a duniya" ya dam o gashin kanta ya girgiza cikie da mugunta yace zan kwanta dake anan zan miki kaca kaca in auki vedio in nuna mata ta gani ilan ma ta rage min wahala ta ha iyi zuciya ta mutu kinga hankali na kwance in ci dukiya tz cikin farinciki" ya arasa magana yana murza an guntun gemunshi da bai wani yalwata ba yana kashe mata ido' ta zura mishi ido kurum tana kallonshi ta fara kokonton adamtakar Naseer ba mutum ba an Adam bazai biyewa zuciya har haka ba innalillahy wa'inna ilayhiraji'un so take ta yi magana ta bu e baki tace wani abu amma ta kasa bata da sauran arfi ko dubara da zata hana Naseer aikata wnn fasadin da ita babu shakka tarihi ne zai maimaita kanshi, ganin ta i cewa komai ta zuba mishi ido yas ya mi e tsaye ya fara kwance zariyar wandon shi ta runtse ido tana ambaton sunan Allah. ***********************Salla dama bata cikin abubuwan da suke cikin tsarin rayuwar Kareema hankalinta kwance tana cin chips tana korawa da lemo mai sanyi ta lalubo hoton Hunaifa wanda akayi na free wedding pics ta xauna ta tsara kalamai masu nuna rauni da halin da suke ciki na ataimakesu da neman ta ta gudu ne kan hanata zubar da cikin halak bayan ta yanki kishiyar ta saboda yun urin hana ta da tayi yanxun haka ba a san inda take ba dan ALLAH duk wanda ya ganta ya kira wnn number ta saka number inta a asa duk wasu manhajojin da tasan yana da ala a da taruwar mutane sai da ta tura mintuna ka an da fitar sanarwar mabanbantan kiraye kiraye suka dinga rigerigen shigowa wayarta tayi murmushi ganin irin zafafan comment da la'antar da wasu suka fara yiwa Hunaifa tace "dani kike wasa wallahi bazan ta a bari ruhinki yasamu salama ba yanda kika saka min ba inciki kishi da zafin rai suka kusa kasheni wallahi sai na tabbatar da cewa kema tsinuwa da la'anta sun zama abokan rayuwarki a abari! COMMENT SHARE #NASNOOR [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *008* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki *ALHAMDULILLAH JIKI YAYI SAU I NAGODS WARAI WA ANDA SUKA KIRA DA MASU SMS ALLAH YABAR ZUMINCI AWAR OUM NURAIN NA GODIYA* Haj Nuriyya dai ana can ana jiran tsammanin Naseer yabiyo bayan kira ka an ka an ta diba wayarta shiru ba wani motsi ganin kada lokaci ya ure mata yasa kawai ta yanke shawarar mishi favourite in shi a karsashe ta shiga kitchen in da dukkan warewarta a sarrafa nau'oin abinci take shirya mishi abincin tana aikin cikin kaf kaf cike da tsafta tasan Naseer kuskure aya da xai ratso ta abincin zai iya sakashi kwana da yunwa dan tsaf zai ha ura da abincin shiyasa bata wasa ko an tana aikin tana sauraren da an wa in soyayya masu tsuma zuciya wani baitin ma sai ta tsaya ta rungume wayar ta lumshe ido dan ji take tsaf dan su ita da Naseer kawai aka halicci luv singers dan dik wani baiti kawai ita da Naseeer ne! ******** *************** Gidansu hanaifa kam abin wasa wasa ya zama babban Al'amari dan duk inda tashin hankali yake suna ciki sun kira layin Hunaifa yafi sau dubu a kashe _basu san tuni mandiya kareema tayi flushing layin ba tama kwankwatse wayar tuni_ Duk inda suka san zataje sun kira shiru ba wani labari tuni an jaje da ganin wam da kuma ALLAH ara suka durfafi gidan dan yanzun da yawa mutane suna hawa social network to wasu a nan suka ga labarin kamar ana ingixo su da gayya sukayi ta uruwa cikin gidan abin sai ya rincha e musu idanun Malam buba sunyi jajur tsabar acin rai da ba in cikin abinda Hunaifa ta musu Mamarta kam idanu sunyi luhu-luhu tsabar kuka ga an unguwa da an uwa suna ta zubda maganganu babu wanda ke musu uzuri kowa kalmar shi itace _KWA AYI MABU IN WAHALA_ gashi sun jefa arsu a bala'i sabida son abin duniya babu wanda ya damu fatan mata addu'a kowa dai garga i yake jefa wa iyayen akai kai ce na cewa "su gaggauta nemanta ta dawo ta rainan ma Alh cikin shi ko danginta sun samu salama dan ba fa a da malam ba DARE " yayunta dai har station da gidajen radio sun kai report na nemanta ko wanda ya ganta tunda ba saceta akayi ba da afatta ta gudu dan arfin hali hada saka wasu ku e ga duk wanda ya kawota, wasa wasa sai ga aramar magana na neman zama babba en sanda sunji matar waye tuni suka ba zama nema wasu kuma suka nufo gidan Alh Ma'aruf domin tattaunawa da Haj Kareema uwargida ran gida. ********************** A sanda Nuriyya ke gida cikin farinciki da ma aukakin shau i akan Naseer a lokacin shi kuma yana can yayi nisa a arasa tarwatse mata rayuwa dan yanda ya rantse babu kunya babu tsoron ALLAH ya hai ewa Umman Nuriyya dake a aure cike da mugunta
Chapter 4 · 0% Book details