← Book details Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 43

Sashe 8

Zaman Hostel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wayar tane yadau ringing, mansur tagani murmushi tayi sanan ta furta aidaman nasan zaka kirane
Hello ßaby ßoo
Qalbee ina kika shiga na shigo school dinku naita kiranki wayarki a kashe
Eyya ßaby nashiga wanka ne shiyasa na kashe wayar
U mean baki shiga school ba?
Eh ban shiga ba yau saboda na makara a bacci karasa maganan tai daciwa ya shirin tafiya?
Gobe ne kor?
Eh gobe ne, tonda baki shiga school ba barinzu nadaukeki
Tohm sai kazu

Befi 30minutes ba mansur yakira Muneera yace ya yakarasu, orange veil ta yafa a gefen kafada sanan tafita.

Tafe suke a mota suna hira harsuka karasa state lowcost a parlor suka zauna cirw veil dinta tai ta aje a gefe game da kallonshi tana fadin ßaby ßoo yunwa nakeji banyi breakfast ba, shafa gefen face dinta yai yana fadin nima banyiba mezakice?
Duk abinda zakaci, murmushi yai sanan yatashi yafita gurin mai gadi yanufa kudi yabashi sanan yafada mishi abinda zai siyo musu

Kwantawa tai a kafarshi dankwalin kanta yacire hade dayin wasa da gashin kanta lumshe ido tayi hawayene suka sauka a kuncinta a hankali ta furta mansur yanzu gobene tafiyan naka kor karasa maganan tai ta fashewa da kuka(kukan kissa) wanda zakinayi cikin shagwaba murya kasa'kasa bawai bude murya zakiyi kamar na maza ba lolx.

Dasauri ya dagota hade da rungumeta a jikinshi shafa bayanta yake yana fadin menine na kuka Qalbee?
so kike kidagamin hankali, shiga cikinshi tasakeyi sakin kuka tayi cikin shagwaba tace niba daga maka hankali zanyiba amma saidai ina tsoro karka tafi kamanta dane, a halin yanzu soyayyarki babu inda bata ratsa ba a sassa jikina bana tunanin zan iya rabuwa dakai dago kanta tayi ta kalleshi ido cikin ido sanan tace ßaby dan'Allah duk rintse duk wuya karka manta dane karda kacanza ra'ayi, nasan halin maza, hausawa naciwa namiji badan goyo bane, namiji dan kunama'ne daidai sauranso

Riqe hannunshi tayi tana fadin mansur inaso ka karyatamin abinda mutane suke fada akan da namiji, karda kasa zuciyata ta gasgata da mugayan halaiyan da namiji da ake fada, karda kasa watarana leben bakina yafurta kalman namiji badan goyo bane karasa maganan tai da kifa kanta a kirjinshi game da fashiwa da kuka

Jiyai gaba daya ta bashi tausayita ya kamashi tabbas yayi dacan mata, a zamaninan dawuya yasamu mace kamar Muneera bako wace mace bace zata yarda a daura aurenta ace sainan da shekara daya zata tare, hannu yasa yadauketa cak

Be direta a koina ba sai akan gado, gwiwan'shi biyu yasa a kasa game da kama hannayanta yana fadin Muneera kidaina damun kanki har abada babu mace dazata sace zuciyata kamar yanda kika sace tawa, duk wuya duk rintse munanan tare kidainasa ma zuciyanki akwai ranan dazan juya miki baya koku mu rabu, wanan ranan babu ita a cikin rayuwata insha'Allahu.

Tonda maigadi yadawu daka aikan da akai mishi yaita knocking basujiba hakan yasa yakuma bakin aikin'shi

Tabbas ta yarda da kalamanshi, kwanciya tai a gado tana fadin to ßaby ßoo na kwantar da hankalina, hayowa yai kan gado kwanciya yai hade da rungumeta a jikinshi ta baya, a hankali ya rada mata a kunne mezan samune Qalbee?

murmushi tayi sanan tai magana cikin shagwaba babu abinda zaka samu kabarne bacci zanyi, shinshina wuyanta yake hade da kissing dinshi a hankali yake mata magana a kunne wanda nikaina bansan meyake ciwaba

hannu yasa yaja zip din rigarta kasa juyata yai tana facing dinshi daka ita sai skirt da Bra, bata yarda sunhada ido ba rufe idonta tayi matsowa kusa daita yai suna shaqan numfashin juna a kunnenta yafurta Muneera please kibude idonki karfa kimanta daka yau shikenan, inaso kimin abinda idan natafi zandinga tinawa dashi pls

