Sashe 10
Zaman Idda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta gilma mishi ya rintse ido da sauri tuno sanda sanda aka kwara mishi ruwan zafi da yanda fatar shi sa ule amma a haka mahaifin shi ya wurgo ofar gida ya watso mishi kayan shi ya an tsagaita kukan yana hango murmushi a fuskar ta ita da mahaifiyarta da kalaman da suka furta a lokacin "ita fa dama rayuwar nan haka take iya ruwa fidda kai kowa iya allon shi ya wane yanzun me gari ya waya? kayi kuskure waya fa a maka cewa zaka iya ja da ni? da kabi ni da kabi abinda nace da yanxun kana nan cikin gatan ka kana ji kana gani Agola zata rayu a gidan ubanka kai kuma a lokacin wata il kana cikin bola ko ashin gada ga jinyar una wacce arshe ta ru e ma a yanke shegiyar afar kaga shikenan ga muni ga dungulmin afa ja dani babu nasara shi kanshi uban naka a tafin hannu na yake ina maraba da kai a duk sanda ka canja shawara aikin ba wani mai wahala bane" ta arashe fa a tana kashe mishi ido guda ya sauke ajiyar xuciya ya sauke tuna me itama iyar ta furta a lokacin duk da zafin unar da azabar da yakeji ga udaje da suke ta bin unar amma kalaman kamar a yanzun ta ke fa ar su " ga muni ga ba in hali to ya kaga wasan ? na tsane ka Badaru kullum ina fa a wallahi ba dan ina tsoron alhakin aukar rai ba da da kaina zan kashe ka dube ka kamar ni kace zakayi soyayya dani kai ma kasan gangan ne ka rubuta ka aje har duniya ta na e wallahi ba zaka ta ayin aure ba kai ko da kayi ni zan maka sanadin da bazaka ta a haihuwa ba kayi kuskuren kiran mahaifiya ta juya duj da gani ta haifa amma duk da haka juya take a idanunku zan tabbatar da cewa tsohon ka ya ci gaba da amsa wannan sunan domin sai na lalata wayayen haihuwar shi idan ka kuma ganin an haihu a gidan nan kace ba suna na Sa'adah mustapha fakka ba" ta tofa mishi yawu a fuska ta juya tai gaba duk da a lokacin ba zata wuce 14 years ba amma cike da salo ta tafi tana girgiza jiki zuciyar shi ta kumbura wani tururi da zafi kamar zasu fasa irjinshi tuno cewa tun daga lokacin komai ya sauya rayuwa tafara juyin masa dashi ga mahaifinshi da rai amma dashi da babu duk wata rana ranar da a lokacin ya gwammacr dama ya mutu dama bai zo duniya ba kai dama ba a halicce shi ba da idon shi akan idanun shi ta danne ta da filo duk da tana cikin halin jinya sai an kwantar an tayar babu tausayi bare imani ta sha eta ta danne kan ta da filo tun tana harba afafu har numfashin ta ya auke ya auki wayar hannun shi ya jefi mirorn akin tuni ya tarwatse ya dinga ha a kanshi da bango tuno yanda ya kasa wani yun uri ya kasa bata wani taimako duk da kasancewar ta uwa mahaifiya a gare shi amma a haka yana ji yana gani kishiya ta kashe ta bai auki wani mataki ba jifa ya fara da duk abinda ya samu ya nayi ya na kuka dai dai nan nuriyya ta turo ofar akin ta shigo Ido ta zaro ganin irin ta asar da yayi gashi sai dukan kanshi yake da alamu bai ma san ta shigo akin ba wani an murmushi tayi sanan tace "nasani wallahi ni da ma nasan Naseer baka cikin hayyacinka Allah ya isar mana duk wanda ya baka giya kasha gashi kana arin illata min kanka a cuceni ni dama nasan ko sakin da kamin ba cikin hankalin ka kake ba to aryar mahassada wallahi ni da mijina mutu ka raba an shiryo arya an zugo shi yazo ya fa a min anyi tunanin banda hankali ohhh da nayi garaje na tafi da na cuci kaina to ba inda zani" tana arasa surutun a guje ta arasa gunshi tana fashewa da kuka ta rungumoshi ta baya baiji shigowar ta baima san da ita agun ba sai da yaji hannunta a jikin shi wanda yake jinsu kamar an ora mishi wuta Bata san kuskuren da tayi na shigowa akin nan ba adaidai wannan ga ar da walwar shi ke hasko mishi ba en tabon da sukayi wa rayuwar shi ita da mahaifiyarta bata ankare ba taji anyi sama da ita an nana da asa idanu a rufe ya ci gaba da dukan duk inda yasan zata ji a jikinta idan ya daka nan yake duka ta kau wage baki tana ihu dan kam wannan dukab na yanzun ba kalar na azun bane wannan da dukkan zuciyar shi yake yin shi _ku gudu yasen kafin ya gama da ita yazo kanmu nidai na fece_ [4/16, 8:42 PM] Zahrabukar: *ZAMAN IDDAH* _(A gidan miji nah)_ *True life story* _labari ne mai taba zuciya labarine akan zamantakewar aure tsakanin kishiyoyi hakuri juriya tuggu makirci tsantsar nadama halayyar wasu mazajen da ba duka mata Suka sani ba_ _Na_ _Zahrabukar_ _writer of_ Nuwairah Arwanatu Karshen duniya Haihuwar fari And now Zaman iddah *EXQUISITE WRITERS FORUM* *Dedicated to Siddikatulkayr yahya faru farar fuska farar aniya farar zuciya ALLAH ya kare min Ke siddiey beauty kece karfin guiwa ta ko ina kokarin sarewa Kina Karfa fa min guiwa zuciyarki Mai kyauce bakin ciki bai samu muhalli acikinta ba alkairin ALLAH ya baibaye rayuwarki yakawo mana santalelen miji mu hau jirgi muzo Saudi musha biki* Http://wa.me/+23408038541511 *TALLAH! TALLAH!! TALLAH* _ZAHRA'S GRAPHIC_ awata kina ina? ina kika ma ale ake tayi bake? mece ce matsalar ki kina ta annata datar ki a banza baki mori komai ba? to manta kawai zahras graphs ta bu e muku online garphic class inda zaki koya a aramin farashi kema ki koyar me kike jira?bani bani ta are zo ki tsaya da afarki hajiyata an kasuwa kuma abokan tafiya ne kizo ki awata kasuwa ki logo mai aukar hankalin costomers wata ma logon ka ai zaija raayinta kafin ki farga ta she a miki ciniki kowa na mune abokin tafiya ne kuzo mu aru da juna domin shiga class 500ne ku in register ku tuntu eni in kun shirya 08038541511_* *015* _Yaseen in zaki fara tun yanzu ki fara karantawa tom babu tsarin turomin pls daga farko a wannan tafiyar in baki da raayin farawa tun yanzun ta ra abinki Duk abinda tasan zata shirya na plan inta ba ta dawo cikin akin ba sai da ta san komai yayi ready daga can wajen inda suke abubuwan su tabi iska ta nufi ma abarta can ma da ta gama abubuwan ta cike da nasara ta nufo gidan kai tsaye a kan gadon ta tayi masauki tana sauke numfashi kome ta tuna kuma sai ta tashi ta cire kayan ta shiga toilet ta wanko fuskar ta fito ta sake shiryawa sanan ta an zauna bayan ta fiddo wani sim a jakarta ta bu e wata aramar waya keypad ta saka sim in sanann ta rufe ta kunna wayar sa o ta tura wa wasu numbers fuskarta fall farinciki da fatan zuwan komai arshe ta cire sim in ta karya bayan ta tabbatar da cewa sa on ya tafi ta fito daga akin wanda yayi daidai da shigowar Alh Ma'aruf shima duk yayi zuru zuru tsabar tashin hankali yayi dawowar bazata kuma yazo ya iske wani bala'in bai samu ko ruwa ya sakawa cikin shi ba sai da komi ya an lafa sanann ya araso cikin gidan da sauri ta arasa inda take ha e da fashewa da wani mugun kuka ta rungume shi shima rungumetan yayi yana ji dama shima yasamu damar yin kukan sai dai ina zuciyar an mazan a dake ta ya an bubbuga bayan ta kana a hankali ya janyeta a jikin shi yana cewa "sorry madam komai xaiyi daidai akwai ALLAH yana kuma tare da mu ni dai nasan bani da ha in Hunaifa bare wani daban to ubangiji bazai bata nasarar kunya tani a idon duniya ciki kuma idan ALLAH ya hukunta zai zo duniya bata da ma kankara dole zai fito so duk abinda ALLAH yayi mai kyau ne batun mutuwar mai gadi kuma shima mun bar wa ALLAH shi ka ai yasan me ya lullu e ALLAH ya ji anshi ya gafarta mishi" tana dai tsaye ne kawai a gun amma wa an nan kalaman da yakeyi yana zuba mata dalma ne a jiki duk addu'ar da yakeyi cewa take ba amin ba a arshe ne tayi murmushi asa asa cikin zuciyarta ta furta "yanzun wasan zai fara maa'aruf a yanzun ne zaka gane gangancin da kake na yun urin ha ani da wata da sunan kishiya bazan saurara ba babu aga afa wallahi sai na tabbatar da cewa ka tsani duk wata mace kai koda ace auro ta akayi aka kawo maka ita gidan nan kai da kanka xaka ja ta ka fitad da ita daga gidan nan" jin yana ta magana bata ce komai ba ya an ta ota a hankali ta share an siriran hawayen aryar ta kalleshi a marairaice ta na cewa "abin nan ya fara aure min kai alh wallahi akwai masu son ganin bayan mu ta ya? how ace abubuwa nata faruwa haka akwai alamar tambaya na fara wani tunani wallahi tabbas hunaifa abinda tayi kamar ba yin kanta bane kamar akwai wani a gefe da baya son ganin tarin wayayen ka a duniya abin tambayar anan waye?"ta an saurara ganin ya nutsu yana kallon ta sannan taci gaba "sanan batun mutuwar mai gadi baka tunanin akwai abinda ya gani an san ya gani shiyasa aka kashe shi ta hanyar bashi guba? lafiya lau ya shigo yamin mgn cewa ga an sanda sun zo kan batun atan amarya shi ya shigo dasu kawai ana fita aka iske gawar shi wallahi nidai am scared watarana kanmu za a dawo ko su baby da Nadra dake sckul me mukayi haka da zafi?"why sai wannan familyn za a hana zaman lafiya?" ta na maganar har wanj jijjigata jikinta keyi ga kuka har wanj sar ewa take shikam alh jikin shi