Yana karasa maganan ya zagaya da hannunahi ta bayanta zip din skirt dinta yabude, bude idonta tai ido cikin ido suke kallon junanso, bakinshi ya hada danata yafara kissing dinta itama batayi kasa a gwiwa ba, tafara maida mishi martani sunfi ten minutes, daka ita sai pant yanzu shima boxers ne kawai a jikin, wasa yake da boobs dinta shafasu yakeyi a hankali yana murza nipples dinta
Assssssssh so sweet
baki yasa yafara tsotsan nipple dinta dayan hannunshi kuma yai kasa dashi tacikin pant dinta yatura hannunshi, she's wet kasa yai da hannunshi ya shafu ruwan dake vj dinta a clit dinta yabar hannun yana shafawa yana wasa da hannun gefe da gefe
wasssssssh
hannun tasa ta cire pant din dakanta bude kafa tai tana moaning, bakinshi yasa a dayan boobs din yafara tsotsa

Asssssh
wasssssssh
baby zaka kashene saukowa yai vj dinta bude mata kafa yai sanan yasa tongue dinshi yafara sucking dinta wane irin dadi yake ratsa gaba dayan jikinta ta rasa inda zatasa kanta motso motso take tana kukan dadi
uhmuhumuhmuhm
Aaaaaaaaaaah
baby, baby, baby, bay daga cikinta take game da sake bude kafanta, tana moaning

Hmmm yaufa Muneera tacire kunya danko kwance take a jikishi flat babu komai a jikinso wasa take da gashin chest dinshi tana shafashi game da matsa nipple dinshi tana wasa dashi moaning takeyi a hankali a hankali wanda yake rikitar dashi, hada bakinshi tai danata, kissing dinshi take sossai hannu takai kasan'shi game da squeezing din balls dinshi, Kpomo dinshi takama first finger dinta tasa tana danna kan kpomo din wasa take da hannunta in a round and circle way, moaning yakeyi sossai danta gama rudashi sauko da kanta kasa tai hade saka kpomo dishi a baki dayan hannunta kuma tana wasa da balls dinshi.

Wasa takeyi dashi sossai duk inda tasan zata taba ta ruda'shi ta*taba dukya rikice kasa daurewa yai kwantar daita yai a kunnenta ya rada mata Muneera kiye hakuri, kibarne na shigeki please

Karasa maganan yai dasa hannu yana shafa clit dinta
Assssssh
a kunne yakara rada mata please Muneera kashe wutan dakin yai game da mirginata, abubuwa dayawa ne sukazo zuciyan Muneera harga Allah bataso bama mansur kantaba harsai sanda ta tare a gidanshi. Addu'a saduwa da iyali naji yanayi

*Daughter na bata da lafiya muna bukatar addu'a😢😢*
*duk dadai Alhamdulillah taji sauki yanzu*

I need more and more comments keep following me, read and share😘😘😘
[3/9, 2:26 PM] Muneera: 💖💖💖💖💖

ZAMAN HOSTEL💞

💖💖💖💖💖

STORY
AND
WRITTEN BY

RAHEEMA🔥

DEVOTED TO👇🏻
(YUSUF)💋

*Dedicated to this amazing sisters inajin dadin comments dinki wayanda basuga sunan suba kuma banmanta dakuba naku nanan zuwa🤗💜👇🏻*
@Oubeida Oubi
@Aslamiyya💕 💕
@Shammy💕 💕
@Momi
@Sad Baby
@Nusaibaatu
@DIYAR KATIBI
@Ankerh_Hajjorh💄👅
@Aishatu Aminu
@🌹ʄąɬɛɛɱąɧ🌹
@Subeey

Kuye hakuri kwana biyu bana samun lokaci shiyasa ba kullum nake typing ba yanzu

🅿19–20

Addu'an saduwa da iyali naji yanayi, wane irin rikitacan kara naji Muneera tayi game da........

Salma da nabeela nagani a capteria indomie sukeci suna hira, salma Muneera batason karatu yanzu yaufa muna da test amma iri'iri taqi shigowa school, wallahi kam nima abun yaban mamaki kareema ce takaraso gurinso ita da friends dinta guda biyu zama sukai

Ya test din yan mata?
abinda kenan kareema ta tambayeso, nabeela ce tace bamu da abinciwa bayan Alhamdulillah
Ina muneera?
zuwariyya friend din kareema ta tambaya, abinda kenan zan tambaya sai kika rigani inji hafsa itama friend din kareema ce tare sukazo

Dariya kareema tayi sanan tace nabarta hostel tanata baccin asara,lallai bacci???
migewa tsaye salma tayi game da daukar jakarta sanan tace Yan mata sai anjiman'ku kareema saikin tawu, tafe suke a hanya ita da nabeela suna hira, napep suka hau hade da fada mishi magaji cortex zai kaisu gidanso nabeelah kenan

Koda sukaje padlock sukagani jikin gate din alama babu kowa a gidan, aidaman nasan dawuya nasamu mama nanan hannu tasa a jaka key tadauko sanan tabude gidan, shiga sukai daka ciki babu laifi gidan ya hadu dan za'a iya kiranshi da gidan masu kudi lolx.

Dakin nabeelah suka shiga, wardrobe tabude game da kwasan wasu kayanta sanan ta kulle koina sukafito daka gidan, tsaye suke bakin titi suna jiran napep amma kamar an share Road din, mtssw kallon agogon hannunta tayi sanan tace nabeelah sai tsayuwa mukeyi haryanzu babu abun hawa

Karkice babu abun hawa ga masu machine, Allah ya kiyaye nahau machine
Alright salma, sai muyita tsayuwa anan tonda kinsa ma kanki girman kai baki hawa machine
Mtsssw kanki akeji abinda kenan salma tace kallon agogon hannunta tayi ganitai karfe hudu da rabi
Tsaki tasakeyi sanan tace akan muyita tsayuwa a titi bamuyi sallah ba mukuma gidanku muyi sallah

Key din nabeelah tabata tana fadin sanin kankine bude gate din nada wahala ga key din saiki bude mana kuma idan munfito ki rufe wahalan danai dazu ta ishene haka ansa key din salma tayi sanan suka nufi kofar gidanso nabeelah

Basu karasa ba sukaji hone din mota a bayanso, a tare suka juya wane suka hango wanda bazaifi 40years a cikin tsadadan mota ferrari farine tas dashi sanye yake cikin manyan kaya, ido salma da nabeela suka hada, signa nabeelah taima salma akan sucigaba da abinda sukeyi

Kokari bude gate din salma takeyi amma takasa, kallon nabeelah tayi sanan tace keee nakasa budewa, shikenan saimu hakura kizu mu gangara bakin titi musamu napep dan tonda kika kasa budewa haka rufewa zai gagara, bata key din salma tayi sanan suka fara tafiya akan zasu taka bakin titi

Ta gaban motan mutumin sukazu wuciwa sauke glass yai yana fadin sallamu alaikum a tare salma da nabeela suka amsa wa'alaikumun sallam, gaba nabeelah tayi tacigaba da tafiya
Salma ce tace nabeela kijirane mana karasa maganan tai da kallon mutumin tana fadin sai anjima, Aa tsaya mana ina zakuje na kaiku?
fitowa yai a mota gurin nabeelah yakarasa, nabeelah suna mai dadi, gaki kyayyawa mai suran jiki mai daukan hankali. dan'Allah karda kiye gardama dane kizo muje na rage muku hanya

Batace mishi komai ba tawuce bude mata kofar gaba yai sanan yaima salma nune data shiga baya, driving yake sanan ya kalla nabeelah yace ina mukayine?
ATBU abinda kenan tace mishi

Anan kuke karatu
Eh
hostel kuke zama
anan muke abinda tace mishi kenan.
kallon salma yai ta mirror sanan yace ta bayan mota baki magana ko sunanki baki fadamin'ba
murmushi tayi tace sunana ummusalma

Ummusalma zaki bane kawarki nabeelah, dariya salma tayi har nabeelah saida tai dariya, karka damu kasa ma zuciyarka kasameta hararan salma nabeelah tayi sanan tace sannu uwata.

A school ya ajeso bayan ya amsa number nabeelah
Chapter 8 · 0% Book details